← Book details Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 15

Sashe 2

Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba dan ranta ya so ba ta mi
e zaune a hankali, sai dan dai kawai matsawar da matar da ta mata kuma ciki harda ha
ata da girman zatin Allah da ta yi.

Loma
aya ta saka mata a baki ta ji ba za ta iya ha
iyewa ba , tari ne ya soma sar
afeta ta soma yin
urin amai. ganin haka ya saka matar mi
ewa ta fice daga
akin.

Mintina uku ta dawo
auke da kofi na shayi mai kauri a hankali ta shiga ba ta a baki da ka
an-ka
an.Cikin ikon Allah ta sha fiye da rabi.Ta sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya mai
arfi.

Kunnuwanta suka sake shiga yi mata amsa kuwwar kalmar da take sake sakata cikin matu
ar ba
in ciki, kalmar da take jin
yamin kanta a duk sanda aka yarfa mata ita.

"Mai ba
in jinin da ta rasa masoyi."
Tana jin zafin kalmar sosai a ranta, to ba
in jinin me kuma?

Bayan ta san tunda take ba ta ta
a rasa masoya ba.

I! mana ba ta ta
a rasawa ba tunda dai Mamantana santa ,kuma haka zalika ta ta
a tsayawa da wani a matsayin masoyinta.

Amma mene ne dalilin da zai saka mutane jifanta da kalmar gami da li
a mata wannan mummunar kalmar, kuma ba su tsaya a nan ba harda aro kalmar Shegantaka su jefa mata ita.

Me ya sa mutane ba sa gane cewa; komai na duniyar nan da duk abin da ya ke faruwa cikinta mu
addari ne daga Lillahi wahadahu sarkin sarakuna?

Me ya sa ba za su gane cewa ko wanne ma
asudin abu da lokacinsa?

Haka zalika ko wanne
an adam da irin tasa
addarar.

"Tunanin ne dai.?" Ta jiyo tashin sautin muryar matar na tambayarta.

Kallo ta bita da shi, dan ba ta jin za ta iya ba ta amsa.

Ta zame jikinta a hankali ta kwanta kan daddumar .

Ganin hakan bai sa ta hanata ba, ta san kome za ta ce mata ba za ta kuma tankawa ba hasalima ba za ta samu kowacce irin amsa daga gareta ba balle kuma ta motsa ga
inta. kawai sai itama ta mi
e ta hau tattara kwanukan ta fice daga
akin ta barta dan ta kuma samun hutu.

Wani
aki ta shiga daban da wanda ta fito daga cikinsa.

Kallon
akin take yi tana mai sake nazartarsa kamar yau ta soma ganinsa.

Zama ta yi gefen gadon dake
akin tare da saka hannunta
aya saman kan kuncinta.

Daidai da shigowar wani kyakkyawan saurayi dogo, fari,mai yalwar suma, mai matsakaicin hanci da baki, da kyawawan idanuwansa masu shaf irin na
wai, mai shekara talatin da biyu.

Ganinta zaune ta yi ta gumi da duka hannayenta ga kuma alamun bata ma san ya shigo ba ya saka shi furta,
"Aunty na meke faruwa ne?" Bai ba ta damar magana ba duk da cewa sai a lokacin ta dawo daga kogin tunanin da ta fa
a ya
ora da fa
in,
" Kin san yawan ta gumi na haifar da hauhawar jini."
aramar dariya ta yi ,tana mai kallonsa.

" Da
ina da kai tsantsan tsagwaran sharri, a ina aka fa
i hakan.?" Ta jefo masa ayar tambaya.

Shi ma murmusawar ya yi ka na ya ce,
" Ko dai ba a fa
a ba ni na fa
a, kuma dai tagumi babu kyau.

Dan Allah ki daina ni ba na so na ganki kin yi wani jugum kamar marainiya."
e ta yi wanda ya fi kuka ciwo.

"Ba na samun wata damar da zan iya tunano abubuwan da suka riga suka shu
e min sai a irin wannan yanayin shiyasa ba zan iya dai nawa ba."
"Duk da haka dai Aunty ki ajjiye shi dan Allah, abin da ya jima da wuce ba zai ta
a dawo wa ba."
arasa fa
a yana mai zame mata hannun da har yanzu ba ta sauke su daga kan kuncin na ta ba.

Ba ta ce masa komai ba sai ma mi
ewa da ta yi tsaye.

"Ta farka kuwa.?" ya jefa mata tambaya.

"Ta ta shi ,harma ta samu ta
an sha shayi.

Amma yanzu dai ta koma."
Ta ba shi amsar a gajerce.

"Shayi kuma Aunty?

Mai ya sa ba ki ba ta abinci ba ?" Ya kuma jefo mata wata tambayar.

"To ni ma ba na ce ba, dan kuwa tabbas banso hakan ta kasance ba, amma ba ni da ikon da zan tursasa mata a kan hakan." Ta ce.
a kansa ya yi kamar
adangare.

" Bari na
an le
a na ga ni."
"A'a Musbahu, ka barta ta sake samun barcin." Ta katse hanzarinsa da sauri.

Bai mu sa mata ba, kawai sai ya saka kai ya fice daga
akin.

Bin shi ta yi da kallo,
walwartana tuna mata da wasu abubuwa, a kullum ta kalli fuskarsa sai ta ji zuciyartana bugawa da sauri da sauri ,tana kuma tuno mata da abubuwa ma su
umbin yawa.

Mai_
osai
*LOKACI NE*
Mai_
osai
FCWA
Uku.

"Ya Ilahi"
Ta furta a hankali.

Ficewa ta yi daga
akin ta kuma le
awa
akin da take kwancan.

Har a yanzu tana kwance tana barci cike da tausaya mata ta koma
akinta itama ta kwanta tare da lumshe idanuwanta, suka soma hasko mata abin da in ta tsinci kanta a irin yanayin ta ke ganowa.
en Saurayi ne mai shekaru talatin da bakwai, fari dogo, mai siririn hanci, sai dara-daran idanuwa, da la
a madaidaita.

Tsaye ya ke sai faman zuba yalwataccen murmushi ya ke yi.

Daidai lokacin da wata yarinya ta iso gare shi duk da cewa tana da shekaru wanda za sukai Ashirin da takwas.

Fuskarta
auke da kyakkyawan murmushi, cikin shagwa
a ta ce,
"Yayana sannu da zuwa."
"Yawwa shaleleta, da har ina cewa bari na wuce tunda ba za a kula ni ba, kin san nifa har yanzu tsoron matana ke yi." Ya
arasa cikin sigar tsokana.

" A duk lokacin da ka ke irin wannan zancan sai na ji zuciyatana dakan gunba, idaniyata ta cika taf da ruwan hawaye, ka ji kuwa yadda
irjina ya ke bugawa dalilin fitar kalmomin." Ta
arasa kamar za ta yi kuka.

"Tuba na ke shalelena, ni na isa na saka gimbiyata ta rarradi, lallai yau kam sai na amshi tsattsauran hukunci." Ya fa
a ya na mai dur
usawa
asa.

Rufe idanuwanta ta yi da tafukan hannayenta biyu.

" Ni ba ka yi min komai ba hasalima ni ce na yi maka, dan Allah ka ta shi dan kuwa ni ce na fi cancanta da a hukunta."
Cikin shau
in so ya ce, "Ke kam kin cika wayo, shiyasa kullum na ke
ara jin sanki cikin zuciyata."
an yi far da idanuwanta, "Ni kam kullum
ara narkewa ka ke yi cikin rai na." Ta ce cikin dariya.

Dariya sosai ya yi har sai da ya gaji dan kansa ya tsagaita, ita kam tamkar ta sami majigi ta kafeshi da dara-daran manyan idanuwanta."
"An ya wannan son da ki ke masa ba zai ja maki wata illar ba Khausar.?"
Lokaci guda idanuwanta
suka kuma hasko mata mu
abularta da
awarta da suke ma
otan tazara, kunnuwanta suka shiga tariyo mata sautukan zantawar ta su.

Ita ce ka
ai wacca ta ke iya ra
arta ba tare da firgici da tsoro ba, itama kuma ta ke mu'amala da ita ba tare da ta yi mata
yami ba ko kallon wani abu daban.

Sa
anin yadda sauran mutanen da suke kewaye da da su suke mata tsantsan-tsagawarar
yara.

"Ba na jin son da na kewa Abbas zai haifar min da da wata illa cikin zuciyata, shi ne mutumin da ya so ni a lokacin da kowa ya ke guduna ciki kuwa har da iyaye na da suka haifeni.

Koma dai hakan ta faru ni a wajena
shahadace ,kuma har abada ba zan ta
a rage wani kaso na daga cikin son shi da na ke yi ba."
Ta ba ta amsa daidai gwargwado.

"Ni kam ina jiye miki gaba ne, ka da ki sakarwa wani ragamar zuciyarki daga baya ya juya miki baya kwatan-kwacin abin da ya faru, daga
arshe ya zame miki ba
adangaren bakin tulu ya barki da tsantsar wahala, duk da cewa ina masa kyakkyawan zato."
"Dan Allah in ba za ki fa
i alheri ba to ki yi shiru." Ta fa
a ranta a matu
ace.

Ta dawo daga duniyar mafarkinta, tare da sauke ajjiyar zuciya da saka hannayenta saman
irjinta tana mai jin yadda
ya ke harbawa fat-fat da sauri.

"Har a bada kai na daban ne masoyina."
Ta furta
hakan cikin sanyayyiyar murya tana mai share hawayen da suka da
e da yi mata shimfi
a a kan fuskarta.

Dattijuwar mata ce ta fito daga
aki fuskarta babu walwala balle annuri a tattare da ita.

Kai ka ce an mata albishir da sa
on mutuwa.Ta
armar da ke hannunta ta shimfi
a a tsakar gidan, ta kuma maida kanta cikin
akin.

Mintina
alilan ta kuma fitowa
auke da maficin kaba a hannunta da kwanan sha mai
auke da zallan nono ,duk da iskar da ke yalwace a tsakar gidan amma hakan bai hanata samarwa da kanta iska daga jikin maficin ba.

Ba ta jima da zama ba wata mata ta shigo tare da kwa
a sallama.

Amsawa ta yi daga zaunen da take bata ko motsa ba, itama waje ta samu ta zauna ba tare da ta nemi izinin matar da ke zaune ba.

"Wai har yanzu shiru, sai ka ce an aiki shirwa ko?"
Kamar ba za ta tanka mata ba, can kuma ta ce.

"Duk yadda a ka yi ta yi nisan kiwo ne, domin kuwa na jima da sanin lallai jiran gawon shanu na ke yi."
"A'a Asabe
ka da ki ce haka, ai ba a cire rai ga rahmar ubangiji, Allah yana tare damu, kuma in sha Allahu komai zai wuce kamar yadda wal
iya ta ke giftawa." Ta fa
a cikin san kwantar mata da hankali.

"Kayya dai da kamar wuya, wai
arawo a hannun mata." Asabe ta ce.
Chapter 2 · 0% Book details