← Book details Nida Patient Dina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 31

Sashe 8

Nida Patient Dina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

FANAN na girki a kitchen itada suhaima auta tashigo tace mama nakiranku to Muna zuwa mama gamu yauwa dama zan aikekune federal low_cost gidan antynku firdausi to mama kayan cikin leda tabasu da kudin napep dukansu dogayen hijab suka saka suka fito bayan sun Isa gidan ne me gadi yabude musu suka shiga knocking sukayi akofan falo me aikintace tabude suka shiga gaishesu tayi suka amsa suna tambayarta Ina anty tana daki bari inkirata zama sukayi suna jiranta fitowa tayi tana kama Baki tana fadin wata sabon gani yau kune agidana dariya sukayi haba anty sekace bama zuwa hararansu tayi tace dallah can yaushe kuke zuwa din har gwara suhaima ma zan iya mata uzuri tunda ba anan takeba Amma ke fa seki kusan shekara Baki lekoni ba sede nan ma in mamankice ta aikoki sorry antyna karki damu zandinga zuwa akai akai dama mamace tabamu sako mukawo miki dama nasani ai bazakuyi zuwan kanku ba sede aikan kam Yan renin hankali kawai boye fuska FANAN tayi tana dariya yauwa anty Ina junior ai suna school yanzu yakoma yini saboda nima inhuta ayyah Kiran me aikin tayi tace mata tahado musu abinci kawo musu abincin tayi ta ajiye akan tebur din gabansu tuwon shinkafa ne da Miyan egushi yasha nama da kifi sunci sosai wallahi fanan kamar nasan zakizo nayi favorite dinki ai wlh kinkyauta anty NIDA tuwo da egushi akwai Amana SE Santi takeyi suhaima ce ta harareta ke dallah kinfadame mu to Ina ruwanki dani to zaku fara ko dama andade baa haduba cewar anty firdausi shuru sukayi har bayan mangrib suna gidan bayan sunyi sallah ne daddyn junior yashiga daukeda junior akafadarshi yayi bacci ah ah suwa nake gani haka Tabb dama ku ana ganin idonku wayyo daddyn junior wai sedukanku kunyi complain ne aidole muyi allah FANAN bakida kirki yaushe rabonki da gidan nan ayyah am kudinga min uzuri wlh aikine yakeshamin Kai to shikenan ya aikin alhamdulillah yau bakije ba kenan eh wlh dama zandan kwana biyu banje hospital ba tofa meyasa patient din danake dubawa yanzu yakoma gida shine nake zuwa dubashi allah srk allah yabashi lafiya yagama magana Yana kwantar da junior akan kujera zama yayi awani anguwa yake haka ummm a gra ne wai shi AZAAD THE BILLIONAIRE what kikace azaad kike dubawa gaskiya kinada matukar rabo mutumin da duk duniya inbada iyayenshi beyarda da kowa ba Kuma bakomai yasa hakan ba face tarin makiyan dayake dashi ba shuru sukayi sunajin bayanin da daddyn junior yake musu Kuma bakomai bane yasa yakeda makiya tako Ina ba bace yakasance shahararren Dan kasuwan matashi da babu kamanshi Kuma duk inda zakije kisiya Abu 3k to tabbas idan abun yafito daga companynshi to zakijishi 2k ko 1500 abin Yana matukar Kona ran sauran Yan kasuwa shikuma bayana haka bane Dan yabata musu kasuwancin su ah ah shidan talakawa su samu saukine bashida matsala da yasamu riba ko karya samu Kuma Koda salary ne wlh metsoka yake bawa mutanen dasuke tare dashi ni munyi karatu tare a university of United State anan nasanshi tabe Baki FANAN tayi Amma kam Yana da girman Kai da iyayi sosai dariya daddyn junior yayi yace wannan kuma inbeyi ba aibecika azaad Muhammad mainasara ba shidin fa tako wani bangare yahada jini da sarauta ummi mahaifiyarshi itadin yar sarkin Dubai ce yarsa ta uku sekuma mahaifinshi Shima Dane agun sarkin gombe ii babu yanda baayi abbansu yakarbi sarautaba Amma yaki saboda bayida shaawar haka Kinga kuwa jinin sarautane yake yawo ajininshi suhaima ce tace wlh tun baa gama labarin ba naji yaburgeni tsaki FANAN tayi bakida hankali yarinyar duk yanda kike tunani wlh yawuce nan anty firdausi ce tace Amma anan zaku kwana ko Tabb wlh tafiya zamuyi bamucewa mama zamu kwana ba to bari inkirata insanar mata karta jiku shuru kira layin mama daddyn junior yayi cikin girmama suke magana kafin yakashe wayar tace ba matsala suka cigaba da hiransu .

