Sashe 11
Sanadin Besty Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amarya ba kya lefi, ko kin kashe dan masu gida inji hausawa", murmushi Raudah ta yi da jin maganar da ya faÉ—a sannan ta ce
"Uhmmm su ango manya", dariya ya yi sannan ya ci-gaba da faÉ—in
"Dama nazo ne muyi magana na ji mene ne shirye-shiryen ki, kwana biyu ban samu zama ba ne, tunda daddy ya zo, sai da ya tafi yau da safe sannan na dawo dai-dai, kin san daddy sai a slow, sai ya saka ni a gaba ya ce duk inda za shi sai na raka shi, bayan ya san ina da schedules ni ma"
"Allah sarki ashe daddy ya zo, ban ma sani ba, ko da yake na ma manta yaushe rabon da muyi waya da kai", Raudah ta faÉ—a cike da damuwa
"Kiyi hakuri Amarya, abubuwan ne sai a hankali kema kin sani" Noor ya bata amsa cike da ƙwarin gwiwa, da uhmmmm kawai ta amsa daga nan bata ƙara cewa komai ba, shima shirun ya yi, sai da suka kwashe wajan minti biyar a haka sannan Noor ya katse shirun da cewa
"Raudah mene ne shirye-shiryen ku? Ina so na sallame ki ne gaba É—aya tunda kinga yadda abin ya zo, ko da ya ke ai dama chan exams din ki ne ya ke ja mana delay, amma komai ya zama ready, amarya kawai na ke jira ko da yake inaga da yanzu kin aihu"
Mamaki ne ya kama Raudah ganin irin zumuɗin da ya ke yi, tunowa ta yi da wani lokaci da suka taɓa hirar event da Besty ya ke faɗa ma ta abinda ya ke so ta yi a bikin ta, murmushi ta yi sannan ta ce
"Anko za mu cire jibi, za muyi henna party, friends of honour, kamu shikenan, kai mene ne shirinka?"
"Ah ni ba abinda zanyi, friends ɗina ne za su haɗa mana dinner, daga nan shikenan, amma ba damuwa ki tura min list ɗin abubuwan da kike so sai na tura miƙi kuɗin, shikenan"?
Bata ce komai ba ta illa É—aga kai da ta yi, daga nan suka ci-gaba da hirar su, sannan ta mai sallama ta shigaa gida ganin dawowar Abba tun dazu.
Fadeelah bata farka ba sai karfe uku, salati ta yi sannan ta miƙe zumbur kamar wacce aka tsikara da allura, kallon ɗakin tayi bata ga kowa ba, tashi ta yi sai taji wajan ya ɗan rage zugi amma dai tana ɗingisa ƙafa, toilet ta shiga ta ƙara gasa wajan kamar yadda taga ya mata dazu sannan ta yi wanka, a ranta tana tunanin a haka zata koma gida? Kar fa Anty ta gane, da wannan tunanin ta gama wanka ta fito, ganin Adnan ta yi a kujerar da ke chan gefen ɗakin, ba ta ce mai komai ba sai ya taso ya nufo inda ta ke
"Besty har kin tashi? Nima na gangara ƙasa siyan kati"
"Eh na tashi ka mayar da ni gida kaga yamma tana yi"
"To shinkenan shirya mu tafi"
Bayan ta gama shirya wa ne suka fito, duk da haka tana É—ingishi, kallon ta ya yi sannan ya ce
"Sai fa kin gyara tafiyar ki Fadeelah kada Anty ta fahimci wani abu" da kyar ta saita ƙafar saboda ko yaya ta haɗa su sai wajan ya ma ta zafi, amma haka ta daure suka tafi, suna isowa junction ya ajiye ta kamar yadda ya ɗauke ta, godiya ya mata tare da kalamai na soyayya sannan su kayi sallama ya tafi, da kyar ta iya karasa wa gida. Da sallama ta shiga, a tsakar gida ta iske Anty na wanke-wanke, karasa wa tayi ta ƙarba, taba faɗin
"Sannu da gida Anty"
"Sannu Fadeelah kin dawo?"
