← Book details Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 15

Sashe 9

Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Banso jin furucinta ba koba komai ai komai nufine na Allah, kuma a kullum ba na cire rai daga saukar rahmarsa izuwa gareni, wata
ila lokaci na ne bai yi ba shiyasa mijin nawa bai zo ba amma sukam sun gaza fahimtar hakan.

Ina ji ina gani Umma ta tasa ni gaba zuwa wajen malamin ni kuma ba zan ta
etare umarninta ba. ko da mu ka je na saki jiki sosai saboda na ga baimin kala da wanda ya kaucewa hanya ba dalilina kuwa na fa
in haka shi ne; yadda ya ke ta kwantar mana da hankali akan komai lokaci ne kuma zai zo, sannan ya
orani kan wasu addu'o'i ya kuma bani tofi na dawo gida ina yi, ya tabbatar mana da ko da ace da shai
anu ma in sha Allahi komai zaizo da sau
i tunda mun mi
a lamuranmu ga Allah buwayi gagara misali.

Wata guda da farawa muka kuma komawa wajensa nan ya kuma bani turaruka ya ce na dinga haya
i da su, ya kuma
aramin da wasu addu'o'in.

Babu fashi kullum sai na aikata duk yadda ya ce dan kuwa Ummace za ta tasa ni gaba sai na yi sai abin ni ma ya zame min jiki ko da ta sakani ko ba ta sakani ba to zan yi.

Na shafe wajen wata uku ina amfani da su kuma har lokacin babu wani wanda ya zo ko da
ofar gidanmu ne da sunan soyayya da ni balle ga aure.

Ni kuma a lokacin sai na ri
a jin gabana na fa
uwa na fara jin na fara yadda da maganganun mutane na cewar lallai aljanin dare ne ya aurene, hankalina bai sake ta shi ba sai sa'ad da na tsinci kaina a gida ni ka
ai bayan auren
anwata da a ka yi gidan sai ya zamana daga ni sai Umma, Baba kuwa daman ya na wajen aiki sai dare ya ke dawowa, na shiga cikin ka
aici sosai.

Idan na je gidan
anwata kuwa na dawo da tunanin ni ma naga na wayi gari na yi aure na ke kwana cikin zuciyata, wannan dalilin ya saka sai na
auracewa gidan nata gaba
aya in dai ba Umma ce ta aiki ni ba ,shi ma dan ba yadda zan yi ne amma da da hali ba zan je ba.

Wani abun takaici, al'ajabi da mamaki da ya faru gareni wanda ba zan ta
a mantawa da shi ba, lokacin na yi kuka iya kuka, ban ta
a zatan hakan za ta kasance da ni ba kun san mene ne?

Ta katse musu zaren labarin ta hanyar jefa musu tambaya,ba kuma ta basu damar amsawa
ba ta
ora da fa
in, wanda su ma ba su damu ba daman gya
a kai kawai suka yi.

"Na shafe shekara uku da kammala karatuna har na soma koyarwa a Islamiyyarmu wacca ita ma mun jima da saukewa.

Kwatsam wata rana bayan na dawo daga makaranta ina dab da shiga gida bayan na karyo kwanar shiga layinmu na tsinkayo muryar wani matashin saurayi na fa
"Ga tanan ta dawo."
Wani daga gefensa ya jefo masa tambayar , "Wace ce?" Na kuma tsinakayo muryarsa na kuma furta,
"Ta rasa mijin aure ma na." ya ba shi amsar tare da sakin wata dariya.

"Ta rasa mijin aure kuma?"
ayan ya sake jefa masa tambaya.

Ya bushe da wata mahaukaciyar dariya tare da furta
"Caab! au wai kai da ba ka sa ni ba,gaskiya an barka a tasha ai wannan ina gaya maka kaf cikin layin ita ce kwantan-kwantai in ban yi
arya ba za ta kai shekara ashirin da da tara gaban iyayenta, kuma ka gantanan bata da niyyar aure, kai zance maka ma ba wanda ya nuna ta yi masa balle ya ce zai aureta.

Shiyasa na ce maka ta rasa mijin aure."
ayan ya ja numfashi kafin ya ce, "To kai ba saika aureta ba." ya jefa masa maganar a ba zata.

"Tuuf!

" ya tofar da yawon bakinsa kafin ya furta,
"Allah ya kiyaye na aure wacca ta yi kwantai wallahi, ai ni bari ka ji yarinya shakaf zan aura sabuwa dalleliya wacca ba ta tsufa ba kamar irin
ar shekara sha bakwai zuwa
sha takwas, kai inma sha shida ce zan aura kai mai zai ha na ka aureta." Ya mayar da masa da tambayar kansa.

"Ah! haba kaima ka san fa
a kawai ka ke yi, me zan yi da ma shekaru ashirin da........" Ban tsaya jin
arashen zancen na su ba daman tsautsayi ne ya sa na tsaya ashe zanji mugun zance a kaina, na fa
a gida ina matse hawayen cikin idanuwa na, zuciyatana dakan lugude, mene ne laifina a ciki dan na kai wa
annan shekarun ban yi aure ba?

Mene ne laifina a ciki dan na kai iyanzu ban sami mijin aure ba?

Shin ni na kar zoman ko kuma rataya a ka bani?

Na ga dai komai na rayuwa
an lokaci ne, kuma komai nufi ne na Ubangijin Sammai da
assai.
addararta ce ai kamar yadda kowa ke da tasa
addarar mai kyau ko mara kyau,to me yasa za su dinga jifana da wa
annan kamalan?

