← Book details Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 79

Sashe 24

Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dauro a bathroom dinshi sanan yafita masallaci tareda Arham suka shigo gidan, Arham yace "Waleed I think nima aure zanyi, I can't tayaya zan zauna dakai kadai as aboki gashi kayi aure banda wajen zuwa sainaita zuwa wajenka aisai matarka tafara jin haushina, inda a gidanku ne koda yaushe muna tare a flat dinka" murmushi yayi dan yaji dadin maganan yace "someone is missing me I can smell it like mmmm" hararanshi Arham yayi, kafadarshi Waleed yakama yace "look blood, wanan gidan" yamai pointing gidan gabaki daya yace "is as much as you own just as much as is mine, banda haka idan da yau zan fadi namutu kai zan barma yarana da iyalina ka kulamin dasu, you can come to my house anytime, any day, u are always welcome wlh kaji, so come as much as u want nidai kawai for now kadinga zuwa orphanage kullum and take care of everything kafin next week mutafi excursion" da sauri Arham yace "Allah yakaimu and trust me our orphanage is in safe hands" shiga ciki sukayi sukasha hiransu, sai wajajen eleven sanan yamusu sallama yatafi Waleed yarakashi. Bayan sallan isha'i Fitowa daga wanka tayi sai farin ciki take, wasu pitch arnayen kayan bacci ta dauko riga da short tasaka dasuka bayyana komi ajikinta, tadauko turaren Maman Hydar jikinta har rawa yake tana kokarin bude marfin ya salube daga hannunta dake rawa yafadi a tiles ihu tayi kafin takama yakai kasa yafashe ya tarwatse, kaman zatai kuka ta kalli kasan, wasu hawaye ne taji sun cikomata a ido tace "wanan wani irin abune mtsww" da sauri tafita daga dakin tadauko tsintsiya da paka ta share tafita taje ta zubar a shara, sosai taji wani irin bakin ciki bana wasaba saikuma tace "gobe da safe zan aiki yanmata taje ta dubomin Maman Hydar din tunda wayanta baya shiga" tana zaune tanaji ya shigo ya kulle ko'ina kaman zai wuce dakinshi saikuma yabude kofarta daga bakin kofan ya tsaya yace "zan kwanta, do you need anything?" girgixa mai kai tayi tace "bakomi" dan murmushi yasakin mata yace "alright saida safe, say your prayer before sleeping" gyadamai kai tayi kaman kuka zai kufcemata tadaure, juyawa yayi saikuma yajuyo sabida yanda yaga tai wani iri yace "baki bacci ke kadai agidan kune?" surprisingly taji tambayan hakan yasa da sauri ta gyadamai kai, dan tabe baki yayi yace "muje to" da sauri ta tashi murnanta ma yaki boyuwa, kawai sabida Ammi yamata hakan dan yaga tanason yarinyar sosai, dakinshi sukaje kwanciyan ta tayi shikuma yawuce ya shiga bathroom yay wanka yafito ya shirya sanan ya kwanta, dudda yadan taso wani abu ya shiga tsakaninsu amman babu abinda yamata har gari yawaye yatadata yay tafiyan shi masallaci. Tashi tayi tana zuwa dakinta abu nafarko data farayi shine kira aje mata gidan maman Hydar, tun agidan kanwarta takira ta sanarda ita maman Hydar itada mijinta da yaran sunyi tafiya sunje vacation inji makotansu, bakin ciki kaman zata mutu, ranta taji dukya dagule. Wasa wasa haryau Friday tun ranan daya shigo daki which is Sunday first night dinsu babu abinda yasake shiga tsakanin su, bala'in sha'awan Waleed take kaman me cus she can't stop thinking about that day, shikuma bata a gabanshi, this days ma he seems very busy aiki kawai yake a system masallaci ke dagashi. Tana zaune tana kallo a falo ya sauko kasa