Sashe 12
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Aunty har yanzu baki koma ga su Ummaba, me yasa ba za ki neme su ba?" Hajara ta watsa mata tambayar.
"A a Hajara tun barowata daga unguwar zuwa gidan Abbas na cire rayuwata daga can na
akko komai nawa na taho da shi nan, na kan tambayi Rabi'a a waya ya su ke ,ta cemin kowa lafiya.
Har kawo lokacin da ta yi aure wanda banje bikinba saboda kar na shiga unguwar, Abbas ya matsamin sosai a kan naje ganin inta kuka duk sanda
ya yi maganar sai kawai ya zuba min ido bai kuma cemin komai a kan rayuwar ba.Duk abin da zai ha
ani da
anwata ahalina to bana yarda na ra
eshi.
Musbahu shine
an uwana iyayensa su ne iyayena a halin yanzu.
Ta
arashe cikin wani irin kuka.
Suma kukan su ke yi, Musbahu, Hajara kuwa hawaye sha
e-sha
e kan fuskokinsu.
"Wannan shi ne mafi munin kuskure da mafiya yawan
aukacin mutane ke yi a rayuwarsu ,sun manta Allah ke yin komai ga kowa,in ya soma sai ya tashi duniyar lokaci guda kuma babu mai cemasa dan me?
Abin da suka gaza fahimta shi ne komai nada lokacinsa.
Iyaye kan aikata kura-kurai na rashin yadda su ke gaza fahimtar
addarar
ansu, sukan manta amanace garesu kuma
a kiwo ne wajensu, sukan manta da cewa duk yadda mutum yake tara yake bai cika goma ba, sukan manata da kyakkyawar
addara da mummuna wacca kowanne bawa ke da su.
Lallai ya kamata su tausayawa
ansu fiye da kansu,ya kamata su
aunacesu fiye da kansu, ya kamata su ja su ajiki fiye da yadda akuya ke lashe
anta idan ta haifeshi." Likita ya katse musu sautin kukansu ta hanyar furucin, tun soma labarinta ya ke tsaye wajen ya na jinsu.
Aunty ta share hawayen saman fuskarta tana mai kallon Hajara ka na ta ce,
"Tun farkon bamu labarinki zuwa tsakiyarsa na gano wasu kura-kurai na ki da kika tafka.
Na farko kin sami masoyin
warai amma sai kika wula
antashi kika biyewa san zuciya da abin da ba za ta samu ba.
Na biyu Allah ya kawo miki mijin auren lokacin da kike bu
ata amma sai kika maida kyautar da Allah ya miki,kika wofantar da ita, baki yi anfani da lokacin da Ubangiji ya ara miki ba har ya
ure miki, kin manta da cewa idan hannun agogo ya wuce baya ta
a dawowa baya ya tafi kenan har abada."
Cikin kuka Hajara ta soma fa
in,...
*LOKACI NE*
(Gajeran labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma shida
Cikin kuka Hajara ta soma fa
"Tabbas na aikata babban kuskure,na yi wasa da damata ,lokacina ya tafi ba shakka ba zai ta
a dawowa ba Aunty , na yi da nasani matu
a jin labarinki ya sakani jin cewa ni
in cikakkiyar mai laifi ce."
alubalen dake cikin rayuwarki da tawa akwai banbanci masu yawa." Ta kuma fa
a cikin kuka.
A hankali Aunty ta janyota zuwa jikinta tare da rungumeta tana shafa bayanta a hankali.
Lokaci guda kuma suka fashe da wani irin kuka ,duk yadda Likita ya so tsaida su hakan ya gagara har sai da dan kansu suka tsagaita.
Musbahu kuwa wani babban fami a ka masa cikin zuciyarsa na
an uwansa abin
aunarsa.
Su biyu ne ka
ai wajen iyayensu Abbas na masa so fiye da yadda yake san kansa, duk abin da yake so shi zai masa muddin bai kaucewa shari'aba.
Hannu ya saka ya na mai share hawayen saman fuskarsa tare da ficewa daga
akin.
Shi ma Likita ficewa ya yi, a ka bar su Aunty su biyu, su na kuma jinjinawa tasu irin rayuwar.
"Tabbas Aunty malam mugune, kuma in sha Allahu sai yaga wula
ancin rayuwa." Hajara ta ce.
Hannu Aunty ta saka ta toshe mata baki gami da girgiza kai ka na ta ce,
"A a Hajara ,kibar zancen ba na san tuna baya ko ka
an,wanda ya yi da kyau zaiga da kyau ai." Daga haka suka ja bakinsu suka gar
ame shi.
Kwanansu biyu a asibitin bayan faruwar wannan lamari a ka sallamesu suka koma gida.Jikin Hajara ya yi sau
i sosai ta warware.
Bayan sun koma gida Musbahu ya sanar da mahaifiyansa abin da ke faruwa na daga labarin Hajara da Aunty Khausar, sosai suka tausaya musu.
Mahaifinsa kuwa ca ya yi su shirya za sukai ziyara wajen mahaifiyar Hajara.
Kwana
aya da fitowarsu suka shirya zuwa gidansu Hajara.
Mama na
zaune gaban murhu tana iza wuta ta ji sallama da muryar
iyarta.
Cikin sauri ta mi
e tsaye tana mai
urawa
ofar shigowa tsakar gidan kallo, idanuwanta suka
akko mata hotan
arta tsaye ta saki baki galala tana mai bin ta da kallo.
Hajara ta
arasa da sauri tana mai shigewa jikin Mama ka na ta ce,
"Mamata."
Sai a sannan Mama ta zube hannayenta biyu saman bayan Hajara tana mai na nu
ata jikinta kamar ance za a
wace mata ita, gaba
aya ta kasa magana
da
yar ta iya furta,
"Hajara ke ce?
