Sashe 2
Sirrin Dake Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya farouq ya sauke yana cewa, shiyasa kagani ko daga ne sane banason wani abu ya hadamu , dan wallahi duk ranan da aka ce abu ya hadamu, da kyar zuciyata ta iya dauka dan wallahi mugun tsoron shi nake ji, dan ni bansan ma , yakuke iya rayuwa ba dashi a gida daya ba.
Hmmmm kaga farouq, bashine na tambaye ka ba abunda na tambaye ka daban,Dan kasan jibi zai dawo daga Dubai kuma ka san yadawo, bangana aikin daya sakani ba.
Toh wai Kai sai kana abu kaman ba soja ba haba dan Allah, kawai ka Bari ka karbi punishment naka mana, ya karasa maganan cikeda tsokana yana murmushi, ‘’ash ‘’ kuwa wani banzan kallo ya wulla mishi , irin na baka da hankali.
Amma dai sanin kanka ne punishment nashi ba Mai sauki bane dan sai yaga ka kusa sumewa tukun Nan zai barshi ya karasa magana yana bin farouq da banzan kallo, da yake mishi dariya.
Sorry friend, kawai kayı kokarı ka gama mishi abunda yasaka ka , dan sai yafi maka wannan maganan damuke yi, ya karasa magana da tashi ya fita daga office in dan ya bashi guri ya gama abunda zaiyi.
Yana fita ‘’Ash’’ ya maida hankalishi wajan abunda yake yi, dan yanada muhimmanci.
—————————————————————-/——//———////🌚🌝
NiGERIA 🇳🇬
Gombe state
Zaune take a daki dan idar da sallanta kenan , bayan tagama aikin gıda, gashi yunwa take ji gashi bata isa tasaka abinci ba , dan inhar tasaka tana gane nawa dan akwai ranan da ta iba abinci bata sani, duka ta mata bana wasa ba , dan makwafta sunema suka karbeta ,idan ta tashi sakamata baya wuce loma hudu Shikkenan kuma ,shima saboda karbe kudin aikinta takeyi wata yana cika zatace taje takarbo kudin Tabata.
saidai abunda innah bata saniba , a gidan masu kudi take aiki ,dan aikinta shine girkin rana,dana dare na zamanı dan da farko shara da wanke wanke takeyi , toh suna shiri da Mai girkin dan idan ta gama nata aikin , sai taje suna hira suna girkin to anan ta koya girki kuma Alhamdulillah idan tayi girki kowa sai ya yaba harda makiyanta .
Toh me musu girki saita fara rashin lafiya tadaina zuwa, itakuma ta koma yin girkin, ko wata batayiba Allah yayiwa mai girkin rasuwa,kawai sai ta cigaba da girkin.da farko Ana biyanta dubu takwas(8,000)sai innah ta karbe , tanajin takaicin wannan abun, saidai Allah cikin ikonshi data fara girkin bawandata fada masa Ankara nata kudin albashi, dan albashinta yafi nada, dan dubu goma sha biyar(15,000) ake bata.
Innah ta tsaneni sosai , tsana mafi muni, dan taki Janina, ga takaicin Nafi yayanta kyau nesa ba kusa ba, dan indai wata acikisu adda habiba da adda deeje zaizo da nashi saurayin ta , sauketa , idan aka samu akasin lokacin dawowa na gida yayi nakan hadu dasu a kofan gida, muddin suka ganni , cewa zaiyi ni yake so to wannan abun yafi komai Kona musu rai.
Kwanciya tayi a gefen katifan ta kasa, dan katifan ya musu kadan , shiyasa suka Kore ta , dan su uku suke kwana a katifan , dan ita kobasu koreta bazata iya kwana cikinsu ba Dan in suna bacci kaman sun mutu gadaurawa mutum kafa da gwarti duk sunayi, shiyasa takeyi shifi dinta a kasa tayi kwanciyan ta .
