Sashe 16
Kara'in Inna Delu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haba Delu ni yanzu da nake neman mafakar fakewa kwanan me zan kai mata ni da zan samu in ɓoya saboda fatalwa amma ke kin sa kishi a ranki"Banza ta masa ta nufi ɓangaren Abba ya bi bayanta sauri suke kamar su cu da ka har suna neman tuntuɓe. Da ƙarfi suka shiga bugawa Abba ne ya zo ya buɗe bayan ya tambaya Inna ta tabbatar masa da su ne, yana buɗewa suka shigo a kiɗime suna zare ido dan har sai da Jauro ya buge Abba ba tare da ya lura ba.
"Lafiya Inna?"
z
"Ina fa lafiya ubanku ta iyo fatalwa ya zo ya hana mu cin amarci saboda mugun hali da baƙin kishi" Cewar Inna da ta kama ƙofar ta rufe har da sanya mukulli.
"Umma ta gaida Aisha tun da kun gama gane Babanku da É—an kanfai" Ta faÉ—a tana jifansu da harara babu wanda ya tanka mata suka fice sumi-sumi.
"Wayyo bayana samo ruwan É—umi ki mini gashi" Ya faÉ—a yana mere baki. Wata uwar harara Inna ta jefa masa baki sake sannan ta ce.
'A'a Jauro bana son wani ɓoye-boye in ka san babu wani bayani a tare da kai ba sai ka biyo mini ta bayan gida ba, amma in ba son ka sanya na fara tunanin makomar amarcina na yau ba kai da zaka tashi ka zage domin taryar amarya a baje basirar tunanin sarrafa komai da komai a yi gagarumin yaƙi a kashe arna amma dan lalaci kake maganar ruwan ɗumi ai na ɗauka ni ce zan buƙaci ruwan ɗumi amma ba dai kai ba"
"Ikon Allah na kwance ya faɗi yanzu ashe Delu har ni zaki fara tunanin babu abin da zan iya taɓukawa a daren amarci sai kace wani sauna kira mana shashasha in ka ga sakarai ku taho tare, in ma ba dan wannan tsautsayin ba ai da yanzu muna filin daga, ni nan jarumin jarumai ne awa bakwai nake kwashewa a gabatar da sunna ga Kande ma bare kuma ke ai sai yadda hali ya yi sai na ga abin da ya turewa buzu naɗi"
Wani irin washe baki Inna ta yi, jin za a sha amarci, dan har ta fara sarewa cewar babu shan amarci a daren yau. Haka ta tashi ta samo ruwan ɗumi ta ɗan gargasa masa inda aka doka sandar kafin ya ɗan ware yana zaunawa dakyar, bayan yanji ɗan dama-dama ya tashi suka koma ƙuryar ɗaki, har suna shirin kwanciya Inna ta tuna bata rufe ƙofa ba dan haka ta fita domin ta rufe, tana fita Jauro ya tashi da sauri ya ɗakko wata leda a ajjihun rigarsa da sauri ya buɗe ya lakuci maganin ya shafa a jikinsa (Al'aurarsa) Maganin ƙarfin maza ne da tada shu'umar sha'awa da sauri ya maida ya koma kan gado ya kwanta. Inna tana gama rufewa ya dawo ɗakin ta kashe fitila ta ƙarasa kan gadon, can sun ɗan yi nisa ana shirin cin amarci sai kawai suka fara jin wani sauti ana cewa
"Delu, Deluna taho mana Delu" Muryar Malam marigayi mijin Inna ita ce ta karaɗe falon Inna wanda suke jin sautin har cikin ƙuryar ɗakin da suke. Wani irin zabura Jauro ya yi tare da ƙara ƙanƙame Inna, cikin razana da gushewar hankali haɗe da tsoro Inna ta sanya hannu biyu ta hankaɗa Jauro dan jin wani irin tsoro take
"Angon naki kije turewa a daren amarci, haba Delu ya za a yi ina shirin haƙar rijiya (Gabatar da sunna) Amma kike neman kawo mini cikas"
"Haba Jauro baka jin muryar fatalwar Malam duk ta karaɗe ɗakin wani irin cin amarci ana zaune ƙalaw ai indai amarci ne na haƙura ko so kake in ci amarci fatalwa ta tafi dani yanzu, ai wallahi wannan Malam an yi kudurarre, yanzu ba ya duniyar ma sai ya haramta mini more rayuwata duk irin burin da na ci a kan ranar nan amma sai da ...
"Delu ina kallonki ke da sabon mijin naki, ashe dai dan dole sai da kuka yi aure,to cin amarci dai haramun giya a gidan liman, babu wani amarci da za ku ci in kuma kuka ƙi ji to tabbas bakwa ƙi gani ba, dan haka Ku taso ku bar ɗakin nan yanzun nan in ba haka ba yanzu za ku ganku a maƙabarta" Abubakar da ke ƙasan kujera wanda tun fitar Inna da ta bi bayan Jauro da ya tafi ɗaukan tuwo ta shigo ɗakin ya shige ƙasan kujera shi ne yake magana a cikin kofin silba ya toshe hancinsa ɗaya yake muryar Malam, dan ya ci alwashin babu wani amarci da za su ci.
