Sashe 39
Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama ya shiga gidan dan gari haryadan yi haske, da sallama ya shiga dakin nasu agyare yaga gadon kaman ba akai suka kwana ba hakan ba karamin dadi yamai ba, karan ruwan dayaji abayi yasa yagane tana ciki gaban wardrobe yaje ya cire jallabiyar yay hanging dinta akan hanger yanadan yatsine fuska jin kanshi nadan sarawa kadan kadan, kamshin sabulu dayaji yasa ya maida kofar wardrobe din ya rufe yakalli kofar bayin tsaye take agaban kofar bathroom din tana wani jajjan dan farin towel din daya tsayamata a iya cinya, turo baki tayi ganin yanda yake kallonta ta koma tabayan kofar ta leko da kanta tanadan hararan shi, zama yay akan gado yana kokarin cire singlet din jikinshi kaman bashi yagama kallonta ba yace "aiko saidai ki kwana abayin nan Madam" yarfe hannu tayi kaman zatai kuka yana kallonta ta wutsiyar ido yay dan murmushi abinshi, ahankali tafito daga dakin tana sanda dan so take ta dauko hijabin ta datai salla ta ninke ta daura akan stool din gaban mirror, da sauri tai grabbing hijab din tana kokarin warwarewa tasa ya fizge hijabin ya ijiye yana mata dariya yace "wlh baki isaba" turomai baki tayi ya nuna kanshi yace "ni kikema haka" daga kai tayi alamun eh, yatsar shi yasaka abaki yadan ciza sanan yafito dashi yace "okay u ask for it" daukanta yay chak ya jefata akan gado da sauri ta yunkuro zata tashi ya hayo gadon raurau tai da fuska ahankali tace "sor'ry" yanda tai motsi da bakin ya tsaya yana kallo ga lips din sunyi pinkish dasu, yabi wuyarta da bakin kitson ta dake diddiga da ruwa da kallo, yanda taga idanunshi sun soma chanza launine yasa ta mike tsaye da sauri zata tashi fizgo towel din yayi hakan yasa towel din faduwa akasa wani irin ihu tafasa da ya kusa kashemai dodon kunne ta shige jikinshi ta kanannade shi tareda sa tafukan hanunta tana rufemai fuska tana kuka sosai, shi dariya ma tabashi, hannunshi yakai yacire nata daga kan fuskarshi hakan yasa tasake mayarwa tana wani irin bobboyewa ajikinshi, hanun nata yakamo yahada yarike yana kallon fuskarta wani irin rawa jikinta yafara, ahankali ya sanya hanunshi yashafa saman kan idanunta hakan yasa ta lumshe ido jikinta na rawa ya kwantar da ita akan gado tareda daura kanta kan tattausan filon dake wajen, hanunta tamika tana kokarin taja bargon tarufe jikinta taji ya rike hanun ya ijiye agefe, anatse ya rankwafo da kanshi daidai saitin fuskarta dawani irin murya mai ratsa kofofin zuciya yace "open ur eyes" girgiza mai kai tayi jikinta narawa, ahankali ya saukar da lips dinshi asaman goshin ta ya sumbaci goshin saida taji wani irin hakan yasa tai yunkurin juyar da fuskarta amma baibata damar hakan ba saima gangaro wa dayayi danshin lips dinshi nabin tundaga goshin ta har zuwa kan hancinta yakara sakin mata wani kiss din, dadan dade a wajen yana sauraron yanda numfashi ke fita ta hancin ta sanan yasake gangaro wa yadaura lips dinshi akan nata wani dan nishi tasaki "ahhh" sabida yanda taji, sosai yake kissing lips dinta hanunshi akan cikinta yana shashafawa yana gangarowa sama mutsu mutsu tafara yi jin yana neman kamo kirjinta, hakan yasa ya danneta, sosai ya shiga wani iri zazzafan wasanni da ita dake neman shidar da ita, saida ya tabbatar ya karar da dan kuzari da karfin fada da mutsu mutsu datake dashi sanan yafara karanto addu'o'i ya maida Islam tashi.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
67 & 68
🇳🇬
Da sallama Farida ta shigo falon Abba ta zauna tareda dukar da kai kasa, Jaridar dake hanunshi ya ijiye agefe ya dago kai yana karemata kallo idan kaga yanda ta rame kaman mai wani ciwo, tai wani irin yaushi, wani irin tausayin tane ya shigi Abba amma hakan bai hanashi daure fuska ba ya kalleta tareda gyara murya yace "ina jinki" dago kai tayi ta kalli Abban ahankali tace "Abba dan girman Allah ka karamin lokaci wlh banda kowa har yanzu ne Abba, dan Allah" takarashe maganan kaman zatai kuka hakan yasa Abba ya kasa dauke idonshi daga kanta da hannu yamata alamun tazo hakan yasa taje gabanshi ta zauna duktai wani iri da ita ya kafeta da ido, hanunta har rawa yake ta daura akan kafarshi tawani irin fashe da kuka tace "Abba wlh na tuba na mugun yin nadaman abinda nama Islam, babu randa zanyi salla da bazan nema mata addu'a samin lpy ba, Abba dan Allah kadena fushin nan dani dan Allah kayakuri kayafemin ka kiramin Islam na rokesu suma" ta kife kanta akafarshi tana kuka hanun Abba dataji akanta yasa ta dago fuskarta ta kalleshi, share mata hawayen yayi dadan murmushi akan fuskarshi yace "nadade da yafe miki Farida komi yawuce" murmushi sosai tayi ta goge kwallar tace "nagode Abba" kanta Abba yasake shafawa yace "inaso kifadi mini gaskiya meke damunki maisa kika rame haka Farida, kar wani ciwon yazo ya kamaki, meke cinki araine" wani sabon kukanne yazo mata dukda yanda taso ta danne kasawa tayi tafashe da kuka sosai da kyar tai shiru Abba yace "inajin ki" wasu zafafan kwalla ta goge ahankali tace "Khaleel, Abba narasa ya zanyi nakasa cire sonshi azuciyana, nina rasa wanan wani irin sone, narasa yanda zanyi da raina, Abba please help me wlh zuciyata har wani zafi take kamar garwashi" sosai Abba yaji tabashi tausayi ya gyara zama yace "inaso kiyi azumi koda uku ne sanan kullum zan dinga tadaki da daddare kidinga kiyamul laili ki roki Allah yabaki ikon cin wanan jarabawan, haka Allah yake abinshi yakan jarabce ka da komi yaga yaya zakayi, so kidage kici wanan jarabawan karki biyema zuciyar ki ta kaiki ga halaka, kikoma ga Allah sai kiga Allah yassare miki matsala dake damunki, bari nabaki labarin Khaleel dinan kiji sabida kingane cewa auren nan nashi da Islam Allah ne kawai yahada, robone atsakanin su saisama har yazo garin nan suka hadu har sukai aure" nan ya gyara zama yabama Farida labarin Khaleel tiryan tiryan yanda su Abba suka bashi, ba karamin mamaki Farida taiba, bakin da Abba yay yasa tafito daga dakin jikinta duk asake.
