Sashe 10
Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
itama yace "kinga wanchan taurarin dayafi kowanne cikinsu haske" shiru tayi tana kallon tauraron dayake nunama ta, yace "let's take your Mum to be that tauraron, trust me your Mum is up there tana kallonki, and believe me inna gayamiki abu daya datafi tsana aduniyan nan shine taga hawaye nafita daga precious eyes dinki, banda hakama ni she will be angry with me" da sauri ta kallai irin kallon tambayan nan, dan juyowa yayi ya kalleta shima yazubamata kyawawa fararen idanunshi yana kallon fuskarta cikin tsantsan begen so yace "I promise Mum tun kafin tarasu akan I will always make u happy, bazan taba barin yarta ta zubar da hawaye ba gashinan yau I couldn't keep my promise sai kuka kike, am a bad person I couldn't keep my word am a bad person" yafadi shima kaman zaiyi kukan yana kallon kwayar idanunta, ahankali ta girgizamai kai tace "you are not a bad person in fact you are the best human I've ever come across in this world" takai hannunta ta share hawayen tass tana kallonshi Kaman yanda shima ke kallonta kaman ya tsaga jikinshi yasata aciki yakeji kawai yahuta, tun yana University yanadan saurayi yake son Widad tun ranan da Abban shi yazo dashi gidan wajen Aby dan Aby da Abban shi na business tare sosai, lokacin Widad kaman 11yrs take tun lokacin yake sonta, kuma yana bala'in alfahari da ita dan yasan bata taba kallon wani namiji ba balle harta tsaya kula wasu samari dudda tanada mugun kyau da farin jini but shi kadai takeso, yazauna yayi zaman jiranta all this while dan alkawarinsu was sai tagama makaranta zai jiranta sanan sai suyi aure amman hakanan yan kwanakin nan yaji bazai iyaba saisa yadami Abba yazo yasami Aby akai maganan saka rana da biki, yau kuma daya ganta hakanan yakeji kaman ma bazai iya jira kwana bakwai dinan ba kaman a daura auren yanzun nan yakeji a ranshi jiyake kaman za'a kwace mai ita. "Ahmad" Widad takirashi ganin kaman yay nisa atunani, dan murmushi yayi yace "Widad" murmushi tayi tace "tunanin me kakeyi?" shiru yayi yana kallonta kaman bazai bata amsaba saikuma yace "tunanin ranan da am gonna make u mine, namiki ciki" "subhanallah" tafadi da sauri tareda tashi tsaye zata gudu dan kunya taji dan tunda suke tsawo shekaru 10 kenan yanzu baitaba mata maganan banza hakaba, karap taji yarike hannunta yatashi tsaye shima turo baki tayi batare data kalleshi ba tace "ka sakeni" batare dayasake taba yazo ta bayanta yace "kinsan in kika haifamin mace sunan Mum dinki zamu saka ko Widad" akunyace tajuyo ta runtse ido ita adole kunya take ta kalleshi tanaso ta fizge hannunta tace "ni naji to kasaken natafi kaga ana jiranmu ko" dan bakinta yake kallo yanda idanunta ke arufe tana mai shagwaba, ahankali yakai bakinshi saitin nata wani abu na pulling dinshi kaman zai mata kiss saikuma kawai ya rungumeta tsan tsam ahankali yace "I love you so much Widad, I love you" "Widad" Sabeeha ta kwalamata kira da aka turo takirasu a mugun tsorace tabude idanunta tareda fizge jikinta daga jikin Ahmad, Ahmad baitaba rungumeta ba sai yau bama tasan ya akayi hakan yafaru ba dan abin yafaru cikin few seconds ne, sakinta Ahmad yayi ya kalli Sabeeha da idanunta kyam akansu yace "baki iya sallama ba" juyawa tayi tareda watsamai harara tace "baka koyamin ba, dayake kana batama Aby y'a ai dole kace haka" ta juya tafice abinta, a mugun tsorace Widad ta juyo ta kallai zatai magana kuma takasa sai kuka tace "mesa ka rungume ni kaga zata fadima Aby ko" yana bala'in son yaga Widad ta rude bala'in bala'in kyau take, ganin murmushi yake yasa tafashe da kuka, ganin yanda take kuka tana bubbuga kafa akasa yasa yace "wlh in bakimin shiruba kamaki zanyi naita kissing inyaso su Aby sazosu ganmu ahaka kinga a daura auren mu ma yau ko dan ansan mun kosa" yay maganan bakodar atattare dashi shiru tayi takasa cigaba da kuka murmushi yayi yazaro handky ya mika mata yace "wipe those tears mutafi" karba tayi ta share tass sanan yakama hannunta yarike suka wuce suka sauka daga rooftop din. _TWO DIFFERENT WORLD_