Sashe 15
Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune suke a gaban boka Tsula Uwar gwarama na zayyanemasa labarin Zaid wata uwar dariya Boka Tsula yayi tare da gintseta lokaci ɗaya yace"base kin ƙarasa ba ki kwantar da hankalinki indai kan wannan ƙaramun alhakine indai zaku cika sharaɗan dazan gindaya muku auren Jamilah da Zaidu kamar an ɗaura ne ammafa sede muci galaba akan Zaidu amma wannan sheɗaniyar yarinyar kullum setayi addu'ah shiko yanada sake da ita".
tsaki Uwar Gwarama tayi haɗe da cewa"ai wannan munafukar uwartata kullum seta sasu a ɗaki inajinsu sunyi ai so nike boka duk yadda za'ayi ayi banaso yaronnan ya auri yarinyar nan saboda naci alwashin indai ina numfashi kozan rasa zanin ɗaurawa bazan taɓa barin jinin Aminah yaji daɗin duniya ba seda su gani a wajen wani badai su ba boka kayi koma menene zan aikata nidai buƙata tabiya".
wata uwar dariya boka Tsula yaƙara fashewa da ita lokaci ɗaya ya ɗaure fuska cikin muryasa mara daɗin sauraro yace"sharaɗi na farko shine yau dole in sadu da Jamilah domin akwai wani magani dazan zubamata a jikinta se abu na biyu kuma zan baku wani turare da zatayi hayaƙi dashi zakusha mamaki domin Zaidu zezama tamkar raƙumi da akala tsakaninsa da Jamila se yanda ta juyashi abinda nikeso daku dole inkunyi turaren ya shaƙa inba hakaba akwai gagarumar matsala matsawar be shaƙaba".
wani daɗine ya mamaye zuciyar Uwar gwarama tace"ai boka indai wa'innan ne sharuɗan ba wata matsala bara nabaku guri kaji daɗin zubamata maganin dakyau sannan zamuyi turare dolensa ma ya shaƙeshi dan ubanshi be isa ya lalstamun shiriba Jamilah ki saki jikinki da boka Tsula sosai saboda ya zubamiki maganin sosai yadda lokaci ɗaya mejan kunne ze manta da wannan sakaran yarinyar".
"Toh Ummah kinsandai zan iya bada komai nawa matsawar burina zecika na auren mejan kunne".
"yauwa tawan".
nanta miƙe ta fita baki bukkar boka Tsula ta barsu acan suna sheƙe ayarsu bayan 1hr sega Jamilah ta fito daka bukkar tana gyara zani taƙarasa gurin Uwar gwarama tace"ga na turarenma yabani da kuma wannan wai a barbaɗa a ƙofar ɗakinsu Inteesar ta tsallaks Ummah ".
"yauwa Æ´ar albarka ki kwantar da hankalinki zakisha mamaki yanda lamari ze canza lokaci É—aya".
"yauwa Ummah na ina alfahari dake".
"nima haka muyi mutafi dare nayi ".
"toh".
nansuka tafi kowannensu zuciyarsa cike da farincikin samun nasara da suke fata.
10:30pm
Tunda yakoma guest house É—insa ba abinda yike ss faman safa da marwa yike yana tinanin irin mummunan matakin daya kamata ya É—auka kan Inteesar katse shirun da sukayi Ahmad yayi ta hanyar cewa!!!!!!
Votes and Comments
Plz share to others
*Soyayya É—aya da zaki nunamun sister idan kin gama karantawa kiyi sharing zuwa group goma da kike dashi shine kawai zansan kinayi na over kamar yadda nike yinku over.*
_*Daga Alƙalamun🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…
*BOOK 1*
*PAGES* 2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£âž¡ï¸2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
"Wai yanzu meye abunyi ne yarinyar nan takai maƙura gurin rainaka fa ace tana ƙasanka saboda rainin hankali kasata tayi abu taƙiyi a gaban bainar jama'ah saboda ta nunawa duniya irin rainin data yimaka dole wannan karon mu ɗauki mumman mataki akanta seta yi danasanin saninka a rayuwa ko ya kace Adam".
"maganarka gaskiya ce Ahmad dole musan abinyi gaskiya".
