Sashe 7
Nida Patient Dina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fanan nazaune afalo suna hira da mama da suhaima tana Basu labarin zuwanta gidansu azaad mamace tace to seki kiyaye babu ruwanki da su kiyi abinda yakaiki kidawo gida kinji ko to tace tana me son tagayawa mama yanda taga wannar matar dazun Amma takasa mama bari inje inyi wanka kallonta mama tayi tace to agwagwa afito lafiya dariya suhaima tayi tace ai FANAN tafi agwagwa sede gwado batace musu kala ba tawuce daki cire kayanta tayi tadaura towel tashiga wanka bayan fitowanta ne harta fara shafa Mai kome tatuna oho sake towel din tayi yafadi yabar jikinta tattare gashinta tayi tadawo dashi gefen dayan wuyanta kafin tadan juya baya kadan yanda zataga bayanta a mirror wani irin Zane ne me rikitarwa kamar rubutu kamar drawing sekuma zanen mashi🏹 karami Dake cikin zanen bawani babba bane bakine sosai Amma Yana sheki sosai kullum cikin tambayar kanta takeyi shin wannan zanen ya akayi tasameshi domin tun tana karama tasan dashi Kuma kota tambayi mama sede kawai takawar dazancen ahankali tashafashi afili tace ya Allah kaine masanin Dede kafini sanin menene dalilin wannan zanen ajikina saboda wannan de ba tattoo bane domin babu yanda zaayi iyayenta na musulmai sumata tattoo tana ya mace balle wlh baba baze taba yarda ba shin mehakan yake nufi kayanta tasa tare da kudurin yaukam seta Kara tambayar mama fitowa tayi suhaima tasamu afalon tace Ina mama tana daki shiga tayi tasameta akan gado mama Naam dama nazo tambyarkine to Allah yasa nasani Dan Allah kifadamin Meye maanar wannan zanen Dake bayana kallon kasa kasa mama tamata kafin tace FANAN jeki kwanta dare yayi nima bacci nakeji cikin sauri takaraso kusa da mama tatsuguna mama ke kadaice Zaki iya bani amsar tambayata karkimin haka kinji cikin dakewar murya mama tasake cewa kitashi nace ko ganin ran mama naso yabacine yasa tabar dakin ajiyar zuciya mama tasauke ya Allah kanuna min ranan dayakamata yarinyar nan tasan gaskiya domin jinake kamar zan iya fada mata Gsky duk dama itace zata gano dakanta kwanciya tayi tare da adduah bacci, FANAN kuwa kukanta Tasha merai da lafiya yanzu waye tasan zata tambaya har karfe 2 nadare suhaima Dake gefenta ne tamike tazo kusa da ita kanta akasa cikin murya me sanyi dakuma kauri tafara magana FANAN amsarki na nan tafe agareki bada jimawa ba Amma kisani gaggawa bashida amfani arayuwarki kedin badaya kike dasauran gama garin mutane ba kallon suhaima take kamar film yanda take magana abin yabata mamaki dago Kai suhaima tayi ja baya FANAN tayi ganin idonta farine kal ba digon Baki yanda idon ke sheki kamar star ✨ murmushi tayi nasan kina tunanin wacece ni sunana abashiyya nabarki lafiya luuuu suhaima takwanta taci gaba da baccinta tsorone yakamata yanda FANAN taga rana haka taga dare kafin taje tadauro alwala tafara gabatar da sallah tana mikawa allah kukanta har asuba sannan tayi sallah ta tashi suhaima tana kare mata kallo Mikewa suhaima tayi tana rike Kai tashiga toilet tayi alwala tafito duk abinda takeyi fanan nakallonta takasan ido bayan ta idar da sallah ne taraso kusa da FANAN ykk lfy Lau ummm yau kam daciwon Kai natashi kinada maganine eh bari induba miki bata maganin tayi Tasha suka fito waje.
Zaune suke a dining sungama breakfast kenan sukaji karan takun takalmi kwas, kwas, kwas wata budurwace Wanda akalla bazata wuce 27 ba Tasha wata matsiyaciyar dogon riga Wanda dashi da babu duk dayane ga gashin attachment akanta fuskan nan yasha uban makeup 💄 tana tafiya tana kareraya jiki kamar ashawo suna ganinta suka hada fuska karasowa tayi batabi takansu ummi ba direct kujeran da azaad yake taje rungumeshi tayi kafin ta manna mishi kiss 💋 a kumatu baby I really missed you tana kokarin zama akan cinyarshi mikewa yayi da sauri Yana dakatar da ita aneesa Meye haka bakida hankaline sorry baby sannan dakika shigo Bakiga kowa bane ah ah nikam kaidaya kawai nagani mtsssw okay ummi duk Baki gansu ba kenan juyowa tayi takalli ummi kafin tadaga hannu tace hi ummi hi anty watsa mata harara anty Amina tayi ummi kam takasa magana tabar musu falon anty Amina ce tace wai ke wacce irin mahaukaciya ce meyasa kwata kwata bakida tarbiya kallo reni tama anty Amina excuse me Ina ruwanki da rayuwata sannan maganar tarbiya please inkinsan inda ake siyarwa kisiyomin tunda am soon gonna be your sister in_law marinta azaad yayi get out before I loose my temper kuka tafarayi sorry baby cikin tsawa yakara cewa get out fita tayi tana kuka............
