← Book details Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 23

Sashe 10

Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya zame bakinsa a nata ya shiga bin ko ina na jikinta da kallo lokaci ɗaya ya sauke wasu tagwayen ajiyar zuciya sakamakon tozali da ya yi da manya-manyan boobs ɗinta dake cikin bra kamar su faso su fito sabo da yadda ya gansu a tsaitsaye a zafafe yasa hannu ya ɓalle bottle ɗin bra ya wurgar da ita ajiyar zuciya ya shiga saukewa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take se aikin kuka domin hankalinta ya yi mugun tashi ba abin da jikinta keyi se aikin rawa tana faman yiwa Namijin duniya magiya amma ina kamar da dutse take magana bema san tana yi ba bazato taji ya fisgeta ta faɗa faffaɗan ƙirjinsa ya matseta gamm a tare suka sauke ajiyar zuciya nan ya shiga bata hort kisses tako ina daga nan ya zura harshensa cikin kunnenta ya shiga lasa kamar wani tsohon maye yana sauke ajiyar zuciya lallausan hannunsa ya kai kan manyan nonuwanta da suke kamar auduga jin laushinsu da santsinsu yasa ya shiga aikin murzasu a haukace daga bisani ya kafa baki kamar yaron goye ya shiga sha ya ɗora ɗaya hannunsa akan nipple ɗinta ya shiga zagaye gurin lokaci ɗaya Namijin duniya ya birkice ba abin da yake se aikin murza nonuwanta kamar Allah ya aikosa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take se aikin kuka suna cikin wannan halin telphone ɗin dake office ɗin tashiga ƙara tsayawa ya yi cak ya ɗaga jajayen idanunsa da suka rine suka koma jawur ya yunƙura kamar wani ɗan maye ya miƙe hannuwansa riƙe da mararsa da yake jinta kamar zata ɓalle.

Wata ajiyar zuciya ta sauke me ƙarfi tana hawaye ta miƙe a hankali sakamakon jin ko ina na jikinta da tayi yana mata ciwo ga nipples ɗinta daba abin da suke se aikin zugi sabo da sun sha matsa bana wasaba ta ɗauƙi doguwar rigarta tamai da domin a yanayin zugin da nonuwanta sukemata bazata iya saka bra ba rigarma a hankali tasata ta ɗauki dogon hijabinta ta saka tare da gyara ɗan kwalinta ta ɗauki bra ɗinta tasa a cikin ƴar jakarta ta share hawayenta ta nufi gurin da take shara kamar wadda kazar da kwai ya fashewa a ciki ta ciga da shararta wata tsanar sa na ƙara nunkuwa a zuciyarta.

Kamar wani ɗan giya haka yake tafiya yana mammatse ƙafafu sakamakon Hajiyarsa data miƙe tayi sambal a haka harya isa gurin da telephone ɗin take cikin muryarsa data ƙara yin ƙasa sabo da tsananin sha'awa ya kai wayar kunnensa tare da yin shiru daga ɗaya ɓangaren Ahmad ya ce"sir dama su oga Ahmad ne suka zo".
Aɗan daƙile ya ce"ok".
Ya kashe wayar tare da zubawa Inteesar rinannun idanunsa da suka ƙanƙance sabo da tsananin sha'awar dake damunsa zama ya yi yashiga tunani a zuciyarsa ya ce"niko meke damuna haka nike abu kamar wan da yasamu taɓin hankali? Me nike aikatawa haka ni kuwa kan wannan kwailar yarinyar da harna kasa control ɗin kaina na aikata irin wannan abun ai wannan sema taƙara rainani".
Tsaki ya yi tare da jin wani irin mugun haushin kansa daya kasa control ɗin kansa a hankali natsuwarsa tafara dawowa ya jawo system ɗinsa gabansa ya shiga operating amma rabin hankalinsa nakanta harta kammala shararta tashiga morping tana gamawa ta nufi toilet ɗinsa ta tsaftace masa tana shiga ta fashe da wani matsanancin kuka jin yadda ko riga ta shafi boobs ɗinta ji take kamar tayi hauka seda tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta ce"Allah ya isa mugu bazan taɓa yafemaka ba ɗan iska kawai maye ji yadda ya kumburamun baki sabo da mugunta ya samun wannan ƙazamun bakin nasa wan da yagama ɗobanashi a bakin ko wacce tom and jerry Allah ya isana an yako wannan ba aljanu gareshi ba kuwa ko kulani ya yi bazan sake kulashi ba duk masifarshi in yaga ba'ah kulashi ba ai dole ya haƙura domin ni bazanje garin neman gira in rasa idoba haka kurum ya cuceni in rasa me aurena gwara in kyaleshi kome zeyi mun insha Allahu bazan sake ɗaga ido in kalleshi ba ma bare har na kulashi ".
Tana gama maganarta ta wanke fuskarta da tayi jawur sabo da kuka tashiga wanke masa toilet.

