Sashe 5
Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tama mutu akanshi but yana yanga, infact baima sonta, baima son auren ko kadan, yarinya ga shegen kyau, itama yar masu kudi but yake yanga, he just wish zai sami yarinya haka dazata dinga mutunmai dinan, Salima ne ta katse silent din tace "I think we should go anfara event fa tundazu" fitowa sukayi duka atare, bayan an sanar da isowansu a hall aka kunna music suka shiga cikin kasa ita sai hotuna ake musu, sosai akai event kala kala duk in Ilham zata dagokai saita hada ido da Arham dake kallonta saidai ta sakanmai murmushi ta maida hankalinta kan Waleed, anso sai asuba za'a tashi 1 nayi Waleed kaman zaiyi kuka yakira Arham awaya bai dauka ba, ganin duk yay wani iri yasa Ilham tace "me kakeso baby?" batare daya kalleta ba murya chan kasa yace "nagaji i think atashi" ayanda yay maganan saida yasa har wani lumshe idanu tayi, Waleed is handsome gawasu mayun pink lips dayake dashi dake shinning kaman ka lashe, she can't wait to have a taste of them, kasa cemishi komi tayi sai binshi take da kallo, ganin kiss call dinshi yasa Arham yazo gayamai yayi atashi yagaji bacci yakeji, Arham baimai musu ba ya sanar da dj a kunne, yan abubuwa kadan akayi aka tashi, dudda yanda Waleed keso yaje gida Arham yace mai ba haka akeba shizai raka Amarya gida sanan saisu tafi, yanaji yana gani Arham yasa aka saka Amarya a bayan motansu yasa Waleed din kusada ita sanan yakoma gaba ya shiga ya tukasu, sun danyi nisa da tafiya Ilham ta matsa kusadashi ahankali tareda saka hannunta kan nashi ta kama gam, shiru yamata yana dan lumshe ido kafin daga baya bacci yay nasa ran kwasheshi ya daura kanshi kan kafadarta, wani irin dadine ya kasheta tai dan murmushi tace "haka abokinka keda saurin bacci?" ta glass din gaban motan ya kallesu yay dan murmushi yace "ai zakisha shagwaba, haka Allah ya yishi, mijinki shagwababbe ne" murmushi tayi ta shafa fuskarshi bata sake cewa komiba shima Arham haka har suka kai gaban gidansu, ahankali ta gyaramai kai tareda pecking nashi ta kalli Arham daya bude mata mota tace "good night our blood" murmushi yayi yace "good night our wife" gyadamai kai tayi tawuce yamaida kofan yarufe yana dan satan kallon bayanta, ta shiga gidan su, dakinta tawuce direct inda Salima da wata kawarta suke zaune harsun chanza kaya dansu tun dazu suka iso itakuma dayake ahankali Arham ke gudu saisa basu iso dawuri ba. _TWO DIFFERENT WORLD_ NA M. Shakur 5 _*This novel is 500 Fanmily* _How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_ _zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_ FREEE PAGE Bathroom tawuce dan shegen fitsari takeji, fitsari tayi sanan ta tube gown din jikinta tayo wanka gabaki daya tasaka bathrobe tafito tana kulle igiyan, zama kusada Salima tayi tana murmushi tace "I am so happy wlh, ina cikin tsananin farin ciki, am getting married to the man dat I love, wai kunga yanda Dr dina yay kyau kuwa" tai dan murmushi tana kallon lallen kafarta kaman mai tunanin wani abu tace "Dr na is so cute and duk mutanen dayake mu'amala dasu haka suke da kyau suma, just look at his best friend, shima yanada kyau wlh, so handsome saida baby na yafishi kyau nesa ba kusa ba" tai murmushi tareda danyin fari da idanu, dariya Salima da dayar kawarsu mai suna Nana sukayi dan is so obvious sonta yafi nashi yawa dat is inma yanason nata kenan, Nana tace "Ilham kinason Dr ki sosai wlh, har yanzu baki bamu labarin shi ba, waye shi a ina kuka hadu?" dagakai tayi tana kallon Pop dakin saikuma ahankali ta kwanta kan gado ta daura kanta ka hannayenta ta sauke ajiyan zuciya tace "Mummy na da Ammi (Maman) Waleed are gud friends very good friends, so su suka hadamu, parents dinmu suka hada auren maman shi na sona sosai, ita batason her only son ya auri any kind of girl saidai girl din da she trust sabida kar a cutar mata da yaro, tana sona sosai and taga nagama karatu na, inada good career ga kyau ga brains, gani yar aminiyarta saisa tace am the best choice for her son, that's that for that" tai dan murmushi taredayin tafi, Salima tace "to bamu labarin Dr" dan juya idanu Ilham tayi tareda gyara kwanciya tace "uhnnn Waleed baida wani much story to tell cus shiba loud person bane, baida hananiya, baida surutu sanan baya keeping friends, Arham shi kadaine abokin shi aduniyan nan" tasake yin shiru sanan tace "bayan su Mummy sun gama kulle kulle su kan zasu hadamu aure, sai wata rana Ammi ta aiko Waleed musamman danya kawo wasu kaya wajen Mummy na, itama Mummy na cus komi plan ne nita tura waje bayan ya iso tace na shigo dashi falo na karbi sakon, ina fita waje, Oh Allah" tai dan shiru sanan tace "wlh I've seen many men, many guys, yara masu kudi nayan gayuma, yaran baze da nile tun ina University but bantaba ganin one like Waleed ba, I saw a very tall