Sashe 11
Lokaci Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rayuwa ta soma yimin zafi ,abubuwa suka ha
u suka min yawa.
Baba da Umma suka juyamin baya ,mutane kuma suka sakani a tsakiya da maganganu kala-kala.
Ba dama na fita sai an jefeni da munanan kalamai marasa da
i,duk da iya bakin
arin da Rabi'a da
anwata ke yi na san ganin na sami farin ciki amma hakan ya gagara.
Ji na yi kawai na gaza da irin hukuncin da mutane da iyayena suka yanke min,kowa ya gaza fahimtata.
Duk yadda naso su Umma su fahimceni abin ya faskara.
arshema bayan na sanar da su abin da ya faru sai suka ce, "Sharri zanwa
an bawan Allah." Munafikin kuwa sa'ad da Baba ya kirawoshi harda hawayen
arya, bai ko ji tsoran Allah ba ya shiga rattabawa
Baba abin da ba hakaba.
Wai daman ya sha kamani da
azaman hirarkin batsa ta yanar gizo ,ya sha gogemin finafinan batsa cikin wayata.
Baba ya mun fa
a sosai har takai da dukana a kan haka, kuma ya tabbatarmin da cewa ya fasa aurena.
Dole ya ce haka tunda ya ci moriyar ganga ya yada
wallon ai.
Wannan abun ya sa na yanke hukuncin bar musu gidan da unguwarma gaba
aya ko na sami nutsuwa, zanje inda ba wanda
ya sanni balle a kira ni da mazinaciya.
Cikin dare wajen
aya sawu ya
auke na salalla
a na fice daga gidan ban
au komai ba sai wayata da nufin na ri
a haskawa, na shiga tafiya sannu a hankali har ban san sanda tsautsayi ya kwasheniba wani mai mota ya yi awon gaba da ni.
A she fita ta rabon na ha
u da wanda zai tsaida ruwan hawayena zuba ne.Mutumin da ya sadaukar da farin cikinsa a kaina ,mutumin da ya inganta rayuwata daga ba
in ciki zuwa farin ciki.
A sibiti ya nufa da ni kai tsaye ,ya na zuwa aka tar
emu da gaggawa.
Wayata da ita ya yi anfani wajen kiran Rabi'a wacca da safe ta iso sai ganinta kawai na yi gefena tana bina da kallo bayan na farka.
Wannan duk shi yake sanar da ni.
Likita ya shigo ya sake duba lafiyata wanda ya bamu tabbacin zai sallamemu a ranar.
An sallamemu kamar yadda likitan ya ce, ya kuma bani magunguna masu
an yawa wanda zan yi anfani da su.
San da muka fito na kafe a kan lallai bazan bisu ba, su
yaleni zan shiga uwa duniya.
Da
yar da si
in goshi suka shawo kaina muka wuce gidansu Rabi'a kai tsaye dan na rantse bazan koma gidanmu ba.
Tun a hanya su ke lallashina amma kukana ya gaza yankewa.
Allah sarki iyayenta masukaramci da sanin ya kamata suka amsheni hannu biyu cikin so da
auna bayan sun biyoni da nasiha mai ratsa zuciya.
Kwana na biyu kullum sai Abbas ya zo dubani, wannda na sami sunansa a bakin mahaifin Rabi'a.
Baban Rabi'a da Mamanta suka
auke ni zuwa gidanmu, amma Baba da Umma suka ba
awa idanuwansu toka a kan ba zasu amsheni ba, sun manta kowanne bawa da irin tasa
addarar.
*LOKACI NE*
(Gajeran Labari)
Mai_
osai
FCWA
Goma biyar
Duk yadda suka so fahimtar da su illar abin da su ke san aikatawa amma suka toshe kunnunwansu, sun gaza fahimtarsu har lokacin Abbas shima ya zo a ka shiga damawa
da shi amma ina sun yi nisa
arshema Baba ficewa ya yi daga gidan Umma kuwa ta yi kunnen uwar shege da mu.
Cikin kukan ba
in cikin abin da iyayena biyu suka min kamar ba
arsu ba na ce,
"Zan tafi ,zan yi tafiya mai nisa ta har abada ba za ku sake ganina ba.
Zan shiga duniya zata zame min uwa da ubana." Ina gama ga
in haka na fice da sauri daga gidan, ganin haka ya saka iyayen Rabi'a biyo ni tare da Abbas.
Ni kam tafiya na ke yi babu ko waige har ban san lokacin da na ji tafukan hannayen Rabi'a kan fuskata ba, wai ashe bina su ke su na ro
ona a kan na dakata da manufata amma na yi burus na toshe kunnuwana ba na jinsu, lokacin ne kuma Abbas ya je ya sanar da ita abin da ke faruwa shi ne ta iso gareni tare da wankamin mari kan fuskata.
Na dawo cikin nutsuwata lokaci guda kuma Mahaifin Rabi'a ya soma min fa
a da nasiha mai tsuma zuciya har ban san lokacin da na dur
ushe a wajenba ina kuka mai cin rai.
Da
yar na mi
e muka dawo gidansu Rabi'a suka min al
awarin zama da ni har lokacin d
iyayena za su sakko su amsheni hannu biyu.
Ni ban sani ba ashe Rabi'a ta sanar da Abbas duk abin da yake faruwa dani.
Ya tausayawa rayuwata sosai, ya shiga hidima da ni ba ji-ba-gani.
