Sashe 3
Kara'in Inna Delu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani kallo da Inna ta bi Maryam da shi, shi ne abin da ya hanata ƙarasa maganar.
"Waye Malam kuma, in ce dai yanzu aka ambaci uwata da ubana na ce ba su nake yiwa kuka ba, kuma sai ki ce wani Malam" Ta faɗa tana ƙara rushewa da kukan.
"Dan Allah to Inna ki faÉ—a mana tun da duk abubuwan da muke zato ba su bane" Baba ya faÉ—a yana kallonta har lokacin su duka ukun sun akan gwiwoyinsu ciki kuwa har da Inna da ke da rasgar kuka.
"To ku yi shiru zan faÉ—a, tun da kun takurani"
"Allah sarki Inna" Suka faɗa a zuciyarsu suna jin wani daɗi dan duk tunninsu cewa za ta yi ta haƙura da auren tun da suna kuka shi yasa take kuka dan ta fasa auren.
"Faɗi mana Inna" Cewar Maryam tana washe haƙora dan ita tafi su Abba shiga damuwa dan ta san matsawar dai Inna ta yi auren na to fa dangin mijinta sai sun rinƙa goranta mata a kan uwarta mai budurwar zuciya, shi kansa mijin nata ta san wataran zai iya mata gori.
"Zan faÉ—a É—iyar nan" Cewar Inna tana É—an kauda kai gefe tana É—an murmushi.
"Dama, dama, dama"
"Dama me Inna" Cewar Abba haƙoransa a buɗe dan shi ma ya gama jango jirgin Inna cewa za ta yi ta fasa auren.
"Kai wallahi sai zan faÉ—a sai kuma in ji kunya ta rufe ni" Ta faÉ—a tana É—an kallon Æ´aÆ´an nata.
"Inna mu fa Æ´aÆ´anki ne babu wata kunya" Baba ya ce shi ma yana Æ´ar dariya, tarw da kannewa Æ´an uwansa ido dan ya san mahaifiyarsu ta fasa aure take son cewa.
"I LOBIYU (I LOVE U) Ta faÉ—a tana rufe fuskarta da hannunta.
Wani daÉ—i ne ya ziyarce su jin abin da ta faÉ—a, dan sun É—auka ma sai ta ce tana son nasu sannan ta ce ta janye maganar auren.
"Wallahi kukan daÉ—i nake É—iyan nan, duk lokacin da na tuna kalamar I LOBIYU (I LOVE U) Sai in ji wani daÉ—i da farinciki marar misaltuwa"
"Allah sarki Inna" Suka haÉ—a baki wajen faÉ—a.
"Wallahi ƴaƴan nan wannan kalma ce da Jauro ya faɗa mini tun ina budurwa, kalmar nan ce kullum ke kwaɗaitar da ni zuwa ga aurensa domin ina da yaƙinin zai rinƙa faɗa mini ita idan mun yi aure, dan safe da yamma zan ce masa yake faɗa mini saboda yadda take faranta mini rai, shi yasa nake kwaɗayin aurensa dan idan zai faɗi kalmar nan har wani gunna yake mata yadda za ta ƙara garɗi a bakinsa zuwa cikin kunnuwana, wallahi ya fi ubanku iya soyayya nesa ba ma kusa ba, ka san shi ubanku ban da Deluna babu wani abu da ya iya na jan hankalin mace, sai shigen son raya sunna kamar ɗan taure gashi babu wani armashi a gabatar da sunnar tashi, shi yasa kawai zama da shi alal larurati, yo ya zanyi tun da ya zame mini ƙarfen ƙafa, kullum sai dai yake rubutu yana bani wai dan ya zaunar dani a gidansa bai san ba tun da bai iya soyayya ba shi da sakainar kashi ɗaya suke a wuri...
Tunda ta fara wannan bayanin sai suka yi ɗif kamar babu kowa a falon, su duka banda lazimi babu abinda suke dan sun gama fahimtar lamarin Inna addu'a ce kawai za ta musu maganinsa. Haka suka tashi daga durƙuson da suka yi dan sun lura babu wani amfanin yin hakan, da haka suka mata sallamar za su je masallacin la'asar ita ma bata bi ta kansu ba sai dai ta sa nya a ranta ko ana ha maza ha mata aurenta da Jauro bbu fashi. Maryam ma haka ta tashi ta tafi ɓangaren matan gidan dan bata ma jin za ta cigaba da zama Inna tana ta maimaita zancen da bashi da kai bate ƙafa.
*DA LA'ASAR LIS*
Inna tana zaune a falo ta ɗora ƙafarta ɗaya kan ɗaya sai farantin kankana irin mai jan nan kuma mai yashi tana sha tana lunshe ido saboda zaƙi ga kuma sanyi da kankanar ta ɗauka.
"Allah sarki Jaurona da kana kusa da a baki zan ke baka irin na turawa, shi yasa na ƙosa mu yi auren nan dan mu yi ƘARA'I babu kama hannun yaro, amma dan ƙarfin hali ɓarawo da sallama yaran nan suna neman kawo mana cikas sabo...
Sallamar Abba, Baba, da kuma abokansu tun na yarinta wanda suke a ƙauyensu kafin yanzu su ma a Kanon suke zaune da iyalansu amma ƙauyensu ɗaya da su Inna, ita ma Maryam dama a hannun su Abba ta taso a Kano ta yi karatun ta da ta kammala fa samu miji sai aka mata aurenta, yanzu haka suna da ɗa ɗan shekara takwas.
Baki washe Inna ta amsa tana kallonsu, dan ita a ranta har ta gama ƙiyasta za ta faɗawa abokan nasu ƙudurinta na son yin aure da ƴaƴan nata ke son hana ta duk da ta nuna musu basu isa ba amma tana ganin idan abokan nasu sun faɗa musu ko su sa ji maganarsu tun da suna mata ganin ta tsufa, su sa banbance da sauran ta.