" ni ina ganin meze hana musa a yaran Namijin duniya suyi raping É—inta ina ganin shine best solution".
tunkafin yaƙarasa maganarsa Namijin duniya ya juya garesa a fusace cikin yanayin da tun tasowarsu basu taɓa ganinsa a cikiba sukaji yace"what anya Ahmad ko kanada hankali kuwa raping ɗinta fa kace aiko wani naga yana niyyar lalatamata rayuwa se inda ƙarfina yaƙare bare nida kaina insa Allah yakyauta in ƙanwarka ce zakace ayimata hakane ".
jin yadda yaketa huci ne yasasu kafesa da ido dafashi Adam yayi yace"calm down my man irin wannan harzuƙa haka sekace wata ƙanwarka ko matarka kabari ayimata abinda harta mutu bazata manta dashi ba a ganina bekamata ace da class ɗinmu da komai ba mu tsaya ƴar wannan ƙaramar alhakin tana rainamana hankali ba duka nawa take da har zamu dinga westing time akanta kaga malam ko kanaso ko bakaso dole haka za'ai gwara ayi a wuce gurinta ni ina tinaninma ni zansa a ɗakkowa ita na mori wannan shegen jikinnata me mugun tayarwa da mutane hankali dama na daɗe ina sha'awarta".
"haba Adam kayi kaÉ—an kamar ba amarya za'ah kawomaka ba jibi kabarni inshana kawai sede inmu duka zamu mora domin nima na daÉ—e ina kwaÉ—aituwa da wannan karuwan jikin nata baza'ah barni a bayaba bara na kira Damisa su É—akkomana ita yau da ita zamuyi kodumo koya kace Adam".
" hakan yayi amma kuma wani hanzari ba guduba inyana ganin wannan shawarar bata yimasa ba meze hana yabi tawa shawarar ta baya ".
Sosai ran Namijin duniya yakai ƙololuwar ɓaci lokaci ɗaya idanunsa suka sauya kala yayinda jijiyoyin kansa suka tashi ruɗu-ruɗu saboda yasan halin abokan nasa indai sukaga yarinya ko ɗiyar uban waye sesunsa anɗakkomasu ita ɗago jajayen idanunsa yayi ya zubawa aminan nasa cikin takaici yace"ya isheku haka banason irin wannan zancen banzan naku kuma wallahi duk wanda kukasa ya ɗakkota sede uwarsa ta haifi wani domin indai ina numfashi bazan taɓa bari wani ya ɓatamata rayuwa ba".
mamakin yadda ya haƙiƙance yanata zazzaga musu masifa ne yakama su Ahmad domin tunda suke a rayuwarsu basu taɓa ganin Namijin duniya a cikin irin wannan halinba dafashi Adam yayi yace"anya ko abokina baka kamuba kuwa a tinanina inkaji wannan shawarar tamu murna zakayi amma se mukaga akasin haka saboda irin abinda yarinyar nan takemaka yayi yawa dukfa abinda kaga munayi saboda farin cikinka mukeyi badon wani ba".
A matuƙar fusace yace"Wannan ba mafita bace face shawarar banza data wofi wadda zata kaini ta baroni wannan shine abu mafi muni da ƙazanta wanda zaku aikata acikin rayuwarku domin narantse da wanda raina ke hannunsa idan ɗaya daga cikinku yayi kuskuren taɓa koda tafin hannunta ne sena salwantar da rayuwarsa dan bazan nuna nasankuba wlh sena nunamuku true colour ɗina dan zanbaku mamaki a duk biye-biyen matanku bantaɓa sakamuku bakiba dan haka salin alin idanunku subar kan wannan yarinyar inba hakaba zakusan wanene Abdallah".
Da mugun mamaki suke Kallonsa jin furucinsa kasa furta komai sukayi se kallon dake nuni da tsantsar al'ajabi da suke binsa dashi baka jin ƙaran komai face saukar numfashinsa da yike fitarwa kamar wani mayunwacin zaki ganin irin kallon da suke binsa dashine yasa a zuciyarsa yace"ni Abdallah meke damuna ne mena faɗamusu naga suna bina da kallon mamaki na rasa meke damuna kan wannan kucakar yarinyar ne".
dake miskilin ƙarshene bazaka lura da yanayin da yike cikiba sema wani ƙara shan kunu daya ƙara ajiyar zuciya Ahmad ya sauƙe kana yakafe sa da idanu na wasu mintuna ahankali ya furta "kadde kafara sonta my man".
