← Book details Sirrin Dake Boye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 24

Sashe 22

Sirrin Dake Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan minti goma sai ga garbati da tawagansa sun shigo cikin gidan yasha wata shaddansa sabo ,kana ganinsa kaga ransa a bace yake saboda rainin hankalin da innah ta mishi ba kadan bane,Abba biye dasu a bayan shi,bazaka gane ransa a bace bane ko kuma akasin hakan,tun kafun su garbati suyi magana Abba ya miko mata ,goro da su chewing gum,yace”yau dai nasan burinki ya cika kuma nawama ya cika a matsayi na na uba,bayarda auren yata Habiba wa garbati,yanzu haka sunzama miji da mata ,sai ki musu addu’an Allah ya sanya alkhairi.

Kururuwa innah ta fara a wajan,sai ga habiba ma ta Zube a kasa sumammiya “wallahi baka isaba,aure dai. Bazai taba yuwuwa ba,hauka kakeyi ne malam da zaka bawa dan shaye shaye yarka,ko an daura saiya sake mun yata,yata bazata taba zama da wanan mutumin ba,gwanda ma kaji kasani.

Sai kuma tace “wayyou Allah na ,nashiga uku na lalace, abban habiba ka cucemu cuta mafi muni”ba wani cutankin danayi kefah da kanki kika zabawa sultana kuma gani nayi kema uwa ce,bazakiji komai ba idan aka bada yarki,dan haka ki shirya na baki nanda hour daya za’a wuce da ita dakin mijjinta,malam wallahi bazai……….”ke innah kike kowa wallahi yanada kika damfare ni kika ce zaki auramun sultana ,kuma kika boyeta to kisani,kisa wannan a bayan kunnenki,sai na fanshe duk kudina dakika ci a jikin yarki,yana gama fada haka ,shida tawagar sa suka fita a gidan.

Harya fita kuma sai ya dawo yace”ki tabatar ankai ta akan lokaci idan ba haka ba kuma kinsan saura,ya fice daga gidan.”wayyou innah kin cuceni, tana kuka harda shide wa ,”wallahi ni ban shiyayi aure ba yanzu,kuma kona shirya ai bai kamata,a hadani da garbati ba dan giyane fa mai biye biye mata.

Guda ,barka tayi tace,oh yayanso ,shinan dai abunda nake fada miki kika nayar dani yar iska,yanzu abunda ya rage kawai tunda tayi wanka a bata kayan da aka ajiye wa sultana ya saka ,Toh habiba asha amarci lafiya,nabarku lafiya,yau nayi farin cikin da na dade banyi ba wallahi,tana magana tana kwasan dariya abunta ko a jikinta,ta wuce gidan ta.

Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏

2024/2025🔥

Story and written by AMID ✍️

*_💋SIRRIN DAKE BOYE_*❤️
( The hidden secret 🌹)

Page 📃 30

___________________________________________🥰

Haka innah taka habiba suka shiga daki ,harda rufe kofan,saboda kar wani dan gulman yajisu,innah ya dubi habiba tace,karki damu bibalo,kiyi hakuri akai ki ,nikuma zansan yanda zanyi daga baya”cikin kallon kin raina mun wayo tace”innah har ce mun kike yi inyi hakuri akai ni wannan gidan.

Hmmm, ai wallahi bazata sabuba,gwanda ma tun wuri ki fada musu ya sakeni Dan bazan yi wanan zaman auren ba,”dadina dake bakya gane wa,kibari akaikin niku zan wuce gurun malam zarfuru,maje na amso miki ɓaganin da sai abunda kike so zaiyi wanda ba kyaso bazai yi ba ,zaki mayar dashi tafin hanun ki ,ki juyashi yanda ranki yake so.

Cikin gamsuwa da abunda innah ta fada tace”yauwa innah ta shiyasa nake sanki,kuma hakan yayi daidai,wallahi,sai innah ta ,ta fada cikin jindadi ,innah tace “yar banza dazu dana ce miki ki yarda har wani kallon bakida hankali kika mun,yi hakuri mana innah kinsa a lokacin ba a hayyaci na nake ba.

