← Book details Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 49

Sashe 47

Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Agaban wani massallaci yay parking ganin antada sallan Isha'i ya kalleta yawani kashe mata ido yace "bari nai salla babyn Khaleel" dauke kai tayi da sauri hakan yasa ya zagayo ta wajen window ta yawani kanne mata ido rufe fuskarta tayi da hannu tana murmushi yajuya da sauri ya shiga matsalin yay wajan yin alwala.
Jingina da kujera tayi ta lumshe ido dan Ac daya barmata a kunne na ratsa jikinta sai taji tana wani irin jin bacci bacci, bude kofar motar bayan da akayi yasa ta bude ido tadan waigo, shine abu taga ya dauka dabata ga kome ba yamayarda kofar ya rufe ya dawo gaban ya bude ya zauna sanan ya jiye mata wani dan kwali da akai rapping dinshi da jan rapping shit anmaida shi kaman fulawa akan cinya, wani irin sassanyar murmushi tayi ta sanya hannu ta dauka tana kallon abin ahankali yace "open it tsaraban kine" gyada mai kai tayi ta ijiye akan cinyarta ta warware flower saman ta warware rapping shit din, kwalin sabuwar wayar Samsung tagani na latest model dinsu, wani irin ihu tayi ta matso ta rungume shi hakan bakaramin mai dadi yay ba, yay murmushi yana shafa bayanta, ahankali ta sakeshi tama wayar kiss ta kalleshi ganin ita yake kallo tace "thank you, Allah ya saka da alkairi ya kara bude ya karemin kai" sosai yaji dadin addu'an harsaida ya washe hakora ya kunna motar suka cigaba da tafiya, bude kwalin tayi taciro wayar ta kunna sai jujjuyata take, aranta tace "finally zan koma watsapp nama Maman Shakur magana tasani awanan hadadden group dinan nata" wani irin dadi taji hakan yasa ta kalli fuskarshi ganin tukinshi yake hankalin shi nakan hanya yasa tai murmushi tana kallon sajen shi yanda yake ta kyalli. Ahaka har sukazo GRA kofar gidan su Abba taga zasu wuce da sauri tace "baza muje mu gaida su Abba da Ya Yusuf ba?" dan juyowa yay yamata wani irin kallo dayasa ta dauke kai da sauri yace "gobe mazo" daidai nan yay horn mai gadi yabude gate shiga yayi yay parking ya bude motar yafito, ahankali itama tabude tafito hannunta yakama yanadan waigawa baya, ganin mai gadi harya rufe gate ya koma dakinshi yasa yawani dauketa afirgice ta kallai dan ba karamin tsorata tayiba, kanne mata ido yayi yasa hannu ya bude kofar dakinsu ya shiga da ita ciki, da jikinta yasa ya maida kofar yarufe tareda manne ta ajikin kofar yana mata wani irin mahaukacin kiss batasan lokacin data saki jakar dake hannuntaba yafadi kasa, jikinta har wani rawa yake dan har yanzu bata sababa, sake daukar ta yayi batare daya raba bakinsu ba yay hanyar bedroom da ita, akan table din dining ya daurata shiya tsaya a tsaye yana kissing dinta, sakin bakinta yayi ya cire hijabin jikinta tareda tumbuke daurin dan kwalin ya yar anan kan kujerun dining yana wani irin kallon idonta kasa kallonshi tayi ta kawad da kanta kirjinta na wani irin mugun bugawa ga lips dinta dake wani irin zagi dan tass ya shanye janbakin nan, hanunshi taji akan habarta ya juyo da fuskarta tareda sa hannu ya ware kafafunta ya shiga tsakakaninsu ya matso dab da ita sosai hartana jin saukar numfashin shi da yanda kirjinshi ke bugawa fast fast, kara matsota yayi hakan yasa akunyace ta boye fuskarta a kirjinshi sanan tasa duka hannayen ta ta tattaro rigar soft yadin jikinshi ta kakkare fuskar ta dashi ta nannade kafafunta a bayanshi gam hakan yakarasa ya mannu da ita kaman zasu koma one, wani arin ijiyar zuciya mai kara yasaki da saida yasa ta dago kai ta kalleshi dan ita kunya ce tasa ta nannade kafar tata a bayanshi, da wata irin murya kasa kasa yace "zaki kasheni Islam, ahhh" kankameta yayi tareda saka hannu ya cire ribbon din dake kan gashin ta ya barbazar da gashin yana wani irin kallon fuskarta, bakinshi yakai saitin idanunta hakan yasa ta lumshe su da sauri kirjinta na fat fat, wani irin kiss mai kara yama saman idonta nata hakan yasa taji wani irin yirrr dahar saidai taji kanta nawani irin motsi, daukar ta taji yakara yi yay bedroom d ita yawani wurgata agado tai kara wash Allahna, murmushi yayi yayo kanta yahade bakinsu ganin yana kokarin zuge zip din rigarta yasa ta fizge bakinta da kyar ahankali tace "banyi salla ba" sakinta yay ahankali jiki asake hakan yasa ta tashi da sauri tafada bayi kafin yakara kamata, wanka tayo tafito daure da towel tana wani mammatse baki tana kallonshi tana dauke kai kaman yarinya, lamo yayi akan gado tareda janyo filo ya rungume yakasa dauke idonshi daga kanta, batada kaya agidan hakan yasa yar rigar singlet din maza tashi fara datagani ta dauko ta wuce bathroom ganin yanda yake kallonta, saka wa tayi amma takasa fitowa ganin rigar ko cinyarta bata kaiba, ga hammatar duk abude ana hango abubuwa, dan tsaki tayi ta daura towel akirji tafito taki yarda su hadda ido tabude kofa tai falo jakarta ta dauka taciro zani tadau hijab a dining ta dawo dakin bata sameshi akan gado ba hakan yasa ta kabbarta salla. Yana fitowa shima wankan yayo da alwala yasaka jallabiya ya zauna abakin gado yana jiranta tana idarwa yajasu nafila raka'a biyu tare.