Zau ne suka samesa yana danna system ɗinsa kamar wan da yike wani aiki me mahimmanci a zahiri kuwa ba abin da zuciyarsa ke tuno masa da moment ɗinsu na ɗazu lokaci ɗaya yaji wani irin farin ciki ya baibaye masa zuciya ya saki wani ƙayataccen murmushi har suka yi sallama bema san sun yiba ganin haka yasasu ƙarasowa in da yake zau ne Adam ya tafa hannunsa dai-dai fuskarsa wata ajiyar zuciya ya sauke tare da saurin kallonsu yawani haɗe girar sama data ƙasa dankarsu kawomasa wargi zama suka yi Ahmad gyaran murya Ahmad ya yi tare da ce wa"munzo ne dama akan maganar bikin Adam anjima za'ah fara dinner".
"Ok Allah ya kaimu".
"Ameen au na manta munyi requesting akan wannan aikin amma sun nuna se me aure lokacin da zamu tafi Adam ma yana da aure kai kaÉ—aine baka da shi".
" What? Seme aure kuma?".
"Eh wai haka dokar aikin take".
"Toh yan zu meye abun yi kenan? Ina son nayi aikin kuma".
"Toh kayi aure".
"What? Kasanko mekake faÉ—a kuwa?".
"Ehyi ina nufin a cikin Æ´ammatan dake sonka ka ware É—aya a ciki ka aura ina ganin zefi domin nima kaina bazan so ka rasa gaskiya banaso mu rabu".
"Kasanko me kake faÉ—a kuwa? Har yau ban haÉ—u da wadda ta kwantamun ba kama dena wannan zancen".
Suna wannan zancen Inteesar ta fito hannunta riƙe da morper da abin shara cike da nutsuwa take tafiya kamar wadda kwai ya fashewa a ciki harta ƙarasa in da suke ganin yadda take tafiya ko ina jikinta na shaking baƙaramun ɓaci ransa ya yiba ganin yadda hankalin su Ahmad yakoma kanta.

Duƙawa tayi har ƙasa cikin siririyar muryarta me daɗin sauraro ta ce"Ina kwananku".
"lafiya ƙlau ya aiki".
"Alhamdulillah".
"masha Allah".
miƙewa tayi ba tare data kalli in da ya keba ta fara tafiya ta murɗa handle kenan zata fita taji husky voice ɗinsa cikin tsare gida shi ala dole baya son raini ya ce" a gidanku ba'ah koya miki yadda ake tarbar baƙi bane?".
Ya ƙarasa zancensa a hassale cikin sanyin murya ta ce"kayi haƙuri sir kai wa'innan kayan zanyi dama na dawo".
taɓe baki ya yi ta wuce abinta ta fita bata jimaba ta shigo hannunta ɗauke da tray da glass cup guda uku ta nufi gurin tanƙamemen deep freezer da ke office ɗin ta buɗe ta ɗakko champion ta nufi in da tabarsu ta ajiye akan wani table ɗin dake gabansu sannan ta buɗe ta zuzzuba musu ta ɗauka taba Ahmad da Adam sannan ta ɗauki na Namijin duniya ta miƙa masa damƙa ya yi har da hannunta saurin ɗaga kai tayi ta kallesa da jajayen oily eyes ɗinta da suka fara tara hawaye lokaci ɗaya jikinta ya hau rawa hakan yasa jus ɗin ya ɗan zuba akan haɗaɗɗen takalmin Namijin duniya.

