Sashe 8
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin hakan sai ya saka na kirawo ki bayan na mata allurar barci ba tare da saninta, amma dai a ko wanne lokaci za ta iya farfa
owa dan ba mai yawa na mata ba."
Ya ida zancen yana mai kafe Aunty da idanuwansa jiran mai za
ta ce.
Gaba
ayansu sauke ajjiyar zuciya suka yi.
Mushbahu ne ya yi
arfin halin magana gami da fa
"Muna godiya Likata, kuma in sha Allahu ba za mu bari ha
anta ta cimma ruwa ba, mun yi al
awarin zama da ita, kulawa da ita a kowannen hali, kuma muna so kaima ka kula mana da ita fiye da yadda ka ke mana."
"Kamar yadda ku ke a wajena haka ita ma ta ke, duk da na riga na fahimci iya abin da zan fahimta game da ala
arku, kuma na ji da
in yadda ku ka nuna mata
auna, amma tabbas tana bu
atar hutu, sannan ya na da kyau ta rage tunani."
"Hakane Likita tabbas ala
armu da ita ba ta wani jima da
ulluwa ba, amma muna jinta kamar wacca mu ka fito tsatso
aya kamar
ar uwar junanmu."
Gaba
aya Musbahu ya kwashe labarinta ya labartawa Likita.
Likita ya tausaya mata sosai,ya kuma yi al
awarin in sha Allahu zai taimaka mata da iya
arfinsa.
"In sha Allahu komai zai warware Likita." Aunty ta yi furucin.
Likita ya kuma jinjina musu da irin kyakkyawan taimakon da suka yi mata, ya sake yi musu al
awarin ba ta ingantacciyar kulawa fiye da yadda ake killace
wai gudun fashewarsa.
Sun
an tattauna sosai game da ya nayin jikin nata, wanda ya kwashesu wajen kimamin rabin awa su na ta
a ki
a ta
a karatu.
Sai daga baya suka
unguma zuwa
akin na ta dan ganin ko ta farka.
Su na tura
ofar suka ga wayam babu alamunta, Aunty kam ta fi kowa shiga cikin tashin hankali.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma
aya.
Da sauri Likitan ya
arasa jikin gadan nata ya shiga duba ya nayin yadda aka cire robar ruwan.
"Ba ta yi nisa ba, in mu ka yi sa'a za mu iya cimmata." Likitan ya fa
Cikin sauri suka fice daga
akin, kai tsaye harabar asibitin suka nufa, har Musbahu na
arin ficewa daga cikin asibitin zuwa waje ya hangota jikin babbar
ofar fita tana raku
e-raku
e da alama hanyar fita ta ke nema ta fice yadda ba wanda zai ganta.
"Me ya sa za ki aikata haka?" Ta ji saukar aradun muryarsa na jefo mata tambayar da ya yi a bazata lokaci guda magana
isun kunnunwanta suka na
o mata sautin.
Bai ba ta damar magana ba ya
aura da fa
"Kin san cikin tsantsar adadin tashin hankalin da ki ka jefamu?
Me ya sa ?
A kan me?"
Ya juya ya na mai
walawa su Aunty kira, da sauri suka
araso wajen.
Hannunta kawai Aunty ta kama ta shiga janta zuwa ciki.
Har sai da ta direta kan gado cikin
acin rai ta soma fa
"Kin san adadin tashin hankalin da ki ka jefamu ciki? ?
Ina za ki je?
Mece ce ribarki a fitar idan kin yi?"
Cikin sautin kuka Hajara ta ce,
"Dan Allah na ro
i ki yi ha
uri, amma ni na fison na tafi yadda bazan ta
ora muku nauyi na ba, ba na so Mamana ta same ni dan muddin ina garin nan to lallai ba shakka za ta samo ni, ni kuma ba naso na aure mashaye." ta
arasa cike da sakin wani marayan kuka.
"To sai me idan an nemo ki?
Ba dai auren mashayi ne bakya so ba?
To ni nan zan tsaya miki har sai inda
arfina ya
are, amma tafiyarki ba za ta sakawa zu
atanmu salama ba, tafiyarki mugun laifine wanda ba zai ta
a goguwa a wajenmu ba, ki na ganin kin fi kowa shiga cikin matsalar rayuwa?
Saboda ba ki saurari rayuwar wasu ba ne.
Rayuwata akwai kamanceceniya da taki sai dai akwai banbanci mai tarin yawa acikinta, ki godewa Allah baki
ani zafi mafi zafi acikin rayuwarki ba, kin san irin wahalhalun da na sha?
Kin san irin gwagwarmayar da na sha a tawa rayuwar?
Kin san irin fa
i-ta-shin da na dinga yi?
Ban da ra'ayin sanar da kowa tawa rayuwar amma saboda ke yau zan fayyace miki wani sirri da na jima ina
oyeshi cikin zuciyata,
addarata da taki akwai kamanceceniya amma ke taki akwai wasarereniya a cikinta, ki bu
e kunnenki da kyau ki saurari abin da zan sanar miki a yanzu." Ta
an numfasa tare da goge hawayen da suka soma ziraro mata kafin ta
ora da fa
"Suna na KHAUSAR AUWAL MAHMUD, mace mai kimanin shekaru talatin da
aya a yanzu.Mahifiyata Jamila Usman muna ce mata Umma.
Na ta so gaban iyayena duka biyun cikin so da
ololuwar kulawa garesu.