Sorry kumin afuwa semun hadu gobe am very busy today shisa nadaure namuku karkujini shuru
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story Written by (MRS 🌹 ISHAM 🌹)
Da sunan allah me rahama mejinkai 🙏 Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen 🙏🌹🤎🥰
Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci 🥰🤎🥰
____________________________________________
Page1️⃣3️⃣
Afusace aneesa tafita shiga motorta tayi wani wawan riverse tayi gudu takeyi akan hanya tana kuka horn tadinga dannawa awani dankaren gida bayan me gadi yabude tashigo packing din motor tayi kafin tazo tasameshi tana karasowa ta kwasheshi da Mari Kai wani irin dakikin jahiline ni zaka bari inajiranka to Dan ubanka yau seka bar gidan nan kuka baba me gadi yakeyi Wanda akalla ze iya haifanta Amma ko girmanshi bata duba ba tamishi cin mutunci kafin tashiga main falo anan tasamu daddynta da mom da gudu tafada jikin daddy tana kuka hankali tashe yafara magana my angel meyasameki waya tabaminke Dan gidan waye waye ubanshi a Nigeria mom ko kallonsu batayi ba kawai ta girgiza Kai domin bakin cikin abinda suke aikatawa yanda daddy ya bata dakuma sangarta aneesa abin bakaramin ci mata tuwo akwarya yakeyi ba ko kallo Basu isheta ba cikin kuka tace daddy azaad ne yazageni Kuma ya mareni whaattttt Mari azaad din ne yamareki ranshi yayi kololuwan baci duk duniya babu abinda yatsana sama da abinda zetaba mishi angel ita kadai yahaifa Amma bayanda zeyi azaad ne fah yaso rabata dashi Amma me tana sanshi kamar ranta gashi Shima akwai burinshi dayakeso yacika atare dashi, lallashinta yafarayi kiyi hakuri my angel kedama very soon zakuyi aure seyanda mukayi dashi, dashi da families nashi sesunyi danasani murmushi yayi yashafa kumatunta are you happy now nooo am not Taya zanyi farin ciki bayan my account is almost low sorry angel bari in miki transfer nan take yamata Transfer 5million alert ne yashigo wayarta bayan taduba tayi ihu kafin tarungumeshi I love you so much dad ganin farin ciki akan fuskan yarsa tilo neyasashi jindadi tashi tayi tahaura sama dawowa kusa dashi mommy tayi am alhaji wlh abinda kakewa aneesa wannan fah kasani bafa gata bane bata tarbiya ne keeeeee Zainab ya isheki haka babu ruwanki da yata tunda ke kintsaneta ko nawa nabata aiba kudinki bane aikin banza bar mata falon yayi zamatayi tafara hawayen bakin ciki ita da yarta Amma yanzu tanaji tana gani aneesa tafi karfinta ko kallonta batayi balle tasa ran samun gaisuwa wucewa bedroom nata tayi.
Tsaye yake agaban mirror Yana gyara gashinsa sanye yake da suits black color shirt din cikin ne kawai ajikinshi besanya jacket dinba idonshi manne da Baki sun glass hannunshi daure da agogon Rolex cover shoe ne akafarshi me tsadar gaske se sheki yakeyi bakaramin kyau yayi ba daukan jacket din yayi yasa wow 😲 azaad kyakyawa ne tako Ina wayarshi yadauka da laptop dinsa yafito dakin ummi yaje yagaisheta allah yamaka albarka me sunan baba ya Allah yakareka daga sharri masu sharri adduah take mishi Yana amsawa da Ameen sallama yamata yafito tafiya yakeyi cikin kasaita da Isa securities kusan 8 suka karaso inda yake suka gaisheshi suka karba abinda yake hannunshi motor 5 ne atsaye agun Bude mishi sukayi na tsakiya yashiga sukuma suka shiga nagaba da baya tafiya sukeyi cikin takama har suka iso wani katon company Wanda bana tunanin kaff cikin garin gombe akwai irinsa daga kaina nayi Dan in karewa ginin kallo company Wanda bashida maraba dana outside country asama aka rubuta AZAAD THE BILLIONAIRE COMPANY bayan motor yayi packing securities din suka fito suka ja layi suna jiran fitowarshi seda yayi good 10 minutes kafin yafito da kafarsa daya yawaje daga baya yafito tundaga waje ma aikatanshi suke diban gaisuwa da tarin farin ciki afuskansu domin shidin ubangidane nagari suna matukar alfahari dashi cikin takun girma yake tafiya securities din nabinsa abaya cikin katafaren company shi yashiga duk wani zirga zirga cakk yatsaya lokaci Daya nan suka fara diban gaisuwa mata kuwa kowacce burinta tayi magana dashi kullum cikin zautuwa sukeyi da kyau din boss dinsu karasowa kusa dashi sakatariyanshi tayi tazo cikin rausaya tace you are highly welcome back boss we very happy to see you again girgiza Kai kawai yayi office dinshi yanufa tana biye dashi lifter suka shiga Wanda yasadasu da office dinsa karewa office din kallo yayi babu abinda yayi yanda yatafi yabarshi haka yadawo yasameshi komai tsaff zama yayi akan kujera Yana fuskantar sakatariyarshi datake binsa da kallo kamar zata hadiyeshi cire glass din idonshi yayi yace Ina bukatar duk wani document Daya kasance suke nan bayan tafiyana cikin kisisina tace yes sir tafita.