Sosai yamusu addu'a bayan ya idar ya kalleta tareda daukan car key yace "mexaki ci babu abinshi agidan nan" jingina tayi da jikin gado tace "banajin yunwa naci abinci agida" tai maganan tana wani lumlumshe ido, ajiye car key yayi dan shima akoshe yake ya cire jallabiyar yadawo inda take zaune akasan dagashi saidan boxer na Louis Vuitton ya zauna agefenta, kin kallonshi tayi, ahankali ya jawota jikinshi hakan yasa tai lamo tana shakan kamshin da fatarshi keyi, ya sanya ta kan kafafun shi kanta akan hanunshi kaman yanda ake daukar yara ya kalli fuskar murya chan kasa yace "meke damunki ur body is warm?" bude ido tayi kadan tareda turomai baki tace "bakaine ba kasa naketa ciwo ba" dan murmushi yayi ya lashi bakin data turamai yace "ai mun shirya ko hukuncin kine kawai yarage wanda yanzu zaki karbeshi" shigewa jikinshi tayi tawani kankameshi tana dariya tace "uhn'un to ai nace kiyakuri" hanunshi yasaka tacikin hijabin ya kwance kullin zanin ya warware tareda cire zanin ya ijiye agefe, kara shigewa jikinshi tayi ta fashe da kukan shagwaba tana kokarin rufe cinyoyin nata da hijabin dake jikinta, dagota daga jikinshi yayi yasa hannu ya cire hijabin da karfi, ihu tayi mara sauti tawani fashe da kuka takara komawa jikinshi har saida tasa ya buge da gado ta daga hannayenta sama tana kokarin rufemai ido dan karyagan ta dawannan gantalallen shimin, murmushi yayi batare daya hanata ba aiko tana ida rufemai idanun da hannayen nata ya shammaceta ya tura duka hannayenshi ta hammata shimin dayake wide open yakamo.. Uhm.
[7/5, 4:47 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

Karshe!!!

Kara tasaki maidan karfi tareda cire hannayen ta daga fuskarshi arude ta kallai yawani irin lumshe ido da budesu yana kallonta batare daya dena abinda yakeyi ba, fashemai tayi kuka tana kokarin kwace kanta tana turamai baki tace "wash Ya Khaleel dazafi fa" matso da fuskarshi yay saitin nata yace "barito nabude na kalli inda ke zafi a wurin" ganin yana kokarin kwaye shimin duka yasa tabuga kara tana kuka sosai ga kunya dukya addabeta, hakan yasa yasaketa tareda daukarta kaman wata yar yarinya ya kashe musu wutar dakin ya kwantar da ita kan gado, sosai nakejin kukanta hakan yasa nabaro musu dakin tareda kullo musu kofa.
Chapter 47 · 0% Book details