Sashe 9
Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaune suke shida doctor Shuraim suna ƴar hira akayi knocking wata matashiyar Nurse naga ta shiga hannunta riƙe da files cikin girmamawa taƙarasa cikin office ɗin bakinta ɗauke da sallama amsamata sukayi cikin nutsuwa ta nufi gurin doctor Shuraim tamiƙamasa files ɗin hannunta sannan ta juya ta tafi hannu yasa ya zaro takarda tare da warwareta ya duba gani yayi abinda suka saba gani ne kullum ba canji sema abinda yaƙara ƙaruwa sosai yaji abokinnasa yaƙara bashi tausayi ya miƙamasa tare da cewa" a zahirin gaskiya abokina bazan ɓoyemaka ba magungunan da kakesha yanzu summa dena yimaka aiki gabaki ɗaya ina ganin zancennan dai da bakaso shine mafita gaskiya domin abinnaka yayi worst sosai domin tunda nike a rayuwa ban taɓa ganin mutum me matsala kamar takaba kayi tinani abokina".
sauke gauron numfashi Namijin duniya yayi tare da miƙewa kamar wanda aka yimasa dole da yayi magana yace"a situation ɗin da nike nace zanbi shawararka akwai cutarwa gaskiya bana tinanin haka zeyiwu".
"eh hakane abokina nasan da cutarwa amma inba hakaba ba wata mafitar dan situation É—in da kake inbakabi shawarar nanba to akwai babbar matsala".
miƙewa Namijin duniya yayi jiki ba kwari tare da ficewa yana fita ya nufi inda guard ɗinsa suke jiransa kafin yaƙarasa har sun buɗemasa mota yashiga zama yayi akan kujera tare da lumshe sexy eyes ɗinsa da sukayi mugun canza kala yashiga tinani akan maganganun doctor Shuraim har suka isa gida bemasan sun isaba sejin drivernsa yayi yace"Sir mun iso".
ba tare daya buÉ—e idanunsa ba yace"ok".
fita yayi ya buÉ—emasa a hankali ya buÉ—e rinannun sexy eyes É—insa da suka yimasa nauyi yayinda yikejin wani irin yanayi a jikinsa me wuyar fassaruwa bazato yaji wasu hawaye masu zafi na fita daga idanunsa a zuciyarsa yace"ya Allah kabani ikon cinye wannan jarabawar".
saurin share hawayensa yayi ya zura ƙafarsa waje a hankali yafita tare da saka baƙin glass a idanunsa saboda bayason granny ko Abbih ɗinsa wani ya fuskanci yana cikin tsananin damuwa yashiga tafiya .
"Gaskiya ni Mum banaso nagama ɓata time ɗina sannan naga guy ɗin wani ajawo akwai ƙura wallahi Mum dan kinsan bani dakyau za'ah yita taƙarene dani dake ehe".
"nasani Mima amma ki tsaya kigansa idan bemikiba kiyimun duk abinda kikaga dama domin nima inada terget akan yaron".
taɓe baki tayi tana kallon mahaifiyartata a wani sheƙe suna cikin magana wayar Mimah tayi ƙara ɗagawa tayi tare da cewa"ganinan zuwa Husy ku tanadarmun wine ɗina nima".
tana gama faÉ—in haka ta kashe wayarta tare da kallon Mum tace"Mum ni zan wuce Club su Husy nacan suna jirana munada shagali".
"wai Mimah har yanzu baki denashan giyaba da bin mazan da kikeyiba kenan a turaibako".
shiru Mimah tayi da Mum sema miƙewa datayi tare da cewa"next time ma haɗu dashi".
taƙarasa zancenta tare da ficewa saurin bin bayanta Mum tayi.