Ina kika je kika barni ni ka
ai?
Daman kina raye?" Ta shiga jeromata tambayoyi.
"Ina raye Mamana, ki gafarceni dan Allah ,na dawo gareki har gaban a bada." Hajara ta ce cikin sigar kuka.
Sannu-sannu suka sami waje suka zauna bayan ta shimfi
a musu tabarma, bayan sun gaisane a ka shiga tattaunawa kan batun da ya kawo su da kuma sake bawa Mama ha
uri kan abin da Hajaran ta aikata.
Mama ta yi murna sosai jin hannun da
arta ta fa
a, hannu na gari. tana kuka ta soma basu labarin bayan tafiyar Hajara, da irin cin kashin da mashaye ke mata ta soma da fa
"Na zalinci kaina da yawa, ina tunanin idan na aurar da
ata ga koma wane ne zan sami salamar abin da mutane ke fa
i,sam na gaza anfani da ilimina wanda Allah ya bani sai ga shi na
akkowa kaina ruwan dafa kaina.
Ya shaidamin muddin baki dawo ba to ni ce amaryar tasa a madadin ki ."
Gaba
aya sun tsorata wanda ya saka su Aunty ro
an Mama a kan ta biyosu su koma can da zama yadda bama zai dawo ba balle ya aikata abin da ya keso.
Da
yar ta amince bisa saka bakin mahaifin Musbahu.
Nan suka tattara
an komatsansu wanda ba zasu
auka ba Mama ta shiga ma
ota tana musu sallama tana bawa masu so.
Duk da rashin san da suke musu amma sabo turken wawa sai da suka ji ba da
in rabuwa.
Har godan da Mama take aiki suka je ,matar ta ji bada
in rabuwa, ta kuma taya Mama murna sosai.
Satin Mama guda da
komawa
Shara
a cikin gidan Aunty wanda ta basu
an matsakaicin gidane zaman mutum
aya wanda duk ya zo cikin raban gadon Abbas da a ka yi.
Nan suka shirya zuwa Ja
ma'are wajen dangin Mama dan itama ta yi nadanar barowarta daga can,tana jin ya kamata ta koma ga ahlinta.
A na i gobe tafiyarne Hajara taga abin da ya tsuma zuciyarta.
Aunty na
akin Abbas wanda in tana san ke
ewa take shiga dan rage kewarsa Hajara ta shiga tana ta sallama Aunty ta yi nisa da tunani ba ta ji ba.
Fizge hoton da ke hannunta da Hajara ta yi ne ya dawo da ita daga duniyar da ta tafi.
Ido hu
u suka yi da Hajara dake tsaye ta sandare saboda ganin fuskar wanda ke jikin hotan.
"Ab-b-bas" bakinta ya soma furtawa cikin tawar murya.
"Kin san shi ne?" Aunty ta jefa mata tambayar.
"Shi ne, shi ne wallahi Aunty shi ne mutumin da nake baki labarinsa wanda ya
aunace ne har na kasa ganewa, wallahi shi ne tabbas Abbas ne dan na gane kamanninsa ba."
Ta fa
a cikin muryar kuka.
"Allah sarki daman ke ce wacca ya ke bani labari ,wacca kika wahalar da shi." Sai kuka ya kuma kufce mata.
"Abbas ka yafemin ,na zalunce ka na zalunci kaina,na maka abin da bai kamata ba,tabbas na canci kowanne irin hukunci." Ta dur
ushe a wajen tare da wani irin kuka.
A hankali Aunty ta zame hotan daga hannunta cikin murmusuwa ta ce,
"Ya jima da yafe miki Hajara,Addu'arki kawai yake bu
ata a yanzu."
Kamar wacca
wai ya fashewa a ciki haka ta mi
e da nufar
ofa za ta fice daga
akin.
"Ina za ki?" Aunty ta tambaya ba ta, ba ta damar magana ba ta
ora da,
"Dawo ki zauna mu yi hira." Ba musu ta dawo ta zauna kusa da ita.
"Amma na kasa gane yadda baki iya gane Musbahu ba ta yadda su ke kama,ko da ya ke ba san shi kike yi ba wannan ka
ai ya sa dalilin da zai saka ki kasa gane
an uwansa.
Amma makwafin idanuwanki ya gaza bawa
wakwarki damar da za ki iya haddace kamannin Abbas sai ga shi Allah ya ha
aki da
an uwansa da matarsa suka
aunace ki fiye da zato.
Kada ki kuma bari dama ta ri
a kufce miki."
Ita dai shiru ta yi ,ba ta iya cewa komai ba.
Gaba
aya jikinta ya yi sanyi.
Washe gari, tun Asuba su ke shirin tafiya Jama'are gaba
ayansu; Alhaji Jibril, Amma mahaifiyar Musbahu, Aunty ,Musbahu da Hajara.
Wajen bakwai suka
au hanya, Allah ya sauke su lafiya ,kuma Mama ba ta sha wahalar gane gidanba tunda fitaccen gida ne sosai taga sauye-sauye cikin garin.
a a ka musu ta mutunci da karamci,bayan
an gaishe-gaishe suka gabatar da kansu ga
anin mahaifin Mama .
Murna wajensa ba a magana jin
iyarsa na raye harta dawo ga kuma jika ya samu.
Nan ya sa a masa shela a ka tara masa ahlin.
Duk wanda ya ganta sai dai kaga ya na washe baki ya na murna.
Mama ta sami labarin rasuwar mahaifinta ta yi kuka sosai jin yadda da ita a ransa ya mutu.
Mahaifiyar baban Hajara ta shiga ruru akan a kaita wajen Mama ta ganta.
Ganin ta matsanta ya sa a ka zo aka sanar da Mama halin da take ciki.