Sashe 6
Sanadin Besty Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da Raudah ta share wajan mintuna arba'in a toilet sannan ta iya fitowa, a hankali ta ke taƙawa tamkar wacce ta yi nakudar yan uku, Arya ce kaɗai a kofar kitchen da alama wani abin ta ke yi, ɗauke kai ta yi daga kallon Arya ta nufi hanyar shiga parlour'n su, a baƙin ƙofa ta ja ta tsaya jin Muryar Abba da Mommy suna magana
"Tabdijam! Yanzu Abba bai fita ba?, Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, wallahi na san yau ba mai ƙwata na a gidan nan".
Raudah ta faɗa, wasu hawayen baƙin ciki na zubowa a Idanun ta, jin an rangaɗa sallama ne ya sa ta juyo da sauri ɗan ganin waye
Ai kuwa da gudu ta karasa shigewa cikin parlour'n tamkar wacce ta ga mala'ikan mutuwa, ganin wanda Abba ya kira, ta san yau za taci ubanta.....
VOTE
COMMENTS
SHARE
âœï¸
BADAWEEYERH
ðŸ’ðŸ’S͆A͆N͆A͆D͆I͆N͆ B͆E͆S͆T͆Y͆ ðŸ’ðŸ’
L͆a͆b͆a͆r͆i͆/R͆u͆b͆u͆t͆a͆w͆a͆âœï¸
R͆A͆B͆I͆'A͆T͆U͆ A͆H͆M͆A͆D͆ M͆U͆A͆'Z͆U͆
(R͆U͆B͆B͆Y͆)
G͆a͆j͆e͆r͆e͆n͆ l͆a͆b͆a͆r͆i͆
(S͆h͆o͆r͆t͆ s͆t͆o͆r͆y͆)
M͆y͆ w͆a͆t͆t͆p͆a͆d͆ l͆i͆n͆k͆👇ðŸ»
https://www.wattpad.com/1190086089?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
Dᴇᴅɪᴄᴀᴛᴇᴅ á´›á´
MÊ ÊŸá´á´ á´‡ÊŸÊ á´á´á´ (Hᴀᴊ RᴜᴋᴀɪÊÊá´€), Aʟʟᴀʜ Êá´€ ƙᴀʀᴀ á´Éªá´‹Éª ʟᴀғɪÊá´€ á´…á´€ ɴɪꜱᴀɴ ᴋᴡᴀɴᴀ â¤ï¸â¤ï¸
Sᴘᴇᴄɪᴀʟ ɢɪғᴛ á´›á´
Kᴀɪɴᴜᴡᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱá´á´„ɪᴀᴛɪá´É´
Aʟʟᴀʜ Êá´€ ƙᴀʀᴀ ʜᴀᴅᴀ ᴋᴀᴡᴜɴᴀɴ á´á´œ á´€ ᴅᴜᴋ ɪɴᴅᴀ á´á´œá´‹á´‡ 🤗
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
Ina godiya sosai da addu'oin ku a gare ni bisa rashin lafiyar da nayi na kwana biyu, Allah ya saka muku da alkhairi, ina son ku sossai Sanadin Besty Fan's 1&2, Allah ya bar zumunci ðŸ‘
вєαυту fα∂єѕ αfÑ‚Ñ”Ñ Ñ‚Î¹Ð¼Ñ”, вυт ÏÑ”Ñѕσиαℓιту ιѕ fσÑєνєÑ!
âœï¸
Ñυвву
PⒶⒼⒺ 8ï¸âƒ£
Ko da Raudah ta shiga parlour'n ma rasa inda zata nufa ta yi, gaba É—aya ta rikice, cikin ta ne ya kuma kaÉ—awa ganin Mommy da Abba na bin ta da wani irin kallo, Allah ya so ta ma a iya kaÉ—awar ya tsaya.
