Sashe 6
Sawun Keke Season 2 Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
buɗewa tayi ta zaro wata narkekiyar Sarƙa wadda kallo ɗaya Mutum zai mata ya ganeta muddin yasan gold...
Idanun Umar kamar zasu faɗo ƙasa sabida zaro su da yayi.
miƙa masa tayi tana cewa "Karɓi wannan, duk da ban san kan abun ba kawai ina sakawa ne , amma nasan yana da Daraja, idan muka siyar muka ga kuɗin bai kai a siyi wayar ba Sai in haɗa da wanda yake wuyana!, ga ma wannan !!" ta ƙarasa maganar tana ƙoƙarin saɓule awarwaron hannunta.
"Yasalam!!" Umar ya furta yana me Æ™ara buÉ—e idanunsa a kanta, a duk wani motsi nata Æ™ara jefa shi cikin ruÉ—ani take yi, ga tarin tambayoyi da Zuciyarsa ke son yi mata kuma a Æ™alla duk yana buÆ™atar amsar su,,, sanin ba lallai ya samu ba ya sa shi danne mamakinsa ya ce "Haba Kubrah! in banda Æ™uruciya ai ko ni zan siya miki Waya ba sai kin Æatar da wannan Dukiya haka ba, ki mayar ki ajiye zan siya miki da kaina!"
girgiza kai tayi ta ce "A'a ina da Dukiyar da zan iya siya da kaina wallahi ba roƙonka na zo yi ba Umar, dan dai Affah baya so ne amma da ba abunda zai sa Wayata ta biyo ta hannunka, don ban san yadda ake siyowa ba ne da can zan tafi kai tsaye " "Oh!! Ya Allah, haba Kubrah ! bana nufin haka, na san kin fi ƙarfina wallahi, amma duk da haka nasan baki da girman kai, shiyasa ma nace zan baki Waya a matsayin kyauta ba wai don na isa ba,,,,,,, ki karɓa don Allah".
Shiru ne ya ratsa tsakaninsu kafin ya katse shirun da cewa "Idan akwai matsala a cikin hakan to ba damuw...." katse shi tayi da cewa "Ba komai, zan iya samu yanzu?"
" Sosai ma kuwa, za mu iya tafiya tare? " "Zuwa ina?" "Oh Kasuwar nake nufi ki tafi tare dani, nima a yanzu fita zanyi, bari in fito da Mota ko?" girgiza kai tayi gami da cewa "A'ah! nafi son na tafi a inda na zo, kayi gaba zan biyo bayanka, kuma ina ba ka haƙuri a bisa hakan" rausayar da kai yayi kafin ya ce "Shi kenan, karki damu akan bani haƙuri ni hakan bai zama laifi gareni ba, ki jira ni zan fito yanzu"
sai da ta gyaÉ—a kai alamar ta amsa maganar tashi sannan ya juya ya shige cikin gida.
Kafin ya fito ya kira wanda yake siyen waya a wajensa tare da gaya masa ya kai masa ita Wajen Sana'arsu.
Haka suka yi tafiyar daban-daban ita da Ahmadi a Doki suka saba yawo don haka a shi ne suke biye da Umar wanda yake cikin Motarsa.
sai da suka je wajenn tsayawa sannan duk suka Tsaya Umar ya ƙara jan su zuwa Inda makeken shagonsu yake.
Wasu lokutan sai dai ya juyo ya ga Kubrah ta tsaya ƙiƙam tana kallon jama,ar da suke kaikawo da kuma Kayayyakin da ake saidawa.
Haka yayi ta lallaɓarta har suka isa Shagon.
Sallama ya rangaɗa kafin ya kutsa kai ciki, Ammar yana zaune yana mita akan wayar da ya ga An kawo, ganin Umar yw sa shi cewa "Yawwa dama jiranka nake, Mai Kuɗi Uban Fuƙara'u!, bayan waccan wayar kuma meye haɗinka da wannan? kuma fa irin waccan ce, ni bana son Almubazzaranci"
Dariya ya É—an yi kafin ya ce "Ita wannan É—in ba tawa bace, tawan gata a hannuna"
"A'a to wai wa ka siyowa ne??" ya jefa masa tambayar cike da mamaki, wata Budurwa da take tsaye gefensu ta bashi amsa da cewa "Haba kai ka fiye tambaya , mutum da kuÉ—insa??"
kallon sama da ƙasa Umar yayi mata kafin yace "Too! ikon Allah!" Hankalinsa ya mayar kan Ammar kafin ya ce "Yau dai Allah ya nufa za ka ga Kubrah da idonka, a karo na biyu"
Zumbur! ya miƙe tsaye yana zazzaro ido gami da tambayar "Wadda na sani dai???, nifa wallahi gabana sai da ya yanke ya faɗi!"
Dariya Umar yayi kafin ya fita bakin shagon ya yiwa Ahmadi da Kubrah iso.
Ba iya Ammar ba duk ilahirin Matan da suka ɗan taru a Shagon suna zaɓen kayan siya sai da suka yi Suman tsaye gami da tsayawa kallon Ikon Allah.
ganin irin Kallon da ake yi mata na Mamaki ya sa taji gabaki ɗaya ta fara tsarguwa, Bayan Ahmadi ta koma ta maƙale ta ci gaba da zazzaro ido daga nesa.
