Sashe 6
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan ya sa na tattaro komatsaina na taho nan ba tare da sanin ahalina ba, ba kuma tare da sanin wa na sa ni ba, da wa zan ha
u, na zauna ba da jimawa ba na haifeki na saka miki suna ba tare da yankan rago ba, na raineki da akwai da babu.
Abu
aya na ke so da ke shi ne ki zama mai ha
uri a cikin kowanne irin hali, domin kuwa sai da ha
uri rayuwar ta ke kaiwa ga ko wanne irin ci.
Ta yi shiru a wannan ga
"Mama dan Allah ki daina kuka, ni ba na damuwa
da rashin aure na da wuri, na san komai lokaci ne, ban damu da sanin ko wace ce ni ba, ina ahlina su ke ba, na san ba shakka mijina ya na tare da ni kuma zai zo har in da na ke." Na
arasa fa
a ina mai share hawayen saman fuskata.
"Allah ya kawo lokacin." Mama ta furta iya hakan kawai.
Bayan kwana biyar da faruwar haka.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Bakwai.
Bayan kwana biyar da faruwar haka.
Tun ba na damuwa da maganganun mutane har abin ya soma damuna.
Me ya sa mutane sun manta komai da lokacinsa?
Su wa
anda suka yi auren ai ba ikonsu ba ne ba, wannan duk cikin hukuncin Ubangijine.
Ban ta
a jin tsanar kai na ba da sai da na wayi gari ina tunano irin abubuwan da
na dinga aikatawa saurayin nan da ya na ce min ba(Abbas, wanda
na ji sunansa bakin mai shago.)
Na kanji tsana mafi munin tsana a kan kaina, ina ma a ce ana dawo da hannun agogo baya
tabbas da sai na dawo da shi ko dan na amince da soyayyar Abbas, ko ni ma na samu na yi aure na huta da
an kiran da ake min na mai ba
in jini, shegiya.
Na kan tuna wani lokaci da ya turo kirana na fita da
yar bayan Mama ta matsamin.
Ina fita zuwa zaure na la
e jikin katanga ina hangoshi shida mai shago su na maganganunsu ni dai ban san me su ke tattaunawa ba amma na ga fuskarsa ta sauya ba walawala wannan ya tabbatar min da cewa maganar ba mai da
i ba ce.
Ni dai na ta
e bakina cigaba da kallonsu har lokacin da naga mai shago ya bar wajen ,na juya ina mai ce masa wahalalle(Kullum na kan tuna da wannan kalmar.).
Ina shiga gida Mama ta hau tambayatana turo baki ina bata amsar sa har ta saka ta ke sanar min da wani sa
o,amma ni a lokacin idona ya rufe sosai.
"(Ki dai yi a hankali wallahi, ina jiye miki gaba.)" shi ne kalamanta.
A she sa
o ta ke isarmin ni ban yi zato ba.
Na kan yi kwana biyu a
aki ni ka
ai ina rusa kuka, duk san da kunnuwana suka ri
a tariyomin kalaman mutane sai na ji ina ma a ce banzo duniyar ba.
Mama tun abin na damunta har ya zame ma jiki, ta riga da ta saba da maganganu.
Ranar da ba zan ta
a mantawa da ita ba, wacca ita ce ranar da ku ka ha
u da ni na ha
u da ku, ranar da na wayi gari Mama na shirin yi min aure dole da wani mashayi, mutumin da ya so lalata rayuwata ya so keta haddina, sanin ba zan iya zama da shi ba ga Mama ta kafe sai na yankewa kaina hukuncin guduwa daga gida.
"Ta ya ku ka ha
u da shi?" Musbahu ya jefa mata tambayar.
Ta goge hawayen da suka mata sha
e-sha
e saman fuskarta ka na ta ce,
"Ban san ma ya na yi ba, ban ma san ya na so na ba, ba na manta randa na je shagon mai shago siyan taliyar yara(Indomie) a wannan ranar na ha
u da shi, in da ya kafe ni da idanuwansa na masu shaye-shaye yadda ka san tsohon maye.
Ban san ya a ka yi ba har ya sami labarina kasancewarsa ba
an yankin mu ba, a she wai zance na ya kara
e ko ina na ba
in jinin da na yi ban yi aure ba, ni ban sa ni ba.
Ina kwance a
aki Mama ta shigo da yalwatacciyar fara'a shimfi
e saman fuskarta, baki washe kamar wacca aka yiwa albishir da aljanna.
"Tashi-tashi ma za-ma za kije waje ana san ganinki." Mama ta ce.
"San ga ni na kuma?" na tambayeta bayan na sa ki baki galala ina mai bin ta da kallo.
"I!
Ma za tashi, yau dai Allah ya yanke ma na sa
armu,lokaci ya
zo."
Ba ta ba ni damar yin wata
warar magana ba ,ta ta sa ni gaba har hanyar zaure bayan ta saka min hijabina."
A waje na iske shi sai faman layi ya ke yi da alama ya sha ta yi mankas da shi.
Daf da ni ya ya tsaya ya soma magana cikin salo irin na
an shaye-shaye.
"Sanki na ke yi, kuma ni aurenki zan yi, na ji labarinki na yadda ki ka rasa mijin aure ,ga ki kuma shegiya to zan rufa miki a siri ka da ki soma bin maza."