Sallamar shi ce ta kuma ratsa dodon kunnen ta, ya na neman izinin shigowa cikin parlour'n, ai bata san lokacin da ta karasa gaban Abba ba, ƙafafuwan Abba ta kamo tana kuka tamkar ranta zai fita, hakan ya yi dai-dai da karasowar shi cikin parlour'n yana faɗin
"Yaya ai da tura ta kayi chan gidan ma ba sai na zo ba"
Murmushi Abba ya yi ya ce
"A'a Babangida, gata a nan ai ba inda ta isa ta je, naga ni ta raina ni ne shi yasa na ƙira ka, jiya-jiyan nan na gama mata kashedi a kan wannan ɗan iskan yaron, dake ban isa da ita ba shine ko awa ashirin da hudu ba a rufa ba ta tsallake maganar"
Kai da ganin yadda Abba yake magana kasan ran shi ya ɓaci sosai, yasan idan yace zai kuma mata hukunci to zai loosing control ɗin shi ne a kanta, baya son magana sau biyu, amma Raudah na neman chanja shi daga tsarin shi.
Babangida ne ya kalli Raudah da har yanzu jikin ta bai bar mazari ba , ya daka ma ta tsawa!!
"Za ki zo ne ko sai na zo wajan dan ubanki?".
Da rarrafe ta ƙara sa wajan da ya ke, tana gunjin kuka, hannaye biyu ta haɗa alamar roko cikin rawar murya ta ke faɗin
"Uncle dan girman Allah kar ka dake ni, wallahi ba zan kara ba na maka alkawari, kuma idan na kara..."
Ai uncle bai bari ta ƙara sa maganar ba ya buge baƙin ta da bayan hannun shi, kan kace kwabo kuwa bakin Raudah ya fashe sai jini da ke zuba, hannu ta sa ta tare jinin tana kuka, belt ɗin jikin shi ya kunce, ganin haka Raudah ta ƙwalla uban ihu tana ƙara bashi haƙuri, nufar in da Mommy ta ke zaune ta yi,
"Mommy wallahi zai kashe ni, Mommy dan Allah ki bashi haƙuri ba zan sa ke ba, Please Mommy".
Duk da Mommy ta tausaya ma ta ganin irin kukan da ta ke yi, amma bata nuna tausayin na ta a fili ba, saboda ko ba komai gidan miji za su kai Raudah, kuma ba zata so ta bar musu abin kunya ba, ko ta janyo musu magana a gari tunda har sun iya riƙe ma juna hannu da namijin da ba muharramin ta ba, to gwanda su yi wa tufkar hanci tun wuri, to idan Raudah ba ta dena waɗannan halayen da ta tsiro da su ba ai kuma ba'a san a inda abin zai ƙare ba, tashi Mommy ta yi ta bar parlour'n dan ba zata iya zama ba, shima Abba miƙewa ya yi ya bi bayan Mommy, ɗan ya lura da halin da ta ke ciki, kuma shima hakan ya ke ji a ranshi, sai dai fa ba zasu ƙi hukunta Raudah ba saboda suna son ta, inaaaaa!! Ai a irin tsarin gidan ma babu ɗan da zai gagare su hukunci ko da nan gaba ne, saboda idan suka goyi bayan yara a kan rashin gaskiya to fa a karshe sune za suyi kuka, tare da dana sani mara amfani.
A mamakin Raudah sai ta ga uncle ya zauna, ajiye belt ɗin ya yi a gefen kujera, ganin ta ƙura mai ido ya sa shi faɗin
" Ba za ki zo ba sai na zo wajan na cire WaÉ—annan shegun idanun na ki masu kama da na mujiya".
Ai da sauri Raudah ta tashi, ƙaraso wa ta yi wajan da ya ke ta tsugunna tare da sunkuyar da kai ƙasa kamar wata ta arziki...
"Waye wannan yaron da ki ka maƙale mai, wanda har yaya da kanshi zai raba ku amma kiyi kunnen uwar shegu?"
Uncle ya tambaye ta cikin daka tsawa
Cikin shesheƙar kuka ta fara magana
"Uncle wallahi ba komai a tsakanin mu da shi, class mate É—ina ne lokacin muna secondary school, bayan haka babu komai, kaji na rantse".