kallonshi tayi cikeda wata salo tace "ina kwana Babyna" "good morning Khadija" ya amsa mata atakaice karasowa falon yayi ya zauna kusada ita hakan yabata mamaki sai kawai tai murmushi tajuyo ta zubamai ido tana kallon lips dinshi datakeji kaman ta lashe, dan murmushi shima yayi yace "ki shirya kayanki gobe zamuyi tafiya" dawata irin murna tace "tafiya Dr? Ina ina zamu?" ahankali yace "yankari we are spending a week at yankari" wani irin murmushi tayi saikuma tafada jikinshi ta sakinmai kiss awuya tace "thank you Dr, I love you so much wlh" gyadamata kai yayi, yace "anjima zamuje muma Ammi sallama" gyadamai kai tayi batare data sakeshiba yace "yanzu zan fita zan danje orphanage but bazan dadeba" gyadamai kai tasakeyi sanan tasake shi ahankali tana kallon fuskarshi, tashi yayi daga kan kujeran yace "bye" yawuce yafita. Yanda yafadi hakan yafaru sukaje gidan Ammi da daddare, Ammi kaman zata hadiye ta tahuta, koda zasu tafi tamammata kyauta sanan, tahadasu da abinci suka tafi, washe gari da sassafe bodyguard dinshi yadaukesu a mota sai airport, anan ta tarar da yara almost 80children anyi queuing nasu, yaran duka duka bazasu wuce age 8 zuwa 18 ba, suna sanye da uniform din orphanage din all of them looking so neat kaman kasace, maza da mata da ma'aikatan gidan marayun da Arham ne duk suna sanye da suit, booking Arik Air gabaki dayanta yamusu sanan duk suka shiga plane din, a bangaren business class suka zauna tareda Arham jirginsu yadaga by 7 daidai, dayake 1hr flight ne to Bauchi, jirginsu na sauka suka fiffito saiga marcopolo buses dinsu wanda tun jiya Waleed yaturasu zuwa Bauchi, shiga motan sukayi aka jasu har zuwa yankari sai kalle kalle take saida ya tabbatar da ankai yaran masaukin su sanan yawuce indasu manya suka sauka room 15 da 16, room 15 dakin Arham sai room 16 dakinsu, shiga ciki yayi yaja jakanta zuwa ciki, dakin yahadu bana wasaba an gyara an saka musu banner welcome Mr and Mrs Warbai ajiki, ajiye jakanta yayi yace "hope u like the place ko Khadija?" ahankali tace "yes I love it Dr thanks" tai maganan tana kallon fuskarshi sosai takeji kaman ta tashi ta rungumeshi wani irin bala'in sha'awa ne ke damuna da maranta har ciwo ciwo yake, ganin tayi wani iri yasa yace "da daddare zan fitada ke, yanzu zamukai yaran on their first assignment here, we do this excursion thing every year, if you need anything let me know, kokuma call the reception ga number su chan a ijiye, bye, za'a kawomiki abinci" yay maganan yana ijiye mata kudi akan cinya, ahankali tace "bye baby" juyawa yayi yafice ya shiga dakin Arham yafito dashi suka wuce. Ahankali ta tashi ta tsaya ta jikin window dakin tana kallon yanda suke jera yaran a mota, Waleed sai murmushi yake yana wasa da yaran, gaskiyan Arham ne his heart is really in this his work, ganin sunja motar sun tafi yasa taji kuka yazomata da sauri takoma tafada gado sai kuka, tazaci fa honeymoon yakawo ta, ita yanzu kuka kawai zatai tayi wai tayi aure mijinta bazai iya kwanciya da itaba, baya bata hakkinta, yanzu dawa zata hadashi? Ammi? zuciyarta yace mata no da sauri tace "Arham, yes zaiji maganan Arham" tunanin hakan yasa da sauri tadauki wayanta ta tashi ta zauna daman tuni ta karbi number shi, sako ta shiga turamai. _slm Blood, please inada wata matsala da tadade tana damuna, please I seriously need your help, please kabarsu kazo yanzu, karka