"Eh na dawo", ta bata amsa suka ci-gaba da wanke-wanken, suna gamawa Fadeelah ta tashi ta nufi hanyar É—akin ta, kamar daga sama ta ji muryar Anty tana cewa
"Keee Fadeelah me ya same ki? Wacce irin tafiya kike yi haka?"....
Fan's yau fa asirin Fadeelah zai tonu, chabb ko yaya zata kaya gashi Anty kamar ta gano an ɓarar da darajar......
VOTE
COMMENTS
SHARE
âœï¸
BADAWEEYERH
ðŸ’ðŸ’S͆A͆N͆A͆D͆I͆N͆ B͆E͆S͆T͆Y͆ ðŸ’ðŸ’
L͆a͆b͆a͆r͆i͆/R͆u͆b͆u͆t͆a͆w͆a͆âœï¸
R͆A͆B͆I͆'A͆T͆U͆ A͆H͆M͆A͆D͆ M͆U͆A͆'Z͆U͆
(R͆U͆B͆B͆Y͆)
G͆a͆j͆e͆r͆e͆n͆ l͆a͆b͆a͆r͆i͆
(S͆h͆o͆r͆t͆ s͆t͆o͆r͆y͆)
M͆y͆ w͆a͆t͆t͆p͆a͆d͆ l͆i͆n͆k͆👇ðŸ»
https://www.wattpad.com/1190086089?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’ðŸ’
Dᴇᴅɪᴄᴀᴛᴇᴅ á´›á´
MÊ ÊŸá´á´ á´‡ÊŸÊ á´á´á´ (Hᴀᴊ RᴜᴋᴀɪÊÊá´€), Aʟʟᴀʜ Êá´€ ƙᴀʀᴀ á´Éªá´‹Éª ʟᴀғɪÊá´€ á´…á´€ ɴɪꜱᴀɴ ᴋᴡᴀɴᴀ â¤ï¸â¤ï¸
Sᴘᴇᴄɪᴀʟ ɢɪғᴛ á´›á´
Kᴀɪɴᴜᴡᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱá´á´„ɪᴀᴛɪá´É´
Aʟʟᴀʜ Êá´€ ƙᴀʀᴀ ʜᴀᴅᴀ ᴋᴀᴡᴜɴᴀɴ á´á´œ á´€ ᴅᴜᴋ ɪɴᴅᴀ á´á´œá´‹á´‡ 🤗
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
PⒶⒼⒺ 1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
KiÉ—imewa Fadeelah ta yi cikin in ina ta ce
"Anty ogan mu ce ta sani mopping shine na zame a kan tyles na faɗi" gaba ɗaya ta ruɗe da kyar ta iya haɗo ƙaryar ta bada amsa, kallo Anty ta bita da shi cikin tausayi ta ke faɗin
"Subhanallah!!! Sannu Allah ya ƙara sauki, akwai pain relief a ɗaki ki ɗauka ki sha sai ki kwanta".
Da to ta amsa ta wuce É—akin Anty ta sha maganin, fitowa ta yi ta koma É—akin ta, ta chanza kaya, sai da tayi sallar la'asar sannan ta kwanta nan da nan wani baccin ya kuma kwashe ta.
Adnan yana kan hanayar shi ta koma wa gida ya haɗu da wata yarinya sanye da hijabi har kasa, yarinyar Black beauty ce tana goye da jakar baya, kallo ɗaya Adnan ya ma ta ya ji zuciyar shi ta kamu da sonta, tafiya ta ke cikin nutsuwa wanda hakan ya ƙara jan hankalin Adnan, kokarin tsayar da ita ya ke yi amma sam ta ƙi tsayawa, a haka ya dinga bin ta a baya har ta iso wata unguwa ta masu rufin asiri, dai-dai wani matsakaicin gida ta tsaya, knocking ta yi aka buɗe ma ta, ta shiga, duk da ta ga wannan mai mashin ɗin yana bin ta hakan bai sa ta tsaya ba, wani yaro Adnan ya gani ya kira shi yana tambayar shi,
"ÆŠan samari wannan yarinyar a anguwar nan ta ke?"
