Sashe 13
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har gidan su Mama suka je yadda ta ganta sai da ta mata
walla, tana kwance sai dai a juyata ga baki amma ba halin motsa jiki, sakamakon zamewar sa ta yi a ban
aki wajen fitowa sai ta kamu da matsalar shanyewar jiki.Duk ta rame ta yi wata iriya da ita kamar ba ita ba.
Ganin Mama ya sakata fashewa da kuka tana mai neman gafararta, ko da Mama ta ce mata ga jikartanan sosai ta kuma birkicewa kuka ta ke aosai tana neman afuwar Mama.
"Bakomai ,ki daina neman afuwata ki uwa kike a gareni." Mama ta ce.
Su Hajara kam duk kuka tausayawa su je mata.
Alhaji Jibril ya ce zai
auki
awainiyar nema mata magani in sha Allahu.
Sun ji da
i sosai sun yi farin ciki.
Satinsu guda a Jama'are suka juyo zuwa Kano harda Mama Rabi kakar Hajara da za a nemawa magani,duk da Mama taso zamanta a can amma Alhaji Jibril ya bata ha
uri koba komai ai ta zauna da kakar Hajaran.
Bayan dawowarsu da sati biyu aka fita da Mama Rabi zuwa wani kyakkyawan asibiti dan nema mata magani.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma bakwai
Cikin satin suka shirya zuwa ga ahlin Aunty
wanda da
yar ta amince da hajan tana kuka kamar wacca aka ce za ta bar duniyar.
Wannan karan tafuyar harda Likita Mubarak.
Ranar Laraba suka yiwa unguwarsu Aunty tsinke, gaba
aya unguwar ta sauya ta canza mata sai ka ce wacca ta yi shekaru masu mugun yawa.
Gidan kam sai da ta ha
a da tambaya da sunan da aka ra
a mata(Ta rasa mijin aure)sannan ta iya samo shi.
Hajara na kallonta ta wutsiyar ido yadda take bin ko'ina na gidan da kallo,komai gani take ya sauya mata kamar ba gidansu ba.
Sallama Hajara ta shiga kwa
awa ,dan ta lura Aunty ta gaza furta hakan.
Umma dake
aki ta fito tana mai amsawa,
"Wane ne ke.....?" Ta shiga tambaya.
Sai kuma maganar ta gaba ta katse mata sakamakon ido biyun da ta yi da
arta tsaye tana bin gidan da kallo.
Ji ta yi
afafuwantana rawa.
a ta ke ce?
Ko dai mafarkin da na saba yi ne?"
Duk da faragabar da take ciki sai ta
anji wani sanyi ya ratsata zuciyarta ashe su na santa.
Hajara ce ta kamo hannayenta tana matsasu a hankali ka na ta ce,
"Tabbas mafarkinki ya zamo gaskiya,
ar ki ce wannan ta dawo gareku har a bada.
Mu na neman izinin shigowa da iyayenmu."
Ba ta jira amsar Umma ba ta fita ta musu izinin shigowa.
Umma kuwa
aki ta koma jiki a salu
e ta shiga shinfi
a musu tabarmar zama.
"Shigo d
su
ar nan." Umama ta ce wa Hajara.
Cike suka shiga amma banda Aunty dake
amw a wajen kamar wacca aka dasa.
Hajara ce ta kamo hannunta gami da fa
"Aunty ki is aga mahaifiyarki."
Da
yar ta soma
aga sawayenta ta ri
a jefa su cikin
akin tare da samun waje ta zauna.
Umma ta bita da kallo cikin so da
auna.
Nan aka shiga gaggaisawa tsakanin Umma da mutanen,shiru ya gyatta tsakaninsukafin Alhaji Jibril ya
ora da fa
"Da farko dai muna bada ha
urin zuwan bazata da muka yi,sannan muna godiya d
yadda aka tar
emu.Amma in badamuwa muna san ganin shi maigidan."