Kallon ta uncle ya ke cike da son gano gaskiyar abinda ta ke faÉ—a, ya yi tunanin ba iya dukan bane kadai zai wadatar musu, dole sai an hada da yi ma ta nasiha da tunatar wa, gyaran murya ya yi sannan ya ce
"Raudah kin ga wannan abun da muke miƙi? Wallahi shine gatan ki, baki da waɗanda suka fi iyayen ki duk duniyar nan, riƙe mutuncin ki abin alfahari ne a wajan su kamar yadda zubar da mutuncin ki abin takaici ne da tozarci a gare su, dan haka kece kadai mafitar gidan nan, darajar gidan nan ke zaki daga ta a wajan al'ummar da suke ganin ƙima da darajar iyayen ki, kuma ke kan ki kin sa ni, wanda za ki aura wato Nuradden ɗan manyan mutane ne, to da'a ce yau mahaifin Nuruddeen ne ya ganƙi a yanayin da Abba'n ki ya ganki ya zai ji? To wallahi fasa auren za'a yi duk kuwa son da kuke ma juna da yaron na shi, kuma shi wannan sha-sha-shan ba da kuke yawon gantali a gari ba zai taɓa auren ki ba".
Haƙika maganganun sa sun ratsa zuciyar Raudah, jikin ta ya yi sanyi laƙwas, cikin sanyayyar murya wadda har ta fara dashewa saboda kukan da ta yi, ta ce
"Uncle kayi hakuri insha'Allah ba zan ƙara ba, kuma zan bama Abba da Mommy hakuri, kai ma ɗan Allah ka taya Ni basu haƙurin".
Jin-jina kai uncle ya yi, ganin jikin Raudah ya yi sanyi fiye ma da yanda yake tunani, kamo ta ya yi ya zaunar da ita É—an da a tsugunne ta ke,
"To shikenan Raudah in dai kin kiyaye babu wanda zai kara taba lafiyar jikin ki, kuma zan taya ki bama Abba da Mommy haƙuri, sai dai Raudah akwai wani hanzari ba gudu ba..."
Ba'a iya haka Adnan ya so su tsaya da Fadeelah ba amma wannan Mallam Sule'n ya kwafsa mishi, ko da ya koma gida kiran ta ya yi a waya ta na daga wayar ya sauke ajiyar zuciya
"Fadeelah Baba Sule ya kwafsa min wallahi, ba ki ji yadda na ji ba, ko kaÉ—an ban ji daÉ—in yadda ya katse mana jin dadi ba, a hannu na ke".
Fadeela ma cikin yanayin rashin jin dadi wanda daga muryar ta ma zaka fahimci hakan ta ce
" Wallahi kuwa Bestynah, amma fa na ji dadi da Allah ya rufa mana asiri bai gan mu ba, É—an wallahi da ya gan mu tare sai ya tara mana jama'ar anguwa"
Shi dai Adnan a zuciyar shi yasan yau tarkon shi zai iya cimma Fadeelah, dama haka ya ke so ta fara muradin shi da ƙanta, yasan dama wataran da ƙanta za ta kawo mishi kanta a ruwan sanyi, cikin nuna isa ya ke faɗin
"Kinga Fadeelah gobe ki fito mu hadu, kuma ba romancing na ke so ba, so na ke na karɓi budurcin ki a gobe, idan ba haka ba ki manta da ni a rayuwar ki, kuma ko a hanya kar ki nuna kin sanni saboda ba kya sona kamar yadda na ke son ki"
Yana gama faÉ—ar haka ya kashe wayar
Chabdi jam!!!!🤣🤣🤣 Chakwalkwalin chakwakiya kenan, shin Fadeelah zata amince ta mallaka wa Besty Adnan budurcin ta kafin Aure kuwa?
Ga kuma Raudah'n Besty an ce akwai magana a kasa... Ko me Uncle zai faÉ—a ma ta....
Ku ci-gaba da bina dan jin yadda za ta kaya.....

PⒶⒼⒺ 9ï¸âƒ£