Kaciɓus sukayi da Namijin duniya dake ƙoƙarin shiga part ɗin sosai Mum taji daɗin ganinsa cikin kwarkwasa irinta ƴan bariki tace"Son harka dawo".
saurin waigawa Mimah tayi dan ganin wanene Son ɗin kaciɓus tayi da haɗaɗɗiyar fuskar Namijin duniya wow tafurta a zuciyarta tace"gaskiyane dole Mum tace nayimata duk abinda naga dama indai bemunba amma guy ɗinnan yahaɗu ƙarshene".
yafara tafiya da niyyar wucewa yaji muryar Mum tace"Son ga ƙanwarka Mimah da nike faɗamaka Allah yayi tagama karatunta ta dawo Mimah ga Abdallah".
tacikin glass Namijin duniya ya kalleta sama da ƙasa yaga wasu ƴan iskan kaya dasu da babu duk ɗayane a jikinta ya taɓe baki Mimah da son Namijin duniya yagama cikamata zuciya ce tayi caraf tace"sannu Yayah".
taɓe baki Namijin duniya yayi kamar bazeyi magana ba sekuma yace"sannu".
"yauwa Yayah".
wucewa yayi yabarsu nan tsaye suna kallonsa saurin jan hannunta Mum Mimah tayi suka shiga ɗakin Mummy cikin zumuɗi Mimah tace"kai Mum amma gaskiya wannan karon kinyi abin arziƙi yayi sosai inada surar da duk wani ɗa namiji me lafiya yaganni dole hankalinsa ya tashi amma a tarihin rayuwata ban taɓa haɗuwa da ɗa namijin daya shiga raina lokaci ɗayaba se akan wannan guy ɗin kinga wani irin kwarjini dayayimun harna manta a inda nike jinayi kamarnaje na rugumesa haka na riƙaji ga wata irin muguwar sha'awarsa data dirarmun dole na mallakesa ban taɓa son abu na rasashi ba dan haka Mum wannanma ki temakeni sameshi".
"damma bakisan wani abubane Mimah Namijin duniya shine mutum na uku a cikin jerin masu kuÉ—i na duniya".
"what Mum dan Allah".
"wallahi kuwa ke dama ina zaki sani kinata sakarci".
"ki kwantar da hankalinki bakida wani miji bayanshi aurenki dashi kamar anyine kedai kawai ki zubamun ido kiga yadda zanyi dashi badai niceba".
"yauwa Mummy na haka nike sonki".
"kedai abinda nikeso dake ki kwantar da hankalinki kifara shigar gargajiya kiga abinda ze faru kawo kunnenki kiji".
nan tafaɗamata magana suka tafa Mum tace"gobe zanje gurin boka zakisha mamaki duk girman kai irin na wannan yaron yadda zezamarmiki tamkar raƙumi da akala".
"hhh Mum amma bakida kyau".
"sosaima kuwa".
"nama fasa fita bara inje infesa wanka saboda insace zuciyarsa".
"yauwa É—iyata".
tana wucewa Mummy tayi wani shu'umin murmushi wanda ita kaÉ—ai tasan ma'anarsa tabi bayanta.
*AFTER 3 DAYS*
Zaune yike a office yana cike files gefe guda kuma zuciyarsa ta matsamasa da tinaninta yau kwana biyu rabonda yaganta a zuciyarsa yace"anyako lafiya take kuwa".
wata zuciyarce tace"tokai meye na damun kanka dan wannan mahaukaciyar yarinyar batazoba ".
sakin wani tsaki yayi meƙara tare dasa hannu yajawo system ɗinsa yashiga duba shige da ficen ma'aikata tsaki yayi tare da miƙewa ya leƙa window hakan yayi daidai da fitowarsu Inteesar daka motar Zaid suna dariya lokaci ɗaya yaji wani abu ya tokaremasa maƙoshi ga wani irin mugun ɓacin ran dabesan na meneneba yakoma ya zauna ya cigaba da cike files ɗinsa gefe guda kuma zuciyarsa ba abinda take se tafarfasa.