Umma ta
an nisa kafin ta ce,
"Ayya badamuwa bari na kirashi a waya.Bai ma jima da fita ba."Ta
arasa tana mai
aukar wayarta ta soma kiran layin wayarsa.
Cikin sa'a bugu biyu ya
aga nan ta somar sanar masa da abin da sa
on ta take san isarmasa.
Ya kuma bata tabbacin in sha Allahu ga shi nan isowa.
Bai wani
au dogon lokaci ba ya iso, nan suka shiga musabaha da kowa.
Alhaji Jibril ya soma da,
"A karo na biyu muna sake bada ha
urin ziyarar ba za tan da muka kawo.
Ni suna na Alhaji Jibril mahaifi ga mijin Khausar
arku, sannan mahaifi ga Musbahu
ana biyu, wa
anan kuwa(ya shiga yi musu bayanin su Mama.) zamu ari bakin Khausar mu ci mata albasa,muna masu bada ha
uri a bisa kato
arar da ta aikata ta fice daga gida ba tare da izininku ba, wanda hakan ya faru ta dalilin juya mata baya da kuka yi saboda kawai wata
addadara
ta gifta mata.Ku ne kuka soma kimtsa mata guduwa cikin ranta saboda rana inuwa zafi da kuka sakata ciki.
Wani abu da iyaye ya kamata su sani shi ne; Matsayinmu na iyaye bai kamata mu ri
a juyawa
anmu baya ba lokacin da suka tsinci kansu cikin wata matsala, kamata ya yi mu rungumesu hannu biyu mu mara musu baya cikin tafiyar, bai kamata mu
yaresu ba ko tsangwama saboda wani kuskure na su wala'alla sunja da kansu ko aka sin haka.Ya na da kyau kowa
anne iyaye su tuna cewa kowanne bawa da irin tasa
addadarar,sannan
a ababen kiwone garesu wanda Ubangiji zai tambayesu ranar gobe al
iyama.
Komai na rayuwa
an lokaci ne, wani har ya mutu ma bai yi aurenba, wannan duk cikjn tsari da hukuncin ubangiji ne.Wani kuma zai shafe lokuta masu tsawo har an cire rai ga zato sai kuma a sami kyakkyawan sakamako.
In mu ka yi duba da fa
in Ubangiji ma
aukakin sarki da ya ke cewa,
"Innamaa amruhu idha araada shai'aan ayya
uula lahu kun fayakuun.
Ma'ana Umarninsa idan ya yi nufin wani abu, sai ya ce masa kawai"kasance" sai ya kasance(kamar yadda yake nufi.) Suratul Yaa-sin(sura ta talatin da shida 36,aya ta tamanin da biyu 82.
Haka kuma cikin surat-ul-Mu'min(sura ta arba'in 40 ,Aya ta sittim da takwas 68 ya na kuma cewa, "Huwal ladhi yuhyi wa yumiitu fa'idhaa
adaa amran fa innmaa ya
uulu lahu kun fayakuun.
Ma'ana Shine wanda ya ke rayarwa kuma ya ke kashewa.
To ,idan ya hukunta wani al'amari,to ya na cewa kawai gare shi, "kasance" ,sai ya kasance(kamar yadda ya ke bu
ata.) "
In muka yi duba da wa
annan ayoyin sun wadatar da mu cewa lallai Allah shike komai a duk lokacin da ya so yin abun kawai zai ce masa "Kasance" kuma abun sai ya kasance, kunga kenan bamu muke da ikon sakawa
anmu su yi aure ba idan muka yi ha
uri lokacinsu na nan zaizo kamar yadda kowanne abu ke zuwa ya wuce.
Mutane da dama kan yiwa kallon abubuwa da dama kallon sa
anin hankali, sau da yawa dan
anki ya aure
ar da bata haihuwa sai kawai a
ora musukaran tsana wacca itama haihuwa ai lokaci ce kamar yadda mutuwa take da lokaci kuma in tazo ba za ta ta
aga
afa ga kowa ba.Aure, Haihuwa
komai lokaci ne wani kan zo lokacin da ake sansa wani kuma zai jinkirta har ta kai ancire tsammani a kansa sai kuma lokacinsa ya zo.
