Sashe 52
Two Different Wold Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR
4
Har gabansu yaje kawai ganin mutum sukayi daga sama yafado, baiyi wata wataba yasa hannunshi ya fizgo saurayin ta hanyar kamamai gaban riga yace "ubanme kakeyi akofar gidana da matata eh? How dare you speak to my wife? No how dare you even look at her? Wayekai a Nigeria nan dahar zaka tsaya da matata kana magana da matata" kasa magana saurayin yayi dan Waleed yamugun shakeshi he was shocking, Widad da jikinta yadau bari danko kadan batason fada tazo tagaban Waleed din takama hannunshi tanaso tacire daga wuyan saurayin, dayake yanzu tana magana bawani sosai ba amman yafi da cikin yar siriruwan muryanta tace "let him go leave him alone" daidai lokacin Asma'u tafito taci gayu sosai tana rikeda waya a hannunta itama tasa kaya irin na Widad, tana ganin yanda Ya Waleed ya shake mata kamal tazo wajen dagudu tace "Ya Waleed dan Allah kasake shi, saurayina ne fa Kamal, please meya maka kaga zai mutu" tafashe da kuka tana jijjihashi jin hayaniya yasa mai gadi yafito da sauri yana ganin Waleed ya shake wani ga Widad da Asma'u na kuka yasa da sauri yay kansu da kyar ya bambare hannun Waleed daga wuyan kamal din, kamal yazube awajen yana tari, cikin wani irin mahaukacin fushi ya kalli Asma'u yanuna matashi yace "you call this boy your saurayi so saurayi kike taramana akofar gida kina koyama Saheeba tadi"? Fashewa da kuka sosai tayi ko kadan batason yadaketa dan batason duka but ayanda yakeyi kaman zai bugeta din, cikin kuka sosai tace "kayakuri Ya Waleed bazan karaba" cikin wani irin ihu ya dakamusu tsawa su biyun yace "you guys should get out of my sight" da gudu sukai cikin gida dan ita kanta Widad ta tsorata sanan yakalli Kamal din da mai gadi yadagashi yana shafa wuya yace "today should be the last day dazaka kara zuwa kofar gidan nan, kanwata is not people like you wife kanada ita amman kana kallon wata" ya kalli mai gadi yace "ka tabbatar yabar wajen nan kafin nasake fitowa waje" sanan yajefama mai gadin key motarshi alamun yadaukan mai motar ya shigo gida da ita, shikuma yawuce ciki yay flat din Ammi yana shiga Ammi kadai yagani afalon azaune rikeda news paper, dagokai tayi ta kalleshi ganin yanda fuskarshi yayi yasa tace "lafiya dan saurayi?" kaman jira yake yace "Ammi yau saina kakkarya Ma'u ubanwa yacemata kofar gidan nan anatara samari eh? Takawo saurayi kofar gida and Saheeba was there dashi suna zance, sunci kananun gyale, Saheeba's hair was outside ma" sosai Ammi ke kallonshi harya gama fadan dudda ta gane inda fadan ya dosa but ba'a hana babba hukunta kannenshi hakan yasa ta kwala musu kira. "Asma'u, Saheeba" Asma'u ne tai karfin halin amsawa itako Widad kuka take sosai ta rirrike ma Asma'u riga tana cewa "he will beat us Moxi" bude kofarsu sukayi suka fito tundaga stairs yake kallonsu idanunshi kur akan Widad da hasketa ke shinning tsabagen gyaran datakeji tana kuka sosai, kasa saukowa tayi ta tsaya asaman ta rirrike rigan Asma'u gamgam taki kallon Waleed dake bata tsoro ta kalli Ammi tace "Ammi sorry please" girgixa matakai Ammi tayi cikin harshen turenci tace "nikukama laifi ko yayan ku dan haka ku sauko kasan nan kubashi hakuri" cikin kuka sosai da harshen ta da turenci ke mugun dadi ciki yana sounding kaman na little Spanish babygirl tace "Ammi I don't know him, it was Asma'u that asked