Sashe 7
Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida suka shiga hanya sanan Yusuf ya kalleshi ganin yay shiru yana kallon motocin dake tafiya akan titin yasa yace "kasan inda zamu kuwa" girgizamai kai yayi, murmushin jin dadi Yusuf yayi at least yau yana amsamai yace "anguwar tsamiya, Abba yaturani nakai ma Malam Isya wanan kudin" yanunamai wani katon envelope dake tsakakanin su sanan yace "Malam Isya yanada kirki shike kulan ma Abba da gonakin shi saisa duk idan Abba yay zakka yake bashi" shiru yayi yana sauraron shi hakan yasa Yusuf yace "gaskiya yau zakayi aski gashin nan naka yataru dayawa ga sajenka yay bususu, idan zamu koma saimuyi branching barbing saloon ko" shiru yayi baice komiba haka Yusuf yay ta janshi da hira sabida Ya Mustapha yace adena barinshi alone adinga yawan mai hira, Kuma Alhamdulillah ga so much improvement yanzu yau dakanshi yaje dakin Goggo at least yana amsa magana, jiyama shiya koyama Fa'iza assignment dinta, gashi yau ya yarda yabiyoshi sunfita. Lumshe ido yasake yi ya maida hankalin shi sosai Kan tukin dayake yi yana tunanin zuci yace "Ya Allah ka warkar da bawan nan naka gabaki daya, ya Allah kadawomai da farin ciki rayuwar shi, ya Allah kasanya mai danganar rashin Aisha kabashi wacce tafita, itakuma Allah ka jikan ta" haka yayta tunanin zuci harsukakai kai kofar gidan Malam Isya. Parking yayi yafito yadawo ta bangarenshi ya budemai kofan yace "zomu shiga ciki" yatsine fuska yayi "am not going" murmushin jin dadi Yusuf yakara yi ganin yanda yay dogon magana yau yace "okay I will be right back bazan dadeba". Barin wajen yayi shikuma yadan kwantar da kujeran yay relaxing bayan shi tareda lumshe ido.
Dadan sauri take tafiya wanda yay kama da ahankali, goyone abayan ta wanda yarinyar data goya ke kuka sosai kaman ansatota adaburce Yarinyar tace "yakuri Miemie gawani shago chan muje nasai miki ruwa" ahankali takara sauri harta wuce motarsu Yusuf, Dumm yaji kirjinshi yawani irin mugun bugawa, hannu ya daura akan kirjin tareda kara lumshe idanunshi.
Karasawa tayi shagon abirkice tacema mai shagon "Malam a bani ruwa guda daya" kwanto Miemie tayi daga bayanta tariketa a hannu sanan ta ciro naira hamsin daga jakanta tabama mai shagon takarbi pure water tasa abaki ta bude, sama yarinyar tayi abaki da sauri yarinyar tafara zukan ruwan hakan yasa budurwan tasaki wani murmushin kwanciyan hankalin tace "dats my gurl dama kishi kikeji shine kikemin ihu kaman nasa to kiko, ke wlh Miemie kin iya jarababben ihu" ganin yarinyar na neman shanye ruwan yasa ta fizge daga bakinta tace "cikin ki zai fashe, is okay Miemie" wani irin ihu yarinyar tayi da saida ya amsa ko ina a anguwan dan ihu tayi kaman an yankata, ahankali ya bude ido yana waige waige jin ihu dan kokadan yanzu bayason hayaniya, idanunshi ne suka kai kan yar karaman yarinya dake kan shoulder wata data bashi baya tana jijjiga yarinyar.. "Miemie I promise bazan kara fita dakeba, saidai nabarki agida, sai mutum zai fita kiyita binshi kina kuka kaman zaki mutu inmun fito kiyita min kuka" Mai shagon ne yay dariya yace "hajiya ai haka yara suke ungo chanjin ki" ahankali ta juyo sabida batason ta tada Miemie dataji tafara gyangyadi akafadanta chanjin takarba daga hanun mai shagon sanan ta juyo... Goge idanunshi yayi dan yakara tabbatar da abinda yagani lips din shine suka fara rawa "My.. My... My.. My Eee.. My Eesha".
[6/9, 3:34 PM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
11...
Bude marfin mota yayi yafita ko kulle kofan baiyiba yawuce wajen shagon da sauri kaman zai fadi yakarasa wajen daidai tagama goya Miemie abayanta, dan jakanta ta dauka daga kan table din wajen ta rataya akafada sanan ta juyo, mutum tagani agaban ta ya tsaya chak yay folding hannu akirji yanawani irin kallonta, wani irin mugun tsoro yabata daga juyawa tadau jaka saiga mutum abayanta kaman aljani ta ina yafito. Addu'a tafara azuciyar ta kafin tayi gefenshi sadaf sadaf zata wuce yace "My Eesha" ta gefenshi take kokarin rabawa ta wuce kai tsaye yakara tare ta yana sake kallon fuskar ta yace "My Eesha?" ahankali yarinyar ta kalli gefenta da bayanta dan kara tantance dawa yake magana "Eesha yimin magana, talk to me mesa kika gudu kikabarni eh" matsawa baya tafara yi dan yanzu tafara tabbatar da aljanine wanan dan jibi uban gashin kanshi wanda yafi na Miemie yawa, gabaki daya jikintane yafara bari takoma baya ganin kaman zai sata ajikin shine, hanunta ya kama ya rike gam adan rude, cike da murna, da murmushi yace "My Eesha am soo happy" yakara kamo dayan hanun nata ya rike arude yace "wlh is real, kece fa my Eesha maisa kika tafi kika barni for more than a year eh" da karfi ta fizge hannayenta bakinta har rawa yake tace "stop touching me, kai waye kaganni kawai kafara tabani" share kwallan daya gangaro mata tayi tace "niba Eesha bane" tajuya da sauri zata bar wajen dan idan takara minti biyu da mutumin nan wlh zata iyayin fitsari ajiki, hanunta ya kama ya fizgota saida ta bugu dashi yana mata wani irin kallo yace "is you, karya kike, kece, Aisha nane ke" ya nuna fuskar ta, kokarin fizge kanta take ganin yaki sakinta yana kallon ta kaman zai cinyeta yasa tafara waige waige, mai shagon nan takira da muryan kuka tace "Mallam dan Allah zoka rabani da bawon Allahn nan, wlh, wlh niban sanshi ba, dan Allah kataimake ni" takarashe maganan tana sheshekan kuka, fitowa mai shagon yayi ya kalli Khaleel da hankalinshi nakan yarinyar daya rike gam yace "Yallabai lpy dan Allah maike faruwa ne" kaman zai hadiye ta da kallo yasake rirrike shoulder dinta yana kallon fuskarta ko kyaftawa ba yayi batare dayama bi takan mai shagon ba yace "My Eesha plz come with me, zomuje gida, su Ammi sunyi kewanki sosai, please karki sake barina kinji" yakarashe maganan gwanin ban tausayi, ahankali taji fitsari na gangara yanabin cinyarta tunda take bata taba tsorata da firgita irin nayau ba sosai kuka keson ya subuce mata,, ahankali ta kalli fuskar mai shagon tace "wayyo Allah na, Mallam na shiga uku wlh ni bansan Shiba, dan Allah karabani dashi, na shiga uku... " "stop saying bakisanni ba it hurts" wani irin tsawa ya daka mata ya daura hanunshi daya akan kirjinshi jin wani irin zafi, hakan yasa ta fashe da kuka tsabagen firgita yasa ta mika hannu tana kokarin kamo rigar Mallam mai shago daya tsaya yana kallon ikon Allah, mutum daizai rirrikeka haka tabbas yasankane to ita ya akayi take cewa bata sanshi ba. Bayason ya shiga case din dan daga ganin motar Yaron yasan dan masu kudine shagon nan nashi dashi yake ciyar da Mata yen shi da yayan shi, ganin anzo siyan abu yasa yakoma cikin shago, sosai tafashe da kuka tace "Mallam dan Allah kadawo karka banni dashi" "My Eesha" yakira sunanta, ahankali yace "muje gida" hanunta yakama yanaja ihu tafarayi da karfi ta tace "Wayyo Allah na shiga uku, dan Allah ka sakeni, Wayyo Allah nabani" ganin yakai ta gaban wani mota yana shirin budewa yasa tai dabara ta take kafarshi hakan yasa yasaki da sauri sabida hill din yamai zafi akafa sosai, da gudu ta arce hakan yasa yabita da gudu shima yace "no my Eesha don't leave me again, dan Allah come back" sosai take gudu ga Miemie abayanta tana kuka, yana binta.