Shikkenan dai kiyi sauri ki shirya ,dan danasan kinyi wanka,kinga lokacin da malam ya bamu yana tafiya,maza maza,bari nakawo miki kayanda yar yarinyar nan ta gudu,ta fada hade da fice wa faga dakin .

Cikin kankanin lokaci hafsat ta shirya ,kuma gaskiya tayi kyau,dan itama badai body ba,ga breast dinnan a kwaishi saidai har sun dan kwanta ,saboda biye biyen mata,hips ma dai a kwaishi ba laifi,innah ce taja gyalen ta rufe mata fuska dan yan dauka amarya sunzo ,fito da habiba akayi daga daki ,sai a lokacin su deeje,da zulaihat suka ganta,tare suka rungume ta ,tare da fashe wa da kuka ,yanda suke kukane yasa habiba kuka ,daga baya kuma ta rarashe su ta nena musu ba komai.

Dakyar aka bambare habiba zaga jikinsu ,aka fitar da ita waje,mota daya ne a wajen shima golf da duk ta tsufa dakyar take tafiya,bayanda zasuyi haka suka saka habiba a cikin motan suka tafi, kafun su isa kayan cikin ta duk sai da suka jijiga ,ga motan baya gudu kokadan,haka suka isah gidan garbati dake cikin anguwansu sultana,dan ba shida nisa sosai dasu.

Fito da ita akayi daga motan ,gidan kana gani kasan na haya ne ,shiga sukayi tare da wasu yan uwanta mata da suka kawo ta ,gidane mai kofa 8 daki dayane da kitchen dan karami sosai ,haka ko wanne yake,ga kazatan kwata gidan dai ba kyan gani kokadan , cikin gudan daya daga cikin kofan suka wuce da habiba har cikin dakin ,bakomai sai wani taburma da wani yaloluwan katifa dayaji jiki ba kadan ba.

Matan da suka kawota ma tafiya sukayi dan sunga bazasu iya zama a gidan ba ga hayaniyan yara da guje guje,haka suka tagi sukabar habiba ita kadai a dakin ,sai harar hawaye takeyi,ganin inda rayuwa ta kawota ko a mafarki bata taba tunanin haka ba,haka ta zauna ita kadai a daki bata fita ko ina ba,har dare yayi bataga alamun mutum ba,dan jiran innah take yi takawo mata maganin tasan yanda zata yi kafun garbati ya shigo,haka har akayi isha ba taga giɗmawan kowa ba ga yunwan dake nanukan ta, a haka har bacci ya dauke ta batare da tasan lokacin daya dauke tanba.

Cikin baci taji ana shafa mata albarkatun kirjinta ,a firgice ta tashi ,garbati tagani a kanta daga shi sai gajeren wando ,bakinsa duk warin taba,baya baya ta fara ja “haba wa baby ,yau fa sai dai kiyi hakuri dan ba abunda zai hana na kusan ceki,wanda kin bada hadin kai kawai muji dadin mun dan nasan kema ai yar hanu ce,yana fada haka ya hade bakinsu ,habiba ta rasa yanda zatayi bakinsa wari baya brush ga warin taba ,haka ya danne ta ya cire mata kayan jikinta duka,baiyi wata wata ba ya shige ta da karfin gaske.

har asuba yana abu daya ,habiba ba karamin galabaita tayi ba a hanunsa dakyar take iya daga hanunta saboda bakara min wahala ya bata ba ,a haka bacci ya dauketa bata tashi ba sai karfe takwas ,jikinta duk yayi tsami , garbati baya nan ya tafi harkan gabansa,tafi tayi tafita wajan gidan ta samu wani yaro ta tambaye sa inane bandaki ya nuna mata ta koma daki ta bude Gana most go din kayanta ta dauki soso da sabulu sai bucket din da ta samu a kitchen ,tajeta baki rijiya ta iba ruwa tashiga bandaki tayi wanka dakyar dan bandakin kazanta yayi mishi yawa ,tana kowa daki ta tarar da zulaihat ta kawo mata abinci.

