← Book details Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 15

Sashe 4

Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani abu da zai kuma baku mamaki shi ne ; shi ma loakci
aya aka
auke sawon siyansa, sai ya zamana duk abin da zamu kasa za a yi rububinsa da fari amma in ya kai tsakiya sai ya da
ile, wannan ya sa Mama ta tattara komai ta watsar na koma makaranta babu fashi, Allah ya so ma makarantar bokon ba ta ku
i ba ce sai dai duk zango ana bada
ari bakwai ko ta mece ce oho! musu, mu dai sun ce mana ku
in makaranta ne.

Allo kuwa daman duk ranar labara ne ake bada ku
in laraba kuma naira ashirin ce.

Muna cikin haka wanda har mun
an soma rasa abin sawa a baki kasancewar ku
in hannun Mama ya taho gangara cikin ikon Allah Mama ta sami wani gida ta soma aiki tana musu wanke-wanke, da wannan damar
muka soma dawowa dai-dai.

Ina da shekara goma sha tara na kammala sikandire da taimakon Allah, da ku
in da Mama ke samu gidan aikinta.

Sai na koma zaman gida ni ka
ai tun da Mama za ta tafi wajen aiki sai yamma take dawowa, sai na soma jin ka
aici sosai.

Ba zan ta
a mantawa ba lokacin da ina makarantar boko a lokacin aji na biyar gab muke da kammalawa na kanji wata da'ira da aka ha
ata cikin ajin yawancinsu masu shekaru da
an dama ne, ni dai bana shiga cikinsu hasalima sai dai na ja gefe na du
ufa kan karatuna.

Kuma yawancin hirarsu duk akan samari ne, ko wacce in ta zo da irin na ta salon hirar da kuma wanda ta yi kamu da shi.

Tun maganarsu na ba ni haushi har ta soma ba ni sha'awa sai na ke ji inama ni ma na sami wanda zai ce yana sona ya dace da
ni, dan a ganina ai sai wanda kalarsa ta yi min sannan zan saurara har na yarje masa zama saurayina.

Sai ya zamana idan har su na hirar ko da karatu na ke yi to zan bari na dawo da kunnuwana garesu.

Akwai wata da jininmu ya zo
aya muna gab da fita, sai ya zamana ashe ma unguwarmu
aya sai dai akwai
ar tazara mai
an yawa tsakanin gidanmu da na su.

Duk da ba
awancen kuzo mu gani ba mu ke yi ni da ita amma jin tana tsayawa da saurayi sai na kuma shigewa jikinta sosai na kanje gidansu a sati sau uku zuwa hu
A lokacin fa ina da shekaru goma sha takwas.In dai har saurayinta zai zo to ranar tarewa na ke yi a gidansu da
ni za a yi zancen ina ma
ale da ita amma ni a tunani na wai ko ni ma zai ce ya na sona na ji da
i.

Duk da sauyin fuska da nake samu daga gareshi kuma ba na damuwa dan ko ajikina wai an mintsini kakkausa.

Duk yadda na so ta kai ga na ji an ambatamin kalmar so abin ya faskara, tun ba na damuwa har na soma damuwa ,ina ganin mene ne aibu na in dai kyau ne ai ina da shi dai-dai gwargwado, dan ni dai banga dame
awata ta fini ba hasalima zan iya cewa na fita komai na
irar jiki.

Amma in kuka ga yadda maza ke rubobinta ku kwace kayan marmari ci, abin ya kan ri
a ba ni mamaki na kan ji na tsani kaina , sai naga kamar ni ka
aice Allah ba ya so shiyasa ban sami saurayin ba.

Muna daf da kammala makaranta dan bai fi saura wata uku ba wani saurayi ya na ce min akan ya na sona.

A cewarsa dai wai ya ganni ne lokacin da nake dawowa daga makaranta shi kuma ya na
arin daidaita tsayuwar motarsa.

Ni kuma a lokacin har ga Allah
ba na san shi, bawai dan ba shi da kyau ba a'a haka kawai ni bai min ba, kuma ina jin yadda majalisar matan ajinmu na ko
a samarinsu akwai wacca ta ke cewa ma saurayinta kamar ba
an Nijeriya ba kamar
an Indiya.

Ni kuma sai na ji ina son na sami wanda ya ci uwar nata komai da komai.

Ko wanne kalar wula
anci yi masa na ke yi amma bawan Allah ko ajikinsa , bai ta
a fushi da ni ba duk kuwa irin abin da na ke masa.

Kamar kowacce rana an ta somu daga makaranta, bayan na iso gidanmu na iske shi jingine jikin motarsa
sanye da shadda ruwan
asa har ga Allah ta masa kyau sosai amma ni a lokacin ban ga hakan ba.

Ina zuwa ko kallonsa ban yi ba na doshi
ofar shiga gida kai tsaye da sauri ya sha gabana tare da fa
"Haba Hajara ,tun
azu na ke nan tsaye ina jiran isowarki amma kin ganni kin nuna kamar ba ki ganni ba."
Harararsa na yi ka na na ce, "To sai me in na ganka, kai Annabi ne da zan yi
okin ganinka ko me.?"
Cikin sanyin murya ya ce,
"Ni ba kowa ba ne Hajara, amma ya kamata ki tsaya ki saurari abin da na zo miki da shi ko.?"
"To ubana Hashimu, ka ji bari na
akko maka tabarma sai ka tasa ni gaba ka ba ni darasi."
arasa da shigewa cikin gidan na mu.

