Sashe 21
Sirrin Dake Boye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan tagama gasa kafan tayi wanka shaf shaf ta fito ,tashiya cikin riga da wando,blue palazzo trouser with white t-shirt mai hade da Palmara shima kalan wandon,fuskan ta batayi kwalliya ba amma ba karamin kyau tayi ba ,ga kayan ya amshe ta badan kadan ba,gashi ta kara wani haske sosai kaman ka taba jini ya fito ,skin nata yana glowing,hutu danin dadi ,kaci mai kyau kasha mai kyau ,dole mutum ya canza,white veil ta daura akanta,tana shirin saka takalmi taji Ana knocking “yes come in”dan tasan baiwuce junaid bane,shigowa yayi .
Ganinta yayi daga sama har kasa yace”sarauniyar kyau kinga yana kikayi kyau kuwa gaskiya ina kishi dake,duk kinzo kin fini kyau,sultana kam dariya takeyi jin yayabe ta ,taji dadi kuma”haba yaya junaid Nina isa nafi brother na kyau ne,”Nifa gaskiya bakiyi kama dayar Nigeria ba ,dan bakwa yanayi dayan can,dan ana ganin ki anga balarabiya “kai yaya junaid waya fada maka haka nikam yar can ce ,Toh naji yanzu dai ki sakko kasa yaya boss yana kiranki , karki bata lokaci fah, dan shi abun laifi baya masa kadan, yanzu sai punishment.
Jin yaya boss yana kiranta tuni jikinta harya fara rawa tace “yaya junaid nifah nashirya muje kawai,Toh amma dai jikinki yadaina rawa,kijiko “Toh kafun ta saita kanta suka wuce dukda haka tafiyanta bai dawo daidai ba,a haka har suka karasa main falo,anan suka tarar da boss lion zaune a one seater yayi crossing na legs nashi,Ashman,uncle Ibrahim,uncle tareeq, suma suna zaune a falo ,ta tsorata da ganinsu duka a falo ,tasan ma cewa zaiyi tatafi tabar masa gida,dan taga alamun kwata kwata baisan wani abushi mutumci ba,dan sun raba hanya.
Can dan nesa da boss lion ta zauna akan carpet,bakinta haryana rawa wajan cewa”good afternoon ta fada batare da ta kallesa ba,boss lion yi yayi kaman baijita ba sai daddana wayansa yakeyi,ta maida ko baiji bane yasa takara”cewa good afternoon,jin bai amsa bane yasa ta dago ,ai kuwa suka hada ido,wani banzan kallo ya jefa mata ,tare da dauke idonsa daga kanta,sultana kam ganin irin kallon daya jefah mata ne yasa ta dauke kanta kasa tare da gashe da su Ashman,uncle tareeq,da uncle Ibrahim ,sauran sun amsa cikin sakin fuska amma bai da uncle Ibrahim daya dauke kai kaman baisan tanayi ba.
“Kibude kunuwanki kijini dakyau “boss lion ne yayi maganan amma zaka rantse bashi bane,danshi maganan sa a hakali yakeyi,”kinsan kimun laifi ko to wannan punishment din Dana baki bashi kadai bane”sauran punishment naki shine,breakfast 9:30am,launch 2:00pm,amma sai ranan danake gidan,dinner 10:00pm,coffee 11:30pm,muddin kika kiyi akan time,saidai ki koma kwana a dakin lucky,nagama magana kuma da dike cewa zaki koma inda kika fito Bismillah,every time the get is open.
Zaro blue eyes nata tayi sai sheki yakeyi saboda ruwan daya taru a cikinsa,jin cewa zai maidata dakin lucky bakaramin daga mata hankali yayi ba,kuma tasan yanda yaya boss yake bashida mutumci zai aikata,Toh amma abunda ya bata mamakin shine yanda akayi yaji cewa zata bar gidan,yanzu kam ta fara kokonto dakyar idan yaya boss ba aljani bane,dama kyansa yayi yawa ,harya fita a suffan mutane,ga mugunta dama aljanu ansansu da shege mugunta,idan kuwa ba aljani bani ya hada dangi da mayu,maganan da yayi ne yadawo da ita daga tunanin da takeyi.
