Sashe 14
Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sanye yake da white arman suite wanda sukayi matuƙar amsar jikinsa se necktiet ɗinsa data kasance baƙa sumar kansa kamar kullum se sheki takeyi anyimata irin askinnan na zamani wanda an aske gefe da gefe anbar tulun suma a tskiya wadda taketa ɗaukar ido da sajensa tamkar wani balarabe kunnensa sanye yike da ɗan kunne me matuƙar ɗaukar hankali ga wasu shegun sarƙoƙi daya saka suka zubomasa har ciki cike da isa da izza yike tafiya yayinda hankalin ƴammatan gurin gabaki ɗaya yayi kansa saboda a ƙasarma gurin ƴammata haka suke cemasa burin kowacce ɗiya mace ƙarasawa yayi inda Inteesar ke tsaye a hankali ta ɗago fararen sexy eyes ɗinta da niyyar satar kallonsa caraf idanunsu ya sargafe cikin na juna saurin janye idanunta tayi a nasa tare da yin ƙasa da kanta ta ƙarasa inda yike cikin ladabi ta miƙamasa laudspeaker ɗin hannunta bazato taji lallausan hannunsa ya haɗa da hannunta wani irin shock ne ya ziyarci gabaki ɗayansu hakan yasa tayi saurin janye lallausan hannunta a nasa cike da izza gami da taƙama yashiga bada biography ɗin ango yana gamawa gurin ya ɗauki tafi jin yagama sanya Inteesar fara tafiya ba zato taji hil ɗin takalminta ya tafi luuu zata faɗi saurin rife zara-zaran eye lashes ɗinta tayi saboda tarigada tagama sadaƙar da zatajita a ƙasa bazato tajita a jikin mutum wata wawuyar ajiyar zuciya suka sauke a tare sexy eyes ɗinsa da suke kamar na me bacci ya sauke akan zara-zaran eye lashes ɗinta da suka kwanta kamar na kanti sunsha lining da baƙin kwalli ga eye shadow da suka sha lokaci ɗaya yaji tsigar jikinsa ta tashi yarrrr idanunsa sun wani ƙanƙance irin na wa'inda suka kai ƙololuwar buƙatuwa a hankali yashiga yawo da sexy eyes ɗinsa kan kyakyawar fuskarta ya shagaltu da kallonta ɓangaren Inteesar ko jin bata faɗi a ƙasa bane yasa tashiga buɗe oily eyes ɗinta ta saukesu kan kyakyawar fuskar Namijin duniya lokaci ɗaya gurin yaɗauki tafi domin baƙaramun bada style sukayi ba idan kagansu seka ɗauka couples ne saboda matching ɗin da sukayi kallon-kallo suka shigayi hakan yayi daidai da ɗauke wutar gurin bazato taji ya manneta da faffaɗan ƙirjinsa da kowacce ɗiya mace ke burin jinta a gurin saurin haɗe fuskarsu yayi gurin ɗaya yayinda dogayen hancinansu suka haɗe guri ɗaya a tare suka saki wata nannauyar ajiyar zuciya jikinta ne yashiga rawa saƙala kansa yayi ta jikin wuyanta yashiga shinshina wuyanta da kamar anyimasa ɓarin turare akaikai yashiga sauke ajiyar zuciya wadda daga ita seshine kawai sukeji bazato taji saukar numfashinsa daidai kunnenta cikin narkakkiyar muryar dabata taɓajin yayi magana da irinta ba kamar yana yimata raɗa yace"waya baki izinin saka irin wa'innan banzayen kayan keko kunyar fitowa a haka bakijiba jibi wata kwalliya kamar wata aljana kewai a tinaninki kinyi kyau dama zuwa kikayi kika wanke dayafimiki alheri domin mutane dariya suke tayimiki a hakan kike cewa wani bashi da tarbiyya ke ai itan gareki domin dai duk mace me aji datasan darajar kanta bazata saka irin wannan kayan ta fito cikin taron jama'ah ba jibeki kamar wata one ko lankwasa babu".
sosai ranta yakai ƙololuwar ɓaci dashi ta matsar da bakinta daidai kunnensa zatayi magana taji yayi saurin haɗe bakinsa da nata seda ya shanye jambakin bakinta tas sannan ya zame bakinsa a nata cikin muryar raɗa yace"da kinwani saka jambaki kamar wata buranya ke dan bakiga irin munin da kikayi bane temakonkifa nayi domin banaso ina ganin mutane suna miki dariya keko bikiyardaba se wani yanga kikeyi ala dole gani kike kinyi kyau".
a zuciyarta tace"kodai banyi kyau bane dagaske shiyasa naga mutane nata kallona ne bara zan tambayi Khady naji".
a filiko sosai ranta yakai ƙololuwar ɓaci dashi ganin yadda yaketa tattaɓamata jiki bako sisi a sanga hakan yasa tasa hannuwanta da iya ƙarfinta ta tureshi ta sassauta murya yadda iya shikaɗaine zejita tace"to ina ruwanka idanma banyi kyanba kokai ka biyamun" .
"wayema zeyi ɓarnar kuɗinsa kan wannan mummunar fuskar taki dako taushi bata dashi ƙabe-ƙabe take kamar bayan kada ayimiki kwalliya sede wannan ɗan asaran saurayin naki dayaga ze iya".
sosai ran Inteesar yakai ƙololuwar ɓaci idanunta suka fara kyallin fito da ruwa zatayimasa magana kenan wani diff haske me circle yafito a inda suke yayinda wani cool music yashiga tashi bazato taji hannunsa a waist ɗinta yashiga yin rawar nan ta turawa ya wurnata can yayi can da ita kamar wata ƴar baby ganin mutane na kallonsu ne yasa ba yanda ta iya tabishi sukayi rawar bayan sun gama aka dawo da haske ɗaukar tafi gurin yayi lokaci ɗaya suka nufi high table suka zauna yayinda Inteesar tazauna nesa da Namijin duniya.