[6/9, 8:14 PM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
12...
Da kyar ta tseremai ta labe awani lungu tana haki sosai da tari, tunda take batajin ta tabayin irin gudun nan datayi yauba, dafe kirjinta tayi dan jitayi kaman zai fito sabida yanda yake bugawa, jin kaman motsi yasa tafice daga lungun da sauri ta bullo wani anguwa dat is very quiet mai kyau, da dan gudu gudu takara sa gaban wani katoton gida dakeda brown gate, bude gate din tayi ta shiga ciki da sauri, katoton gidane dakeda flowers a tsakar gidan sai motoci kusan biyar a compound din, ahankali take tafiya dan ta bala'in gaji kaman zata fadi sai zufa take kofa ta bude ta shiga babban sitting room din da aka rabashi bangare biyu bangare daya ansanya kujera Kiran royal brown sai dayan Kuma asha ga wani makeken tv bango daketa aiki shi kadai danba kowa adakin, maida kofar tayi tarufe sanan tadaura kanta akan kofar tareda da lumshe ido ta dafe kirjinta tana sauke ajiyar zuciya, wata matace mai aikin su da akalla zatai 30 tafito daga kitchen dauke da katon food flask tazo dining ta ajiye zata juyane ta hango ta tsaye a jikin kofa, dan murmushi tayi ta karaso cikin falon cike da fara'a tace "a'a su Anty Islam har an dawo ne" ahankali ta bude ido murmushi ta kakalo ware ido Matar tayi tana kallonta ganin yanda idanuwan ta sukai ja tace "Islam badai ahaka zaki koyi rainon bako yanzu Miemie ne tasa kika galabaita haka harda kuka" hannu takai dan ta kwanto kyakyawar baby da tunda ta ganta take tsalle a baya dan ta dauketa, kwanto ta Islam tayi ta mika mata murmushi matar tayi tace "oyoyo an babyn mamanta, iyye andawo daga anguwa ne da Anty Islam" dariya yarinyar takeyi sosai kaman ba ita ke shegen kukan nan ba, zanin goyon Islam ta mika mata sanan tawuce wajen stairs hawa tayi ta tafi sama, dogon corridor ne da dakuna kusan shida a wurin, wani kofa ta bude ta shiga dakine dake dauke da gadon yan boarding house saidai shi wanan na katako ne da akamai fenti pink, bunk biyu ne kadai adakin sai center carpet shima pink, da study inda uban littatafai kekai, gaban wardrobe taje ta tsaya tana kallon mirron dake jikin kofan wardrobe din ahankali takai hannu ta warware rolling din gyalen dake kanta dogon gashinta ne ya warware ya zubo har kirjinta dan tsaki tayi ta ciro ribon din daya hade da gyalen ta kama gashin, doguwar rigan jikinta tacire tabar shimi da sket ajikinta kan gado taje ta kwanta tareda sauke ajiyar zuciya dan har yanzu kirjinta bugawa yake.