Sashe 1
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Daga Al
alamin
Maryam Abdul'aziz
(Mai_
osai)
Godiya: Ga Allah subhanahu wata'ala da ya ba ni dama da ikon fara rubuta wannan
an gajeran Labarin.
Tsira da aminci su tabbata ga shugaban rahma Annabi Muhammad (S.W.A) da sahabbansa da ahlayensa da duka mabiyansa.
Garga
i: Ban yarda wani ko wata su sauya min Labarina ba, yin hakan ya sa
a da doka, kuma lallai tabbas ba makawa za a
au tsattsauran hukunci ga duk wanda ya yi hakan domin Labarin da rubutun duka ha
in Marubuciyar ne, dan haka a kiyaye.
Sannu a hankali
take bin kowanne sassan
akin da kallo, lokaci guda
walwarta ta soma dawo mata da muhawararta da mahaifiyartana san auren dolen da take shirin yi mata, kuma wai ba da kowa ba sai da mutumin da ya so keta mata haddinta, mashayi
an caca. ko da yake ba wannan ce tsagwarar damuwarta ba illah kawai ta ga ta yi aure ta huta da gorin da ake mata, amma ya ta iya da samarin kakarta lokaci ne kuma ba shakka zai keto ta kanta.
Ta sauke hucin iskar da ta futar daga bakinta.
Gaba
aya
walwarta a cunkushe take ,ji take yi kantana mugun sara mata ta yiyuwu ma madaki ne ake dukanta ta shi wanda za a iya ta'alla
ashi da rodi ko guduma.
Tsakiyar kanta ce ke tsananin san tarwatsewa saboda tsabar sarawar da kan nata ya ke yi.
Rinannun jajayen idanuwanta da suka ka
a suka yi jazur da su wanda sun jima da sauya launi ta
aga tana mai kallon agogon da ke ma
ale jikin bangon
akin. tana ji zuciyartana kuma bugawa da sauri da sauri kamar tarago, yadda ko wanne sakanni ke ka
awa tare da tafiyar tsinken jikin agogon.
Matashiyar budurwa ce mai kimanin shekaru ashirin da
biyu
wankan tarwa
a ,tana da yalwar ga shi wanda zaka gane hakan ta yadda gashin ya zubo mata har gadan baya ,sai matasan idanuwanta da ba za ka saka su a matsayin manya ba ko
anana, sai la
anta biyu masukalar ruwan hoda, ba ta da wani kakkauran jiki sai dai tana da yalwar tsayi.
A hankali ta ran
wafa ta mi
e tsaye
jikintana wani irin kakkarwa, daidai da jirin da ya kwasheta ta tafi taga-taga za ta fa
i, cikin sauri ta koma ta zauna
da
yar ta iya ya fito kalmar "Hasbunallahu wani'imal wakil" ta yafa a bakinta.
Cikin hukuncin Allah wasu zafafan ruwan hawaye masu
umi suka shiga kwaranyo mata a kan kyawawan kumatunta.
Karo na biyu da ta kuma yin
urawa ta mi
e cikin dauriya da san nuna jarumta , hannunta ta saka a kan kanta ta dafe kan da ke tsananin sara mata hawaye na da
a kwarara daga cikin kogin idanuwanta.
Dukkan abin da Ubangijj buwayi gagara misali ya hukunta lallai ba shakka ko ana muzuru ana shaho sai lamarin ya kasance.
Mutane da dama kan nazarci wasu abubuwan daban ta fuskoki mabambanta.
Duk da kallon hadarin ka jin da wasu ke yiwa abun cikin rashin sanin ingantacciyar mafaka, har ila yau abubuwa ke kuma cunkushewa a cikin
walensu in da take musu tufka da warwara cikin wasu da
u kuma sai su zartar da abin da zai saka zu
atansu tararradi.
Jingine ya ke jikin wata dallaleliyar kyakkyawar mota wanda a
iyasi ba za a iya
iyasto adadin ku
in da a ka saka a ka siyota ba.
Ya fi mintuna masu
an tsawo a wajen jefi-jefi ya kan duba agogon dake
aure a saman tsintsiyar hannunsa tare da jan tsaki.
"Mitsss!" Karo na uku ke nan da ya kuma jan wani tsakin wanda in ka na daga nesa ma za ka iya jiyo shi muddin tazarar ba ta wuce taku ashirin ba.
"Abbas har yanzu ba ka wuce ba.?"
A ka jefo masa tambayar da ta saka shi kallon in da sautin maganar ta fito.
Kauda kansa ya yi gefe tare da ta
e baki kafin ya ce,
" Ban tafi ba, ina nan dai tsaye kamar bishiyar da aka dasa."
"Ni kam sai na ke ganin kamar zai fi maka ka kyau ka san na yi." A ka kuma furtawa.
"Ba na tunanin sanyawa icen da ya tan
ware mayen
arfe zai saka ya dawo yadda ya ke."
Abbas ya yi furucin ya na mai sake ta
e bakinsa.
"Shi ke nan tunda haka ka za
a, amma kamar zai fi maka kyau ka bazawa bujan bujejen burmemen wandonka iska ka arci na kare wala Allah ka sami sa'ada."
Matashin saurayin ya
arasa fa
a da sakin wani guntun gajeran murmurshi.
A shekaru da tsayi za su iya yin kai
aya da Abbas
in duk da cewa Abbas ya fi shi nuna jikin girma da hutu.
Abbas bai tanka masa ba, domin ji yake zuciyarsa na matu
ar tafarfasa a halin yanzu, kuma muddin in har ya bu
e baki ya yi magana to zai iya gasa masa maganar da zai kwana ya yini ya na jinta cikin
ahon zuciyarsa kuma
walwarsa ba za ta ta
a mantawa da maganar ba za ta kasance kullum abar tunaninsa.
