← Book details Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 79

Sashe 33

Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

M SHAKUR
3
Dagokanta tayi da sauri ta kalli fuskarshi tana kwalalomai idanunta irin meyace dinan dan batasan meyace ba, taji yay magana but bataji meyace ba dan ahankali yay maganan, har lokacin hannayenta kulle abayanshi tana kara kallonshi, manyan kwayoyin idanunta farare tass ya kalla dayaji sunsa jikinshi ya soma mutuwa, ahankali yakai yatsanshi yadan dungure matakai yace "bazan maimaita abinda nace dinba kina kallona da manyan idanunki da basu dade da dawowa daidai ba" washe mai baki tayi kaman tasan maiyace dan hausa yamata, tsayawa yayi yana kallon set din white hakoranta yace "lemme go" yay maganan yana kwance hannunta dake bayanshi yadawo dasu gaba, yamike tsaye da sauri, kaman zatai kuka ta rikemai hannu karbe hannunshi yayi da sauri ahankali kaman mai shirin bata tsoro yace "stop touching me anyhow Saheeba ba kyau"
Tashi yayi ahankali kawai jitayi yadagata da duka hannunshi ya dauketa kaman yanda ake daukan kananun yara da sauri ta zaro idanunta waje tana kyalkyata dariya, murmushi shima yayi anytime ta kyalkyace dariya sound din dariyan yafito fito fili abin na burgeshi, zaunar da ita kan gadon yayi yace "mara kiba kawai, bari naje naduba maiya kamata kiyi having for lunch zansa akawo miki okay" gyadamai kai tayi tace "okay" tai maganan kaman yanda yamata, juyawa yayi ahankali yafara tafiya itakuma tabishi da kallo, har wajen kofa yakai sanan yasa hannunshi yabude kofan yajuyo ya zuba mata idanu she really makes his day, he was so sad da abinda yahada shi da Arham but yana zuwa wurinta kaman tasaka spoon ta kankaromai fushin, shegen murmushin datakemai yasa da sauri yasakai yafice dan murmushin ta nasa yaji zuciyarshi kaman zata tarwatse
Sosai yan gidan marayu shi keta gaidashi amsasu yakeyi ahankali haryakai wajen motarshi budewa yayi ya shige yana shirin tada motar wani security yazo da gudu ta window yabudemai envelope din yace "Dr an aikoma da sakon nan dazu" mika hannu yayi ya karba yace "thank you" juyawa yayi yakoma shikuma ya yage envelope din yabude takardan yaga resignation later Arham ne hakan yasa yama ajiye batare daya karanta content din cikiba dan baiso yanda yaji Allah ya yayemai bakin cikin nan wani abu yakara tunamai dashi.
_TWO DIFFERENT WORLD_

M SHAKUR
Chapter 33 · 0% Book details