Sashe 3
Sanadin Besty Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko a cikin adaidaitar hira suke cike da nishadi, tabbas suna jin daɗin kasancewar su tare a lokuta da yawa, koda suka sauka Raudah ce ta biya kuɗin, kasancewar shi Dee ba wani kudi ne da shi ba, ɗalibi ne ya na ajin karshe a jami'ar ATBU Bauchi, jakar hannun Raudah ya karba ya riƙe har suka karasa shagon tela, kai idan ka gan su zaka ɗauka masoya ne, dama telan abokin Besty ne haka suka zauna suka sha hira sai wajan ƙarfe uku na rana suka bar shagon a tare suka tafi, sai da ya rakata har ƙofar gida sannan ya juya ya tafi yana ta wurgo mata kiss da hannu, wasu samarin anguwan ne da su ke zaune a saman dakali su ke gulmar Raudah ƙasa_ƙasa, kallon su Raudah ta yi ɗan tabbas taji me suke faɗa a kanta, harara ta galla musu ta yi shigewar ta cikin gida.
Gidan su Raudah matsakaici ne dai_dai zaman mutum daya, akwai flowers wanda aka ƙawata gefe da gefe compound din gidan, sai rijiya da pampo duk a waje ɗaya, daga chan gefe wajan ƙarshen gidan a nan toilet yake, flat biyu ne a gidan sai daƙin tsakar gida da kitchen madaidaici, a gefen kitchen ɗin store ne da yawanci tarkacen su suke ajiye wa, ba za'a ce da gidan su Raudah gidan masu kudi ba, amma suna da rufin asiri ɗan ba abinda suke nema su rasa a wajan Mommy da Abba, kasancewar Abba ɗan kasuwa, Mommy kuma malamar makarantar primary'n gwamnati ce.
Raudah ce Æ´a ta farko a wajan Alh Adamu sai Mubasheer da ke binta, sai Salem sannan auta Arya, Raudah nada shekara ashirin, tana zuwa school of nursing, shi kuma Mubasheer shekarar shi 17 yana SS 3 , sai Saleem É—an shekara goma sannan auta Arya mai shekara biyar ta na nursery three, suna samun kulawa da tarbiyya yadda ya kamata kasancewar mahaifin su da mahaifiyar su basa É—aukar wargi, suna da wasa da dariya da yara amma kuma hakan baya hana su tsawatar musu idan su ka yi ba dai_dai ba..
Wajen ƙarfe takwas na dare a lokacin Raudah ta iddar da Sallah, tana zaune suna chart da Besty, sai ga Salem ya shigo dakin ta
"Anty Abba yana kiran ƙi"
Damm gaban ta ya faÉ—i na ce "na shiga uku Salem me nayi?"
Dariya Saleem ya sheke da shi ya na tafa hannu tare da faÉ—in
"Kaiii Anty!! Kinga yadda kika zaro ido kuwa, sai kace an ka ma kaza za'a yanƙa" yana fadar haka ya fita ya bar ma ta ɗakin, jiki a sanyaye ta tashi bayan ta kashe data ta ajiye wayar a kan daddimar salla ta fice, a hankali ta ke tafiya kamar wata munafuka, kasancewar ba wuta, a haka ta karasa falon Abba.
Da sallama ta shiga, ganin Mommy a wajan yasa gabanta kara faɗuwa, gefe ta samu ta zauna ta raƙube tare da cewa
"Sannu da dawowa Abba"
"Ba abinda na kira ki kimin ba kenan" Abba ya fada a hasale, ya cigaba da faÉ—in "dan ubanki waye Kamaludeen?"
Cikin In inaa Raudah ta ce
"A...a Abba ɗan makarantar mu ne, tare mu ka gama secondary" ta karashe zancen baƙin ta na rawa
Mommy ta ce
"Makarantar ubanki, yanzu Raudah kaf a cikin ƙawayen ki mata ki tasa wacce za kiyi ƙawa da ita sai namiji? Kisa mahaifin ki yana ganin kamar da haɗin bakina?"
"Mommy dan Allah kuyi hakuri"
Abba ne ya tashi a fusace ɗan jin zuciyar shi yaƙe kamar zata fashe saboda baƙin ciki ya kalle ta ya ce
"Raudah abota!! Abotar ma da namiji", girgiza kai ta shiga yi ganin Abba na matsowa da bulala yasa ta fara ja da baya tana kuka da faɗin ya yi hakuri baza ta ƙara ba, ai kuwa sai da ya zane ta tas, ko hakuri Mommy bata bayar ba a cewar ta ita ta jama ƙanta, sai da Abba ya gaji dan kan shi ya kyale ta.
