Sashe 4
Man Of The World Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune take akan kujera tana wanke-wanke Khadijat na ɗaurayemata Abbah yashigo fangan-fangan ya wuce ɗakin Uwar Gwarama zaune yasameta tana ƙullin magungunan mata zama yayi kusa da ita tare da cewa"yaufa yakamata suje yarannan shine nace bara insanarmiki".
"toh kayimata magana ammafa albashin gabaki ɗaya namune kasansu da baƙin hali kar wani lokacin ace sun faɗi".
"toh".
nanya fita kallo É—aya yayimusu ya kauda kai tare da cewa"kee".
cikin ɓarin jiki Inteesar ta miƙe dantasan da ita Abbah yike cikin ladabi taƙarasa inda yike ta duƙa tare da cewa"gani Abbah".
"ki shirya yanzu kutafi keda Hauwa kuje ma'aikatar Namijin duniya zakuyi interview yike kome saura kuma ki nuna baƙin halin naki a canma".
gaban Inteesar ne yayi mummanan faÉ—uwa jin sunan da Abbah yafaÉ—a dakyar ta saita nutsuwarta cikin sanyin jiki tace"toh Abbah angode Allah yasaka da alkhairi".
jin muryar Uwar Gwarama tayi akanta tace"bar wani saurin godiya munafuka Malam baka faɗamata ni za'ah riƙa kawowa kuɗin bane".
taƙarasa zancenta tare da jifan Abbah da wani banzan kallon daya hautsinamasa ƴan hanji cikin rawar murya yace "ayi haƙuri ai bankai ga sanar da ita bane".
"ka gama munafuncinka".
suna wannan zancen wata mata tashigo tashigo gidan da sauri Uwar Gwarama na ganinta tace"Hassatu badai Jummalar bace kikaga ta wuceba".
"ita ce kuwa yanzunnan tashiga gidanta".
"to bara naje yau koni ko ita wallahi".
nanta wuce ta tafi tana isa gidan Jummala sukayi kaciɓus a zaure zata fita saurin riƙota Uwar Gwarama tayi cikin masifa tace"wallahi sekin bani kuɗina ina dalili ina ɗan mafari tunkan inhau ruwan cikinki ki bani kuɗina".
"kiyi haƙuri idan nasamu zan aikomiki dasu inzo inyimiki godiya".
"wuce muje cikin gidan kome kike dashi kibani na daidai kuÉ—ina".
nanta tasa ƙeyar Jummai suka shiga ta buɗemata ƙofa ganin akwati uku a ɗakin yasa Uwar Gwarama ta ɗauka tare da cewa"naɗauki wa'innan dukda nasan kuɗina basukai wannanba dama akwai ɗan tala dayace inhaɗamasa akwati zeyi aure idan na haɗamishi se inbaki sauran canjinki".
zaro ido Jummai tayi tace"ki rufamun asiri Uwar Gwarama kayan Nura ne ya siyo ze fara haÉ—a lefe".
"ko kayan waye naÉ—auka É—in".
nanta É—auka ta tafi abinta.
Tin fitowarsu Inteesar taga yanayin Hauwa'uh kamar mara lafiya gashi tayi shiru cikin kulawa Inteesar tace"Hauwa'uh lafiyarki kuwa naga duk jikinki yayi sanyi kamar wadda wani abun ke damunta".
"hmm Inteesar tinani nikeyi saboda Comphany É—in da zamufa na Namijin duniya ne bakya tinanin idan yaganmufa inajin tsoron abinda zemikine".
tsaki Inteesar tayi saboda ita harta manta da abinda yafaru tsakaninsu tace"hmm halinki yana bani mamaki Hauwa'uh mufa sukayiwa laifi ba mumuka musuba bana taɓa regreting ɗin abinda nayimasa kuma ko yanzu yakuma yimana wani abun wallahi sena rama be isa yayimana abinda Allah bemana ba irin kune marasa kishin kansu da se a takasu su kyale".
suna wannan zancen suka ƙaraso titi suka tsaya jiran napep basu daɗe da tsayuwaba suka samu adaidaita suka hau suka tafi.
Suna sauka Inteesar taji gabanta yayi mummunan faÉ—uwa dakyar ta tattaro sauran nutsuwar data ragemata da jarumta ta dake suka shiga inda akeyiwa mutane interview suka zauna.