"Eh nan ne ma gidan su" yaron ya faÉ—a yana nuna gidan da ta shiga,
"Mene ne sunan ta"? Adnan ya ƙara tambaya
"Zeenat" yaron ya faɗa har a lokacin yana wasan shi, godiya Adnan ya ma yaron, sannan ya juyar da mashin ɗin shi ya tafi, a zuciyar shi yana ta murna da zumuɗi, shifa ya samu matar aure, ɗan gaskiya wannan yarinyar yaga alamun tana da tarbiyya kuma irin macen da ya ke so ce, cikin farin ciki ya karasa gida ba tare da ya anƙara ba.
Washe gari da safe Noor ya tura ma da Raudah ƙuɗaɗe masu yawa, sai da ta faɗa ma Mommy dukkan shirye_shiryen su ita da ƙawayen ta, Mommy ta ƙara bata wasu shawarwari, Hajiya Salimah bata samu zuwa a ranar da ta ce zata zo ba, washe gari sai gata niƙi-niƙi da kayan mata ingantattu da magungunan sanyi masu kyau da inganci,wanda ta saka a ka haɗo musu a wajan shahararriya kuma ƙwararriyar likitar mata, wadda ta shahara wajan sanin duk wani magani mai saka ni'ima da kuma ɗanɗano,gwana ce sosai a fagen sanin sirrin kula da jiki ciki da waje ma'ana mai kara mayar da mace cikakkiyar mace ta hanyar ƙwato ma ta daraja da ƙima a wajan oga, a gefe guda kuma maganin sanyin ta ma ba'a bar shi a baya ba wajan magance ko wanne irin nau'in sanyi, sanyi na ciki da na waje duk tafiya su ke yi su bar ki ki shana, ba wata bace face MAMAN YUSUF wacce ake ma laƙabi da (Dr mata ko kuma likitar Mata) ƴar mutan sokoto, (duk mai bukatar kayan ta ya tuntuɓe ni).
Cikin kwanaki ukun da Raudah ta yi tana amfani da maganin sanyi ba ƙaramin daɗin jikin ta ta ji ba, ita ƙanta ta ji chanjin da bata sani ba a tattare da ita, dama da maganin sanyin zata fara amfani kafin tayi amfani da sauran, a cikin satin suka je cire anko ita da fa'iza da kuma Maryam, fa'iza ƙawar ta ce Maryam kuma cousin ɗin ta ce, sun ciro anko masu kyau sossai, ko a cikin group ɗin bikin ta da suka tura ma freind's din santi suka dinga yi, dama kwata-kwata su goma ne ƙawayen, cousin's din ta huɗu sai sauran kuma freind's ɗin ta, duk abinda ta ke yi sai ta tuntuɓi besty sun yi magana, ko da Noor ya turo ma ta da outfit ɗin dinner sai da ta tura ma Besty, amma Besty na gani ya ce basu mai kyau ba, haka ta kira Noor ta ce a chanza basu ma ta kyau ba,
"Haba Raudah basu miki ba fa ki ka ce? Ai naga is one of Ur best colour" Noor ya faɗa cike da ɓacin rai
"Eh kawai bai min ba ne" ta bashi amsa a taƙaice, bai ƙara ce mata komai ba ya kashe wayar, wayar ta bi da kallo sai chan kuma ta girgizar kai tana faɗin
"Ohoo dole a chanza min ɗan bai ma Besty kyau ba, tunda bai mishi kyau ba nima bai min ba", chatting ta ci-gaba da yi chan ta ji massage ya shigo tana buɗe wa ta ga wasu colours ɗin Noor ya turo ma ta, ba ta mai reply ba kawai ta tura ma Besty ta ce ya zaɓar musu duk wanda ya mishi...
Sai da Fadeelah ta kwashe kwanaki biyu ta na jinyar jikin ta tukunna ta dawo dai-dai, tunda wannan abun ya faru Adnan sau biyu ya kira ta, ba kamar da ba, da a rana sai ya kira ta sama da sau biyar, wannan abu ba ƙaramin ɗaga ma ta hankali ya yi ba amma ta daure bata mai magana ba.
Yau bayan ta gama aiki da safe ne ta kira shi, sai da ta kusan katsewa sannan ya É—aga