Sashe 29
Nida Patient Dina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Almost an hour ne yakawosu gidan shigowa yayi compound din gidan qin shiga yayi dukda yanajin muryoyinsu ganin tsayuwar yayi yawa yasa faisal yin sallama fitowa ya Usman yayi yagansu mikawa azaad hannu yayi sukayi musabaha da yamikawa faisal Bismillah yamusu akan sushigo , shiga sukayi zama yayi akujera mezaman mutum daya kasa_kasa yabude baki yagaidasu amsawa duk sukayi suna jajanta abinda yafaru shide kala bece musu ba amma sunbashi tausayi sabodashi ne rayuwar yarsu yake kokarin tarwatsewa . Idonshi akasa yafara bin mutanen dakin daya bayan daya yana kallonsu ganin beganta afalon bane yayi tunanin ko tana daki.
____kallonsa Abba yayi yace " azaad fatima tunjiya data samu labarin abinda yafaru takulle kanta adaki haryanzu bata bude ba tunda tashiga baakarajin motsinta ba dan Allah kozakayi naka kokarin kozata bude kofar!?"Abba yagama mgn yana nuna mishi kofar dakin, Duk tsareshi da ido sukayi suna sonjin mezece, harkusan 10mint bece komai ba harsun cire rai akan zebasu amsa,mikewa yayi yaje bakin kofar yatsaya yamarasa mezece cikin sexy voice yace " Fatima kibude zamuyi magana" shuru sukaji can kamar 2mint yasake cewa " Fatima kibude zamuyi magana " kamar amafarki takejin muryansa yana mata gizo_gizo akunne kara kasa kunne tayi kozata sakeji can tasakejin yayi magana dasauri ta dago kanta tana kallon jikin kofar dakyar ta iya mikewa kamar zata fadi tangal_tangal tayi kamar zata fadi tasamu tatsaya dukda dishi_dishi take kallon komai nadakin tsaban yanda tagalabaita tun dogon rigan jiyane ajikinta haryanzu gaba daya baa ganin fuskanta saboda yanda gashin nata yabazu sannu ahankali take taka kafarta hartakai bakin kofan without touching the door shi dakanshi yabude kansa , jin Karar kofa ne yasashi dagowa su baba duk tasowa sukayi suka tsaya agefen azaad suna kallonta takawa yayi kusa da ita yasa hannu yatattare gashinta yamaidasu baya, seda yaji dam akirjinshi bashi kadaiba hartasu Abba gaba dayansu sun firgita daganin yanayin fanan gaba daya lokaci daya tazafge kamar wacce tayi jinya fuskan nan yakumbura idonta yakara girma gaba daya tafita a hayyacinta, mama kwalla fal a idonta tace " innalillahi wainna ilaijiraji unnn ji yanda sukasa yata tashiga wani hali wallahi Allah seya saka mata " matsowa tayi daff da azaad dayake tsaye agabanta kallon jikin idon juna sukeyi babu ko kyaftawa hannunta tasa tacakumi kwalar rigarshi cikin muryan daya galabaita tace " Mr azaad inason kafadamin mena musu meye natsare musu meye hadina dasu dazasumin haka" cikin kara zare ido tacigaba da fadin" kasan mesu kace akaina cewa sukayi wai ni karuwa ce mazinaciya nasha zubar da ciki, wai ni dadironka ce kana kwaciya dani meye na aikata aduniya dana cancanci wannan qazafin meye na aikata musu da zafi haka" takarasa maganar da karfi tana jijjigashi, bakaramin dauriya sukayi ba mazan kamar su zubar da kwalla sukeji ummi kam gaba daya tausayin fanan yakamata tarasa ma yazatayi mama se share hawaye takeyi , ba abinda kakeji afalon se sheshekan kukansu Amira, suhaima da auta.
__ sa hannunshi yayi duka biyu yatallafo kumatunta cikin husky voice yace " kifadi duk wani abinda ke ranki domin bakiyi magana da kowa ba kiyi kuka son ranki zakifi jin raguwar radadin dake kunshe azuciyarki " kallonshi takeyi ido cikin ido kamar me neman wani abu gyada mata kai yayi kafin yakara maimaita" kina bukatar kuka ! Kiyi kuka " nan take hawaye yafara gangarowa daga idonta kamar wanda aka kunna famfo rike hannunshi tayi kam kafin tasaki wani irin marayan kukan dake cinta tun jiya amma takasayi durkusawa kasa tayi tana kuka bana wasa ba,babu wanda yayi kokarin hanata dan dama abinda take bukata kenan tayi wannan kukan komai zataji yazo mata dasauki kukanta tasha ma ishe kafin ummi tazo tadagata tarungumeta suka zauna akan kujera sambatu tafarayi acikin kukan wanda baama jin metake fada tsaban yanda kukan yayi yawa, kusan 1hr tana kukan kafin tasamu relief tayi shuru tana bin kowa da ido abincin da suhaima tadafane takawo mata da ruwa Abba ne dakanshi yace " Fatima kice abinci kinji" gyada mishi kai kawai tayi kafin tasa hannu tadauki spoon din tafaraci jallof din macaroni ne da kifin ruwa kadan kadan takeci dukda bakinta ba apatite haka taci abincin tura abincin gefe tayi ta kwantar da kanta akafadar ummi , dukansu tattaunawa sukeyi tayanda zaasamo mafitan wanke sunan azaad da fanan doctor ammar ne yace" inada shawara " duka kallonshi sukayi suna jiran suji mezece " meze hana azaad din da fanan sufito suwa yan jaridar bayani kancewa sharri aka musu " girgiza kai yaseer yayi yace " wannan bazeyi aiki ba waye kake ganin ze yarda da wannan maganar dakayi ko sunfito social media sunfada bazasu taba yarda ba" jinjina kai sukayi tabbas abinda yaseer yafada gaskiya ne babu wanda ze yarda baba ne yabude baki zeyi magana kira yashigo wayar Abba me martaba sarkin gombe ne yake kiransa dagawa Abba yayi kafin yace " umarni zanbaka dakai da azaad din kuma abinda zanfada shine babban mafita daze wanke musu suna yanzu kaida suwaye a inda kake !?" Kallon yan falon Abba yayi kafin yace" nida iyayen Fatima ne da yan uwanta sekuma mu " me martaba ne yace " kacewa matan subamu waje zamuyi magana " batare daya katse Kiran ba abba yace " dan Allah inba damuwa kudan bamu mintuna kadan zamuyi magana, tashi sukayi ummi narikeda fanan dake binsu da ido mama ta mata Bismillah suka shiga dakinta sukuma su amira suka shiga dakin fanan , ganin suntafine yasa wayar akunne yace" me martaba nayi yanda kace " gyara zama me martaba yayi yace asa wayar a handsfree aikuwa haka akayi .