bari Baby yasani I don't want him to know nafada maka please_ Sun kai first stop dinsu joint din ice cream yana karban ice cream yana bama yaran dasukai layi yaji sako hakan yasa yamatsa ya kalli wani ma'aikacin su Isa yace "cigaba da basu Isa ina zuwa" bude sakon yayi ganin sako daga Ilham, jiyayi hankalin shi yatashi tome yafaru? Fada sukayi kome? juyawa yayi yaga baiga Waleed awajen ba, ganin kawai bashi awajen halan yazaga bayada wasu yarane yasa da sauri yabar wajen dudda da dan nesa da inda suka sauka amman trekking yayi zuwa wajen, agaban dakinsu ya tsaya yadan sauke ijiyan zuciya sanan yay knocking, share fuskanta Ilham tayi ta tashi tabudemai kofan, bin idanunta yayi da kallo yanda sukai ja da sauri ya shigo dakin yamaida kofan yarufe yace "lpy? Wat happen? Maiya sameki kikai kuka haka? Meya miki? Maiya hadaki da blood? Dukan ki yayine?" duk ajera yajefo mata tambayoyin sabida yanda hankalin shi yatashi, girgizamai kai tayi tajuya zama tayi akan doguwan kujeran 3sitter kwara daya dake dakin ta nunamai gefenta tace "ka zauna" zuwa yayi yazauna ahankali yace "menene khadija maisa ki kuka haka?" wasu hawaye taji sunzo mata da sauri ta share tace "Arham naga mijina ya daukeka dan uwanshi saisa zan gayamaka maganan nan, please karikemin amanan mijina dan sirrin mune" tai shiru tace "Waleed da ni kasan hadamu iyayenmu sukayi, nita bangarena inasonshi sosai amman shi har yanzu bai fara developing mini feeling ba cause baima taba bani time ba" tai shiru tace "tun bayan tarrayan mu na farko a first night babu abinda yakara hadamu and and......" tafashe da kuka sosai tace "bazan maka karyaba dis days ban iya bacci am so horny, but shi ko ajikinshi baima bani time ba balle yasan wani hali nike cikiba, nagaji am loosing my sanity, and tun bayan aurenmu bai karamin maganan aikina ba am sure da ina zuwa aiki nasan da bazan damuba sabi da aiki zai daukemin hankali, but kullum muna gida daya tare ina ganinshi ko hannuna bai rikewa saidai ni in rike nashi kuma bazaice komiba" tafashe dawani irin kuka tadaura hannayenta kan fuskanta, wani iri Arham yaji yanaji, wanan kyakkyawan yarinyar ne ta tsaya tana kuka sosai haka kan Waleed, yarinya mai aji haka, gaskiya Waleed yasami duniya dayawa, Allah yabashi komi saisa yake yanda yaga dama, ahankali yakai hannunshi dake rawa yarike mata hannu tareda janye hannun daga kan fuskanta hakan yasa da sauri tadago da rinannun idanunta ta kallai, kaman zaiyi kuka yajanyota zuuuu ta taho dab dashi harsunajin numfashin junansu, lips dintane suka fara rawa zatai magana ya girgiza mata kai yace "shiiii" sanan ya manna forehead dinshi da nata yakai hannunshi kan wuyan ta dan daman doguwan rigane ajikinta ta daura dankwali aka, kaman amafarki taji Arham yadaura bakinshi kan nata daya fara wani irin rawa yasaka cikin mouth nashi yashiga kissing dinta passionately kaman zai fasa bakinta yana kallon kwayar idanunta, hannunshi ya janye daga wuyanta ahankali yashiga saukar dashi kasa ya saukar da hannayen kan boobs dinta duka biyun dake cikin bra yakama ya matsa da karfi wani irin nishi tayi saikuma tabude idanunta da sauri tareda kabar da hannunshi ta fizge bakinta zatai magana yadaura yatsanshi kan lips dinta yace "I need you to trust me Ilham nasan minake yi, I am Waleed blood, Waleed yarone har yanzu baisan maiyake yiba sabida yatashi
Chapter 24 · 0% Book details