Wani banzan kallo ya watsa masa cikin haɗa girar sama data ƙasa yace"Banason maganan banza Meyakawo maganar so aciki wannan zancen kuma".
Adam da mamaki ya gama cikasa ne yace"Daga cikin kalamanka za'ah fahimci akwai kishin yarinyar me ƙarfi a tare dakai domin badan soyayyaba babu abinda zesa kafaɗa mana magana irin wannan wadda tun tasowarmu baka taɓa faɗamana ba ".
ajiyar zuciya ya sauƙe se yanzu ya tuna irin abinda yayiwa aminan nasa dafe kai yayi tare da cewa "Babu ɗigon soyayyarta acikin zuciyata hasalima tsanarta nakeji me tsanani ko wa'inda suka fita ajima ban kulasuba ma bare wata ita kona rasa matar aure bazan taɓa auren wannan kwailar yarinyar ba wadda ko ƙirjin kirki bata dashi wa'inda suka fita komaima basa gabana bare wata bera irinta anma ku tuna lefin data aikata be kai in ɗauki irin wannan hukuncin akantaba baya ga haka bazanso ace anyiwa ƴata ƙanwata ko matata irin wannan ba shin Mezesa Ni na ruguzawa wata rayuwarta duk abinda nayi nayisa ne domin tana ƙarƙashina banaso ta ɓatamun suna a idon duniya ".
Kai suka jinjina cike da gamsuwa da kalamansa Murmushi Ahmad yayi yace"Wallahi har nayi zaton ka faɗa tarkon ƙaunarta ".
Taɓe baki Namijin duniya yayi tare da shafa lallausar suman kansa data sha gyara yace"Allah ya kyauta wa'inda suka fita komaima basu isheni kallo ba bare ita banason haka mubar wannan zancen".
"sorry my man kawo kunnenka kaji wata hanya mafi sauƙi data kamata muyi maganinta cikin sauƙi ba tare da tashin hankali ba".
"ok".
nanya matsa Ahmad ya raɗamasa magana a kunne wadda nikaina real eeshow banji me yike cemasa ba se gani nayi Namijin duniya ya saki wani killer smile wanda shikaɗai yasan ma'anarsa bayan wani lokaci suka miƙe suka nufi gida zuciyar kowannensu cike da farin cikin samun mafita akan Inteesar.
Æangaren Inteesar ko tunda ta dawo gida take kuka hankalin Khadijat yayi mugun tashi ganin yadda Æ´ar uwarta keta kuka taÆ™i magana murya a raunane Khadijat tace"Auntyna wai yaushene zaki dena zubar da tsadaddun hawayenki akan abubuwan da basu taka kara sun karya bane sanadin kukannan naki yasa Æ™annenki a gida sun rainaki a wajema kina niyyar kijawa kanki wani rainin ganin kinamasa kuka shiyasa yike Æ™ara rainaki dan Allah abinda nike so dake ko yayimiki abu dukmun É“atamiki ran daya yi karki Æ™ara nunamasa ko a fuska kinji haushi idan yaga yana yimiki abu bakya damuwa haushi zekoma yanaji ki share hawayenki kinji Auntyna maganin kukana idan kina kuka ni kuma waye ze sharen nawa kukan inaso kiyimun wani alÆ™awari Aunty".
sosai kalaman Khadijah sukayi tasiri a zuciyar Inteesar ta share hawayenta tace"inajinki Khady".
"Aunty kiyimun alƙawarin duk inda kike zaki zama me ƙarfin zuciya bakomai zaki riƙa yiwa kuka ba koda ko ya cancanci hakan karkiyi agaban maƙiyinki".
wani murmushi ne ya suɓucewa Inteesar wanda har seda beauty point ɗinta suka bayyana tace"nayimiki my small sis insha Allah ".
"yauwa gwara da kika faɗamata Khady nima tintini nike bata wannan shawarar taƙiji".
nan sukaita hirarsu cike da nishaÉ—in bayan wani lokaci suka raka Hauwah har gida sannan suka dawo cikin farinciki suka nufi É—akin Ummahnsu.