me to stay there da she left her phone inside, it wasn't my fault and I didn't say anything to him, I was only smiling it wasn't my fault" takarake maganan tana rera wani kukan ba Waleed kadaiba ko ita kanta Ammi tanason taji Widad tai magana irin long maganan nan dan muryanta akwaishi dawani irin asirtaccen dadin da idan tafara maganan kawai bakason tadena, ganin yama kasa cewa komi yasa Asma'u tace "Ya Waleed dan Allah kayakuri bazamu karaba" gyadamata kai Widad tayi tadan kalli fuskan Waleed din datai bala'in kewa ta dauke kai da sauri tana turo baki tana share hawaye, murmushi kawai Ammi tayi ta cigaba da karanta jaridan ta, shikuma Waleed ahankali yace "is fine" juyawa sukayi da sauri yabi bayan Widad da kallo ganin yanda taidan kiba hips dinta suka kara fitowa sukai kyau. "uhm uhm" Ammi tai gyaran murya dayay maza yadawo dashi hayyacin shi da sauri ya kalleta saikuma ya wayance yakai hannunshi saman kanshi yazo yazauna kusada ita tana kallonshi, kafinma tai magana yace "Ammi yunwa nakeji" tashi tayi tai dinning hakan yasa yabiyota kujera yaja ya zauna itakuma ta shiga hadamai abinci a plate tace "karfe nawa zakaje dauko Ilham"? Taimai tambayan tana mikamai abincin a plate karba yayi yace "yanzu dazaran nagama cin abincin, Ammi I was thinking" da sauri tace "ina jinka son" ajiye spoon din hannunshi dayakai abinci bakinshi dashi yayi yace "Ammi am thinking of duka kayan Sabeeha danakai gidana kwashesu zansa ayi, I want to transfer her to another house, banso nahadasu gida daya Ammi" anatse Ammi tace "why"? Dan shiru yayi sanan yace "Ammi kinga Sabeeha da kanki, kinga yanda take, I need to protect her and to make sure no harm come to yer way, kisan halin kishin mata banso watarana nafita naje aiki wani abun fada ko matsala ya shiga tsakaninsu da Ilham, Sabeeha facially bazata wuce 19-20yrs ba, while Ilham ta girmeta, banso na zalunci anyof them ne Ammi, I think naraba musu gida hankalina zaifi kwanciya amman sai inkin yarda" dan shiru Ammi tayi saikuma ta nisa tace "is fine karaba musu gidan, but Waleed banson ka cutar da Ilham, kadaiga aminci da kawancen dake tsakanina da mahaifiyarta, y'ata ce Ilham dan haka ka kulada ita, yau tana dawowa kabata akwatunan ta itama sanan kamata explaining komi cikin kwanciyan hankali da lallashi" gyadama Ammi kai yayi tace "eat katafi ka daukosu" cigaba dacin abinci shi yayi harya koshi yature sanan yatashi zai tafi da sauri Ammi tace "my friend comeback here" dawowa yayi yana murmushi yace "mekuma nayi Ammi" hannu Ammi ta mikamai tace "bani kudin lallin amaryan ka you don't expect me namaka ciki sanan namaka goyo ko yallabai" turobaki yayi yace "ni banda kudi" dan dariya tayi irin na d'a da uwa dinan tace "bakada kudi Waleed" murmushi yayi yace "to Ammi kinsani aiki a company ki amman kinki biyana har yanzu da ina gidan maray....." shiru yayi yakasa karasa maganan duk inzai furta gidan marayu sai abin yamai ciwo hakan yasa yaciro Atm card dinshi daga aljihu ya ijiye kawai yajuya da sauri yafita yace "saina dawo Ammi" bin bayanshi Ammi tayi da kallo saitaji kaman tamai kuka, kawai dan tama Mom alkawari bazata ma Arham komi bane ta barshi da Allah amman da wlh wlh saita gwadama Arham kwatankwacin pain din dayasa yaronta yaji, but tunda tabarshi da Allah tasan Allah zaiyi maganin shi surely koda zai dade but tasan Allah zai sakama Waleed.
