← Book details Rashin Sani Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 1 OF 19

Chapter 1-5

Rashin Sani Complete Hausa Novel · about 4 min read

Tun daga ne sa in ka kalli building din makarantar kasan makaranta ce ta ya'yan manya ce iya tsaruwa ta tsaru tamkar ba a ƙasar nan kake ba gaskiya mai makarantar nan ba ƙaramin attajirine


S.D.giwa midwifery and nursing da ke kano da sauri ko wanne dalibi yake fitowa daga hostel saboda ƙarfe 7:30 kowa ya shiga aji cikin hostel ɗin na shiga aikuwa naga duniya domin tundaga reception ɗin nasan cewa an kashe dukiya wasu irin kujerune na gabion akajere su a waje ga wasu irin bishiyu masu kyau da yake lokacin sanyine iska sai kaɗawa su take shiga cikin reception ɗin nayi wasu ma aikatane suna zaune sai danne danne suke a computer ga wata web camera sai aiki take gawata ƙatuwar tv sai nuna abin da ake awajan da shige da fican dalibai kusan hawa biyar ne awajan duk hostel ne hostel A,B,C har D duk wanda yaje d ya kusan fita daga makarantar na maza daban na mata daban hawa na ɗaya nayi inda na shiga room three wata yarinya nagani tana kwance ta lulluɓa da wani blanket mai uban taushe sai duk ta rufe jikin ta da sauri wata budurwa bazata huce shekara goma sha taraba tana sanyi da farin hijab iya kirjin ta hakama rigar ta fara wandon ta blue kayanta sunci guga ga school bag pink color kusa da gadon ta tsaya ta fara tashin wacce take kwance fanna fanna fanna 7:30 fa kinsan muna da lecture kinsan da huri muke shiga aji amma kin sami gu kin kwanta

da sauri ta tashi tana sanye da kayan sanyi masu kauri gashin ta duk ya har gitsai har gadon maba fara ce tas yawa ka taɓaa jini ya fito ta na da madedecin baki lips ɗin mai dan tudu kadan bakin ta dan ƙarami gwanin ban sha'awa ga wasu manyan idanuwa dara dara girar ta har haɗewa take sabuda gashin ta baƙi siɗik hancin ta yana da tsayi daidai misali wanda ya ƙawara duguwar fusƙar ta kyau bazata huce shekara goma sha takwas ba duk wanda ya kalle a ba zai so ya ɗauke idon sa ba akan ta domin ta dauko kyahun barebari na usul baggara dafe kirji tayi tace da hausar ta da bata fita tace

"na shiga uku kar sir yusif birnin kudu ya shiga ƙinsa aƙwai baƙin hali duk da abokin sa ya fisa ,

kinga fanna ki sauri kiyi wanka ki shirya mu tafi bana son surutu

"kinga inkin ga zan ta kura ki ki tafi ai daman dan garun kune dole kiyi kishin sa kinga na taɓa dr giwa kin fara kunfar baki ga ƙanin abba ko sa ta shiga banɗaki?"

"lalle yarinyarnan kinji hausa ni kike faɗawa haka kinci sa'a ammy da abbie a hannu na suka ɗamƙaki da yau na tafi na barki kujerar dake gefe ta jawo ta zauna ta fito da wayar ta iphone 14 tana dannawa daure da towel ta fito da sauri ta dauki hair dryer domin busar da gashin ta

au yanzu sai kin tsaya busar da gashi fanna we me isa kikeso idanuwan dr giwa ya fara kaiwa kanmu kinsan fa wallahi ba yason makara yana tsaye akan mu da malaman da suke koyar damu

Laila yanzu so kike in tafi gashina na zubda ruwa haba laila a dinga yin na Allah mana

"fanna yanzu da abunnan na hanci zaki fita kinsan fa an hanamu sa abun ado,

wayyo lailah giwa yanzu ɓulal hancin da tun da aka haifan akai min sai kice sai na cire barima ta tab wallahi yayi abin da ya gadama yawa ba prevent school ba fi'ilin sa yayi yawa we dan Allah in tambaye ki ?"

da hallacan ki sauri

Hmm tace mata da sauri ta sa irin kayan da ke jilin laila sai de ita jakarta sky blue ce ta sayan ya madedecin glass mai kyau da alama medical ne sai ya ƙawata fusƙar ta wayar ta ta ciro dake chaji tace

"muje lailah giwa ta shi tayi ta zura wayar ta a jaka ta rataya ta ta saki ɗaya hannu jaƙar wata ash color mota ce ta tawo aguje da alama mai motar sauri yake yayin da ya tada ƙura har ta sauka akan fararan kayan fanna wanne shegenne ya baɗamin ƙurah ai bata ƙarasa ba taga wanda ya fito zaro dara daran idanun ta tayi yayin da futsari ya kusan zubuwa lailah domin ta tabbata ya jita ……………✍🏼


RASHIN SANI


story
and

writing

Oum yasmeen
Chapter 1 · 0% Book details