Sashe 5
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke ba ki ji kunya ba, gan
ai-gan
ai da ke gida zaune ba aure bai sa kin ji wani irin ya nayi ba.?"
Fuska na ha
e ina mai kuma jin tsanarsa cikin raina, duk a kansa Mama ke min wannan wannan fa
"Ni dai Mama wallahi ba na san shi har nawa na ke?
Shekarun na wa nawa suke da za a ce gan
ai-gan
ai da ni?
Du-du-du fa sha tara zuwa ashirin ne fa, ni banga abin damuwa ba a kan hakan mijina zai zo sabo dal a leda
in kowa san wand......."
Mama ta kawo min mangara dalilin da ya sa na yi shiru ke nan.
Na yi saurin shigewa
aki, ni tsifarma ba za a
arasa ba.
Ina jiyo Mama na ta fa
a ta inda take shiga ba tanan take
ullowa ba.
Wasa-wasa
cikin sati biyu kullum sai ya zo, kuma duk san da ya zo ba wata magana mai da
i tsakanina da shi in ka cire masifa da tijara da na ke a sassafa masa su.
Amma ko ka
an bai ta
a yin zuciya ba bai ta
a fushi ba kuma bai ta
a fashin zuwa
ofar gidanmu ba cikin kwanakin.
Ban san ya a ka yi ba amma na ga su na takun sa
a da wani mai shagon unguwar mu wanda sam ni ba ma shiri da shi.
Da farko ma na za ta ko abota suke yi ashe shi mai shagon
akin ciki ya ke yi a kan zuwan da shi saurayin ya ke yi
ofar gidanmu, ya yi ta
ata ni wajensa amma shi ya toshe kunnuwansa, ba
in fentin da ya ke san gogamin ya
i gogowa jikina balle shi ya ganni da shi.
Na sami labarin ta wajensa in da ya ke sheda masa
mu
in zuwo ne ba a san asalinmu ba, sannan kuma ni shegiya ce , na ji zafin kalmomin na sa wanda har wajen mai shagon na je na zazzage masa ruwa masifu na.
Kuma na sake ba
awa ido na toka ba na ji ,ba na ga ni na ce ni sam ba zan so shi ba."
Bayan wasu kwanaki kuma kamar a
alla sati uku sai na ji shi
if ya daina zuwa ban san dalili ba shi ya san masa, amma ni sai na ji wani da
i mai gar
i, a lokacin sai na ke ji na sakayau kamar wacca a ka cirewa sarsari.
Lokacin da na ke cikin nisha
i na rabu da ala
ai a lokacin ne kuma Mama ke cikin na ta damuwar, ga yawan fa
a akan abin da na aikatana rashin kyautatawa, duk da ni ba na ganin hakan a rashin kyautata masa da na yi.
Zan iya ce muku ta shafe tsawon sati guda tana faman yi min fa
a, kuma tana cikin damuwa na yi-na yi ta sanar mini ta
i.
Ni dai abu
aya na sa ni in tana fa
an zan
iri barcin
arya ko kuma na
iro fitar
arya dan wallahi ba na san fa
an Mama abin da ya faru da jimawa ma sai ta dawo da shi lokacin.
Rayuwa ta ci gaba da garawa ,shekaru, watanni, satuttuka, kwanaki, a wanni, mintuna da sakanni suka ri
a wuce wa.
Kar ku yi mamaki in na ce shekara ashirin da biyu zuwa a shirin da uku babu wani saurayi da ya zo gareni a matsayin batun aure ko soyayya bayan wanda ya ta
a zuwarmin harma mugun hali na ya koreshi.
A lokacin kuma ni ma sai hankalina ya soma ta shi, na ji ba abin da na ke sha'awa illa na gan ni tsaye da saurayi ko da a ce ba da aure ba, abin ya na cimin tuwo a
warya.
Mama ta kuma shiga damuwa sosai duk da ban san mece ce matsalar ta ba, hankalinta ya yi matu
ar tashi.
Dan kuwa duk in da ta gilma sai dai ka ji tashin gulmartana tashi a wajen ,habaici kam da zun
e wa
annan ba a maganarsu.
Wasu ma fuska da fuska za su tare ta da fa
arta ta yi kwantai ,ai daman auren shege sai shege." fiye da wa
annan ma jin su ta ke yi.
Ta kan yi kuka fiye da misali wanda ni kaina ban sa ni ba sai lokacin da na dawo daga gidan
awata da na ke zuwa ganin saurayinta baya, to ta yi aure ta aure shi harda yaro
aya, ina shiga gida na iske Mama hawaye malala kan kumatunta, hankalina ya tashi sosai na shiga yi mata magiya akan ta sanar da ni damuwarta.
"Ina jin
aci ,takaici da tsantsar ba
in cikin irin mugayen kalaman da ake jifan
ata da shi, ina jin ba da
i a lokacin da na ke ganinki gabana zaune a gida.
Amma na san jarrabawa
Allah ya ke yi mana ,jarrabawa ce da Ubangijjn da ya samar dake ya ke miki, amma me ya sa
za a dinga sheganta min ke
a ta?
Me ya sa za a dinga goranta min ke
a ta?