“Kuma ni bana harka da some one illiterate,dole ki shiga school,kuma wallahi na sakaki a school kika kiyin karatu,I will deal the hell out of you,”I won’t take nonsense,did you hear me,gyada kai tayi jikinta duk yayi sanyi,cemata dayayi illiterate ya bata mata rai,amma cewa da yayi zai maida ta school ba karamin faranta mata rai yayi ba kuma saita nuna masa,saidai shene illiterate wallahi,sai wani dogon warning dayake mata.
“Dan ma baki yi karatu ba to zaki biyani kudinane dan bazan dauki asara ba,but if you think am joking’try me and see,yana gama fadan haka ya fita daga falon dan akwai abunda zaiyi,dan bayason Africa time kwata kwata.
Mutanen cikin falon kuwa ba wanda ya iya cewa uppan,sai dai sunyi farin cikin jin cewa zai maidata makaranta,dan abu mai kyau ne,kuma shi boss lion duk muguntansa yana kyauta sosai ,baya kyashin kashi konawa ne,akwai sanin ya kamata kam ba laifi”cewa dayayi idan batayi karatu ba zata biyashi kudinshi saida Ashman da uncle tareeq suka murmusa,junaid kam dariya ne yaso kub ce masa jin abunda yayan nasa ya fada,uncle Ibrahim kam taki yaja tareda cewa”yanzu idan ba asara ba mai zaisa mutum kaman boss lion yace zaika ta a makaranta,Allah yayi wadaran naka ya lalace,yafada tare da barın wajan cikin takaicin jin abunda boss lion yayi.
Ashman ne ya matso wajanta,jiyayi ya kasa dauke idonsa a kanta dan ba karamin kyau sultana ta mishi ba,shifa tun ranan daya fara ganin ta sai da wani abu ya darsu a zuciyansa “sis,ina taya ki murnan zaki koma school,amma fa saikin maida hankali wajan yin karatu ,dan duk abunda kikaji yace Toh saiyayi muddin bakiyi karatu ba,nasan bazai dauki lokaci ba zaki fara tafiya school,byee,shima wuce wa yayi dakinsa yana gama fadan hakan,ya saura daga junaid sai uncle tareeq,uncle tareeq ne ya matso zuwa inda take yasha kanta yana murmushi yace”Allah yayi miki Allah yata,kuma ya baki ikon yin karatun,”mayar mishi da murmushi yayi tace Ameen nagode uncle,gyada kansa yayi tare da fita daga falon ,ya nufi waje,ya rage daga ita sai junaid.
Rungumeta junaid yayi yana dariyan farin ciki yace”one and only sister am so so happy for you,dama inataso na miki magana akan makaranta sai wani abu ya dauke mun hankali na,amma naji dadi tunda yaya boss ya tsara hakan,”yaya junaid bazan iya misalta maka farin cikin da nake ciki ba, nagode muku yaya junaid Allah yasaka muku da alkhairi,shhhhiii ya İsa haka bamasan godiya komai mun miki ne saboda Allah,kinji ,kinga yau tanan farinciki ne awajan zu muje,yaja hanunta suka wuce sama.
Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏
2024/2025🔥
Story and written by AMID ✍️
*_💋SIRRIN DAKE BOYE_*❤️
( The hidden secret 🌹)
Page 📃 29
____________________________________________❤️🩹
NIGERIA 🇳🇬
Gombe😇
Tunda sultana ta fita daga gida kowa ya wuce dakinsa danya kwanta,basu damunda sultana ta shigo gida ba ko akasin haka,saboda San zuciya irin nasu,irin idan taga dama ma ta kwana a wajan,duk dai sunsan zata dawo,haka suka kwanta bacci ba wanda ya sake suna cewa sultana fa bata shigo cikin gida ba,ba addu’a ba komai haka suka kwanta,saboda jahilci dayayi musu katutu.