Namijin duniya dake zaune a Office ɗinsa yana ganinsu Inteesar ne yasaki wani ƙasaitaccen murmushi me cike da ma'anoni kala-kala yace"yarinya kin shigo hannu zakisan wanene Namijin duniya zaki tantwncemun waye me ƙazamun hannu cikin ni dake waye mara tarbiyya cikin ni dake".
ya miƙe yafita bin bayansa sakatariya tayi tana tinanin ina Ogan nata zeje gani tayi sunyi hanyar inda akeyiwa mutane interview mamakine yakamata tasan ogannata baya zuwa irin wa'innan guraren bata ƙara tsinkewa da al'amarinba seda taga Ahmad da Adam suma tsaye bayansu da sakatariyansu suma tana wannan mamakin har suka ƙarasa inda su Adam suke cikin girmamawa aka shiga gaida Namijin duniya cikin takun isa suka jera Tripple Apple suka jera kallo ɗaya Namijin duniya yayiwa su Inteesar ya ɗauke kai kamar be gansuba sunzo dafda su Inteesar ganin mutane hadda tsofaffi nata duƙawa har ƙasa suna gaidasu kamar zasuyi sujjada sukuma sun wani ɗauke kai ko amsawa basayi hakan baƙaramun ɓata ran Inteesar yayiba taja tsaki karaf a kunnen Namijin duniya dake side ɗinta suna haɗa ido ta taɓe baki cikin ƙasa da murya tace"mara tarbiyya kawai da rashin sanin darajar ɗan adam".
baƙaramun ɓaci ran Namijin duniya yaƙara yi da Inteesar ba be nuna yaji komaiba har suka shiga theater da za'ah fara interview ɗin suka zauna lokaci ɗaya idanunsa dake cikin baƙin glass suka canza kala fuskarnan taƙara haɗewa kamar hadarin kaka aka fara kiran mutane suna shigowa.
Se yamma liƙis sannan akayi kiran sunan Hauwa'uh aka kira na Inteesar a tare suka shiga theater suna shiga sun zauna kenan su Namijin duniya suka miƙe cikin gadara Ahmad yace"muntashi gobe kuzo da wuri ayimuku Muh'd ɗauki sunansu gobe dasu zamu fara".
"toh ranka shidaÉ—e".
nansuka wuce suka barsu nan sosai ran Inteesar ya ɓaci domin wa'inda sukazo bayan-bayansuma ammusu amma su saboda rainin hankali sukacemusu sun tashi Hauwa'uh ce ta faɗawa Muh'd sunansu sannan suka tafi rai ɓace.
Zaune suke a falo suna hirarsu Ahmad yace"My Man kadena damun kanka kan wannan Babe É—in domin tarigada ta shigo hannu yanzu zata gane kurenta".
buÉ—e idonsa yayi yasaki murmushin gefan baki a zuciyarsa yace"zan koyamiki hankalin da har abada bazaki sake yiwa wani makamancin abinda kikayimunba ".
dariya Adam yayi tare da cewa"akan wannan Babe É—in nafara ganin Namijin duniya yafara tinani dolene muyi maganinta ta yadda sunansa taji seta suma".
"wallahi kuwa ai yanzu zata fara gane kurenta".
nansukaita hirarsu Namijin duniya ya miƙe ya nufi pridge yaɗauki bottle water yashiga bedroom yana zuwa yazauna gefan haɗaɗen italian bed ɗinsa yasa hannu yajawo loka dake kusa sa gadon yaɗauki ledar drugs ɗinsa yazauna sannan ya ɓaɓɓala yasha ya mayar loka ya kwanta tare da lumshe ido yashiga tinanin wani mugun tausayin kansa ne yakamasa lokaci ɗaya wasu hawaye masu zafi suka silalomasa yasa hanky ɗinsa ya share yanajin wani irin nauyi a zuciyarsa idan ya tino da irin ƙaddarar dake tare dashi tashi yayi yashiga toilet ɗinsa ya ɗauro alwala yashiga yin nafila yana kaiwa Allah kukansa kan Allah ya yayemasa lalurar dake damunsa.
Washe gari tin bakwai su Inteesar sukaje Comphany ɗin Namijin duniya amma har yamma ba'ah yimusuba sedaka baya sannan aka yiwa Hauwa'uh Inteesar na shiga suka miƙe Adam ya kalleta tare da cewa"Madam muntashi sede gobe ki dawo da wuri".
ko kallonshi Inteesar batayiba cikin ɓacin rai tace"Hauwa'uh mutafi".
"toh mungode ranka shidaÉ—e".
Hauwa'uh batayi aune ba se ganin Inteesar tayi fuuu tayi waje kamar zata tashi sama kallon-kallon suka shigayi Ahmad yace"saura step two da alama wannan ya amsu".
"amma Ahmad baka ganin a zuciya irin ta wannan yarinyar zata iya ƙin zuwa gobe".