Washe gari da safe misalin 8 bayan sunyi breakfast ne suka fito zasu tafi kayan kwalliya da turaruka dayawa anty firdausi tabasu sannan driver yakaisu gida shiga sukayi suka samu su baba da ya al Ameen da ya Usman sunfita autama tawuce school shiga sukayi bakowa a falo daki suka shige shiryawa FANAN tayi kasancewar tayi wanka agidan anty dauko liffaya tayi Wanda sukayi a auren wata yar makarantarsu farin Riga me dogon hannu tasa kafin tasa wando legins aciki nada sarin tayi dakyau ajikinta sky blue ne me touches na fari ajiki dauko dankwali tayi tadaura danrin ture tasa dankunne fari da plate shoe dinta fari handbag dintama fari bawani kwalliya tayi afuskanta ba as usual powder Tashafa sannan tasa kwalli a idonta tasa libstick ta fesa turare bakaramin kyau tayi ba suhaima ce tazo tace sis Kinga irin kyaun da kikayi kuwa Amma biki zakijeki ko fari tayi da manyan idonta Dan Allah nayi kyau sosaima kuwa zo in miki hoto fitowa cikin falo sukayi tafara kafta mata hotuna mamace tafito tasamesu kundawo kenan eh mama suka gaisheta FANAN irin wannan ado inazuwa mama zanje duba patient Dina ne daga nan Kuma zanbiya asibiti to shikenan adawo lafiya kibude pause dinna kidau kudin napep dinki fitowa sukayi har titi ta tari napep tashiga tanama suhaima bye bye.

Tsaye yake a can saman mansion din gidan duk abinda yake faruwa Yana ganin shiga da fitan mutane kasancewar Yana sama tun saukanta a napep yake hangota tsayawa yaga tayi tana magana da wani kwata kwata beyarda dashiba kallonsu yakeyi bako qiftawa knocking tayi baba me gadi yabude kasancewar yasan itace me duba azaad tafiya takeyi cikin nutsuwa hartashigo falonsu fawwaz da areef tagani gaisawa sukayi cikin wasa da dariya kafin tace Ina mama da zeenat da anty Amina aiduk suna falon sama kijeki mana tom haurawa tayi anan tasamesu tsugunawa tayi tagaida ummi da anty Amina cikin jindadi suka amsa zoki zauna mana zama tayi wow FANAN kinyi kyau sosai wlh inji anty Amina cikin zolaya ummi tace wai dama Fulani ma suna sa luffayane dariya sukayi kafin tace eh mana ummi munasawa duk dama ni wannan na aurene mukayi aikuwa kinyi kyau murmushi tayi tace nagode Ina zeenat yanzun nan ta tashi taje hada corn flakes kafin ummi tagama rufe Baki zeenat tashiga tana ganin fanan tace oyoyo Ashe kina hanya zama tayi suka gaisa bari inhado miki kema ah ah kibarshi ummi ce tace to Zaki fara ko bakyau fulako fah bayan 5mint zeenat tadawo Tamika mata nata sunasha suna hira ajiye cup din tayi tamike ummi bari inje indubashi inzo to sekin dawo fita tayi tanufi part din Azaad zaune akan kujeran dakinsa tasameshi gaishesa tayi ciki ciki ya amsa Yana kallonta ta kasa bayan tamishi abinda yakamata ne tazo zata fita yace kizo zuwa tayi tatsaya shuru bece mata komai ba sedaga baya yace kizauna zama tayi yace waye naga Kuna magana dashi dazun dayaushe kenan dago Kai yayi yakalleta kafin kishigo gidan nan ohhhh wai tambayana keyi inmishi kwatance shine nace Mai ni bama yar anguwar bace iya abinda yafaru kenan ehh iyashi kenan okay haryanzu bangama yarda ba kilama karya kikamin Dan dan Adam ba abun yarda bane mikewa tayi tace okay tunda karya namaka shikaje kasameshi nasan bazema karyaba tana magana ta tafiya mikewa yayi yaje ze rike kafadarta Dan yatsayar da ita mistakely yarike liffayan Dayake Saman kanta guduwa zatayi shikuma Yana tsaye a inda yake Yana rike da liffayan warwarewa nadin sarin yafara duk juyawan da zatayi seya warware fita gaba Daya yayi ajikinta yakasance daga ita SE dogon wando da Riga gashi yamugun matseta daskarewa yayi Yana kare mata kallo daga sama har kasa idonshine yasauka kan kirjinta dasuke cike kamar zasu faso waje ahankali yake tafiya harya karasa kusa da ita itakuwa ganin inda idonshi yake yasa tayi saurin sa hannunta duka biyu tarufe kirjinta.......

Tom SE munhadu gobe muji yanda zata kasance 😲😜😜😜😜

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
🧑‍⚕️🧑‍⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺

Story Written by ( MRS 🌹 ISHAM 🌹)

Da sunan allah me rahama mejinkai 🙏 Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen 🙏🙏🌹🤎

Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci 🥰🥰

____________________________________________

Page 1️⃣4️⃣
Chapter 8 · 0% Book details