Ji na yi zuciyatana wata iriyar za
ala, ina ji kamar na saka mabugi na yi ta bugunsa har ya mutu.
Ina mai yi masa
kallo irin wanda maye ya ke yi in ya ga abincinsa.
Cikin
unar zuciya na ce masa,
"Ai kowa ya ga hasken rana ya san daban ya ke da na fitila.
Da ni da kai sai a banbance waye zai taimakawa wani, shi bakin rijiya ai ba wajen wasan makaho ba ne, bari ka ji na
ara tuna maka wani abu da ka kasa tunawa ita mace ba banza bazarar iskar damina ba ce, mutum ce mai daraja da
ima, ba juji ba ce da har kowa zai ce zai zuba iskancinsa a kanta, dan haka tun wuri ka san in da dare ya maka." Na
arasa fa
a cikin tsantsar
acin rai, "Wai mai a ka mai da ni ne?
Kawai dan ban yi aure ba sai kowa ya ri
a juyemin iskancinsa?" Na tambaye kaina.
Na kammala tambayar da nufar cikin gida.
na yi kawai an fizgoni ta baya take na hantsila na dira izuwa faffa
irjinsa.
Ya saka hannayensa ya
ameni sosai, lokaci guda na soma
arin
watar kaina amma abin ya ci tura, duk kuwa da cewa cikin maye ya ke.
Ganin ba sarki sai Allah ya sa na gantsara masa cizo a kan hannunsa
aya wanda da shi yafi ri
eni sosai.
Ko sakanni ba a
auka ba ya cikani yana mai shafa hannun na sa.
Da sauri na yi tsallen taku izuwa cikin gidanmu ji na yi kawai an sake fizgoni da mugun
arfi har sai da fa
asa, kafin na yin
ura na mi
e sai kawai ganin mutum na yi saman ruwan cikina, na yi bakin
arina wajen ganin na kubuta amma na kasa, tu ni na soma anbaliyar ruwan hawaye, cikin zuciyata ina mai addu'ar Allah ya kubutar da ni daga kaidinsa.
Ban san sa'in da algaitar ma
ogaro na ta bu
e ba sai kawai na ji ina
walawa Mama kira da
arfin gaske.
Sa
on ya isa gareta ta fito dai-dai lokacin da ya ke
arin yaga min siket
ina yana mai danne ni sosai.
Ji na yi na sami sau
in nauyinsa ashe Mama ce ta kwa
a masa kwano a tsakiyar kansa, ina samun dama na shige gida a miliyan, ban jima da shiga ba Mama ta shigo tana sauke ajjiyar zuciya, ni kam kuka kawai na ke yi na kasa cin komai har washe gari wanda a lokacin ne Mama ta tare ni da maganar aurena da shi.
"Aure na da mutumin da ya so lalata rayuwata."
arashe da matsanancin kuka, sai dai sautin kukan Aunty shi ya da kusar da na Hajara har ya saka su bin Auntyn da kallo.
"Me ya sa ki ke kuka Aunty?" Hajara ta tambayeta cikin muryar kuka.
Ba ta tsagaita ba har sai da ta shafe sakanni sannan ta kalleta ba tare da kuma ta ce mata komai ba ta fice daga
akin.
Musbahu ta kalla da san neman
arin bayani, shi ma hawaye na gani kwance kan fuskarsa, cikin salon son basarwa ya shiga gogewa.
"Ki kwanta ki huta." Ya ce ya na mai ficewa daga
akin.
Sai ta ji
akin na juyamata, ji ta ke dama ba ta sanar da su labarinta ba,wata
ila ta
ata musu rai ne.
Sai dai sa
anin hakane wajen Aunty dan ji take kamar ta ta rayuwar ake tariyo mata, ganin raunin da zuciyarta ta yi ne ya sakata gwammacewa ta fita.
Kai tsaye cikin mota ta shiga ta kunnata da sauri ,dai-dai lokacin Musbahu ya
araso wajen idanuwansa kanta ya ce,
"Aunty dan Allah kar ki soma tu
a motar......." Ba ta ba shi damar
arasawa ba ta figeta a guje ta fice daga asibitin.
Shi ma cikin sauri ya fice daga ciki ya tare babur mai
afa uku ya bi sawonta.
Hajara kuwa
urawa
afar
akin ido ta yi, ta fi mintuna a haka tana tsammanin sake ganinsu sun dawo wanda hakan ya gagareta ko da
iftawa dan kada ta rasa ganin shigowarsu.
A hankali ta janye idanuwanta daga kan
ofar.
"Shi ke nan su ma sun gujeni." Ta furta hakan da wani irin furucin da
ya sake karya zuciyarta.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Takwas.
Kamar daga sama ta ganshi gabanta tsaye, ji ta yi
irjintana bugawa da sauri da
sauri.
Cikin san nuna dakiya da jarumta ta furta,
"A'a kai ne ba sallama?
araso ma na." ta fa
a tana mai kallonsa.
Ya mutsa fuska ya yi yana mai raba idanuwansa kamar mai neman wani abu.
"Ina matata?
Ina ki ka kaimin matata?" ya tambayeta.
"Har yanzu ni ma ba ni da masaniya a kanta." ta ba shi amsa a dake.
"Ki na nufin
na rasata ko ya ya?" Ya tambayeta cikin gadara.