Sashe 7
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ka yi ha
uri, ina nan ina addu'ar Allah ya dawo maka da ita."
"In ma ba ki fara ba, to ki yi gaggawar farawa, ba na son harkar munafurci cikin lamarina, ko dai ma ke kika saka ta guduwa ne?
" ya ce.
"A'a
an nan, a kan wane dalili?
Ni kaina na fi ka san na ga ta dawo ko dan........."
Ya katse ta ta hanyar fa
"Ba na san kwana-kwana kamar kwalekwalen da ke fama da kansa a tsakiyar ruwa.
Na ba ki nan da wasu
an kwanaki idan ba ta dawo ba to lallai ke ce amaryar ta wa." Ya fa
a ya na mai ficewa daga gidan, ya yinda ya bar Mama da zare idanuwa gami da dafe
irji.
Ajjiyar zuciya ta sauke mai nauyin gaske, tabbas ta
ebowa kanta ruwan dafa kanta, tuni ta fara jin nadamar abin da ta aikata, da ta san hakan za ta kasance da ba shakka ba ta yi masa al
awarin auren Hajara ba, amma ita ai a lokacin ga ni take kamar ku
utar da
ar ta ta za ta yi, me ya sa ba ta yi wannan tunanin ba?
Ga shi a dalilin hakan ta jefa
arta cikin gagari, ba ta san a ina take ba? tana raye ko a ma ce?, Ga uwa uba ita kanta itama ta jefa tata rayuwar cikin hatsari tunda ga shi tana fuskantar
alubalensa, lallai ba shakka tana cikin halin
a-ni-ka-yi.
Ta share
wallar da ta zubo mata, gaba
aya jikinta ya yi sanyi kamar sanyin ruwan
ara.
Kariyar Allah ce kawai ta kai Aunty gida.
Ba
ta fi mintuna biyar da isa ba shi ma Musbahu ya isa,ganin yadda ta yi fakin
in motar ya kuma tabbatarwa da kansa ba makawa ta soma samun fitar ya nayi.
Cikin hanzari ya
arasa cikin gidan kai tsaye
akinta ya wuce, da mamakinsa sai ya ga wayam ba tanan.
Kamar yadda tunanin inda zai sameta ya soma ratsa
walwarsa
hakance ta kasance.
Ke
antaccen
aki ne wanda babu komai a cikinsa sai gado da lokar ajjiye kaya(sif) sai jerin hotonan da ke ma
ale a jikin bangwayen
akunan
akin wanda
aka
awata shi da su.
"Aunty " Ya fa
a da sassarfa.
Juyowa ta yi a hankali jin amon muryarsa, idanuwanta sun ka
a sun yi ja-za-wur kamar an watsa barkono cikinsu.
"Dan Allah Aunty ki sami nutsuwa ko da ta sakanni ce." ya furta hakan.
Ji ta yi wasu ruwan hawayen sun kuma malala kan fuskarta a hankali ta zame jiki ta zauna
gefen gadon dake
akin.
Shi ma kallon hoton ya ke yi ya na mai sake jin
aunar mai hoton a ransa, tabbas da ana dawo da mamaci to ba shakka da shi ne mutum na farko da zai soma dawo da
an'uwansa mafi soyuwa a gareshi cikin wannan duniyar domin su ci gaba da kasancewa a tare cikin farin ciki da annushuwa.
"Aunty dan Allah ki daina azabtar da kanki, ki daina takurawa zuciyarki da
walwarki na ro
ya yi furucin cikin sanyayyiyar murya.
"Dole ne na yi kuka Musbahu, ta ya zan manta da mutumin da ya yi mini tsantsar halacci cikin rayuwata, ya so ni fiye da kansa, ya za
e ni cikin matana kasassu wacca tawayar
addara ta mamaye su, ya za
i ya yi rayuwa da ni duk da
alubalen da na fuskanta, ya bar duk wasu mata masu daraja,
ima da tarin mutunci, ya yi rayuwa da ni tamkar bai damu da kansa ba, dole ne na yi kuka iya kuka." ta
arashe cikin wani matsanancin kuka.
Yana ji inama yana da damar da zai rarrasheta ,yana ji inama yana da damar sauya
addara, yana ji inama yana da ikon dawo da hannun agogo baya, yana ji inama duka wa
annan abubuwan ba su faru ba.
"Aunty a duk lokacin da na ga zubar hawayenki na kanji kamar na ri
a zubawa kaina garwashi ya ri
a zaizayar naman jikina.
Idan ki na haka yaya ba zai ta
a gafarta min ba, ki tuna bamu da za
in da ya wuce mu mayar da komai namu ga Allah, shi ne yafi mu son shi shiyasa ma sai ya
auke ma na shi dai-dai lokacin da muke da bu
atarsa.
Karki manta ko wanne abu da na sa lokacin muma lokacinmu zai zo kamar yadda sauran bayi ke tafiya, ki sakawa zuciyarki salama, ki sakawa ruhinki aminci dan Allah."
Ya fa
a ya na mai ha
a hannayensa biyu da alamar ro
Ji ta yi jikinta duk ya yi sanyi da kalamansa, amma ya za ta yi itama ba da san ranta ta ke shiga cikin
uncin ba.
Ba ta ba shi amsa ba ta mi
e ta fice daga
akin.
Bin ta kawai ya yi da kallo ya na mai kuma jin wani
arfan tausayinta cikin ilahirin zuciyarsa.
Hannu ya saka yana mai shafa
aya daga cikin hotonan.
"Allah ya dawwamar da kai cikin rahmarsa yaya na." ya fa
a ya na mai ficewa da sauri.