Mene ne laifinki cikin
addararki." Ta rushe da kuka kafin ta ci gaba da fa
"Yau zan sanar miki da abin da na jima ina
oye miki ko hankalina ya kwanta, kada kema wata rana ki tambayeni ina ahlinki?
Ina ne aslinki?
Ka da wata rana ki tsare ni da tambayar ko dai da gaske ke
in shegiyarce.?"
Ta ke na ji zuciyatana min zafi, daman da haushin fa
an da mu ka yi da
awatana taho gida a kan goranta min da ta yi kan aure , Wai ni na cika yawo
i na yi aure na tsaya ruwan ido, shi ne zan dinga bibiyarta dan na kashe matana ta aure, wa yasa ni ma ko auren mijin natana ke san yi?.
Ba ta san yadda na ji zafin kalaman na ta ba sosai, na
auka tamkar
ar'uwa
na ke wajenta ashe ni kallon mahaukaciya ta ke yi min mai bibiyar maza har gida, mai zuwa
wacen miji har gidansa.
Na share hawayena na mayar da kunnuwana ga Mama da na ji tana furta."Ni da mahaifinki Hashim auren soyayya mu ka yi sosai , duk da cewa akwai ala
ar zumunci tsakaninmu amma mu ba auren zumunci mu ka yi ba auren soyayya ne.
Kar na katse ki suna na Fatima kowa na ce min Asabe ni saboda ranar Asabar aka haifeni.
Kakana da kakan babanki uwa
aya uba
aya su ke ,
addarar da ta gifta mana guda
aya ita ce na rashin sona da mahaifiyarsa ta ke yi min,tun kafin auren ba ta sona, hakama bayan auren ba ta ta
a nuna min ko da da
wayar zarrar
auna ba.
Ba gida
aya mu ke ba, gidanmu da
an tazara ma tsakaninmu da ita amma kusan kullum sai ta zo in da muke ta zageni tatas, da ya ke mahaifinki
an tafiye-tafiye ne duk san da baya gari to za ta zo gareni zagi ta uwa ta uba kuma kullum sabon zagi ne zai riske ni.
Ban san me na tsare mata ba, aikin wahala kam duk yadda za ta so ta saka ni sai ta
alo shi a matsayintana uwa gareni zan yi komai ta saka ni in dai bai kauce hanya ba.
Idan mahaifinki na gari har wata
irar kulawa ta ke yi min, har da aiken abinci tana yimin, ni kam ba na ci gaskiya.
Yau da da
i gobe babu haka na ke rayuwa da ita, ban ta
a jin na tsaneta ba ko da sau
aya ne dalilin soyayyar mahaifinki da ke cikin raina.
Kamar yadda na ta
a gaya miki mu
an Jama'are ne cikin garin, duk in da ki ka je ki ka ce"Babban gida" ba wanda bai san shi ba.
Na sami sau
in takurarta dalilin samuwar ciki a jikina, duk da tana i
irarin cewa cikin ba na mahaifinki ba ne, abin ya ru
ar da mu sosai ko mahaifinki sai da ya girgiza, har sai da ya mata i
irarin cewar a kan cikin zai iya kaita koto Al
ali ya
wato masa ha
in sheganta masa
a ko
a da ta yi.
Wannan sai ya sama mana sa'ada sai ma ta
auke
afa gaba
aya.
Mahaifinsa kullum ya kan nusarshi ganin ya
auracewa gidansu gaba
aya, ya kan kuma
ara nuna masa mahimmancin mahaifiya da ha
uri.
Cikin da ke jikina ya kai wata bakwai zuwa takwas a lokacin kuma sai wata
addara ta fa
o mini, mahaifinki ya mutu bayan dogowar jinyar da ya sha duk da cewa ma ya warke kuma a lokacin ba za ki ta
a ba kawo masa mutuwa ba amma Allah sarki bowaye gagara misali sai ya amshi kayansa.
Allah sarki mutuwa mai raba
a da mahaifi, mai raba masoyi da masoyi na yi kuka iya kuka dan na san na rasa masoyi kuma uban
an da zan haifa ko
a.
Bayan rasuwarsa da mako biyu mahaifiyarsa ta ta sa ni gaba zagi,
yara ba a maganarsu kin san a lokacin ban yi arba'in ba ban kuma haihuwa ba balle ace na fita daga takaba wannan ya sa ina gidansa, an so a ba ni wata
anwar kakatana ce a'a ba na so na hutassheta.
Duk abin da ta ke ba wanda ya sa ni, ni ma kuma ban ta
a gayawa kowa ba sai san da mahaifinsa ya zo duba ni ba ta san ya na nan ba ta shigo ko sallama babu ta soma tijarart, lokacin ya ji ya kuma taka mata burki amma wallahi duk da hakan ba ta daina ba. ko da ya sanar da mahaifina yana raye amma mahaifiyata ba ta raye bai ji da
i ba amma sai ya dake ya ri
a ba ni ha
uri.
Sati biyu ina shan ba
ar wuya wajenta dan kamar tarewa ma ta yi a gidana to a cikin awa ashirin da hu
u a wanni
alilan ne ba ta yi, kawai sai na ji kawai na bar mata garin shi ne zai fi.