← Book details Kara'in Inna Delu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 18

Sashe 17

Kara'in Inna Delu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wai kuwa Bebi in fitsari kake ji ai ya kamata ka je ka yi, dan, amma ya za a yi ka rinƙa haɗe ƙafafu kamar ƴan sanda za su sarawa shugabansu"
Jauro kwa ko kaÉ—an ya kasa furta komai dan gabaÉ—aya mararsa tsinkonsa take sai wani zate ido yake ya rasa yadda zai yi.

"Bebi a bamu É—aki a nan mana sai mu yi kwanciyarmu kin san da can da nan duk É—aya ne"

"Haba ya za a yi mu kwana a nan sai dai a je a kori fatalwar mu koma É—akinmu ai l
É—akin mutum sirrinsa"

"Inna bari in je in gani" Cewar Abba yana kama hanya ya buɗe ƙofar ya fita ba tare da ya jira cewarsu ba. Yana zuwa ya shiga ya duba ko ina amma babu kowa dan Abubakar suna fita ya fice dan dama burinsa ya tsorata su, kuma ya san tun da suka fita to ba za su wuce ɓangaren Baba ko Abba ba. Haka Abba ya shigo ɓangaren bai ga kowa ba har ƙuryar ɗakin ya leƙa ya fito ya koma ya kirawo su Innar dakyar suka koma sai da suka tabbatat babu komai suka shiga dan a zatonsu fatalwar ta tafi.

Bayan sun tabbatar babu kowa Abba ya musu sallama ya tafi. Suka shiga É—aki abinsu.

*WASHE GARI*

Tun kan na shiga ɗakin Inna nake jiyo sautin kukanta sai yi take tana face hanci, ina shigowa na yi tozali da Inna kwance reran magashiyan tana kuka abinta ahi kwa gogan yana gefe ya ɗora kan Inna a kan cinyarsa sai aikin lallashi yake a kan ta yi haƙuri ta daina kuka.

"Haba Jauro yanzu tsakani da Allah baka dubi tsufana ba ka haike mini kamar wata budurwar amarya"

"Haba Delu ki yi haƙuri mana, duka-duka awa takwas ne fa na yi amma gobe tin daga farkon dare har asubahi irin wannan gyara da kika sha aradun Allah ko Kande lokacin amarcin budurci bata kai ki ba"

Wani irin washe baki Inna ta yi jin an yabe ta, amma kuma wani raÉ—aÉ—i da ya ziyarce ta sai ya hanata darawa sosai.

A hankali ya kama hannunta ta tashi zaune tana ɗan ciccije baki, kamar an ce ta leƙa ƙasanta aikuwa ta shiga rafka salati tamkar ta ga kwarata turmi da taɓarya.

"Haba Deluna zunzurutun maƙwallaton zuciyata, ai wallahi kin fiye mini mata dubu d...

"Haba wace irin Delunka ashe haka ka mini rata-rata, ka kekketa ni, kamar wata takarda" Ta faÉ—a tana sakin wani marayan kuka

"Haba Bebi amarci ne fa yanzu ma aka fara ai, ni tsakani na da ke babu abin da zan ce sai addu'ar shiga aljanna"

"Yo ba dole ka ce haka ba bayan ja gama dani yanzu Allah na tuba ko tafiya zan taka da ƙafafuna ai na san tatata zan rinƙa yi ni ba wata ƴar shayi ba amma a haɗa ni da tafiya ƙafafu a gwagwgwale" Ta faɗa a ranta a fili kuma ta ce

"Wannan Lanatana an yi shegiyar yarinya kudurarriya, ita ta kai ni gidan mai maganin mata gashi ta janyo mini shan wahala"

"Haba Bebi ni kwa ai na ji daÉ—in abin da ta yi ai Æ´ar albarka ce yarinya ai ta gyara aure" Ya faÉ—a yana washe baki, wata harara Inna ta jefa masa dan yanzu wani haushinsa take ji tana ganin ta yaya za ta zo tana tafiyar tatata a gaban Æ´aÆ´a da jikoki har ma da sirikanta.

