Sashe 5
Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Dukda kanta na ƙasa hakan be hana ƙamshin daddaɗan turarensa ya bugi hancinta ba lokaci ɗaya ta lumshe luli eyes ɗinta ta buɗesu akan tanƙamemen office ɗin Namijin duniya daya gaji da haɗuwa da abubuwan more rayuwa juyawar nan da zatayi tayi ido huɗu da wani tanƙamemen photon Namijin duniya yasha black suit a zaune ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya sumar nan kamar kullum a kwance tayi luff da ita lokaci ɗaya taji wata mummunar faɗuwar gaba wadda bata taɓa jintaba a hankali tashiga bin ko ina na office ɗin da kallo juyawar nan da zatayi taci karo da Namijin duniya harɗe kan kujerar office tana juyashi karaf idanunsu yafaɗa na juna da sauri Inteesar tayi ƙasa da kanta ƙirjinta na dukan tara-tara a haka harta isa gaban Namijin duniya da yike ƴan rubuce-rubucensa bazato taji yace"saboda tsabar rashin tarbiyya sallamarma baki iyaba".
dukda tasan bata da gaskiya amma hakan besata ta nunamasa ba sema ƙara haɗe rai datayi a ciki-ciki tace"Salamu Alaikum".
ba tare daya É—ago ba kamar ammasa dole yace"wa'alaki salam".
"ina yini".
wani banzan kallo me cike da tsana yake cifanta dashi ganin haka yasa Inteesar ta ƙara shan kunu ta tsuke ɗan pinky lips ɗinta niyyar zama takeyi akan ɗaya daka cikin kujerun dake gaban table ɗinsa ba zato taji ya bugamata tsawa cikin gadara da nuna isa yace"karki haumin kujera da wannan ƙazamin jikin naki da ba lallaima kina wankaba mara tsarki chairs ɗina na zaman masu tsarkine bana zaman faƙirai irinki ba".
tsam Inteesar ta matsa tare da makamasa wata banzar harara cikin ɓacin rai tace"banzo nan gurin danka wulaƙani ba dan haka Malam dakata ka iya bakinka danni ba sakarkarun matannan bace wadda abin duniya ze rifemusu ido ayita yimusu wulaƙanci sunaji suna gani saboda abun duniya me kake dashi me gareka kaifa mutum ne kamar kowa balle intsaya kayita rainamun hankali inaji ina gani".
cikin muryarsa me nuni daya kai ƙololuwar ɓacin rai yace"kinsan ko dawa kike magana kuwa".
Kallonsa Inteesar tayi daga sama har ƙasa tace"eyi nasan da wanda nike magana man mara sanin darajar ɗan adam wanda baida tarbiyya ko kaɗan a gari nike magana man".
cikin zafin nama yana huci kamar wani mayunwacin zaki yayi kanta lokaci ɗaya ganin yadda yanayinsa ya canza yasa wani masifaffen tsoronsa ya dirarwa Inteesae tashiga yin baya yana binta harta ƙure da bango ya ɗaga hannu da niyyar yarfamata saboda firgici hakan yasata rife oily eyes ɗinta lokaci ɗaya eye lashes ɗinta suka sauka bazar tsintar kansa yayi da ƙin marinta sema kallonta daya shigayi jin bataji saukar mari ba ne yasa Inteesar buɗe kyawawan eye balls ɗinta ta saukesu akan Namijin duniya bazato taji hannunsa a saman waist ɗinta ya matseta da jikinsa cikin ɗaga murya yace"cikin ni dake yau za'ah ga me tarbiyya dan yau sena nunamiki bani da tarbiyya badai ni kike kira mara tarbiyya ba zan gwadamiki rashin tarbiyya".
ta buɗe baki da niyyar yimasa magana kenan bazato taji bakinsa cikin nata dukda irin tutturesa da take hakan besa ya kyaleta ba seda ya tsutsi bakinta kamar ba gobe jin alamu za'ah shigone yasashi saurin sakin Inteesar daketa hawaye yakoma ya zauna sosai take kuka harda shashsheƙa zatayi magana kenan Sakatariya Feenah tashigo suna haɗa ido da Inteesar Feenah ta makamata wata uwar harara cikin takun ƴan bariki da ko ina na jikinta yana motsi tana niyyar ƙarasawa inda namijin duniya ke zaune bazato taji muryarshi cikin ɓacin rai yace"waya kirawoki da kawai zaki faɗowa mutane Office ba knocking".
batare data nuna taji haushi ba sema zaman rigar jikinta data shiga gyarawa tayi dan silifas ɗin ƙirjinta yaƙara fitowa tace"sorry sir dama nashigone dan intambayeka ko kana buƙatar wani abunne".
"dama in inada buƙatar wani abun ba danna switch nike ba".