Wane laifi na aikata musu da za su dinga mun zun
e?

Wane laifi na aikata musu da zai saka su tsaneni su ri
a nunan
yara?

Na rushe da matsanancin kuka wanda har sai da ya ankarar da Umma hankalinta ya dawo kaina, ta soma tambayata lafiya?

Me ya faru?.

Ina kuka na shiga fa
in, "Umma me ye laifina a kan hakan?

Me yasa za su ri
a jifana da mummunar kalma mara da
i kawai dan ban yi aure ba?

Wane laifi na aikata haka?."
A zato na Umma za ta mara min baya, amma sai naga ta kalleni she
e kafin daga bisani ta ce,
"To ai sai ki yi zuciya ki yi auren kinga sai ki samawa kanki sa'adar hakan." Ta fice daga
akin tana jan tsaki.

Ni kam kukana ya kuma tsananta lokacin da na ji furucinta.

Me ya sa za ta ce haka alhalin ba ni na yi kaina ba?.

Ranar a haka na
arasa yini na cikin kuka kaina in banda sarawa na ciwo ba abin da ya ke min.

Cikin dare na ta shi na soma gabatar da sallah ina mai kai kukana izuwa wajen Ubangijin da baya barci balle gyangya
i.

Kusan kwana na yi ina ibada ban san sanda barci
arawo ya kwasheni ba.

Kwana biyu ina cikin ka
aici da jimamin abin da ya wakana gareni cikin raunanniyar zuciyata, sai na ke jin kamar na daina fita gaba
aya gudun sake tsinkayo makamantan kalmomin, sai na daina zuwa Islamiyyar.

Amma da naga koba komai ai tana
ebemin kewa sai na koma.

Cikin kwanaki uku da komawata sai na sami
awa duk da a girme na girmemata dan ba ta fi sa'ar
anwata ba, unguwarmu
aya sai dai muna da tazarar layi na gida.

Zuwan da banyi ba kwana biyu shi ne aka mi
a mata ajina da na ke koyarwa da na dawo kuma a ka ce mu ci gaba da zama a tare.

Na yi murna sosai, duk da ban wani cusa kaina wajenta ba amma ita ha
uwarmu da ita ta farko ta soma san shigewa jikina har Aunty ta ke cemin, ni ma ganin hakan sai kawai na bada kai jiki ya hau bori.

Cikin
an kwanaki
alilan muka zama abu
aya, duk da ni a cikin wa
annan kwanakin ina fama da matsananciyar damuwa, wacca har ya saka ta gane halin da na ke ciki dalilin kasa
oye damuwar tawa.

Tuni ta soma tambayata gami da ha
in da ta ganni, tana ro
ota ha
i da ha
ani da girman Allah da na sanar da ita damuwata.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma uku.

Muna zaune a aji, tana biyawa
alibai darasi.

Ni kuma gefe guda na lula duniyar tunani wanda har ban san sa'ilin da ta
araso kusa da ni ba har ta zauna, jin hannayenta kan lafa
ata ya sakani dawowa hayyacina har na sau
e tagumin da na yi ina mai kallonta.

Da murmushi kan fuskarta ta soma fa
"Na jima da sanin cewa kina cikin damuwa Aunty domin kuwa labarin zuciya a tambayi fuska.

Amma ina ta bibiyarki amma kin
i sanar da ni, nasan ba ni da damar da zan iya yaye miki damuwarki, amma na gamaki da girman zatin Allah ki sanar da ni ko na sami salamar ruhina, ban sa ni ba ko da akwai abin da zan iya taimaka miki da shi."
Sai na ji zuciyata ta karaya ta yi rauni idanuwana suka kawo ruwa, ban san lokacin da na shiga fayya ce mata abin da ke damuna ba.

Sai kawai naga tana hawaye, ina kuka itama sai ta rushe da kukan, ni ina kukan ba
in cikin halin da na tsinci kaina ita kuma tana kukan tausayawa rayuwata, mun
au tsawon lokaci mai yawa kafin na ji ta furta.

"Ki yi ha
uri Auntyna, komai lokaci ne idan ya zo babu mai sauya shi, in sha Allahu lokacinki ya kusa zuwa."
Ban tofa mata ba sai kawai gya
a kaina da na yi.

Har aka tashi tana mai bani baki, ko da muka isa unguwarmu sai da ta rakani har gida kamar wata makauniya haka ta yi min jagora sannan itama ta wuce na su gidan.

Tun daga lokacin kuma kusan kullum sai ta zo gidanmu,ta kan kai kusan Azahar take tafiya shi ma dan zuwa makarantane wani sa'in ma da shirinta take tahowa sai mu wuce daga gidanmu.

Sosai take
arin ganin san ta farantamin ta kuma saka ni cikjn farin ciki da walwala.

Sha
uwa mai tarin
arfi ta shiga tsakanimu sosai, sai kuma jama'a suka soma
arin ganin sun rabamu wai itama za ta rasa mijin aure in tana tare da ni, amma kuma Allah bai nufa ba.

Lokaci guda suna na ya riki
e daga Khausar zuwa Ta rasa mijin auren, ko da kwatancan gidanmu ka ke nema daka tambayi haka za a nuna maka.

Na ci gaba da rayuwa cikin wannan halin na
unci dan ma dai Rabi'a na
ebe min kewa.
Chapter 9 · 0% Book details