full guy fari in complexion, ko kadan baida rama jikinshi acike, yana sanye da cooperate dress da alamu office zashi a ranan, wani farin riga ne ajikinshi da bakin wando yasa wani blue and white necktie, yanada full saje da gemu baki sidik, gemunshi a mugun gyare baida yawa sosai yana kyalli tsabagen gyaran dayaji, lips dinshi pink yirrr kaman zaka taba jini yafito look perfect a face dinshi and moist kaman ya shafa lip balm, gashi da dogon hanci idanunshi manya sosai yanada perfect black eyeballs, giran shi acike bakin kirin, gashin kanshi nada dan yawa ba chan chan ba gashin kanshi na kyalli kaman irin na larabawan nan, he don't really look Nigerian, dana ganshi kasama motsi nayi sai shi daya luradani yacemin cikin sassanyar muryan nan nashi Mummy na nan, Ammi sent me, yanda yake magana ko dole yatafi da imanin kine, yanada broadfull chest, that is it fa, bayan na karbi sakon da sauri mai dakin Mummy na nace Mummy waye wanan yaron, tacemin his name is Dr Waleed Warbai 28yrs of age, only son din Mrs Warbai kawata, yamin ina sonshi cus mamanshi naso tahadani aure dashi ne, wlh ko I was just blushing, I couldn't believe abinda naji bansan lokacin dana fada jikin Mummy ba ina murna dudda tsakanina dashi is just 2yrs ne cus 26 nake shikuma 28 ban damuba dan he looks older dan his age irin yaran yan gayun nanne dasuka ci dadi suka fashe, a hakan ma dan yana gym ne saisa kibanshi baiyi yawaba it looks perfect on him, shikenan aka bani number shi sanan yakanzo once in a while, this boy is rich, his late da d is multi billionaire, babanshi nada companies, yanada company building boat na ruwa, and his father was the first person dayakawo electronic car a Nigeria, baban shi mahaifin shi, that is his grandfather balarabe ne matanshi yar Nigeria saisa Waleed inji Ammi da babanshi yake kama, kanin babanshi daya a duniya yana Ukraine shima kudine dashi sosai but baida yara shima saisa Waleed keda gatan duniya, his uncle nasonshi kaman me, all kudaden da mahaifinshi yabarmai he use them yabude gidan marayu, akwai hospital agidan marayin da nakasassun, akwai school tundaga nursery har secondary kuma duk wanda wish to further yana kaisu University, insuka gama yabasu aiki in sunason suyi aiki gidan marayun yayi in a outside nema yabasu sanan yamusu aure, matan inhar sunada tsayaye yana aurar dasu tun kafin ma su shiga University, as small as Waleed but taimakon dayake ko mahaifina baya irinshi, na auri someone like Waleed na haifama family su magaji nida talauci har lahira saisa dazaran na shiga gwaranni zan dingayi ko Mummy ma haka tafadamin haka zan dinga yi, to shikenan labarin and I can't wait for tommorow muyi aure, can't wait to make luv to my Waleed, shagwabben mijina" dariya duk sukayi haka suka dinga hira har bacci yay awon gaba dasu. Ance rana bata karya saida uwar diya taji kunya, yau asabar dubbannin jama'a ciki harda gwamnoni da representative na shugaban kasa, dan ansan marigayi mahaifin Waleed, sanan har gobe suna business da companonin shi aka shaida daurin aure tsakanin Waleed Warbai da Khadija Ilham Maifanko akan sadaki 3million naira. Sosai idanunshi sukai jaa sosai, kasa amsa gaisuwan yan uwa da abokan arziki yayi, ga employees dinshi sun cika wurin sunamai Allah ya sanya alheri gyada musu kai kawai yake dan baijin zai iya bude baki yayi magana ba ayanda yakejin kanshi sai Arham dake tayashi karban gaisuwan cikeda fara'a kaman shine ango, ganin kanshi yasoma juyawa yasa kaman an tsikareshi ya mike tsaye hannunshi cikin aljihun Arham hakan yasa da sauri Arham dake magana dawani yajuyo ya kallai, Waleed bai damu da kallon da Arham kemai ba yazaro key mota yay gaba da saurinshi yana tafiya kaman zai tashi sama yakarasa wajen motan su yabude ya shiga mazahnin6direna da sauri rabon dayay tuki da kanshi harya manta, harya tada motan Arham yazo ta wajen glass din yana kallonshi yace "are you crazy x-man? Where do you think u are driving yourself too? Bazaka tsaya ka gama amsan gaisuwan mutane ba zaka gudu kana ango? Banda hakama kaine zaka tuka kanka katuna the last time you drive?" tsayawa yayi kallon Arham for few seconds inyace zai bude baki yamai magana he might cry hakan yasa ya dauke kanshi ya sauke ajiyan zuciya sanan yawani irin fizgan motan yay reverse da sauri Arham ya matsa baya, ganin yanda aka juyo ana kallonsu yasa yadan saki murmushin yake yace "ahhhhm mantuwa ango yayi gift din dazai bama amaryan shi na daurin aure" murmushi duk akayi banda uncle dinshi dayane nan fari fat kaman bature yana sanye da manyan kaya da farin glass a idanu, yataho inda Arham din yake, cike da girmamawa Arham yace "sannu Uncle" cikin fada yace "ya akayi kabarshi yay driving kanshi so kake ka kashemana d'a?" wani irin dukan zuciyan shi maganan Uncle Arham yayi hakan yasa yadago Kanshi ya kalli