Chapter 21-25
Rashin Sani Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sosai yake mamakin
taurin kai irin na yarinyar nan dazu ya ƙarɓe yanzu kuma ga wata a hancin ta yana sane yake mata kallo gargaɗi ya zura hannu wandon sa a aljihu duka
"wayar tayi ƙara alamar shiguwar kira da sauri ta daga domin ta sami mafita zata bar gun lufayarta ta harɗeta aikuwa takefa sai akan ka fadar dr giwa sosai ta girgiza da lamarin ta saddaƙar ta kifa ta rumtsai idanuwanta ta ƙanƙame shi wani tattausan kamshi take ji me daɗin shaƙa wayar ta kuwa ta kifa ƙasa,
"sister fanna me yasa meki ?"
da gudo lailah ta ƙara so gun turus tayi ganin abin da ya faro durƙusawa tayi ta dauki wayar fanna zaro ido tayi ta bude baki zatayi magana ganin banzan kallo da dr giwa ya jefeta dashi yasa ta tsuke bakinta
"da sauri fanna ta bar jikin sa kunya duk ta rufeta tace ,
laila zo mu tafi
dafa kafaɗun ta tayi tace
Com down sister kinga wayarki bata fashe ba cover ɗin ta temaka ma
saukar da hannun laila tayi daga kafa ɗunta ta ja baya tace
"pls laila zo mu tafi bani wayata in kira abibe ina so muyi mgn da shi ,
Okay ungo kinji ashe an sallami jadda jikin nashi yayi sauƙi yanzu suka tafi nakira sister basma ce take fadamin
ajiyar zuciya ta sauke ta kasa daga ido ta kalli dr giwa batasan ya akai haka ta faruba jitayi kawe lufayarta ta harde ta bacin dai dai ta daurata
"Laila daman jadda ku kazo dubawa ?"
Ehwllh sir birnin kudu ashe an sallame shi
Eh yanzun nan dr ya bashi sallama jini shine ya hau so yanzu ya sauka
Allah ya ƙara mai lafiya wallahi danaji bashi da lafiya hankalina ya tashi
"amin,
Cikin salon tsokana birnin kudu ya ce ,
Yaka mata laila ki koyawa wannan ƙawar nan taki hausa ko mu korata garinmu tazo mana cirani amma bata iya hausa ba
"To, sir fanna zo mu tafi sai da safe yaya ,
Allah ya kai mu lfy
Shikuwa dr giwa ƙara tsuke fuska yayi domin baya son birnin kudu yasami ƙofar yi mai zancan fanna
Abokina a gaskiya kunyi muching sosai wllh kaga yarda ka tarota yawa a film ɗin india
banza yayi mai yayi gaba yayin da sir birnin kudu ya ke dariyar tsokana parking space ya nufa inda suka ajjiye motar su shi ya shiga tasa shima ya shiga tafiya yake yana tunanin abin da ya faru duk son ya kawar da shi yaƙi tsaki ya ja ya fita daga asibitin ya hau kan titi da zai sada shi da darmanawa
yayi tafiya me nisa tukunna ya nufi wani babban estate iya tsaruwa ya tsaru kallo daya zakai mai kasan ankashe dukiya yawa ba a kasar nan kake ba ajikin estate ɗin ansa dikko giwa estate da manyan baki ga wasu sojoji masu tsaron sa wasu musulmai wasu arna sai wani muzurai suke domin ko tsusune ba su yarda da motsin sa ba harbe shi zasu yi domin estate ɗin an hada manyan mutane yan kasuwa ma aikatan gwamnati yan siyasa da dai sauran su horn yayi gate man ya buɗe mai gaisuwa suka shiga yi mai hannu kawe ya daga musu domin yau yan muskilancin ne a kansa
kallo daya zakai mai kasan cewa an kashe dukiya domin turawane sukai ginin tunda jajayan sahun san sa'eed dikko giwa sai de ko da yaushe cikin sabon ta shi ake
goma ne a estate ɗin duk wannada ka gani a ciki to dane ga tsohon alkali san sa'eed dikko giwa parking space ya nufa inda tuni sojojin nan suka sara mai kai kawe ya daga musu motocin sunfi ashirin ajere gun ko wacce da irin tsadar ta in baka kula ba cewa zakai gun saida motane wane irin gini akai ko wanne shashi sama da ƙasane ga gidan glass a far fajeyar gidan anyi wani gini inda akai hotan abin shari a na ma'auni yana zubda ruwa blue ga wasu dogayan bishiyu abin sai wanda ya gani duk da dare ne amma kamar rana parking ɗin motar sa yayi ya fito sha shinsa ya nufa duk wani matashi ko matashiya dake gidan ba wanda yake nufar shashin dr giwa domin shini copy ɗin jadda komai nasa ya dauko sai akai arashi sunan shine da shi in akace yana cikin estate ɗin ba wani mai kwauƙaran motsi duk tsoran shi suke…………✍🏼
RASHIN SANI
By
Oum yasmeen
*KING AND QUEEN WRITING CHAMMBER*
✬✬✬✬✬✬✬✬✬✬❃✬✬✬✬✬✬✬✬✬✬✬★★★★★★★★★★★★★★★★★★★★✬✬✬✬✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰✰