Sashe 10
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma in dai magana ce tsakanina da Umma to ba ta wuce ta tsuniyar gizo, koyaushe maganartana fidda miji na yi aure, ita ta gaji da ganina gabanta go
ai-go
ai da ni.
Baba kuwa dai a yanzu ba ya ce min komai domin kuwa dare ne ke dawo da shi wani sa'inma sai tara na dare zai shigo ko goma, ni kam kafin ya dawo ma na yi barci ko da bai zo ba zan
iri kayana.
Cikin dare na tashi na yi sallolina na ro
i Allah a kan ya kawomin
auki.
Sakanni, awanni, kwanaki, satittuka, watanni na shu
ewa cikin abin da ba a tunani sai ga shi an shafe wata uku da ra
amin sunan da ba yankan rago.
Abin har yabi jikina na saba da amsa sunan tun ina damuwa har na daina damuwa.
Umma ta
akko mai Ru
ya ya min karatu wai ko dai dai aljanine ya aure ni mai taurin kai.
Duk kuwa da cewa na sha magunguna amma shiru ka ke ji kamar anci shirwa.
To shi ma hakance ta faru ba irin karatun da ba amin ba amma ko gezau ban yi ba, sai kawai ta tattara komai ta watsar amma kusan ko dayaushe sai ta jefo min maganar aure na fidda miji na yi aure.
Kwatsam a na haka wani malamin da muke koyarwa a Islamiyya wanda bai jima da zuwa ba dan baifi wata
aya da sati ba ya nuna ya na sona kuma so na aure.
Na so
in amincewa da shi amma da na tuna wata
ila Allah maji
ancin lamuranne ya turo min shi a bisa amsa addu'ata da ya yi sai na amince masa gudun kada na zama butulu ga Ubangijin talikai.
Ya zo har gidanmu ya nemi izinin Baba kuma ya yarje masa.
Wajen iyayena kuwa farin ciki cikin zu
atansukamar su zuba ruwa a
asa su sha.
Soyayya mai
arfi ta
ullu tsakaninmu
Kullum zai kirani a waya sau babu adadi tun ba na biye masa har na fara sabawa da kiran nasa.
Rabi'a kam ba
aramin farin ciki ta yi ba mara misaltuwa ganin na sami mijin aure.
Takan ce min,
"Aunty ni na sani ko wanne abu da lokacinsa.
Kamar yadda Mutuwa, Rayuwa da Haihuwa su ke da lokacinsu, nasan koman daran da
ewa lokacin zai zo kuma ga shi Allah ya kawo shi.
Daman an ce mai ha
uri ya kan dafa dutse harma ya sha romansa."
Ni kam murmushi ne kawai nawa, na kan yi mata addu'ar Allah ya kawo mata miji da wuri kada ta zauna irin zamana a gaban iyayenta.
anwata ta min murna sosai da sosai, duk da fushi take da ni a kan na yi wata biyar ba na zuwa gidanta, da
yar muka sasanta da ita.
Ni kam bana son zuwa ne saboda gudun sake fa
uwar gabana ,kuma koba komai ni fa yayarta ce ai bai kyautu na dinga yawaita kai mata ziyara ba.
Wata shida bai rufa ba da ha
uwarmu ya kawo ku
in aurena, Baba ya yi bincike iya bincike bai ci karo da wata mummunar shaida a kansa, sai hankalinmu ya kwanta fiye da zato.
Shekara guda a ka saka aurenmu da shi ,ranar yini na yi ina tasbihi ina tsarkake Ubangijin talikai.
Wata rana muna zaune a aji muna hira da Rabi'a,duk da kwanakin ba su wani ja da yawa ba bayan saka ranar da aka yi.
Na jiyo wani mugun fitsari ya ciyo ni har marata sai da ta mur
a.
Na kalleta ina
an cize la
a tare da ya tsina baki.
"Ya ya dai?
Me ya faru Aunty?
Ta watsomin tambayoyin.
Na kuma ya tsina baki sai ka ce al'adata ka na na ce,
"Ke dai bari
an zawo ne ya sako sa
onsa."
Ta yi
ar dariya dan ta fahimce zance na sannan ta ce,
"To ai sai ki je ki kai sa
on.
Amma kya bari yaran su dawo ko?"
Na gya
a mata kaina.
Da yake yaran in su na waje bama shiga bayin har sai an dawo da su daga sallar la'asar
in da ake fita dan mu samu mu sake,duk da cewa ban
akin malamai daban da na
alibai.
A she a wannan ranar a wannan makaranta wani gagarumin bujimin tsautsayi ke kirana ban sani ba, wata
addara za ta kuma gifawa rayuwata shiyasa fitsari ya yi halinsa har na kasa ri
eshi balle in na koma gida na amayar da shi.
*LOKACI NE*
(Gajeran labari)
Mai_
osai)
FCWA
Gima hu
Na barta cikin ajin bayan dawowar yaran ,ita kuma ta kula da su,ka na na wuce zuwa idda nufi na.
"A she daman wanda ka ke so ka yarda da shi zai iya cin amanarka.?" Ta je fa musu tambayar cikin kuka.
"Fiye da zato Aunty wallahi." Hajara ta bata amsa.
Ba ta sake wani furucinba ta
ora da fa
"A she lokacin da na zagaya bayi a kan idanuwan malam ne wanda
muke soyayya da shi har aka saka mana rana.
Na bu
ofar bayin bayan na kammala abin da ya kawo ni da nufin fitowa na koma ajin sai kawai mu ka yi ido hu
u da shi tsaye ya har
a hannayensa biyu saman
irjinsa.