A mota awaje yay parking yadauki waya yakira Ilham din tana amsawa yace "come outside ina waje" cikin sanyin murya tace "bazaka shigo ka gaisa dasu Mummy ba" shima cikin sanyin murya shima yace "am going back to office ne, another time zanzo, hurry please" yay maganan tareda katse wayan, yana zaune cikin mota yaga yar aikin Mummy tafito da akwatinan su fitowa yayi yabude booth ya karba ya saka duka abubuwan dasuka kawo ciki sanan yarufe booth din ya tsaya jikin motar daidai yar aikin tafitomai da little Arham dayay wani kiba yay bakutu dashi, hannu yamika ya karbi yaron yana murmushi, sosai kamannin yaron da Arham suka kara fitowa dahar yasa Waleed ya tsaya chak yana kallon yaron, son dayake ma Arham ne yasa Allah yabashi yaro exactly mai kama da Arham kome dan kaman tabashi, daidai da finger yaron nan bai dauko nashi ba, ko kalan suman kanshi yaron bai daukoba irin na Arham ne, yana cikin kallon yaron aka bude gate hakan yasa yadago kai, Ilham ce tana sanye da atampa kore ta yafa mayafi babba tawani bi ta kode har lokacin idanunta basu sabeba, tunda tafito yake kallonta harta karaso gabanshi kafinma tai magana yace "bakida lpy ne baki fadimin ba" girgixa mai kai tayi tanadan murmushi, daure fuska yayi babu alamun wasa yace "tome ya sameki meya saki kuka haka idanunki sukai subu subu?" baki tabude zatai magana saikuma tafashe da kuka at this point jitake kaman tafadi ma mijinta gaskiya koya yafemata su cigaba da zama na amana, komar da yaron yayi hannu daya sanan yamika hannu ya rungumo Ilham din ta daura kanta kan kirjinshi tana wani irin kuka, tapping bayanta yayi yace "stop crying, meya faru mesa kike kuka eh Khadija? What happen"? Kasa magana tayi sai kuka datake jikinta har wani bari bari yake, ganin kukan ba wanda zata gama yanzu bane yasa yabude motar yasata ciki ya maida kofan yarufe, sanan ya zagaya ta bangaren direba ya shiga yana rikeda Arham har lokacin yarufo ya kunna motar yaja yana rikeda Arham, har gida, parking yayi yabude kofan yafito rungume da Arham dake bacci, sanan ya zagayo yabude mata motar yace "fito" fitowa tayi tana goge hawayen ta da mayafi sanan suka wuce cikin gida, har sama sukaje yabude dakinta dayasa aka gyara tsaf ya kwantar da Arham kan gado sanan ya zauna ya rungumota yace "why are you crying"? Murmushi ta kakalo ahankali tace "su Yaya Hassu ne sukasa akamin fada wai bana bama Arham nono da kyau rowa nakemai" ahankali yace "tom shine kike kuka haka kaman wacce wani abu yasama" yay maganan ahankali sanan yace "anyway is okay, don't let it get to you, aini banyi complain baki shayar da dana da kyauba ko so baruwan su, karki kara kuka" murmushi tayi tana kallonshi soyayyan Waleed a zuciyanta daban ne rudin Arham ne yajefata wani hali, amman ga mijinta nan na sunna dake sonta sosai taje tawani biyema Arham, ganin tadan saki yasa yamike yace "zan koma office, ki sauka kije kitchen, or not just kitchen anything dakuke bukata kimin text zan taho dashi, Ammi tace zata aiko miki da wacce zata dinga tayaki rainon Arham dame tayaki aiki" murmushi tamai asanyaye tace "nagode" tsayawa yayi yana kallonta jin how she sounded itakuma tai sauri ta maida kanta kan Arham hakanan taji tanajin kunyan Waleed din danta cuceshi da yawa, ta cuceshi kunyan hada ido dashima take, juyawa kawai yayi yace "bye" bye tamai yawuce yatafi.
_*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_
_TWO DIFFERENT WORLD_