Mu biyune kacal wajen iyayenmu daga ni sai
anwata SALIMA mai kimanin shekara ashirin da
aya a yanzu wanda na bata tazarar shekaru goma cif kafin ta zo duniyar.
Zaune muke cikin garin Kano,unguwar Shara
a.Cikin unguwa mai yalwar jama'a sosai.
Na yi firamari na
a makarantar ku
i duk da dai ku
in ba wai na kuzo a gani ba ne, bamu da wata tazara mai nisa tsakanin gidanmu da makarantar a
afa nake tafiya na ke dawowa.
A cikintana yi sikandire na tun daga aji uku zuwa aji shida.
Lokacin da na kammala karatun sikandire na
anwatana kan ganganiyar karatunta, lokacin ne kowa hankalinsa ya dawo kaina dangi uwa da na uba kowa ya saka min na mujiyarsa wato ido, kacokam suka maida hankalinsukaina akan ganin na yi aure ni kam har ga Allah na fi son na ci gaba da karatuna.
Sa'ilin da na jewa da iyayena maganar sai suka nuna sam ba suso aure shi ne ya fi dacewa da ni a lokacin.
Ina son karatu sosai amma jin furucinsu sai kawai na ha
ura na fawwalawa Allah komai, sai na ci gaba da zuwa makarantar Islamiyya tun da har lokacin ba mu yi sauka ba, a lokacin ba zan haura shekara goma sha takwas da
an watanni ba.
Na mayar da hankali sosai wajen karatun Islamiyyata dan har hadda na soma yi tunda na sami isasshen lokaci.
Ba inda na ke fita daga makaranta sai gida sai dai idan aikena Umma ta yi shi ma sai ta kama ,amma bayan wannan ni ba za ka ta
a tsinta ta a wani wajen ba.
Lokacin da muna aji shida a sikandire sautari mu kan yi zancen samari
kowa za ka ji ya na magana akan abu biyu ne; karatu da aure ,ni dai har ga Allah na fi son karatu dan ba abin da ke raina illa na ga na yi karatu mai zurfi, shiyasa ni ko samari ba sa gabana, duk da cewa ma ni ba wanda ya ta
a tarar gabana da maganar so ko
auna.
Kuma hakan bai ta
a damuna ba balle na ji wani abu a raina, ko na ji wai cewa ni bani da farin jinin samari sam hakan bai
arani da
asa.
Har a ka ci shekara da wata biyar da kammala karatuna ba wanda na ta
a cin karo da shi da sunan ya na so na, maganganu suka soma yawa daga
angarori biyu na dangi na wato na uwa da na uba, duk da Baba ya kan ce min shi ma ya ga ji da gani na gida ya kamatana fito da miji na yi aure maganganunsu na cewar ya zuba min ido ya
i aurar da ni sai suka
ara tunzura Baba akan lallai na fidda miji na yi aure ko
ya fidda min, kusan sati ya na min fa
a a kan wai ina korar samari shiyasa har yau ba wanda ya zo neman aurena.
Karfa kuce shekaruna sun wani ja a lokacin tunda ban fi sha tara zuwa ashirin ba.
Ni dai ha
uri na ke ba su sai kalma
aya da kullum ta
i barin baki na wato (Lokaci ne) ai daman komai lokaci ne haka zalika ni ma auren nawa lokaci ne kuma zai zo, kamar yadda idan lokacin mutuwarka ya yi za ka tafi ba tare da
arin ko da sakan
aya ba.
Ganin ba sarki sai Allah ya saka Babanmu yankomin takardar zana jarrabawar JAMB, bayan ta fito na samu adadin makin da mai neman karantar
angaren shari'a ya ke samu daman ina son harkar shari'a na ji da
i sosai na sami gurbin karatu a makarantar kwalejin F.C.E da ke garin Kano.
Na mayar da hankali na sosai kan karatun.
Wata
udurar Allah kuma duk wani abin da zai ha
a ni da namiji to
angaren karatu ne ko mutunci shi ma iya makaranta ne amma ba wanda ya ta
a tarata da sunan soyayya ko ala
a mai zurfi.
Ni kuma daman ban wani sa a ka ba, hakan sai na ji na fison ka
aicinma ko babu komai na samu na yi karatuna sosai yadda Baba ba zai ce a ajjiye karatun ayi auren ba.
Bari na gajarce muku rayuwata ta makarantar saboda ba wani abu ne ya faru cikin rayuwarba in banda
alubale kan karatun wanda kusan kowa ya kan sami kansa cikinsa sai dai na wani ya fi wani, wani daga
angaren malamai ne wani kuma wajen karatun ne inma ta fahimtarsa ko aka sin haka , ko kuma ta
angaren ku
i.Duk da iyayena su na ganin kamar zan fi samun masu neman aurena a can, sai dai har na kammala babu wanda ya tunkareni da hakan ko da cikin makaranta ko waje.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma biyu.
Bayan 'yan watanni da kammalawata wata rana ina zaune mahaifiyata ta tasa ni a gaba kan zamuje wani gurin wani malami dan nemamin taimako, wata
ila ko Allah zai saka mijin aurena ya zo, dan ta lura kamar ko ina da matsala ne ko kuma dai an saka min hannu, dalilin ganin hakan da take yi bai wuce nasaba da ganin
anwata ta sami mijin aure ba wanda auren ya rage
an watanni
alilan.