A madafa ya isketa tana faman hada-hadar ha
a abinci kamar ba ita ce cikin wani hali a yanzu ba.
Murmushi kawai ya yi mata ya wuce
angarensa da ke cikin gidan.
Hajara kuwa har a wannan lokacin zuciyarta ba ta sami wata nutsuwa ba, tana jin ina ma ba ta sanar da su komai game da ita ba wata
ila su cigaba da ri
eta har tsawon rayuwarta.
tana cikin wannan halin ne likita ya shigo .
Ido suka ha
a cikin son cusa masa tausayinta har ya amince da bu
atarta ta kafe shi da manyan idanuwanta.
"Likita ina bu
atar sallama a halin yanzu." ta fa
a a raunane.
Bai tanka mata baya shiga
arin sauya mata robar ruwan dake ma
ale hannunta zuwa wata.
"Ina bu
atar sallama Likita, ko kuma ni na sallami kaina da kaina." Ta fa
a a kausashe.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Tara.
Murmushi ya yi ya na mai sake dai-daita mata robar ruwan.
"Ba ki kamaci sallama a halin da ki ke ciki a yanzu ba." ya ba ta amsa.
"Ni dai ba na son zaman dan Allah ka sallameni." ta kuma fa
"Bari
an uwanki su zo, su su ke da alhakin wannan." ya yi furucin.
"Ka ga Likita ni dai ka sallameni, ko kuma na sallami kaina kamar yadda na fa
a maka.
Ba na son
orawa kowa nauyin kaina ka sallameni kawai."
Ya sauke
oyayyiyar ajjiyar zuciya ka na ya ce,
" Na ji zan sallameki, amma ki yi ha
uri ruwan ya
are saboda kema za ki fi jin da
in jikin na ki."
Har ta bu
e baki za ta yi magana ya
ora ya tsansa a kan la
ansa cikin kuma sauri ya yi furucin, "Dan Allah."
Sauke numfashi ta yi, ta koma ta kwanta a hankali.
Shi ma ganin haka ya saka shi fita daga
akin bayan ya mata allura.
****
Dai-dai lokacin da Aunty ke sake shiryawa cikin dogowar riga ta atamfa ta yi matu
ar yi mata kyau sosai.
Aunty ba
ar mace ce amma ba
in mai kyau, tana da dara-daran manyan idanuwa, tana da dogon hanci, sai
an tsukakken bakinta
arami, tana da fa
in fuka sai sajen a ya kwanta gefen fuskarta luf-luf da shi.
Wayarta ce ta soma ruri alamar kira ne ya shigo.
Hannu ta saka ta danna ma
allin
agawa tare da karawa a kunnenta.
"Me ya sa ,to ga ni nan." Ta yi furucin da gaggawa tana mai sauke wayar daga kunnenta.
Sauri-sauri ta kammala shiryawar ta fice daga
akin.
Madafa ta wuce ta
aramin kwandon da ta jera kayan abincin da ta gama kammala shi.
"Musbahu fito mu tafi." Ta fa
a tana mai yin gaba.
Jin maganar Auntyn ta sa ya saka shi saurin fitowa daga sashen na sa.
Tun kan ta
arasa wajen motar ta danna mabu
inta da ke hannunta motar ta hau
ar tsiwa. tana zuwa ta bu
ofar
angaren zaman direba ta ajjiye jakarta, ta koma baya ta bu
e ta saka kwandon da ke hannunta,ka na ta dawo ta soma
arin shiga.
"A'a Aunty dan Allah ki fito daga nan." Musbahu ya katseta ta hanyar kama murfin motar ya ri
e gam a hannunsa.
Murmushi kawai ta yi, ta koma
aya
angaren mai zaman banza, shi ma shiga ya yi ya kunna motar yana mai tura bakinta zuwa waje.
Mai gadi ya wangale musu makeken babban
yauren gidan, ya yi waje tare da
aukar hanyar asibiti.
Kaf cikinsu babu wanda ya ce wa
an uwansa uffan, Aunty kam tunani ne ya shiga kwanyar
walwar kanta tare da yi mata sa
a kala-kala kamar
ulu da kwarashi, burinta bai wuce kawai ta isa izuwa asibitinba.
Ba su
au wasu mintuna masu tsayi ba suka isa cikin farfajiyar asibitin.
Dai-daita tsayuwar motar ya yi suka shiga fitowa bayan ya kashe motar.
Lokacin da suka isa barci ta ke yi sosai, kuma hakan ya samo asaline dalilin allurar barcin da Likitan ya dan
ara mata.
Kallonta su ke yi cikin tausayawa, duk tabi ta rame sosai duk da dama ta jima a wannan siga ta ramar.
Aunty ce ta kalli Musbahu game da fa
"Mu je ga Likita."
Har ya bu
e baki zai yi magana sai kawai ya ja bakin na sa ya tsuke, ya bita kamar yadda ta bu
ata.
Yana zaune kan kujera, yana duba wasu takardu na marasa lafiya suka shigo bakinsu
auke da sallama.
Ya ajjiye takardun bayan ya amsa musu.
"Likita hankalina ya kasa kwanciya bayan kiran da na samu daga gareka, me ya ke faruwa?" Ta je fa masa tambayar.
Sai da ya
an ja kujerar da ya ke kai baya ka
an sannan ya ce,
"Na je zan sauya mata robar ruwa ta ri
a ro
ona a kan na taimaka na sallameta, da na nuna hakan ba zai yiwu ba sai ta tabbatar min da lallai ita da kanta za ta sallami kanta.