"Allah maimaita mana Allah ƙara maimaita mana mummunai" Ya faɗa da sigar waƙa yana wani rausaya kai kamar wani ƙadangaren da ya samu kedar manja.
Banza ta masa ta shiga ƙoƙarin tashi tsaye tana wani ciccije baki.

Ai Inna na duro da ƙafafunta daga kan gadon, ta tashi tsaye sai gata tana sakin wani ihu mai haɗe da kuka a lokaci guda dan ƙafafunta karkarwa suka shiga yi gabaɗaya ta kasa tsayawa da ƙafarta saboda azaba. Da sauri ta koma ta zauna a karkace ta gwale ƙafafu ta ɗauki muhuci ta shiga fifitawa ai wani raɗaɗi da ya ziyarceta saboda yadda iskar ta shiga sai ga Inna na sakin wani hawaye wani na bin wani.

"Sannu Bebi" Ya faÉ—a yana kanne mata ido. Kanta ta É—auke duk abin duniya ya isheta.

"Allah raba bawa da wahala wai gwauro a teburin mai shayi, in ba tsautsayin takaba ba auren shiÉ—aÉ—É—e ina ni ina wannan aiki fisabilillahi ni Æ´asu da wane idon zan kalli Umaru da Sa'adu a ce a daren farkon amarcina an farkeni kamar wata É—anyar kaza ko ma in ce kamar wani tsohon buhun siminti" Cewar Inna a zuciyarta taa sauke idanunta a kan Jauro.

"Tashi in raka ki bayin " Ya faÉ—a yana kama hannunta dakyar ta tashi ya shiga kafaÉ—arta. Taku É—aya biyu ta yi Jauro bai ankara ba sai ji ya yi ta sakar masa wani uban dundu a bayansa fa sauri ya dakata yana kallonta da mamaki fuskar nn tata sharkaf da hawaye.

"Haba Dulu wai duk amarcin kike yiwa wannan raɓetun da hawaye kamar wata ƴar shekaru sha uku, to aradu a daren farkonmu da Kande cewa take ja mu je direba kar ka tsaya direba amma banda tuƙin ganganci, amma ke ba da waƙa ba lokacin ana aiki sai bayan an gama ki zo ki rinƙa raki har da su duka kamar wanda na saɓi Allah"

Wani haushi da kishi ne suka turnuƙe Inna dan a duniya ta tsani ya yabi Kanden nan bare a ɓangaren aiwatar da sunna dan haka cikin zafin nama ta janye jikinta daga gareshi za ta tafi bayin da kanta aikuwa tana ɗaga ƙafar sai ta zauna a ƙasa ta karkace.

"Wannan dai ragwanta ce aradun Allah Delu"

"Ka manta kakar ragwanta ce, yanzun nan na ji kamar an tsala ni da reza ko adda tsabar raɗaɗi da azaba, amma kana kiran ragwanta mutumin nan jiya ko tausayin tsufana baka yi ba ka rinƙa haƙa rijiya da mugun ƙarfi kamar ka samu shebir, haka na daure sai da ka mini fata-fata, yo ina dalili ina ɗan mafari za a kassara mini mafitar ɗa, wannan ai gamganci ne haihuwa da damina, kana tuƙi baka san hanya ba kawai sai ji nake wani garrrrr, gugurummm, buuuuu, haka kawai ka maidani kamar wata kwalta ina dalili ai ni dai cin amarcin nan bai mini rana ba wallahi yo abin da ka yi ne ya fi ƙarfin hankali da na sani wallahi haka na yi zamana salam-salam babu wani gyara bare matsi, ni ce harda su maida tsohuwa yarinya, ni ce cicciɓi kai babu wani abu da na raga masa na amate dan duk mu damu ƘARAI mai tsayawa a zuciya amma gashi ka maidani kamar wacce aka fiddo daga injin markaɗen kayan miya, ai wallahi ka wuce gona da iri yo ina zan iya tafiya da ƙafata yau ai sai ka kirawo mini Shattu da Lantana dan na san yau dai sai an mini rubdugu"