Tana ta shesheƙar kuka Abba ya ce;
"Yimin shiru!! Ba zaki mayar da ni mutumin banza ba kuma wlh babu ke babu wannan yaron, Kada na sake ji ko ganin ku tare" Yana gama fadar haka ya yi shigewar shi É—aki, Mommy ma ta bishi bata ko kalle inda Raudah take ba..
Dafe kirji Raudah tayi É—an kalaman Abba sun razana ta, kuma suna ma ta yawo a kwakwalwa, tashi ta yi tsaye tare da faÉ—in
Kaiii!!! Innaaa!!! Wallahi ba zai taba yiwuwa ba ace na rabu da Dee, munafukin da ya faÉ—a ma Abba a kan shi zan sauke...
😂😂Toh fa da alama Noor ya jama soyayyar shi
Ku ci-gaba da bin alƙalamina ɗan jin yadda zata ƙaya...
VOTE
COMMENTS
SHARE
âœï¸
BADAWEEYERH
ðŸ’ðŸ’S͆A͆N͆A͆D͆I͆N͆ B͆E͆S͆T͆Y͆ ðŸ’ðŸ’
L͆a͆b͆a͆r͆i͆/R͆u͆b͆u͆t͆a͆w͆a͆âœï¸
R͆A͆B͆I͆'A͆T͆U͆ A͆H͆M͆A͆D͆ M͆U͆A͆'Z͆U͆
(R͆U͆B͆B͆Y͆)
G͆a͆j͆e͆r͆e͆n͆ l͆a͆b͆a͆r͆i͆
(S͆h͆o͆r͆t͆ s͆t͆o͆r͆y͆)
M͆y͆ w͆a͆t͆t͆p͆a͆d͆ l͆i͆n͆k͆👇ðŸ»
https://www.wattpad.com/1190086089?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
Dᴇᴅɪᴄᴀᴛᴇᴅ á´›á´
MÊ ÊŸá´á´ á´‡ÊŸÊ á´á´á´ (Hᴀᴊ RᴜᴋᴀɪÊÊá´€), Aʟʟᴀʜ Êá´€ ƙᴀʀᴀ á´Éªá´‹Éª ʟᴀғɪÊá´€ á´…á´€ ɴɪꜱᴀɴ ᴋᴡᴀɴᴀ â¤ï¸â¤ï¸
Sᴘᴇᴄɪᴀʟ ɢɪғᴛ á´›á´
Kᴀɪɴᴜᴡᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱá´á´„ɪᴀᴛɪá´É´
Aʟʟᴀʜ Êá´€ ƙᴀʀᴀ ʜᴀᴅᴀ ᴋᴀᴡᴜɴᴀɴ á´á´œ á´€ ᴅᴜᴋ ɪɴᴅᴀ á´á´œá´‹á´‡ 🤗
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
💓💓 ∂σи'Ñ‚ ¢αÑÑ” fÏƒÑ Ñ‚Ð½ÏƒÑ•Ñ” ωнσ αÑÑ” ιgиσÑιиg уσυ
¢αÑÑ” fÏƒÑ Ñ‚Ð½ÏƒÑ•Ñ” ωнσ αÑÑ” ιgиσÑιиg σтнєÑÑ• fÏƒÑ ÑƒÏƒÏ…
âœï¸
Ñυвву💓
PⒶⒼⒺ 4ï¸âƒ£
Da kyar Raudah ta iya koma wa ɗakin ta, ko Arya da ta ke ma ta magana a falon Mommy bata kula ba, so kawai ta ke ta ƙira Noor ta mai rashin mutunci, ɗan kawai yaga tana son shi , shine zai fara hadata da iyayen ta, har ya sa Abba ya ɗake ta, to ba zata saɓu ba bindiga a ruwa.