Taji dadi ganin kanwar tata sosai shiryawa tayi cikin kayanta ,ta zauna tacı abinci dan ba karamin yunwa take ji ba,bayan tagama cin abincin suka ha hira abunsu,sai yamma kafun zulaihat ta tafi.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya ,habiba kullum sai garbati ya kuce gajiyansa a kanta,kar ya samu jaka tun tana kuka har ta saba, ba kullum yake kawo mata kayan abinci ba sai ya ga dama ,haka take manage na abincin ,akwai sauran kudin da samarinta suka bata data ke tarawa ,dashi take samu ta siya garin kwaki ta ajiye,,har yau bata sake ji duriyan innah ba ,hayi jiran harta gaji,wani lokacin zulaihat tana zuwa tayata hira ,gashi bata shiri da matan gidan hayan,abun ya taru yayi mata yawa sai uban zaman da tayi.

Garbati wata Rana idan ya dawo gida a buge ,duka ya ke mata na fitan hankali,har faffasa mata jiki ya keyi,ko a jikinsa ,tuni habiba ta fara nadama abubuwan da tayi ,ga bala’i tsoron garbati take yi kaman mala’ikan mutuwan ta. Dan bashida kirki ko kadan ,saidai ta zauna tayi kuka ,har kuka ya zama abokin hiranta ,duk tabi ta lalace kaman ba habiba ba,Toh amma ya zatayi haka zata cigaba da hakuri dan garbati fah sai addu’a.

Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏

2024/2025🔥

Story and written by AMID ✍️

*_💋SIRRIN DAKE BOYE_*❤️
( The hidden secret 🌹)

Page 📃 31

________________________________________________🥹

USA 🇺🇸
Wishing tone

Yau Saturday takama 2 weeks da zuwanta gidan boss lion,kwance take akan gado ,jikin ta sanye da abaya peach color da design na rose a jiki kayan yayi kyau,kuma ta karawa kayan kyau da ta saka,sai kamshin perfumes takeyi masu masifar dadi,ga gashita yasha gyara duk da dakyar ta samu tayi parking nashi saboda yawan gashi ga tsayi ga cika ga laushin masifa,dan gashin nata har wajan bom bom nata.fuskanta fayau ba abunda ta shafa a fuskan Banda lotion,damuwa ne yasa ta kasa shafa komai a fuskanta, amma duk da hakan ba karamin kyau tayi ba,ga wani earring da neck pendant data saka sukuma red ,color rose din jikin rigan,sai kyalli take yi tana haskawa.

Fuskanta dauke da damuwa,dan tasan yau zata fara yin punishment din da boss lion ya saka ta,batasan ma yazata yi ba,karta je yin wannan punishment din ta sake wani laifin,dan taga alamun abun laifi baya mishi kadan,daga kanta tayi ta duba metal wall clock dake dakin da akayi design na pink rose a jikin wajan ba karamin kyau yayi ba,8:30 tagani saura 1hour time ya cika ,gyara zamanta tayi tare da jingina jikinta da akan gadon ,lumshe idonta tayi.

Take kwakwal wanta da idanunta suka hasko mata kyakyawan fuskan boss lion duk da a hade yake yanda tasa ba ganinsa,idonta a lumshe sai faman saki murmushi take yi ita kadai,bata masan tanayi ba,ta bata kusan 1 hour a haka sai Tunani takeyi tana murmushi kaman wata sabon kamun hauka, a firgice ta bude idonta ,bai sauka a ko’ina ba sai wall clock,ganin 9:23am tashin hankali saura 7 minutes time ya cika ,batasan lokacin data zari veil nata dake kan gado ba ta fita a dakin da sauri sauri gudu gudu.
Chapter 22 · 0% Book details