A hankali ta buɗe ƙofa cikin siririyar muryata me daɗin sauraro tace"salamu alaikum".
lumshe idanunsa yayi sakamakon wani irin baƙon yanayin dabe taɓa jiba a jikinsa ya ziyarcesa saurin kauda kansa yayi daka kanta tare da taɓe baki cikin son sanin wa take washewa baki yace"wa'alaiki salam yakamata kisan Comphanyna ba gurin nanaye bane da zaki riƙa shigomun da ƙartin banza ki kiyaye sannan kuma irin wannan lokacin yakamata cleaner yariƙa zuwa gurin aiki dama to zan cire kuɗin wannan ranar itama da kuma fashin da kikayi with out permission kuɗinki saura dubu goma ruwankine ki riƙa zuwa da wuri ruwankine karki zo da wuri ".
fuska a haɗe taƙarasa shiga ƙarasawa tayi har inda yike zaune kujerar office na juyashi bazato yaji ta watsamishi abu a jikinsa dubawarnan dazeyi yaga kayan daya batane hattana pant ɗin da yabata seda ta wankomasa kayansa da pad sabuwa guda ɗaya cikin kakkausar murya tace"ga tsinannun kayanka nan dan haka karka ƙara kirana da ƙasƙantacciyar cleaner saboda ba haka mahaifina ya raɗamunba ko cemaka akai talauci haukane dazan tsaya kana faɗamun duk abinda yazo bakinka yakamata kasan niba lusarar mace bace ai wannan jahilcine mara tarbiyya kawai".
taƙarasa zancenta tare da bugamasa wani uban tsaki ta wuce ta fara shararta lokaci ɗaya ranshi yayi mugun ɓaci jijiyoyin kansa sukayi ruɗu-ruɗu sexy eyes ɗinsa ya canza kala zuwa ja a hankali ya miƙe ya nufi inda take Inteesar dake shara ce taji ƙamshin turarensa yaƙaru saurin miƙewa tayi mezata gani Namijin duniya yayo Allah yayo kanta lokaci ɗaya wani tsoronsa ya dirarmata tashiga yin baya yana binta bazato ta faɗa kan wata haɗaɗiyar kujera binta yayi tare da rungumota jikinsa yasaki wani shu'umin murmushin gefan baki ganin yadda lokaci ɗaya ta jiƙe da gumi da hawaye yace"yau zan tabbatarmiki da rashin tarbiyyata".
murya na rawa tace"dan Allah kayi haƙuri nadena yanzuma tsautsayine na tuba nabi Allah nabika bazan sakeba".
wani shu'umin murmushi dabe shirya yinsa bane ya suɓucemasa ganin yadda ta tsure yace!!!!!!!
Votes and Comments
Plz share to others
_*Daga AlÆ™alamun Æ´ar Mutanen Gwarzo.*_ar Mutanen Gwarzo.*_âœï¸ðŸŒ» *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…
*BOOK 1*
*PAGES* 1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£âž¡ï¸1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
"Kee ƙaramar mara kunya yau zan nuna miki ni cikakken mara tarbiyya ne kamar yadda kike kirana sekin faɗamun ya sunana".
Murya na rawa kamar zata yi kuka ta ce" Yayah Abdallah dan Allah kayi haƙuri bazan sakemaka rashin kunya ba na tuba nabi Allah nabika dan Allah karka ruguzamun rayuwata dana daɗe ina tanadawa mijin dazan aura na roƙeka dan Allah karka cutar dani".
taƙarasa zancenta tana mai fashewa da wani matsanancin kuka ganin yadda take kuka taƙara cure jikinta waje ɗaya ne yaƙarasa Namijin duniya jin wani irin farin ciki ganin duk rashin kunyarta tanata roƙonsa murmushin gefan baki ya yi wan da har seda beauty point ɗinsa suka lotsa ya yi tare da saurin haɗe bakinsa da nata cike da mugunta yake sauke mata hot kiss tako ina ba tare daya zare bakinsa a nataba ba zato taji hannunsa na ƙoƙarin zuge zip ɗin doguwar rigar jikinta girgizamasa kai tashigayi tana zubda wasu irin zafafan hawaye Namijin duniya ko bemasan tanayi ba yayi wurgi da dogon hijabin dake jikinta hakan yabashi damar zuge zip ɗin gabaki ɗaya saka hannunsa ɗaya yayi ya zame rigar dake jikinta ya rage daga ita se skirt ɗan ciki da pant da bra.