Shi ma ganin haka ya sa ya kama gaban shi ba tare da ya sake furtawa Abbas
in komai ba.
Duk abin da ya ke faruwa kan idanuwan wata kyakkyawar matashiyar yarinya mai kimanin shekara goma sha tara zuwa ashirin.
La
e take jikin wata katanga tana hangensu duk da ba ta ji me suke tattaunawa ba amma ya nayin fuskar Abbas ya nuna mata lallai ba magana mai da
i ci ta wanzu tsakaninsu ba.
Ya tsina baki ta yi tana mai furta, "Wahalalle, ai sai ka daskare a wajen." ta juya daga inda take tana mai komawa cikin gidan.
"Har kin dawo?
Ya tafi ne?" A ka watso mata mabambanta tambayoyin, wanda ba kowa ba ce fa ce mahaifiyarta Mama.
Turo baki ta yi tana mai
uni ta ce, "A'a ni ko
arasawa ma ban yi ba wajensa.
Mama kawai ni fa ba na jin zan iya jin zantukan kalamansa a cikin amsa kuwwar kunnuwana."
"Iye!
Lallai kin girma kin zama ri
iyar ku
ewa, kin ta fasa kin zama talge shiyasa." Mama ta yi furucin.
"Ni Mama wai mene ne laifina a ciki ?
Ba fa a yin so dole." Ta ce.
"Ba a yi.
Amma dai ki yi a hankali wallahi ina jiye miki gaba." Mama ta ce.
Ba ta kuma sauraran lafuzan Mama ba ta wuce
aki a bin ta tana mai
ara turo baki gaba, balle ma ta san cewa wani
oyayyen sa
o Mama ke san isar mata.
Mama kam
wafa ta yi ta cigaba da sabgoginta.
Sabon salo ,sabon kafce.
Mai_
osai
*LOKACI NE*
Mai_
osai
FCWA
Biyu.
Wasu ruwan hawaye ne suka kuma kwaranyowa a kan fuskarta, maganar Mama da rayuwarta ta baya suka so dawo mata sababbi dal!
Ta lalla
a a hankali ta isa bakin
ofar
akin da ta ke ciki, kallon ko ina ta ke yi kantana kuma sarawa.
"Har kin farka?"
A ka jefo mata tambaya, gya
a kai kawai ta yi dan ba za ta iya furta wani furucin ba a halin da ta ke ciki a yanzu.
"Sannu, muje na nuna miki bayi ki yi alawa ki zo ki yi sallah, dan lokacin sallah har ya gota sosai."
Matar ta kuma yin furucin a karo na biyu.
Duk da cewa ta zarar ta su ba ta da wani yawa a
irar jiki sai dai kawai matar ta nuna mata diri.
Har ban
akin ta raka ta tare da kunna mata fanfo ta nuna mata komai sannan ta barta a ciki.
au tsawon mintuna goma a ciki kafin ta fito tana mai ya tsina fuska game da yarfar da hannu.
A hankali matar ta kama hannunta ta isa da ita izuwa kan sallayar da ta shimfi
a mata.
"Dan Allah ki yi sallar, tunani ba zai amfanar dake komai ba."
Ba ta tanka mata ba ta tada i
ama kamar yadda itama ba ta sa ran jin amsa daga gare ta ba.
Ficewa ta yi daga
akin ta barta dan ta samu damar gabatar da ibadarta yadda ya ka mata.
Kifa kanta ta yi kan guiwoyinta biyu bayan ta idar da sallar tana mai kuma jin zuciyarta babu da
i ga wani
aci wanda ya zarce na farasitamol da ya gauraye duk ilahirin bakinta.
Ta fi mintina uku a haka kafin ta zame jikinta a hankali kamar mara laka ta kwanta kan dardumar sai ka ce mage, wani sanyi na ratsa dukka ilahirin sassan jikinta fiye da sanyin
ara.
Kalaman Mamanta suka kuma dawo mata sababbi dal cikin kwanyar kanta.
"Ki dai yi a hankali, ina ji ye miki gaba." Ta saka hannunta ta goge ruwan hawayen da suka kuma zubo mata a karo na ba adadi.
Sallama matar ta yi bayan ta
arasa shigowa
akin, hannunta
auke da
aramin faranti
auke da abinci.
Ta isa gabanta gami da furta,
"Ta shi ki sakawa cikin ki wani abun."
Tana jinta amma sam ba za ta iya furta mata ko da
ala ba, gaba
aya ji ta ke yi bakinta ya matanauyi sam maganar ba za ta iya fita ba.
"Ki ta shi ki sakawa cikin ki abinci." Ta kuma sake furta hakan a karo na biyu.
Kuma har a lokacin ba ta jin za ta iya yi mata magana.
"Dan Allah ki ajjiye duk wani tunani ki dawo cikin nutsuwarki, ki kuma daure ki ci abincin nan.
Yau kwanan ki biyu ba ki ci komai ba sai ruwa da ki ke sha shi ma ba zai wuce sau biyu zuwa uku ba." Ta tsagaita da maganar tana mai kallon cikin idanta.
Runtse idanuwanta ta yi sosai ,a ranta tana mai jin damuwar da take ciki ba za ta ta
a bari ta iya cin komai ba.
"Ba na jin zan iya sakawa cikina komai a yanzu." Ta yi maganar kamar wacca a ka yiwa dole.
"Na ha
a ki da girman Allah ki ta shi badan ni ba ki ci abincin nan." Matar ta ce.