Asuba ta gari
******
Sai wajan karfe takwass suka tashi daga baccin asaran daya dauke su ,ko sallan asuba basuyi ba,kuma a hakan akwai daurin aure a gidan,tashi sukayi sunata hada hadan biki abunsu,kwata kwata basu lura da babu sultana a gidan ba ,dama ance ido bashine gani ba hakali ne,wata makociyar su maisuna,baraka ce take tambayan ina amaryan take ne ,bamu ganta ba,innaah tace”ohh ki bar shigiyar yarinyar nan yanazu haka tana can ta dukun kune waje daya,ita a dole batasan auren”amma badda abinki Ladidi(asalin sunan inaah) taya zaku bawa yarinya mai jini a jika yaro nan garbati,kowa fa yasan,yaron nan dan daba ne,”kuma naji a gari anacewa dakyar idan basida AIDS, “kijiki ko sai ana magana hankali ki dauko na rashinsa.
Ina ruwana aini haka nake so,nafiso naga ya wulakanta a rayuwa ,wallahi koganin fuskan yarinyar nan banason yi,ni inbanda kaddara ma maizai hadani da jini aljanu “saurin katseta baraka tayi “haba haba ladidi wannan fah ba dai dai bane,yanda kayiwa yayan wasu haka za’ayi wa naka,yanzu ace za’a aurawa habiba,deeje,ko zulaihat ai bazaki yarda ba soboda kinsan cutansu za’ayi…..”A’a kam badai yara naba bakinki ya sari guntun kashi ,kinga idan abunda kikazo yi kenan ki tashi ki tafi umma ta gaida aisha ai dama bamu gaiyace ki ba,gulma irin naku ,ya kawo ku da shishigi “Allah yace ki sowa dan uwanka abunda kaso wa kanka,”kuma ina dai ni kika yi wa gori,Toh bari kiji kiyi da yar halak,idai na fita daga gidan nan bazan sake zuwa ba .
“Yooo dama waya rike kafanki,ga hanya ,kuma dakike cewa nayi da yar halak,ce miki akayi,nidin suntoni akayi daga sama,kuma aure ne dai yau sai an daura ko kuna so ko bakwaso,wannan ku ya dama,”barka ba abunda tace mata ta tashi tanufi hanyan fita kenan taji wani hayaniya na tashi a gidan,gulma na cinta batasan lokacin data koma dan kar ayi ba ita.
Zulaihat ce ta fito da gudu tana cewa”inaah wallahi sultana bata dakin mu ,bana ma tunanin a gidanan ta kwana ,na mafi tunanin guduwa tayi”ke banason zancen banza taya zaki ce baki ganta ba bayan,ba inda yarinyar nan take zuwa,”tana haki tace wallahi innaah da gaske nake bata dakin nan,”matsamun na shiga nagani,shasha shar yarinya,sai son jawa mutane bala’i ,tafada hade da shigewa cikin dakin ,tashin senses! Ba taga sultana ba,ba inda bata duba ba,har kasan katifa,su bayan akwatinta,bayan kofa,duk ta duba ,dakinda kallo daya zakayi mishi zaka gane idan akwai mutum ko babu.
A haukace ta fito daga daki ta kwalla wa sultana kira,sultana sultana sultana amma,shiru mutane duk sunyi cirko cirko ,dan gulma,deeje ce tayi karfin halin cewa”innah Toh a duba mana ko tana bandaki ne”aikuwa yar albarka,amma kuwa idan na kamata acan jikinta saiya gaya mata,bandaki suka shiga ba excuse ko ,a’a kawai shiga sukayi kaman sun samu dakin uwarsu ,sai dai me,suna shiga suka samu wayam ba kowa,dakyar aka da ina aka dawo da ita tsakar gidan ,sai zage zage take yi”shegiyar yarinyar nan ni zata wulakanta ta gudu,sai ga innah ya fara matsar kwalla saboda takaici ita kaidai tasan irin kudin garbati dataci duk dadai shema na haramun ne kuma ba barinta zaiyi ba.
Yanzu haka tasan suna masallaci wajan ankusa daura aure bai wuce saura minti biyar ba.