Da kyar ya iya controlling kanshi yabarta ganin yanda take numfashi kaman zata shide dama bawani lafiyan kirki gareta ba yakoma gefenta ya kwanta yana kallon fuskarta da hawaye kebi ta gefen ido tana wani irin saukar da ijiyan zuciya, da kyar ya iya daga hannu ya lalubo hanunta yakama yarike gam yadan runtse ido danbai masan mezaice mataba, hanun yajawo yadaura akan bakinshi yadan sakin mata light kiss akai sanan ya mayar ya ijiye, sakkowa daga kan gadon yayi hakan yasa ta kara runtse idanunta, dan murmushi yayi yawuce bayi yahada mata ruwa mai zafi sosai yafito hanunta yarike zai tado da ita yace "zomuje kiyi wanka Baby" fizge hanun tayi cikin kuka tamake mai kafada batare data kallai ba tace "uhm 'uhh" dan rankwafo wa yay yace "u will feel better" kara makemai kafadar tayi tana kuka abinta, hannu yakai zai tabata ta tureshi tana turo baki ta tashi zaune da kyar tana rurrufe jikinta da bargon tana kukan banza batare data kallai ba, ahankali ta saukar da kafafunta kasa tai jimm, jikin gadon ta dafa ta mike tsaye da kyar tana faman kakkare jikinta da uban bargon dataja, dan murmushi yayi yay folding hanunshi yana kallonta, wani irin kuka take rerawa mai kama da waka takara kamo bargon tana tattarewa sabida yanda yabazu akasa sanan tafara kokarin daga kafanta dan tai tafiya wani azaba dataji yasa tasake kara karfin kukan ta ta kankame bargon da hannu daya dayan hanun kuma tana yarfewa, tashi yay yazo gabanta yanadan murmushi yakai hannu zai riketa ta bugemai hannun tana kuka takuma ki yarda su hada ido, kara kai hanun yayi zai tabata takuma bige hannun hakan yasa yay folding hanun akirjin yana mata wani irin kallo yace "okay dannama kyaleki kikemin tsiwa angaya miki nakoshi ne" kaman daga sama yaji tafado jikinshi tawani kamkame shi tana kukan da nidai nakira na banza 😂 sakin hanun yayi ya rungumota da kyau yana patting bayanta yakai kanshi saitin kunenta dawata irin murya yace "is okay am sorry kinji, da zafi ko?" gyada mai kai tayi tana kara gyara kwanciyar kanta akan kirjinshi, dan murmushi yayi yace "sorry to, muje kiyi wanka kici abinci u will be fine kinga sha biyu tayi" cirota yayi daga kirjinshi tareda manna mata light kiss a lips sanan yawani dauketa kaman jaririya sukai bayi.
[7/1, 2:02 PM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
69 & 70
Da taimakon shi tai wanka ta tsarkake kanta sanan yanado ta a bathrobe yafito da ita sai wani murmushi yake ya zaunar da ita abakin gado, yar doguwar riga maidan kauri yaciro mata sabida sanyi sanan yakawo mata mai ya shafa mata yadau rigar zaisa mata ta fizge tana turo baki murmushi kawai yayi yajuya yafita daga dakin, kitchen ya shiga yadauko egg yasoya mata dan abinda kadai ya iya kenan aduka girki sanan yahada mata tea yadau bread dukya jera akan tray din yakoma dakin, shi yadinga bata tanaci harsaida ta sanye tea sanan ta kauda kai, magungunan ta ya dauko mata da paracetamol yabata tasha sanan ya zauna gefenta ya rike mata hannu gam yana kallonta dan dago kai tayi kadan ta kallai zata kawad dakai yasa hannu yajuyota yana murmushi yace "thank you Islam" kunya sosai yabata hakan yasa ta boye kanta ajikinshi kwantar da ita yayi yace "bari naje nai wanka nima" yawuce bayi hakan yasa ta gyara kwanciya ta lumshe ido tana tunanin su Abba da Farida ahaka bacci yay gaba da ita. Ranan gabaki daya haka yawuni yana kulla da ita duk idan zatai wanka saiyasa takara shiga ruwan zafi.