"Feenerh wai wannan wacce tsinanniyar yarinyarce dahar ta haÉ—a jiki da Namijin duniya kina zaune Feenerh".
" hmm Zuby kenan to itace sabuwar cleaner É—innan danake baki labari kike ganin kamar bata da abinda zata siyi zuciyar Namijin duniya to gadaishi kingani da idanunki har rawa yayi abinda nike burin inyi da Namijin duniya shi wannan kwailar tayi to kindai gani da idanunki keda dabiki É—auki zancennan serious ba ni dama tunda tazo gurinnan naji na tsaneta wallahi".
sosai ran Zuby yaɓaci a zuciyarta tace"dole inyi maganin duk wanda ze kawomun cikas a rayuwata dakai Abdallah domin kai nawane ni kaɗai ba wata ɗiya mace data isa inyi sharing ɗinka da ita ban kauda itaba".
a filiko sosai ta nuna ɓacin ranta ta dafa kafaɗar Feenerh cikin nuna alhini tace"aiko ƙawata dole muɗauki babban mataki akanta bata isa tazo da rana tsaka ta rabaki da abu mafi soyuwa a garekiba ko itaɗin banza kinkoyi amfani da maganin dana kawomiki kuwa".
"sosaima kuwa amma kinga shiru anyako maganin bokannan kuwa yanayi Zuby domin ni banganin wani canji ko É—aya".
damm ƙirjin Zuby yabayar amma dake ƴar duniya ce seta make tace"yikai domin bokannan kaf inda su Ummanmu suke zuwa ba wanda yakaishi aikinsan irin wannan aikin ba'ah yimasa garaje kibari mugani nanda sati uku".
"toh mujira amma yanzuma semunje munyiwa wannan kwailar kashedi".
"toh kibari a tashi".
nan sukaita tsinewa Inteesar.
Æangaren Mimah ko sosai rawar dayayi da Inteesar ta Æ™onamata rai hakan yasa takira Mum a waya kamar zatayi kuka ta zayyanemata abinda yike faruwa daga É—aya É“angaren Mum tace"ki kwantar da hankalinki duk duniya Abdallah bashi da wata mata data wuceki ko ubansa be isaba bareshi me akai akayisa dazaki tsaya kina zubarmun da tsadaddun hawayenki ki kwantar da hankalinki karki nunamasa kinji haushin abinda yafaru kinjini ninasan yadda zanyi dashi".
"to Mum".
nanta kashe ta goge hawayenta tayi kamar ba abinda ke damunta.
Sosai aka shiga gabatar da program yayinda gawurtattun masu kuɗi sukaita ɓarin naira kamar basaso har akazo yanka cake ango ya gutsura yabawa amaryarsa a baki itama amarya ta gutsura tabawa ango matsawa Inteesar tayi ta yanko cake ɗin da niyyar bawa Asma'uh yazuba akan tsadadden takalmin Namijin duniya jikinta ne yashiga rawa sakamakon ganin kan takalmin wanda cake ɗin ya zuba lokaci ɗaya oily eyes ɗinta suka tara ruwa murya na rawa tace"sorry Sir".
ɓangaren Namijin duniya ko sosai ranshi yakai ƙololuwar ɓaci a tinaninsa dagangan tayimasa haka saboda ta tozartashi ne gaban abokansa hakan yasa zuciyarsa ta hassala ba abinda yike se huci hakan yasashi zama kan wata resting chair ya ɗaga idanunsa da suka rine saboda tsananin ɓacin rai yazubawa Inteesar da zuwa wannan lokacin hawaye yagama wankemata fuska saboda tsabar tsoron hukuncin dazemata murya na rawa taƙara cewa"sorry sir wallahi bansan yazubarmaka akan takalmiba".
Saurin ɗagamata hannu yayi cikin ɓacin rai gamida isa da izza a gadarance yace"kima bar ɓata bakinki gurin bani haƙuri domin bazan taɓa haƙuri ba sena hukuntaki daidai da abinda kikayimun saboda bakisan darajar kuɗiba shiyasa kika samun wannan ƙazamun hannun naki mara tsarki kika lalatamun takalmi kee wacece".
wasu zafafan hawayene suka shiga sinturi akan kumatunta jin irin rashin mutuncin da yikemata dakyar ta yaƙi zuciyarta dan batason ta biyemasa su raba hali cikin muryar kuka tace"kayi haƙuri sir wallahi bansaniba".
taɓe baki Namijin duniya yayi a gadarance yace"kisa harshenki ki lasheshi na jikin takalmina inkinaso in haƙuri kafin na irga uku ki lashe".
yaƙarasa zancensa tare da ƙara haɗe fuska jin abinda yace baƙaramun girgiza mutanen hall ɗin yayiba a hankali ta duƙa da niyyar lashe cake ɗin kowa yabada attention ɗin lashewa zatayi wasu daka cikin mutanen hall ɗin sun rirrife idanunsu saboda tausayin data basu se buɗe ido sukayi sukaga bata tabar hall ɗin gabaki ɗaya sosai ran Namijin duniya yakai ƙololuwar ɓaci ɗaga idannan dazeyi yaga wata me kama da Inteesar tasa hanky tana sharemasa cake ɗin cikin sanyin murya tace"kayi haƙuri sir".
tana gama faɗin haka tabi bayan ƴar uwarta hakan yasa Namijin duniya ya fice a hall ɗin rai ɓace.