Sashe 11
Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Ban taɓa tunanin Adam dama baka ƙaunata ba se yau me zanyi da wannan kucakar yarinyar da bata ganin girman nagaba da ita? karfa ka manta irin classy ɗin babe ɗin dake bibiyata ina ya basu da kake ce wa inɓarjeta me zan ji a jikin wannan ƴar shilar yarinyar dako ƙirjin kirki bata da shi? Mubar wannan zancen bana so gaskiya Allah ya kyauta in zubar da girmana da ajina in haɗa gado da wannan kwailar yarinyar da Allah mubar wannan zancen bana so wannan wacce irin banza shawarace wannan ai gwara ma ta Ahmad ban da raini ina magana memakon tabani haƙuri sema ƙara gogamun dirty cloth ɗinta da tayi taƙara ɓata mun takalmi dole sena saita mata zama zata dawo dai-dai".
Sorry abokina ban san zaka ji haushi haka ba amma ni a tunanina hakan shine mafita amma tun da hakan ya ɓata maka rai kayi haƙuri inda wan da yi ke sonka be wuceni ba shi yasa ma na baka wannan shawarar kayi tinani akai zaka gane in da na dosa".
"nariga na gama tinani Malam mubar wannan zancen bana son shawarar taka".
dafa kafaÉ—ar Namijin duniya Ahmad ya yi ya ce"calm down dear kawo kunnenka kaji".
Matsar da kunnensa ya raÉ—a masa abu a kunne murmushi gabaki É—aya suka yi suka cigaba da tsare-tsaren yadda bikin ze kasance.
************* Ai Hausa Novels ****************
*************************? **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > [email protected]
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ? **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************

Æangaren Inteesar ko tana fita ta nufi É“angaren da Hauwa'uh ke aiki samunta tayi zau ne cikin farin ciki tana danna wayarta Æ™arasa tayi gurinta ta zau na Æ™amshin turarenta na emergency ne yasa Hauwa'uh saurin É—agowa ta kalleta tare da kallonta fashewa Inteesar tayi da kuka saurin rugumota Hauwa'uh tayi cikin tashin hankali ta ce"Æ™awata lafiya meya faru?".
Cije lip ɗinta tayi tare da yin ƴar ƙara ta ce"shiii".
saurin kallonta Hauwa'uh tayi jin tayi ƴar ƙara sosai hankalin Hauwa'uh yaƙara tashi ta ce"meya faru kinyi shiru dani se aikin kuka da kike tayi kin san yadda hankalina ko ya tashi dan Allah ki faɗa mun ko wanine ya mutu ne?".
Girgiza mata kai Inteesar tayi cikin kuka ta labartawa Hauwa'uh abin da Namijin duniya ya yi mata sauke ajiyar zuciya Hauwa'uh tayi ta ce"ina fata dai be shigekiba dai ko?".
"Eh bema yi hanyar ba amma bakiji yadda nonuwana suke mun zafiba Allah ya isa bazan taɓa yafe masa ba niko mena tsarewa wannan mutumi da yike ƙoƙarin lallai se yaga bayana ya ruguzamun rayuwata".
Taƙarasa zancenta zuciyarta na mata wani irin zafi yayin da wata irin muguwar tsanarsa na ƙara nunkuwa a zuciyarta numfashi me zafi Hauwa'uh ta furzar cike da kulawa ta ce"kinga irin abin da nike gaya miki ko a lokacin nan kika shafawa idanunki toka kikayita yi masa rashin kunya gwara da Allah yasa kika gane kome ze miki kiyi banza da shi karki kulashi kome zeyi shi adone a gurinsa tun da shi namijine ban da Allah ya kareki tsaf zeyi miki fyaɗe ya tsallakeki ya barki nan kuma abin da za'ayi masa sabo da yan zu duniya ba gaskiya in kana da shi koka yi laifi ba'ah hukuntaka yan zu abin da nikeso dake dan Allah kidena biye masa inyaga bakya kulashi dole ya kyaleki ki sarara in ba hakaba kaiki zeyi ya baroki yanzu ribar biye masa da kika yi yanata lallatseki a banza ba tare da ko sisinsa ba ke kuma da baki gane ba kinata biye masa yanata kwasar ganima ya mai dake sakarai yana rage zafi dake".
saurin É—aga jajayen lulu eyes É—inta tayi ta ce"kina nufin wayau yikemun danya rage zafi dani kenan".
Sosai ma kuwa abu mafi sauƙi kidena shiga harkarshi gabaki ɗaya koya tagaleki karki kulashi kinji ƙawata".
"insha Allahu besty nadena biye masa".
"Yauwa ko kefa besty yau nefa dinner mu ko ƙunshi bamu yi ba ɗazu Asma'uh ta kirani ta ce mun mu samesu a gidan lallen dama yan zu nike shirin zuwa insanar dake se kuma gaki".
Toh yan zu ya za'ayi kenan? Tun da kinga baki tashi daga aiki ba".
Muje na tambayi Oga Ahmad semu wuce tun da ke kin gama ".
Toh nima bara na kira Zaid seya kaimu".
"yauwa".
Nan suka jera suna hirarsu har suka isa inda Sakatariya feenerh ke zau ne zasu shiga kenan cikin yauƙi ta taso ta kallesu sama da ƙasa kamar wadda taga kashi tana taunar shewing gum ta ce"ina zaku shiga haka ba neman izini kamar anzu turakar tsoho?".
Taƙarasa zancenta tana me bankamusu uwar harara tintsirewa suka yi da dariya suka tafa Inteesar ta ce"kee a wa da zamu nemi izini a gurinki da Allah bamu gurin muba sakarkarun ƴammata bane irinki marasa kamun kai da zamu riƙa tallar kan mu muna cusa kanmu gun wa'in da basu san munayiba kana abu ana hantararka amma keko a jikinki sema wani turo wannan shafumurela ɗin ƙirjinki da kike ƙara yi sabo da sakarci andayi asara mutum yariƙa abu kamar be taɓa shan inuwar silinba".
Keema dai ƙawata kina tunanin wannan a irin abubuwan da take yi na jahilai ta miki kama da wa'in da suka sha inuwar siline ai irinsu ne masu zaman ɗumama benci a class in sun samu wata dama kuma sunyita shuka daƙiƙancinsu su wai ala dile wayis".
Naji ɗin ai dai nafiki tun da har nakai matsayin sakatariya su wasu ko suda samun irin aikina sede a lahira in ana samu sede a ƙare a goge-goge da shara gwarama ni na ɗumama benci na zama sakatariya wasuko ko hanyar class ɗinma ba lallai sun sani ba shiyasa aka ƙare a goge-goge ana kwarkwasa sabo da bariki ".
Cike da masifa ta buÉ—i baki zata yi magana Hauwa'uh ta janyeta suka shige sukabar sakatariya anan tanata masifa .