_____gyaran murya yayi kafin yafara magana " assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhum " amsawa sukayi yadora dacewa " inason ku saurareni da kunnen basira nasan duk kunajina , naji abinda yafaru kwata kwata bemin dadi ba bani kadai ba hatta duk wani wanda yasan azaadu da wannan baiwar Allah yasan wannan qazafine! Anbata musu suna a idon duniya kowa kallon fasikai yake musu ! To nasamo mafita wanda nasan dukkanku tunanin ku bebaku Shiba babban abinda ze wanke sunan su a idon al'ummar duniya nan da hour 3 zuwa 4 shine su kasance ma aurata!
Nan ne zasu iya fitowa su karyata wannan lamarin da full confidence dinsu Kuma kowa ze yarda dukda zaayi mamakin yaushe babban shahararren Dan kasuwan nan yayi aure batare da sanin duniya ba, zasu iya cewa auran nasu bewuce sati dayaba anajiran dama tayi saukane seta tare wannan shine maganata!?" Kaff dinsu nutsuwa sukayi suna sauraranshi domin maganar shi shine mafita girgiza kai azaad yayi cike da rashin yarda da shawaran yace " no bazeyuba taya wannan zezama solution bazan taba yarda da hakan ba never" kallonshi kawai Abba yakeyi yama rasa mezece mishi duk abinda Mr azaad yake fada akan kunnen me martaba cikin tsawa yace " azaadu ni kake mayarwa magana ina fada kana fada ko ubanka be isa insa doka yaki biba balle kai" afusace azaad yace " shi kace ai taya ze tsallake abinda kafada ai shi ka haifa bani ba sekayi wannan takaman dashi" wani irin tsawa Abba yadaga wa azaad " mahaifin nawa kake maidawa magana saboda gaka ishashen mara kunya ko wannan taurin kan naka azaad kakiyayeni randa zanyi maganinta nazuwa, murmushin takaici me martaba yayi yace " karka damu ai dama masu iya magana sunce kahaifi da baka haifi halinshi ba nikuma zan nunawa azaadu na Isa dakai din ina mahaifin yarinyar!?" Cike da girmamawa baba yace" inajinka me martaba" " kaji abinda nafada bansan kai amatsayinka na mahaifinta ba meka yanke shin kabamu auranta !?" Gaba daya sun daure baba da jijiyoyin jikinshi gashi baze iyacewa me martaba ah ah ba dan dattijo ne me daddaku da Kamala da sanin yakamata mutum ne shi me adalci, inkuma be yarda ba yanaji yana gani sunan yarshi yabaci, awani bangaren kuma ganin reaction din Azaad yatabbatar mishi da bayason fanan shikuma bazeso abinda ze kuntata mata ba he's out of word, tabashi Abba yayi jin bece komai ba jiki asanyaye yace "nabaku me martaba" hamdala sukayi duk da yayyun fanan su ya Usman wani bankwarakwai sukaji lamarin. Tambayar kwatancen gidan me martaba yayi aikuwa dasauri yaseer yaturamai da address azaad de zuba musu ido yayi ganin abinda suke shirin yi wai kamarshi zasuwa auran dole. Motocin masarautar gombe ne tadira akofar gidansu fanan dukda zuwan sirrine mota ukune kawai daga me martaba se matarshi ta biyu Fulani se amintattunshi waziri da galadima se bafade guda daya kiran Abba yayi yasanar mishi dasun iso fitowa abba da baba sukayi suka musu iso farine sol suna matukar kama da abba shigowa falon sukayi suka zauna cikin darajawa da mutuntawa suka gaisa baba ne yace " Al ameen jeka kiramin mamanku " mikewa ya al ameen yayi yakira mama yasanar da ita sunyi baki tafito suka gaisa sannan takawo musu abin sha dasu snacks da fruit mikewa Fulani tayi tabi bayanta suka shiga dakin mama suma suna tattaunawa kan batun duk da basusan abinda ke faruwa afalo ba.
_______ kallon ba faden waziri yayi fita yayi yabude motar yadauko sweets da goro aka kawo falon, dan jimantawa baba yace wani hanzari ba gudu ba yakamata kafin ayi wannan auren kusan asalinmu sannan kusan wacece fanan kar ayi aure kuma wata matsala tabiyo baya, hamdala duka sukayi tabbas maganar shi gaskiya ne bakaramin jindadi sukayi ba domin dama kowa burinsa yaji menene taqamemen fanan.
TUSHEN LABARI