Ba
tare da na yi magana ya sakar min murmushi mai wuyar fassaruwa.
Ina
arin ra
ashi na wuce ya saka hannunsa
aya ya taroni, na ha
e fuska da nufin magana sai kawai ji na yi na sha
i wani abu ,ban fi mintuna ba na sulale jikinsa idanuwa na a bu
e ina kallonsa amma ba zan iya cewa komai ba, dan komai nawa ya daina motsi ya saki.
Ina ji ina gani ta ketamin haddina ,ba ni da
arfin da zan iya hanashi,
arshe sai bu
e idanuwa na yi na ganni kwance gadan asibiti.
Na yin
ura zan tashi na ji wani zafi ya ratsa ilahirin
asana fiye da tunanin mai tunani,fiye da yadda dalma ke mannewa jikin mutum.
"Sannu Aunty kin farka?" Na jiyo muryar Rabi'a na jefomin tambayar.
Da ido nake bin ta da kallo,sai a lokacin kuma naji kaina na juyawa dai-dai lokacin
walwata ta shiga tariyomin abin da ya faru da ni idanuwana suka soma haskomin komai tamkar lokacin abin ke faruwa.
Hawaye masu zafi suka soma malalowa kan kumatuna, na fashe da wani matsanancin kuka ina mai kifa kaina jikin filon dake kan gadan da nake kwance.
Ganin haka ya saka Rabi'a matsowa gareni da sauri tana mai ri
e hannuna
aya tare da shafa bayana cikin nutsuwa.
Mun
au tsawon mintoci a haka kafin ta mi
ar da ni zaune sai kawai na rungumeta ina sake fashewa da wani kukan.
"Aunty dan Allah kada ki zama
aya daga cikin bayin Ubangiji marasa yadda da
addararsu,ka da ki saka imaninki yin rauni.
Ki zama baiwa
mai godiya ga Allah sai ya sake inganta miki wasu tarin ni'imomin na sa." Ta tsagaita tana mai kallona bayan ta
ago da fuskata.
Itama hawayen ne cikin idanuwanta wasu ma sun zubo.
Na ce,
"Shi kenan ya cuceni ya lalata min rayuwata,ashe daman ba sona yake yi ba, ashe daman yaudarace kawai da cin amanar ruhi." (Littafin Hassana
an Larabawa.
Na rushe da wani firgitaccen kuka.
Ba ta iya cewa komai ba sai kawai ta sake rungumoni muka kuma fashewa da kuka.
Muna haka wata mai kula da majinyata ta shigo
akin, ganin halin da muke ciki ya sakata dafa mu tare da tausarmu.
Ta zare robar ruwan dake ma
ale a hannuna wanda ni lokacinma na lura da ita har wajen ya fara kunbura.
Sosai naga take binmu da kallon tausayawa har ta fice daga
ajin bayan ta bani magunguna na sha.
Mu kam kamar masu zaman makoki haka muka cigaba da zama a
aki sai dai kawai tashin sautin kuka da za ka ji.
Har dare banga kowa ba sai da duhu ya fara yi sannan naga Umma ta shigo,fuskarta babu fara'a ko ka
an.
Ganin haka ya saka ni komawa
na kwanta tare da lumshe idanuwa na.
Ban san ko
arfe nawa ba amma ta
an jima da zuwa na ji Rabi'a na mata sallamar sai da safe bayan ta shafa kaina a zatanta barci na ke yi.
Na jima da
tunanuka kala-kala cikin zuciyata har ban san sanda
arawo barci ya kwasheni ba.
Da safe na
an sami sau
in ra
in da nake ji. ko da na gaida Umman bata wani amsa da yalwacin annuri ba, sai ma maganar da ta hau yi wacca ta daki zuciyata matu
"Kin kyauta.
Kin yi aiki na
warai da har kika kasa ri
e maitarki ki kaje kika ha
iye muciyar da za ta miki maganinta,watanawa ya rage miki da har kika kasa iya ri
eta shekaru nawa kika
auka baki yi wannan aikinba sai yanzu da auren ya zo kin kyauta." Ta fa
a a zafafe.
Ji na yi kaina na sarawa, take na fara ganin tara-tara na gaza yadda zan iya furta kowanne irin furuci, muryar Rabi'ace ta dawo da ni daga halin da na shiga ashe Umma har ta fice daga
akin bayan tafiya wucin gadin da idanuwana ,
walwata suka yi.
Wai Ummace ke fa
in haka ?
Me yasa za ta min mummunar fahimta?
Me ke faruwa ne?
Na
shiga tambayar kaina har sai da Rabi'a ta shiga shafamin bayana tana fa
amin kalamai maau ratsa zuciyar mai sauraro.
A ta
aice dai sai da na shafe kwana hu
u a asibiti sannan aka sallameni.
Cikin kwanakin Rabi'a ta kula da ni sosai da sosai, iyayenta sun zo min sau ba adadi, Baba ya zo sau
aya, sai
anwata da take zuwa a kowacce rana, Umma kuwa dare ne ke kawota safiya na yi za ta tafi ba ko sallama.
Sati na biyu da fitowa harma na soma warwarewa sosai,har lokacin mutane na shigowa yimin sannu da jaje duk da mafiya yawancinsu gulma ce ke kawosu.
Marasa
a a ido kuwa gabana gaban Umma za su ri
a habaici da ba
en maganganu marasa da
in sauraro.
Har da masu magana kwatan-kwacin irinta Umma.
Abubuwa suka taru suka min yawa ,in kaga fara'ata ko murmushina to da Rabi'a ne,
anwata ta takanzo a sati sau uku ta dubani.