Cikin sauri ya ɗakko riga ya saka mata ya ɗakko tiri kwata wando na jeans ya saka tare da t-shirt ya zo ya gifta ta gabanta zai kirawo mata su Shattu aikuwa giftawar da ya yi duk da halin da Inna ke ciki sai da ta ji ya birgeta kayan da ya saka dan ɗaya daga cikin wanda suka siyo ne. Sauri yake har ya je ya kirawo su, lokacin ma har wajen ƙarfe takwas da rabi, suna tafiya suka haɗu da Abba da Baba suna tsaye suna magana. Da kallo suka bi su Jauro wani takaici na cika musu rai na kayan da Jauron ya saka amma babu yadda suka iya haka suka durƙusa suka gaishe shi, shi kuwa Jauro har da wani saka hannu a aljihu yake wani ƙwambo.

"Baba Shattu lafiya dai na ga kuna sauri" Baba ya tambaya dan bai kawo komai ba.

"Yaro man kaza na yiwa uwaka aika-aika" Jauro ya faÉ—a a ransa a fili kuma ya ce

"Gyatumarku ce ba lafiya tana nan magashiyan tana neman É—auki na ce dai bari na samo mata Æ´a uwanta mata su suka san yadda kan abin yake"

"Mai ya sameta?"

"Yo É—an nan kake bincike, amarya ce fa kuma ka san amarya ko ta buzuzu ce sai an...

"Haba Baba Shattu" Lantana ta katse Shattu dake ƙoƙarin sakin layi, dan su Baba basu ma gama gane abin da take nufi ba.

"Ke dai wannan Æ´a da shegen sanabe kike yo waye bare a ciki na ga uwarsu ce ita ai damuwarta damuwarsu ce mu je ke in ga halin da take ciki" Ta faÉ—a tana É—an faÉ—ansu na tsofaffi ta wuce ba tare da ta jira cewar su Baba ba, Lantana da Jauro suka mara mata baya.

"Allah kyauta" Cewar Abba da Baba da suka haÉ—a baki wajen faÉ—a duk da basu fuskanci inda maganar ta dosa ba.

Shattu da Lantana suna shiga suka gant sharaf a tsakar É—aki dama shi Jauro bai shigo ba a falo ya zauna yana jira su yi abinda za su yi.

"Delu mai zan gani haka?" Shattu ta faÉ—a da mamaki a fuskarta

"Kai Shattu mi ƴasu wannan al'amari da wuya yake abu ji kake gigigi kaar haɗarin mota wallahi ko darena na farko da Malam ya karɓi budurci ba a yi wannan badaƙalar ba, yo turnuƙun da aka sha ba na wasa bane , Wallahi Lantana ba dan zuciyar musulunci ba a shekara ma ba zan bar kwashe mata sulusin albarka ba, wallahi Shattu da za kinga matantaka ta da kin ga tsiyar da Jauro ya tafka mini, yo ya mini fata-fata kamar ya samu tsohuwar besfa sai da ya mayar da ni kamar an daddatsani da gatari ba ma wuƙa ba" Cewar Inna tana riƙe da haɓarta.

"Haba Delu yo ke garin ya haa ta faru, mu da muna can muna jiran in an ci amarci mu zo mu ci ragowar kazar da safe, sai jin bugun ƙofa muka yi tun da sanyin safiya ina buɗewa sai ga ango afujajan wai mu zo kina buƙatar taimakon gaggawa, na ce masa ka yi aiki ne ya ce ai aika-aika ma ya yi, ke ma ai bakya bari ya miki lugude ba kamar wata gumbar sadaka"
Chapter 17 · 0% Book details