Ban
au lolaci mai tsawo ba na fito hannuna
auke da bokitin ruwa, ban tsaya wani jinkiri ba na juye masa shi a jikinsa tare da tofa masa yawu tare da assasamasa babban garga
i na wuce ciki na barshi wajen, ya tafi bai tafi ba oho!

Masa ni dai hankalina a kwance.

Kuma har kawo lokacin wannan lokacin da nake baku labarin ba wanda ya tunkare ni da maganar so ko aure, amma ni sam ba na jin san shi wallahi .

A kwana a tashi ba wuya wajen Alla, har ta kai mun kammala karatunmu har a lokacin babu wanda ya so ni da aure ko soyayya, kuma har a lokacin shi ma bai daina so na ba, bai dai na bibiyata ba ni ma kuma ban ta
a jin zan so shi ba , a lokacin da nake wannan haukan ban yi tunanin cewa lokaci zai zo min da zan yi kuka ba, zan yi da na sa nin da ba'a saka mishi rana.

Ni da ban da wanda ya ke sona amma
wai ni ce ke yiwa wani wula
anci.Har bayan kammala karatuna ya na manne da ni sai ka ce cingum, ka da ku yi mamaki in na ce ni sam ko sunansa ma ban sa ni ba saboda ba ya gabana.

Wata safiyar Lahadi ce muna zaune ni da Mama tana tsefemin kai na sai ka ce
aramar yarinya wajen
in tsifa haka na ke, ko da yake ma ai wasu yaran na santa.

Amma zan iya cewa na fi wata yarinyar mara san tsifa
inta sosai.

Wani yaro ne ya kwa
a sallama,Mama ce ta amsa ya yinda yaron ya
ora da fa
"Wai Hajara ta zo inji wani a waje."
CIkin sauri da
oki, bakina washe kamar gonar auduga na ce, "Je ka ce ga tanan zuwa."
Yana jin haka ya fice daga gidan da saurinsa.

Na kalli Mama ina murmushi kafin na ce,
"Mama ni dai ki barmin tsifar na je na dawo." Na
arasa cikin shagwa
e fuska.
ar dariya ta yi ka
an tare da furta, "Kya ci gidanku ja'ira, wato ko kunyata ma babu ko.?" Ta
arasa cike da tambaya.

Ban amsa mata ba na fice da hanzarina bayan na
aure kaina ,alla-alla kawai na ke yi na isa naga wanda ke kira na, sam kwata-kwata tunanina bai kawo min shi a wannan lokacin ba tun da bai ta
a aikowa kira na ba duk tsawon lokacin da mu ka kwashe.

Ina isa na iske shi tsayi jikin motarsa, turus na yi tare da jefa masa wata arniyar harara ina mai jan tsaki.

Bakinsa washe kamar an masa albishir da aljanna ya iso gareni tare da fa
"Barka da isowa gimbiyata."
Yatsina baki na yi kamar naga kashi ka na na ce, " Barka, me ya dawo da kai gidanmu, wai kai dan Allah ba ka da zuciya ne?

Ka fita daga shika-shikan sabgogina, na ce maka ba na sonka-bana sonka ko ana so dolane?" Na jefa masa tambayoyi biyu a lokaci guda.

Allah sar
an bawan Allah kai ka rantse da Allah babu zuciya a
irjinsa.

Duk wannan bayanin da na gama shimfi
a masa amma murmushi kawai ya ke yi ya na mai kallona fuskarsa cike da nuna alamun na tausaya masa
ya ce,
"Dan Allah Hajara ki tausaya ki taimaka min, zuciyata gab take da tarwatsewa , ki daure ki sota ko da sau
aya ne dan Allah."
arasa tare da ha
a hannayensa waje guda alamar ro
Dariyar sha
iyanci na yi ina mai kallonsa she
e ka na na ce,
"Tabbas kuwa zuciyarta ka za ta yi bindiga ta tarwatse kamar yadda bam ya ke fashewa.

Lallai ba makawa zan zama lamba ta
aya daga cikin masu da sa mata bama-bamai a cikinta.

Ka kiyaye ni, ka fita daga sabgata." Na
yasta yatsuna biyu ina mai shigewa gida da sauri na barshi wajen tsaye.

Ina shiga Mama ta shiga tambayata ko lafiya, dalilin ganin da ta yiwa fuskata a ha
Sai da na
an ja guntun tsaki wanda ba lallai na nesa ya iya jiyoshi ba sannan na ce,
"Wani mara zuciya ne a
irji Mama, na jima da sanar masa ni ba na san shi amma ya
i ji yadda ki kasan kuturu wajen na ci, kuma wallahi.........."
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Shida.

Ta katse ni da sauri wajen fa
in, "Ke
ar nan ki kiyaye ni Al
ur'an ,wanan wani irin tsantsar butulci ne?

Tun da na ke da ke cikin gidan nan waya ta
a zuwa ya ce a yi sallama dake?

Amma yanzu kin samu shi ne ki kewa Allah butulci?

Ki ke wannan fiffi
ar?
Chapter 4 · 0% Book details