Haka dai ta yi ta kullawa da warware wa har ta isa ɗakin, ko kallon gaban ta ba ta yi ba,tsabar takaici da baƙin ciki, waya ta dauka ta na kiran Noor amma har wayar ta tsinƙe bai ɗaga ba, hakan ba ƙaramin ƙular da ita ya kuma yi ba, bata gaji ba ta ci-gaba da kira amma still bai dauƙa ba, sai da ta ƙira shi wajan sau goma sannan ta hakura, number Besty ta ƙira ringing biyu ya daga
"Hello sarauniyar ya kike?" Jin tana shesheƙar kuka ne ya hana shi ƙara sa maganar da ya yi niyya tuni ya rikice da faɗin
"Haba baby what's wrong kike kuka? Ko wani abu na miƙi? Dan Allah ki fada min" ganin Raudah taƙi dena kukan yasa Dee fadin "gani nan zuwa gidan tunda ba za ki faɗa min ba"
Da sauri Raudah ta ce ,"a'a ba sai ka zo ba zan faÉ—a maka"
Duk yadda suka yi da Abba Raudah ta faÉ—a ma Dee, ajiyar zuciya ya sauke yana faÉ—in
" Wlh Raudah ban da kin nace da rabuwa ki ka yi da Nuru, mutum sai ɓakar zuciya da baƙin hali kamar kafuran farko, Ni wlh taurin kan shi ne ma na ke jiye miƙi"
"To ya ka ke so nayi ne Besty" ni fa ba wannan bane damuwa ta, babbar damuwa ta maganar da Abba ya min ne, cewa fa ya yi wai bani ba kai, kuma kafi kowa sanin bazan iya rabuwa da kai ba" ta ci-gaba da shesheƙar kuka
"To kiyi hakuri ki dena kukan mu yi magana ta fahimta, idan ina jin kukan ki har jijiyar ƙaina tashi ta ke yi" da kyar da kalamai masu ɗadi da ratsa zuciya Besty ya rarrashi Raudah ta dena kukan,
"Ko kefa" ya faÉ—a cike da tsokana
Murmushi ta sakar mai sauti kamar ta na tare da shi, dama tasan shi ne zai saka ta farin ciki, ɗan ba shi da burin da ya wuce hakan a ko da yaushe, in ta tsinci kan ta a damuwa, to wannan fa aikin Besty ne ya yi ƙoƙarin samar mata da farin ciki komai wahalar shi, shi yasa Raudah ba ta shayin fada mai ko mene ne ya same ta ko ya ke damun ta, abokin shawarar ta ne babu abinda ta ke iya boye mishi, ta riga ta sabar ma da ƙanta fada ma Besty damuwar ta ko farin cikin ta...
"Kiyi hakuri kin ji Raudah!! insha'Allah ba zamu rabu ba, haba ni da ke ba rabuwa sai dai mutuwa ce za ta raba mu, muna nan tare har da ke har abada" Besty ya faÉ—a cike da son kwantar ma ta da hankali
Ajiyar zuciya Raudah ta sauke,
"Nima haka na ke fata my Better half, Allah ya ƙauda idon maƙiya"
"Kaiii!! Raudah Abba'n ne maƙiya?lallai baki da hankali ashe" ya faɗa cike da fushi har ya na hura hanci kamar tana gaban shi
Da sauri Raudah ta ce "a'a bestyna nifa ba da Abba na ke ba, da Noor na ke, É—an nasan shine ya kai gulma wajan Abba kuma wallahi sai na mishi magana zai gane ya sa an dake Ni" Raudah ta faÉ—a cike da tsiwa
Dariya Besty ya kwashe da shi, sai da ya yi mai isar shi sannan ya ce
" Kar ki yadda ki mai magana, ki saƙa shakku a zuciyar shi, ko a fuska kar ki nuna mai anyi wannan maganar hakan zai rage mai ƙwarin gwiwar ƙara tarar Abba da irin wannan maganar koda wataran zai ƙara ganin mu tare, sannan maganar haɗuwa kuma zan san yadda za'a yi mu dinga haduwa ba a layin ku ba"
Murmushi Raudah ta sake É—an ta ji daÉ—in wannan shawarar, kuma ta gamsu da hakan, hira suka ci-gaba da yi har Arya ta shigo ta, dangwarar ma ta da book É—in assignment É—in ta tayi ta ce
"Anty!! Mommy ta ce na kawo ki koya min kuma ta ce kar ki yadda ki dake ni"
Sakkowa Raudah ta yi daga kan gadon ta fara koya mata assignment É—in ba tare da ta ce ma ta komai ba kuma hakan bai sa ta yanke wayar ba...