Cikin sanyin jiki ta kalli Umar ta ce "Ina so in tafi gida"
hannu ya ɗora kan kafaɗar Ahmadi yana shirin ture shi don yafi ganinta , Ahmadi ya ture hannun nasa yana cewa "A'a Yallaɓai!, yarda da kai da Uwar Ɗakina tayi shi yasa aka bani amanarta don in kawo ta ku gana, amma naga ka kawo mu wani guri daban"
Ɗan shafar sumar kansa yayi cikin sanyin jiki ya ce "Allah ya bada haƙuri!"
Ammar ne ya matso wajen yana cewa "Kubrah! wai ke ce dai wadda na gani rannan?" gyaÉ—a kai tayi alamar Eh , sai da ya haÉ—iye yawun bakinsa da ya fara bushewa sannan ya ce "Sunana Ammar ni Aboki ne ga Umar!" Umar yayi saurin katse shi da cewa "Kubrah wannan Shine Ammar!, ba iya Aboki yake a wajena ba shi É—an Uwa ne mafi soyuwa gareni!, a cikin gajeriyar rayuwata a wajensa ne kawai nake samun farinciki, akanki ne dai ya kasa Yarda da maganata sai yake gani na tamkar Mahaukaci, kuma hakan ya samo asali ne saboda baki gaya min wacece ke ba!"
Murmushi tayi sosai kafin ta ce "Sannu Ammar!, ni rayuwata Sirri ce! ba wai gabagaÉ—i ake yin zurfi a cikinta ba, amma in lokacin sani yayi maybe zaku sani" mayar da hankali tayi kan Umar ta ce "Ko zan iya samun wayar yanzu?"
Jiki na rawa Ammar ya ɗauko ya miƙo yana cewa "Komai ya kammala har layi an saka akwai lambar Ɗan Uwana a ciki nasan......" da sauri Umar ya katse shi da cewa "Haba kai kuwa ka bari in yi bayani da kaina mana?!" miƙa masa wayar yayi yana cewa "Sai kayi ai"
Murmusawa yayi kafin ya damƙa mata tare da yi mata bayanin layin da ya saka mata.
Godiya tayi masa sannan ta É—auki hanyar komawa gida..........
(SAWUN KEKE SABON SALO..... SABON TAKU)
WANNAN LITTAFIN NA KUÆŠI NE
SHARE FISABILILLAH
*🪻SAWUN KEKE🪻*
season *2*
EP .......7
By INDO
https://chat.whatsapp.com/BnCaQxCqE3qGM4y4y3IVOw
Sai bayan ta tafi ne Ammar ya samu damar cewa "Lallai ka fi ni gaskiya Umar, dukkan Yabo da godiya su ƙara tabbata ga Allah!!,,, wallahi Umar gabaki ɗaya yarinyar nan ita kanta Al'ajabi ce" dariya kawai Umar yayi don ganin yadda Ammar duk ya ruɗe, shi dai yayi sa'a wannan lokacin bai yi wannan burkicewar ba kodan za a iya cewa zuwa yau ya ɗan saba da ita.
Budurwar da ta saba shishshigi cikin maganar su ce ta kalli Umar tana cewa "Wanda yake soyayya da wannan Baiwar Allah babu wata mace da zata ƙara burgeshi a Duniya, wallahi dama ni ce"
Sakin bakuna sukayi suka kallonta cike da takaici, daman tun ba yau ba Ammar ya gane take-takenta hakan ya sa suka dena sakar mata fuska sosai saboda rashin kamun kanta.
Kubrah tayi sa'a har ta fita ta dawo babu wanda ya gane.... Hakan yayi musu daɗi sosai ita da ƴan Uwanta sai murna suke sun samu abunda za su dinga leƙen Duniya daga ɗakinsu.
Har akayi kwana biyu Babu abunda ya faru hakan ya sa suka saki jiki suka fara raƙashewa.
Wani lokacin Duk su huɗun suke haɗuwa a Ɗan madaidaicin Falonsu su kulle ƙofa sannan su fara latse-latse a wayar.
Misalin ƙarfe 9:12PM Umar yana zaune a bakin Gado ya doka tagumi ya zubawa lambarsa wadda ta zama tata ido, sai yayi kamar ya kira amma sai ya fasa sabida raɗe-raɗe da zuciyarsa take ta famar yi masa...... a karo na ƙarshe dai rufe ido yayi ya tura kiran zuciyarsa na ta famar tsalle amma ya jure duk da hakan.
Kiran farko Network ya hana shi shiga, sai da ya kuma kira sannan ya shiga, ta daÉ—e tana ringing sannan ta É—auka ba tare da tayi magana ba.
Sallama ya yi kafin ya ɗora da ambaton sunanta wanda ya kusa zabe masa ɗabi'a,,,, cikin sauri ta cafki hannun Abee ta riƙe shi gam tana cewa "Abeeh!! Umar ne!" Fasa tafiya Abee yayi ya zauna kusa da ita yana cewa "Ki haɗa ni dashi muyi magana" cikin sauri ta miƙa masa wayar jikinta na karkarwa , dama ba lallai ta iya magana ba don kuwa tayi matuƙar kaɗuwa da jin muryarsa.