Wani banzan kallo ya watsamata jiki na ɓari ta ce"sorry sir".
Bata rufe bakiba taji ya watsamata jus ɗin dake hannunsa a jikinta ya jefar da glass ɗin dake hannunsa ji kake tass ƙarar faɗuwar cup ɗin ya ce"kee wacce irin mahaukaciyace da har zaki zubamun jus a jikin takalmi sabo da bakisan darajar ɗan Adam ba".
Be ƙarasa maganaba yaga tayi saurin duƙawa tasa doguwar rigar jikinta tana goge masa takalmi ba tare data kulasa ba ta fita waje se gata ta dawo da kayan shara tasa handglop tashiga tsintsince kwalbar sannan tashiga shara tana yi tana hawaye ta fice fuuuu tana kuka da kallo gabaki ɗaya suka bita sauke numfashi Adam ya yi tare da ce wa"gaskiya yarinyar nan ta rainaka over".
"Ashe bani kaÉ—ai bane na lura da iskancin yarinyar nanba dole ne mu nemo solution É—in rainin nan su goge raini yakamata tasan ruwa ba sa'an kwando bane ace duk irin kwar jinin da Namijin duniya keyiwa mutane ita batako ganinsa da gashi ko É—aya dole da sake Wallahi".
"Gwara da kuka gani idanunku wannan shawarar taka Ahmad ba abin da taƙara jawomun face raini ni ban san wacce irin yarinya bace wannan me kunnen ƙashi akanta nafara tinani a rayuwata ba'ah taɓa wulaƙantani kamar yadda yarinyar nan takeba ita tafara sani doguwar magana a rayuwata tun bayan mutuwar Ammi dole na koyamata hankali Wallahi".
ya ƙarasa zancensa zuciyarsa na tafarfasa wani shu'umin murmushi Adam ya yi tare da dafa kafaɗar Namijin duniya ya ce"calm down my man ina da wata shawara ina tinanin komai ya zo ƙarshe zata gane kurenta".
Furzar da iska me zafi ya yi ya kalli Adam alamar yana jinsa sauke numfashi Ahmad ya yi ya ce"muna jinka kayi shiru kuma".
dawowa ya yi daga dogon tinanin daya tafi ya ce"ina ganin abu É—aya kawai zamu yi ba yan zu muke neman yadda za'ayi Abdallah ya samu aikin nan ba to nesa tazo kusa semu jefi tsuntsu biyu da dutse É—aya".
"Bamu gane ba?".
Ce war Ahmad "hmm ina nufin Namijin duniya ya yi contract marriage da wannan yarinyar na one week kaga seya samu aikin nan Allahumma sauƙi sannan ita kuma yaci ubanta da sex ya cita san ransa ta yadda seta gane shayi ruwa ne sannan ya saketa ya maida ita ƙaramar bazawarar ƙarfi da yaji ina ganin wannan shine besty solution".
Saurin ɗago sexy eyes ɗinsa ya yi da suka yi mugun canza sabo da tsananin ɓacin rai ya ce!!!!!!!!

Votes and Comments
Plz share🙏

_*Daga Alƙalamun ƴa🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)

*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*

HOME OF QUALITIES WRITER'S ASSO.

*BOOK 1*

*PAGES* 1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣
Chapter 10 · 0% Book details