← Book details Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 15

Sashe 15

Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Cikin kuka ya soma furta
"Tabbas na san na zalunce ki sosai ,sai dai na ga ishara masu tarin yawa babi-bayan babi, na rasa
afatana rasa mazantakata yadda zan yi rayuwar aure da wata babu, ba wacca za ta zauna dani dalilin wannan, na yi magani yafi a
irga amma a banza dan ba wani cigaba tabbas wannan ishara ce gareni da masu hali irin nawa.

Tun anan duniya naga sakayyarki Khausar ki gafartamin ko na sami rahmar Ubangiji." Ya
arasa cikin gunjin kuka.

"Na yafe maka ,Allah ya yafemana baki
aya." Khausar ta ce cikin raunin murya.

Da sauri ta fice daga
akin ganin haka ya saka su Rabi'a mara mata baya.

Satin
aurin aure ya shigo cikin hukuncin Allah.

Ranar Juma'a aka
aura auren Khausar da Likita , Hajara da Musbahu.
aurin auren da ya tara dubban jama'a.

Bayan magrib a ka tara su tare da musu addu'a da kuma nasiha mai ratsa zuciya.Daga nan a ka danganta kowacce da gidanta.

Mama kam bayan biki da kwana biyu ta matsanta sai ta koma Jama'are a cewarta mai za ta zauna yi bayan an kammala bikin.

Su na ji su na gani suka barta ita da ayarinta suka
unguma zuwa can.

Rabi'a ma ta koma bayan biki da sati guda.

Zumunci su ke dukkansu su hu
un ba kama hannun yara,kowa
ya kasance cikin farin ciki da kwanciyar hankali.

In da farin cikin ya kuma
aruwa dalilin auren mahaifiyar Rabi'a da Baban Khausar ya yi.

Mama kuwa Alhaji Jibril ya so aurenta ta kafe ita aure ta gama sai a lahira ita da tsohon mijinta in sha Allahu.

Farin ciki, walwala, annushuwa da kwanciyar
hankali suka mamaye zu
atan su tare da wanzuwa tsakanin ahlin tamkar ba su ba.

Alhamdulillah.

Sai mun sake ha
uwa a sabon wani littafin nawa.

Real Mai_
osai ce
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
JMM-AL00
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
e5da285d2f1c4548971b3363088b6ffc
Chapter 15 · 0% Book details