Ai jin ya ce su bar ɗakin ai a sukwane suka fara rige-rigen sakkowa daga kan gadon koww jikinsa na karkarwa. Inna ce ma ta yi ƙarfin halin saka wani zurmemen hijabi amma ko ɗan tofinta baya jikinta
"Da rarrafe za ku fito" Jin haka ya sanya Jauro sauri zubewa rigijib a ƙasa har sai da ya ji raɗaɗi a gwiwoyinsa amma haka ya daure dan shi yanzu da za a ce ya bar garin Kano ma gabaɗaya babu abin da zai sanya ya zauna dan ya tsorata sosai. Haka suka rarrafo Jauro a gaba Inna tana binsa a baya,Jauro tsirara yake dan tsabar tsoro ko gajeran wandon bai saka ba Inna da ke bayansa tana hango sandar girmansa daga vaya da yake da rarrafe suke tafiyar.
"Wa ya ga jelani, wannan abu carai-carai kamar É—an wada ya je ci rani" Cewar Inna zuciyarta ganin sandar girman angon nata tana reto.
"Jauro wato dan ƙarfin hali ɓarawo da sallama sai da ka auri matata ko?" Suka tsinkayo muryar Abubakar da yake magana a matsayin Malam.
"A mini afuwa ranka ya daɗe, na tuba na bi Allah da manzonsa a yafe mini, ai ni in ka ganni a lahira kaini aka yi Delu ce ta matsa mini aka yi auren amma ba a son raina ba" Cewar Jauro da ke duƙe yana rarrafawa yana sakin nishi kamar wani raƙumin da ya kwaso gajiya.
"Allahu akbar kabiran wallahi Jauro ka ji tsoron Allah, ni ce ma na matsa maka ni Delu barni in mutu maza su kai ni ba mata ba.
"Ku rufe mini baki, kai kuma ka koma cikin sauri ka saka wando" Cewar Abubakar da ke kallonsu dan ƙasab kujerar da ɗan faɗi kuma kofin silbar ƙarami ne sai dai su Inna ruɗewa ta hana su gane cewa ga daga inda maganar take. Wani salati Jauro ya ɗauka a ransa dan ya ma manta da zancen wani wando hannu ya kai da sauri gabansa aikuwa ya ji shi timɓir haihuwar gyatumarsa da sauri ya yi kwana, dan dama kwana ba sai mota ba, ɗakin ya nufa ya sako gajeran wandon.
ya dawo suka cigaba da tafiya domin barin falon suna zuwa Inna ta miƙe tana karkarwa ta buɗe musu ƙofar suka zangaya a guje, suna fitowa Jauro ya nufi hanyar ɓangaren Kande cikin sauri Inna ta janyo wandon nasa ƙiii sai gashi a gabanta
"Wallahi baka isa ka kai mata kwanana ba" Ta faɗa tana haƙi.

"Ina da lafiya ubanku ta iyo fatalwa ya zo ya hana mu cin amarci saboda mugun hali da baƙin kishi" Cewar Inna da ta kama ƙofar ta rufe har da sanya mukulli.
Da sakekken baki Abba ya buta tsabar mamaki, yana dana sani a kan auren da Innar ta yi gashi ko kwana É—aya ba a yi ba amma tana ta kawo musu matsala daga matsalar da ta faru É—azu yanzu ma ga wata ta kunno kai.
"Haba Inna wace irin magana ce wannan kin taɓa gani wanda ya mutu ya dawo? "
"Ka jini da ja'irin yaro to ƙarya zan maka? Na ce ƙarya zan maka, mutumin da yanzu ya furtumo mu daga ɓangarena, shi sabon ubanka ma tsirara haihuwar gyatumarsa ya taho amma ya maidashi ya sako ɗan kamfai (Wando) Da ba dan haka ba da yanzu tsirara za ka ganshi"
Da ido Abba ya bi Jauro aikuwa ya sauke idanunsa kan wandon Jauro wanda , gabansa ya tashi saboda maganin da ya sha, dan shi yanzu maganin ya gama bin jikinsa gashi kuma ba damar gabatar da sunna tun da an koro su shi da amaryar.
"Haba Bebi yanzu dan Allah meye haka, ka bar jikinka (Gabanka) Na tashi sama kamar wani doki yana hamimiya, haka kawai ka bar abu zalolo ya tashi sai harbin iska yake" Cewar Inna da ita ma ta sauke nata idanunsa a kan wandon Jauro. Wata irin kunya ce fa rufe Jauro har ya kai hannu da sauri ya dafe wurin dan shi kaÉ—ai ma ya san abin da yake ji saboda maganin fa ya sha shi kaÉ—ai ya san hali da masifar da yake ciki.
"Yau dai na ga avin da ya fi ƙarfina, a ce wai mijin mahaifiyarka yana tsaye a gabanka da gajeran wanda jikinsa na tashi wannan wace irin rayuwa ce" Cewar Abba a zuciyarsa a fili kuma sai ya ce
"Inna dan Allah mu je in taka ku ɓangarenku" Ya faɗa yana kallonsu dan ya ga su ko a jikinsu.
"Ikon Allah na zaune ya faɗi, Sa'adu ni kake kallon tsabar idona kake faɗa mini mu tafi ɓangarena sai kace wanda suka zo da mugun abu in faɗa maka fatalawar ubanka Malam tana can ɓangarena amma ka ce wai mu zo ka raka mu dama ai ba kai ka rako mu nan ɗin ba"
"Allah baki haƙuri Inna"
Banza ta masa idanunta a kan Jauro da ke ta wani harhaɗe ƙafafu dan yanzu maganin nan ya fara tsuma shi.