Sashe 30
Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
gaban clinic dinshi yafito yabama direban kudaden dabaisan iya adadinsu ba. Shiga cikin clinic din yayi da Dr kemi yafara haduwa a reception baibi takanta ba yawuce washhand basin dake reception dinshi ya wanke hanunshi da hand-wash sanan yatare senitizer yay amfani dashi yajuyo lab-coat dinshi Dr Kemi ta mikamai cikeda girmamawa tace "welcome Sir" gyadamata kai yayi yakarbi lab coat din yasaka daidai lokacin wata nurse takawo mai faranti da handglove kekai, dauka yayi yasaka sanan yace "where is the patient Dr Kemi" adan daburce Dr Kemi tace "ICU Dr" tafiya yafara yay hanyar ICU tana biyeda shi da nurse guda daya, Dr Kemi tace "Sir ko nurses dinmu sunce karmu tabata, kaganta wlh she is the definition of ba mutum bace" tsaki yayi baice musu komiba tsabagen takaici har sukakai gaban ICU din, ahankali yadaura hannunshi kan handle din kofan ya murda kafin ahankali yatura kofan. _TWO DIFFERENT WORLD_ _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_