"sorry sir".
tafaɗa cikin girmamawa ta juya ta ƙara bankawa Inteesar harara a zuciyarta tace"me wannan ƙazamar yarinyar takeyi takeyi a office ɗin Oga da har yike dakamun tsawa".
wata zuciyarce tabata amsa da" sede in temakonta zeyi amma dai bade ya kula wannan ƙazamar yarinyar da soyayyaba".
tafita cikin sauri ta fita ganin yanda Namijin duniya yawani haÉ—e rai.
Tana fita yamaida sexy eyes ɗinsa kan Inteesar data duƙurshe tana zubarda hawaye yace"keeeh inkukan zakiyi ki fita waje inkingama kya shigo nayimiki abinda zan miki domin nan ba gidan mutuwa bane".
a hankali batare data haɗa ido dashi ba ta miƙe da niyyar barin office ɗin tajishi cikin muryar isa da taƙama yace"keeh banitakardunki ingani inya dacema a ɗaukeki aikin".
a zuciyarta tace"banda kar inkoma gida Abbah ya rifeni da faÉ—a wallahi da bazan kula wannan tsinanneba amma yanzu yana iya tunda a office É—insa nike dole inkai zuciyata nesa".
sauke ajiyar zuciya tayi gefe guda kuma wata muguwar tsanar Namijin duniya taji jitake kamar ta shaƙeshi ta huta a hankali tashiga takawa harta isa gabanshi bata bari ta ɗago idanunta ba saboda gani take tunda take ba'ah taɓa muzantata irin yadda Namijin duniya ya muzantataba batare data bari sun haɗa ido ba ta kauda kanta gefe tare da miƙamasa envelop ɗin documents ɗinta a yatsune ya ansa tana kallonsa ta gefen idonta yashiga bubbuɗawa.
Seda yaɗau lokaci yana kallon result ɗinta a zuciyarsa yace"wow ammafa yarinyar nan tayi ƙoƙari pharmacy".
a fili kuma taɓe baki yayi a yatsune ya kalleta tare da cewa"anyako wannan nakine ba takardun ƙawarki kika aro ba dannasan kede yarda baki da tarbiyya bazeyiwu ki wani karanci pharmacy ba koba komai na masu kwakwalwa ne bana irinki bane masu kwakwalwar kifiba".
banza tayi dashi harya gama zancensa sannan ya miƙamata tare da cewa"kije waje seki duba inda sunanki yafito".
a fusace ta ɗauki takardunta tare yun fari da fararen oily eye ɗinta ta murguɗamasa small pinky lips ɗinta tare da cewa"Allah ya isana mugu azzalumi kasamun wani ƙazamun bakinka dayasha yawon bariki a tsarkakken bakine aiba ƙarya nayimaka ba ko yanzu ka gwadamun rashin tarbiyyartaka".
taƙarasa zancenta tare da kwasa da gudu ta fice wata uwar tsuka Namijin duniya yasaki tare da cewa"zakisan nine banda tarbiyya stupid kawai aidai zaki dawo ba tafiyarki kenanba".
ya miƙe tare da kallon agogon hannunsa yaɗauki phone ɗinsa ya nufi gurin pridge ɗinsa yaɗauki ruwa yadawo yazauna ya ɓalli drugs ɗinsa yasha sannan ya miƙe ya nufi waje.
*INTEESAR POV*
Tana fita da gudu taga sakatariya ta tsareta da ƙananun idanunta tana kallonta tsaki tayi haɗe da cewa"cusu ba karjini a haka zaki ƙare a titi ke inbanda tinkiyace ma wani yaganki ai seya ɗauka dangin ogomoshoce se wani tsinanne ƙirji kike banƙaromasa saboda rashin aji ƙirjin nakima kamar farantin fawa wama zegani harya burgeshi dan haka ina gargaɗarki niba sa'arki bace kije can ku ƙarata kedashi amma inkikace zaki sakani zan baki mamaki banza mara aji".
tana gama faɗar maganarta zata wuce kenan taji sakatariya ta tintsire da dariya tare da nunata sama da ƙasa tace"tayama za'ace classy irin Namijin duniya yasoki dubifa kayan jikinki duk a koɗe sekace mabaraciya".
"ke yadama da harkike zargin wani abu amma ni na wuce ajin wannan É—an iskan mutumin dama sede irinku Æ´an bariki karuwai da basusan mutuncin kansu ba".
tana gabama faɗamata haka ta wuce fuuu tabar sakatariya tsaye nan baki buɗe Namijin duniya dake kallon duk abunda yike faruwane yasaki wani murmushin dabe shirya yinsaba yace"gaskiya wannan yarinyar tana buƙatar general service wai ƙirji kamar farantin fawa amma bata da mutunci".
ya miƙe ya fice abunsa.