Kullum ya kanzo sau uku ko biyu, in bai zo ba zai kira Rabi'a a waya ya tambayi lafiyata,
arshema sai ya soma kiran lambar wayata ya na jin ko lafiyata
alau,tun ba na sakin jiki da shi har na saki dan sautari Rabi'a kan ce min,
"Aunty ba na jin Yaya Abbas zai cuceki ko da da
wayar zarra ,dan Allah ki saki jikinki da shi." Wannan ya sa nima sai na ji hankalina ya kwanta da shi.
uwarmu da shi ta dabance wacca ta cusa mana so da
aunar juna sa'ilin da ba mu yi zato ba, na kanji wani iri in banji daga gareshi ba ,shi kam sam baya samin nutsuwa ma sai ya ji daga gareni ko ya zo ya ganni.
Ba a
au wani shahararren lokaci ba
ya zo ya sami Baban Rabi'a ya sanar da shi abin da ke ransa na san aurena .
Kowa ya yi murna sosai, nima na ji da
i fiye da zato.
Iyayen Abbas sun amsheni hannu biyu ba tare da
yama ba, cikin sati biyu da faruwar haka aka kawo ku
i da tsaida rana wata biyu cif masu zuwa in Allah ya kaimu.
auniyar da yakemin, da yadda ya ke kulawa da ni sai na ji soyayaarsa fiye da tunanin mai tunani, ina masa san da har saida Rabi'a ta kwa
eni a kan haka, ni kam gani nake rayuwata ma zan iya bashi a wannan lokacin dan ina tsantsar
aunarshi da san shi.
Baban Rabi'a ya je har gidanmu kan maganar ku
in aurena ,magana
aya kawai suka masa shi ne; "Allah ya nuna lokaci." San da ya ke sanar da
ni na ji wani abu ya tokare ma
oshina kenan hakan ba zai saka su farin ciki ba ,saboda kawai an lalatamin rayuwa sai su tsaneni a kan me?
Mene ne laifina a ciki tunda ba ni na kai kainaba?.
A ta
aice dai wata biyun da aka saka ta riskemu, a ka soma shirin biki nan da sati guda.
Ni dai na ce ba abin da zan yi illa kawai walima itama dan Abbas ya takuramin ne shida Rabi'a wai ba za ayi biki lami ba.
Ku jifa.
Satin da ya zagayo ya kasance satin sunan
anwata da ta haihu
an biyu duka maza ku ji kyautar Allah.
Rabar
aurin auren ranar sunan ban kuma fasa zuwarmata ba tun da ita ba halin zuwa, ina san
anwata sosai fiye da zato.
Mun yi kukan rabuwa da juna da ita, tana jin kamar ta biyoni taga inda zan zauna amma ba hali, nima kuma da man na yi al
awarin ba zan bari ta ta
a sani ba dan na yanke ala
ata da duka ahlina.
Wani abin da ya
an sa
na ji ra
in zuciyata ta ragu shi ne kaiwa azzalumi katin
aurin aurena wanda ni da Rabi'a muka lalubo adireshinsa mu ka je.
Bayan na ba shi na shiga gaya masa kalaman da suka zo bakina.
"Ina fata za ka cigaba da rayuwa cikin azabtacciyar
onar rai, in sha Allahu abin da kamin sai anmaka fiye da tunani ,in kere na yawo zabo na yawo wata rana zasu ha
u ,kuma rama cuta ga macuci ibadane na san Allah sai ya sakamin ha
ina ba zai ta
a barinka ba wallahi." Ina gama fa
a masa na fice daga
akin na sa ,da yake gidansa ne shi ka
ai na iyayensa na nesa da shi ka
Bikina da wata biyu ,bayan tarewata gidan Abbas masoyina
na sake riskar wani babban tashin hankalin abin da ya girgiza
walwatana kasa samun sukuni.
Ranar da na wayi gari gani ga gawar masoyina abin
aunata Abbas.
Hatsari suka yi, mai tu
a motar da Musbahu suka ji rauni sosai, amma da yake Allah mai ikone ko
warzane babu jikin Abbas lokacinsa ya yi daga ranar ba zai sake rayuwaba shi ka
aine ya mutu cikinsu.
Na kan tuna kalamansa gareni.
"Ke
in ta dabance Khausar,ina miki san da ban ta
a yiwa wata
a mace ba, duk da kasancewar na sha gwagwarmaya kan so, na so wata kafin ke amma ban san ba santanake ba sai da na sameki, ta azabtar da zuciyata Khausar ke kuma kin kyautata rayata da ruwan sanyi.
Samunki gareni sai naji inama tun farko ban santa ba,dama tun farko dake na fara ha
uwa,dama tun farko ban ji santa cikin zuciyata ba.
Ina tsananin
aunarki Khausar ki soni ko da da
wayar zarrane ni kuma znn riritaki ,zan saka ki farin ciki fiye da nawa, ki soni ki
aunace ni ko da bayan raina ne."
A she daman tafiya zai yi ya barni.
Ba zan ta
a samun miji masoyi irin Abbas ba wanne ne dalilin da yasa na kasa
auracewa gidansa,
nake zaune ciki duk kuwa da cewa ya zomin a raban tumulin takabata.
Ina zaune da
an uwansa Musbahu wanda Alhaji Jibril mahaifinsu ya sa ya dawo gidan da zama acewarsa ba zan zauna ni ka
ai ba, tunda na
i amincewa na dawo kusa da su.
Cikinsa nake rayuwa har kawo i yanzu, idan na tuna da mijina abin alfaharina sai na ji inama nima na mutu na bishi ko na sami salama, na kanji badan kashe kai kisan kaine ba da na kashe kaina sai dai na san idan na yi hakan to ni
ar wutace sai kawai na rungumi sunayen Allah ma
aukakin sarki.