Addu’a tayi ta tofa a jikinta , tayi bismillah ta kwanta dukda yunwan da take ji, bata jima da kwanciya ba bacci ya dauke ta Dan a gajiye take .
Asuba ta gari 😴
—————————————————————-/——-//———////🌈
USA 🇺🇸
Har yanzu yana zaune an office yana tattara takadddun da zai tafi dashi gida , dan a cen zai cigaba da aikin, dan a gajiye yake wallahi , amma yasan halin ‘’BOSS LION’’ ba wasa.
Tashi yayi tsaye , Masha Allah, dagone karfafa, yanada faffadan kirji, gashi kakin yamishi kyau, sai yatsuna fuska yake yi , dan bakarya yagaji, cikin kankanin lokaci ya gama harhada abunda zai dauka ya fito, yana fito wa wani soldier ya Sara mishi hade da karba abubuwan hanun shin, wasu kuma sara mishi suke yi duk inda ya gifta, hannu kawai ya daga musu ,daidai lokacin da lifts in ya bude shiga yayi sukuma sauran suka shiga wani lifts in dan suriga shi fito wa .
Lifting yana bude wa sauran sojojin duk suna tsayi suna jira sakko wanshi da wannan umarnin’’BOSS LION’’ ne
Suna fita compound in suka samu , wasu zuka zukan motoci masu numfashi guda biyar , bude mishi motor tsakiyan yayi yashi ga soldier ya sara mishi yana rufe motan, sauran hudun sun saka shi a tsakiya , gudu suke yi amma ba can sosai ba .
Wani arnen anguwa suka shiga, anguwani irin na masu hanu da shuni , irin harsun rasa ya zasuyi da da kudinnan,
Wani makeken gidan naga sun tsaya ,wanda kana gani kasan anguwa gudane wannan gıdan, wooooooo hohoooo😲😳, get din gidan kadai abu kallo ne , anyi mishi wani design kaman da gold akayi shi , dan yayi masifan kyau , sojoji ne abakin get suke gadin gidan.
Get din aka bude musu suka shiga, Hmmmmm wato sojojin da suke first get ba komai bane , idan aka hada da wanda suke second get , akwai tafiya mai tsayi sosai, dan second get da kanshi yake bude wa , a jikin get in akwai na’uran daya ke screening din plate numbers din motors in da wanda yake dauka pics din motor shima sai yayi screening kafun get din ya bude ( duka duka baya wuce 10 seconds yake budu wa .
Cikin haraban kata faren cikin gida ,suka shigo , idan nace muku kata fare gida ne daya amsa sunan sa gida wanda mutane suke cewa aljanan duniya Kenan , dan wanda baisa addini a zuciyan saba , zai kafirce dan zai iya mata wama da menene sallah( Allah yasa mu dace)gida ne anguwa guda dan wallahi ko gidan sugaban kasar albarka, gıda ne daya kawatu da kayan more rayuwa .
Glass ne daya amsa sunan sa glass Wanda yayi millions of dollars 💵 glasses ne ma kyau da daukan ido ( kunsan turawa iya tsara abubuwa .
( Hmmmmm wannan dai sai munayin gaba a karatune , Zan Ina kwatanta muku yanda gidan yake domin idan nace zan tsaya fasalta muku yanda gidan yake zamu kare littafin kaf , bamu karaba)
2024/2025🔥
Written by Amid✍️
*_💋SIRRIN DAKE BOYE_*❤️
( The hidden secret 🌹)
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
🌎Destiny, Love ❤️& Romance 💋
Written by Amid💞
2024/2025🔥
Bismillah Rahmani Raheem
Book 1
Page 📃 3
A bakin screen door din ya tsaya ,daga bakin kofan daga shi sai sojan da ya dauko mishi file,da system nashi suka shigo, suna shiga wani kamshi da sanyin A.C ya dake su , harda lumshe idanunshi, ya bude akan wani saurayi da bazai wuce (23)ba sanye yake da jeans da t-shirt masu tsada, kana ganin shi kaga brother nashi ne domin suna kama ,gashi kyakyawa (brown eye )👁️ nida shi masu daukan hankali, black hair shi ya sakko har kusan kafadan shi da yana tara gashin.