"hmm bazataƙi zuwaba saboda ninacemaka wannan Adam saboda da wannan aikin zasu dogara kagako dolenta tazo".
"hakane amma wannan mugune yasan kan tsiyar ".
namijin duniya dai becemusu komaiba nan suka tafi.
A bakin titi Hauwa'uh tasamu Inteesar tsaye murmushi Hauwa'uh tayi ganin Inteesar ta haɗe girar sama data ƙasa dafata tayi kaɓar da hannun Hauwa'uh Inteesar tayi tare da cewa"bazan ƙara zuwa ba Allah haka kurum inzo inda za'ah yita wulaƙantani Allah be wulaƙantaniba se wani banza can wanda tarbiyyama cikakka bashi da ita".
"haba Inteesar kinsan dai dole kije inbaso kike Abbah yayimiki wani abunba kowa da kika gani yanada zuwa a irin wannan abun se kanayi kana kai zuciya nesa sannan zaka samu abinda kake nema meya tsakanin yauda gobe goben muzo indai baso kike kijama Ummah abun tsiyaba".
"toh zanyi tinani akai danni bazan juri wulaƙanci wannan mara tarbiyyarba".
suna cikin hirarsu suka samu adaidaita suka hau suka nufi sileja.
Suna sauka sukaima juna sallama Inteesar nashiga soronsu taci karo da Bilki tana zance tazo daidai wucesu tasaki tsaki tare da hararta tace"haka za'ah ƙare kullum cikin yawon bariki ba'ah can ba'ah nan anrasa mashunshini dole a riƙayimana ƴan gicce-gicce to ahir ɗinki Bashir yafi ƙarfinki".
murmushi kawai Inteesar tayi tare da yɗauke kanta tayi kamar bada ita takeba ta wuce abinta koda tashiga ɗakinsu ta labartawa Ummansu komai ta nunamata tayi haƙuri taje goben da sukacemata bata wani jima da zamaba tashiga aikin gida ba ita ta gama ba se tara na dare taje tayi wanka sannan Uwar Gwarama taɗan zubomusu abinci kaɗan kamar yadda takeyi suka ansa sukaɗan lasa suka kwanta.
Washe garima da wuri suka nufi Comphany É—in Namijin duniya shiga sukayi nan suka nufi hall É—in da ake interview suna zuwa saka tadda bakowa sun juya kenan sukaga Sakatariya tana kallonsu a yatsine kamar wadda taga kashi tace"a cikinku wacece Inteesar".
"gani".
kallon tara saura kwata tayiwa Inteesar a zuciyarta tace"kome wannan É—iyar talakawan zatayi a office É—in Oga oho".
a fili kuma tace"kizo muje office É—in Oga".
damm gaban Inteesar yabada lokaci É—aya gumi yafara ketomata dakyar ta saita nutsuwarta tace"muje".
nan sakatariya tayi gaba tabarsu nan kallonta Hauwa'uh tayi tare da cewa"muje naga kin tsaya".
cikin dauriya ta aro jarumta dankarta lura tace"tom".
nansuka bi bayan sakatariya har suka isa bakin katafaren office É—insa kallonta Feenah tayi cikin yatsuna tace"kishiga".
"toh muje Hauwa'uh".
"a'ah Inteesar kawai yace ke kijirata anan ita tashiga".
lokaci ɗaya gaban Inteesar ya yanke tafaɗi komai nata seda ya tsaya cak saboda tinanin haɗuwarta da Namijin duniya jitayi kamar ta kwasa da gudu a zuciyarta tace"nashiga uku Allah yasa ba wani abun ya shiryamun ba saboda me za'ah ce ni kaɗai inshiga office ɗinsa anya bada wani abun a ƙasaba kuwa ni Inteesar".
wata zuciyar ce tace"kiyi addu'ah insha Allahu ba wani abunda ze faru se alkhairi kumama aiga Hauwa taga shigar office É—in nasa ko wani abunne ya faru zata bada sheda".
cikin ƙarfin hali tace"sena fito Hauwa'uh".
"tom Allah yabada sa'ah ".
"Ameen".
nanta danna wani switch ƙofa ta wangale cikin sauri zuciyarta tashiga bugawa da ƙarfi gefe guda kuma tsoronsa ya dirarmata kanta a ƙasa tashiga tafiya!!!!!!!
*Yanzu naji duka naga ruwan comments naji daÉ—i nagode Allah uabarmu tare much love.*
Votes and comments
Plz share to others fisabilillah
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_r Mutanen Gwarzo.*_
🌻 *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…
*BOOK 1*
*PAGES* 0ï¸âƒ£7ï¸âƒ£âž¡ï¸0ï¸âƒ£8ï¸âƒ£