Ya kamata mu daina
yara, hantara ga wa
anda abun bai kasance kansu ba, kaima da ka samu damar ba kai ka bawa kanka ba ikon Allah ne."
arku ta yi aure baku tsaya mata ba, in da ace wanda ta aura
an yankan kaine da a yanzu ba za ku sameta sai dai in har ya na tsantsan santa.
Abun da ya faru da ita tsakaninta da malam baku yi kyakkyawan bincike ba kuka yanke mata
anyen hukunci, kun san ba halinta bane ba lokaci guda ba za ta sauya tarbiyar da kuka mata ba ya kamata ku ri
a kyautata kyakkyawnn zato ga
anku.
Musulunci bai yarje yanke hukunci cikin abin da ba tabbas a kansa babu bincike.
Mu na masu sake baku ha
uri da nema mata afuwa."
Baba ya goge
wallar da ta zubo masa da tun fara maganar Alhaji suka zubo masa.
Saida ya
an matse idanuwansa kafin ya ce,
"Tabbas mun zalunci kanmu ,mun aikata babban kuskure,mun wofantar
da karatunmu mun manta cewa Allah ke yin komai. ko da yake tun kan aje ko'ina ga shi nan mun suma ganin sakayyarki,duba da kullum muka waye gari muke kwa
aituwa da san ganinki gabanmu amma bama samun wannan damar.
Mutumin da ya aurar dake baya raye Allah ya mas
rasuwa.
Matarsa kuwa ta ce ba za ta ta
a gaya mana adireshinki ba in har da gaske
una sanki to mu laluboki da kanmu.
arta da take
awa gareki ta yi aure har yau bama ce ga inda take ba.
Mun yi tunanin kaita
ara to amma muce
ararta kanme?
Bamu da hujjar haka.
Bamu ta shi tsinkewa ba sai wnnda ya lalata miki rayuwa ya gurfana gabanmu cikin neman gafara, ya na kuka sosai kamar
aramin yaro ya shiga labartamana yadda har ya hai
emiki, har muka gaza fahimtarki mu da sauran mutane muka yanke miki mummunan hukunci.
A halin yanzu kam na ji dai ance baida lafiya ya na kwance.
Ki gafarta mana
armu, lallai mun zama muna iyaye masu tauye ha
arsu ki yafe mana dan Allah."
Umma kam kuka take sosao da
yar ta iya furta,
"Lallai mun zama daga cikin masu butulcewa hukuncin Allah,mu ka kasa yadda da
addara mai kyau ko mara kyau,bamu ta
a tunin lokaci zai zo da zamu ji kunya ba,mun ji kunya sosai
ata lokacin da muka gano cewa baki da laifin komai ko
ani cikin hasashenmu.
Dan Allah ki gafartamana." Ta
arasa tana hale hannayenta biyu waje
aya.
Hajara da Khausar kuja kawai su ke yi, fuskarsu taf da ruwan hawaye kwance bisa kumatunsu, wani na sauka wani na biyo baya.
Khausar kuwa ji take
aunar
ahaifan nata biyu ta sale nunkuwa cikin zuciyarta.
"Na yafe muku ya ku iyayena,bani da kamarku cikin duniyarnan,ba zan iya fushi da ku ba,ba zan iya jurar ganin ruwan hawayenku ba ku gafartamin bisa kuskuren da na aikata mu......." Ta
arasa tare da fashewa da kuka mai ta
a zuciya.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma takwas
"Na yafe muku ya ku iyayena,bani da kamarku cikin duniyar nan,ba zan iya fushi da ku ba,ba zan iya jurar ganin ruwan hawayenku ba ku gafartamin bisa kuskuren da na aikata mu......." Kalamanta suka uanke sai ka ce an datse wayar wuta daidai
okacin da ake amfani da wutar, tare da fashewa da kuka mai ta