Rungume juna sukayi ya na cewa, ‘’Brother ash’’ welcome back, hade da sakarwa juna kiss a kumantun juna ,how was the work,Alhamdulillah, ‘’Ash’’ ya fada a hankali.
Karban files din dake hanun sojan yayi,’’ Ash’’ yaba gaba, junior yana bin bayansa , har suka kara sa cikin main falon gida,wato wasu shegun kujeru ne masu shegen kyau da tsada , kujeru set hudu ne a falon ,milk color,brown,ash with golden color,blue with white ,with their king chairs , dan girman falon Kai ya ninka wani gidan,ga wasu blackout curtains masu kyau daya kawata falon, samsung’s television me girman gaske ga decorative roses 🌹 flowers 🌺 da,a ka jera a saman center table, Masha Allah komai mai kyau ne me tsada kuma nayayi dan every 6month ake tanja komai na gaidan.
Wajen lifter suka tsaya,cikin sauri junaid ya dan na Hawa uku(3), shiga sukayi tare , within seconds lifter n ya bude , jerawa sukayi suna tafiya ba Mai magana.
Cikin wani falo suka shiga, yananada girma amma bai kai main falon gima ba, direct bedroom suka shiga daya saha kings bed mai kyau da ban sha,awa, ayiye mishi files din junaid yayi ya juya.
Junaid Tana fita ya rage Kayan Jikin shi , yashiga wanka bai wuce 30mins ba fito , dressing room yashiga , pajamas ya dauko blue color,falo ya sakko, wuce wa yayi dining area , Sara mishi sojan dake tsaye a dining sukayi saving nashi ya yi,chikin kankanin lokaci ya gama cin abinci dan baya wasa da cikin sa.
Yana gamawa ya dauki system nashi ya fara aiki,sai wajen 1:00am ya tashi duk da hakan bai gama ba ,daki junaid ya wuce domin du bashi ,addu’a ya masa , danshi Kwata kwata bayansan yin addu’a , duk da ya iya amma bazai iya yiba, dan ko yayi niyan yi sai wani abu Tasha mishi kai ya manta.
Dakishi wa wuce ya kwanta dan aga jiye yake shima.
———————————————————————/——//——////💐
Gombe state
Kiran sallan farko ta tashi , ta fita tayi alola, shimfida sallaya tayi , ta fara nafila da kuma raka’a tanıl fakir sukuwa adda habiba da adda deeje harda zulaihat bacci sukeyi dan wani lokacin ma kota tashe su barazu tashi ba saidai sufara mata masifa shiyasa ta daina tashinsu,kullum a makare sukeyin sallah , wajen takawas ko tara , suke tashi suyi sallah , har zulaihat in dan itama a kwai nauyin bacci .
Tana idar da sallah tafiya waje ,ta kwaso buckets 🪣 da zata iba ruwa a rijiya ,ta cika duk randan gida, wanke wanke tayi bayan ta gama tadaura musu koko , dan yau babu wani abun a gidan ida ba kamun kokon ba .
Bayan ta gama ta iba ruwa tayi wanka dukda yunwan da yake cinta , Tana fito daga wanka ta shafa mai ,da powder amma ba sosai ba dan kadan, dan ba lallai mutum yasan ma ta shafa ba ,kwalli ta saka da lip glows ta bude akwanti n, ta dakko a tamfa me kyau nevy blue ,Masha Allah dan yanda kasan dawisu haka take yalki ,hijab ta dauko shima nevy blue,da niqab nata tayi kyau,(ohhh my god 🤗)