"Marhababin da su Rabilu sannunku da zuwa" Cewar Inna tana washe baki har kunne dan ta hango burinta na dab da cika tun da su Rabilu sun zo to tabbas faÉ—uwa ta zo dai dai da zama.
Bayan sun zazzauna suka shiga gaishe da Inna ta amsa musu tana musu faÉ—an basa son zumunci wai rabon da ta gansu tun da suka je yi mata gaisuwar Malam. Haka sai suka É—an kare kansu a kan aiyuka ne suka musu yawa.
Bayan shiru ya É—an gifta Inna tana raya ta inda za ta fara sai kawai ta ji Kamal ya fara gyaran murya ya fara magana.
"Inna dama mun zo ne a kan wata muhimmiyar magana, da su Umar suka same mu da ita, a kan mu zo ko Allah zai sa a sasanta mu shawo kan lamarin" Ya faɗa cikin ladabi yana kallon Inna wanda tun da ya farw magana ta wani yatsina fuska tare da mere baki tana kallonsa dan tun kan ya kai aya ta gama harbo jirginsa ta ƙyaleshi ne kawai ya ƙarasa dan kar ta katse masa hanzari.
"Haka ne Inna ai maganar aure ma bai taso ba, haƙuri za ki yi tunda kin ga yanzu Baba Malam ko cikon shekara ba a masa ba, babu zancen cikon shekara tun da ko wata biyar bai ƙarasa ba, kai koda ma a ce ya yi shekaru goma ne da rasuwa bai kamata a ce kin yi wani auren ba tun da kin riga kin manyanta, bare kuma a ce ko jimawa baki yi da kammala takaba ba wannan sai ya zama abin faɗa a wurin jama'a kuma ko ba komai ko dan ƴaƴanki ai kya janye maganar auren nan" Rabilu ya kai ƙarshen maganar a dai dai lokacin da Maryam ta shigo falon bakinta ɗauke da sallama, amsa mata suka yi ta gaishe da su Rabilun ta nemi wuri ta zauna tana jin wani daɗi a ranta dan ta san dai magana ta ƙare tun da dai Inna ta ga abokan su Abba.
Tun da Rabilu ya É—ora daga inda
Kamal ɗin ya tsaya Inna ta yi tagumi da ɗaya hannunta ɗayan kuma tana riƙe da gutsuren kankanarta da ta riƙe mamaki ma ya hanata magana. Ganin da suka yi ta kifa uban tagumi duk tunaninsu maganar da aka yi ce ta shigeta har sun fara tunanin tsuntsunsu ya kama tarko.
Sai da Rabilu ya kai aya Inna ta É—auke hannunta daga tagumin da ta yi, ta kai kankanarta ta saka a bakinta har da lunshe ido, sai da ta tauna ta haÉ—iye abinta ta suÉ—e yatsunta ta maida kallonta gare su ta ce
"Kamalu, Rabilu, kun gama jawabin naku, in ce dai duk a kan magana ɗaya kuka kwaso ƙafa kuka zo nan?" Kallon kallo aka shiga tsakanin su Baba da su Rabilu ita dai tun da ta jefa ayar tambaya bata sake cewa komai ba.
"Bani amsa mana" Ta faÉ—a tana É—an muskuwata a kan kujera.
"Eh Inna" Cewar Rabilu jiki ba ƙwari dan bai ga alamar akwai sauƙi a tattare da Inna ba.
"To duk cikinku babu wanda ya isa ya dakatar da ni, wato su sun kasa shawo kaina shi ne suka je sula taho daku, ku kuma kuka ɗakko ƙafa ya sillen kara, kai kana tura ƙeya kamar gafiya ta so shiga rami" Ta faɗa tana kallon Kamal da ya sunkuyar da kai tsabar ba ar da Inna ta masa.
"Kai kuma ka ɗauki fuska kamar farantin tallar kukar kaɗi, kana ɗaga dogon wuyanka mai kama da mariƙin lema "Unbrella) Tambayar da zan muku uwaku Talatu bayan mutuwar ubanku aure nawa ta ƙara?" Ta faɗa tana tsare su da ido, babu wanda ya tanka mata dan haka sai ta ɗora da cewa
"Tunda ba za ka bani amsa ba, dan na ga ba niyya ango ya kwana da wando, tun da kun ƙi magana kun ƙunshe baki kamar amaryar da bata kai budurci gidan miji ba, bari ni in baku amsar, Talatu bayan mutuwar ubanku sai da ta yi aure-aure, sai da ta ƙara aure uku rigis, fir taƙi zama a gidan mijin da ta aura na farko bayan mutuwar uban naku, taƙi zama ne kuwa dan bashi da kataɓus a wajen gabatar da sunna. Bayan ta fito daga gidansa ta sake sabon aure amma saboda mijin baya gamsheta(Gamsar da ita) Ta fito dan cewa ta yi shi da lagwanin fitila babu banbanci yo cewa fa ta yi abar tasa ce jalele kamar hanjin ɗan tsako. Sai a gidan mijin na uku ne ta zauna har yau tana can dan cewa ta yi zama daram ita da shi mutukaraba takalmin kaza yo ai a can ne ta samu abin da take so me ya hana ku hanata lokacin da take aure-auren ? Shi ne dan rashin ta ido ni kuka zo za ku mini sagegeduwa wato in ƙare a gantale ba aure, na zo a sadaka in koma a alakoro, to wallahi haka ba za ta saɓu ba bindiga a ruwa dan aurena da Jauro kamar an ɗaura taminjau" Ta faɗa tana binsu su duka da kallo.