← Book details Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 49

Sashe 37

Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"hey" taji yana shafamata fuska ahankali ta bude idonta dasuke cike da bacci saidai bata iya ganinshi sabida duhun daya cika dakin, hanunshi taji akan cikinta yana shafawa cikin wata irin murya dabata saba jinshi daitaba yace "ina kemiki ciwon aciki koya dena duka?" dagamai kai tayi, ahankali taji yajawota jikinshi bedside lamp ya kunna amma saiya mayar da wutan zuwa dim sanan yajuyo dakai ya kalleta ganin tanason ta kwace kanta yace "kin tuna ranan dakika ce Ya Khaleel I love you" murmushi tayi sabida yanda yay maganar was funny, kara jawota jikinshi yayi yahade kanshi da nata yana kallon fuskarta murya chan kasa yace "kin tuna?" dan murmushi tayi ta janye kanta daga nashi taja bargo ta rufe fuskarta, bargon ya fizge hakan yasa tai yunkuri zata juya da sauri yarikota hakan yasa ta kallai shima ita yake kallo sunkai kusan 3min ahaka ita tafara janye nata idon daga kanshi ta juyamai baya taja bargon tarufa dashi harkai sabida idonshi namata wani iri, shima bargon yaja ya rufa dashi harkai birkitota yay tajuyo tana facing dinshi yanda taga idanunshi sun chanza launi ne yasa ta maza zata juya rikota yayi tareda matso da kanshi saitin fuskarta ahankali yay whispering "I love you Islam, bari nadan baki wani labari" kawai saukar bakinshi taji akan nata tun tana zaton irin dai normal light light kiss din daya saba matane sai taji nayau daban ne, wani irin kissing dinta yake kaman yasami abinci hakan yasa tafara kokarin kwace kanta but rashin karfin dake tattare da ita bai barta ba, sosai ya shiga mata wasu irin wasanni dake birkita ta hakan yasa jikinta yafara rawa, hanunshi acikin rigar ta yasa tafara kokarin tashi dan matseta yay kadan ahankali yace "labari zan baki wife relax".
[6/27, 7:33 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

63 & 64

Wani irin hot romance yake mata kaman wani mayunwaci, sosai take kuka kaman zata shide hawaye ko kaman anbude pampo hakan yasa ya saketa tareda tashi ya zauna abakin gadon yafi minti biyar ahaka sanan yatashi ya shiga bathroom, da sauri tadau rigarta daya yar akasa ta saka tasakko daga gadon hartana neman faduwa tafita daga dakin da sauri, dakin Ihsan ta shiga ta kunna wuta kan gadon tahau ta kwanta agefen Ihsan dake bacci taja bargo ta lulluba kirjinta nabugawa sosai kaman zai fito.

Yadan dade a bathroom din daga baya yafito daure da dan towel a kwankwaso hanunshi Kuma rike da karami yana goge fuskarshi daga kai yay ya kalli gadon ganin batanan yasa yafita daga dakin falo yafara zuwa ganin bata wurin yawuce dakin Ihsan hangota dayay kan gado kusa da Ihsan tawani lullube da bargo har lokacin jikinta bai dena rawaba yasa yadan saki karamin murmushi maida kofar yay yarufe musu yakoma dakinshi.

Ihsan ce tafara tashi ganin Islam kusada ita yasa abin yabata mamaki tashi tai ta shiga bayi ta fito daure da alwala sanna ta tashi Islam din tace "jekiyi alwala" Ahankali ta tashi daga kan gadon ta shiga bayi Ihsan kuma takabbarta salla, bayan ta idar tai azkar sannan tafita danta daura musu breakfast afalo suka hadu da Khaleel sanye da jallabiya yadan dafe kanshi da sauri tace "Ya Khaleel bakada lpy ne" dan yatsine fuska yayi sanan yace "just headache" "ayya sorry, Ya Khaleel inaso natafi fa ance munada test a school next tommorow" zama yay akan kujera tareda jinginar da kanshi yace "maisa yanzu kike fadamin to" komawa tayi cikin kitchen din tabude drawer tace "nima jiya da daddare wata course mate dina take fadamin damuke chatting" dan girgiza kanshi yayi jin yanda ciwon ke damun shi yace "okay bari naduba in akwai flight yau da daddare ko gobe saina miki booking" tashi yay daga kan kujeran ya shiga ciki kofar dakinsu ya bude ganinta akan dadduma yasa ya shiga dakinsu laptop ya dauko yafara searching flight to Nigeria luckily yasami wanda zai tashi yau by 10 nadare dan babu gobe shiya mata booking sanan ya ijiye laptop din akan kujeran yatashi yahau kan gado yaja bargo yadan rufe kafanshi so yake yay bacci sabida yanda kanshi ke kwankwasa cikin kankanin lokaci bacci yay gaba dashi.
Sanye da hijabin Ihsan tafito ahankali tabude kofar ta shiga dakin nasu ta mayar ta rufe kadan kadan take tafiya ganin bacci yakeyi, wajen wardrobe taje ta bude kayanta tagani agefe agoge hakan yasa taciro wani doguwar rigar atampa dasauran abubuwan dazata bukata ta rufe sip din sanan ta juyo ahankali tadan daga kai ta kalleshi yanda yake saukar da numfashi ahankali yasa takafe shi da ido anya tataba kallon Khaleel haka kuwa, Jan kafa tayi tadan matso jikin gadon kayanta data rike ta ijiye agefe tasa hannu taja bargon tadan lullube shi da kyau sanan tadau kayan tajuya tafita daga dakin adakin Ihsan ta shirya sanan tafito tasameta afalo atare suka karasa girkin.

Wuraren daya yatashi shima dan kiran sallan dayaji ne daurewa yay yamike ya shiga bayi wanka yasake yi sanan ya dauro alwala yafito ya shirya cikin dogon jean da sweater yawuce massallaci Koda yadawo Ihsan kadai yasamu afalo kallonshi tayi tace "har yanzu kan bai denaba kasha maganin kuwa Ya Khaleel wlh bakason shan magani? Bari nakawo ma abinci saikasha maganin ko" zama yay akan kujera yace "namiki booking
flight to Nigeria 10 nadare zaku tashi" murmushin dadi tayi sanna tawuce takawo mai breakfast dinshi kadan ya iya ci yature abincin yatashi daki yakara komawa ya kwanta batare dayasha paracetamol ba.
Kofa tabude ta shigo dakin ta tsaya atabakin kofa tana kallonshi dan taji lokacin da Ihsan kecemai yasha maganin, mayad da kofar tayi tarufe tazo kusa da gadon tadan rankwafo tana dan leken fuskarshi ganin ya lullube da bargo hada idon sukayi hakan yasa ta juyar dakai da sauri batare databar wajen ba ta tsaya tana wasa da yatsu, ajiyar zuciya yadan sauke yafito da hanunshi ya kamo nata zafin dataji yasa ta hayo gadon tana kallon fuskarshi murmushi yadan mata yace "kinyi kyau wife" Ya daura hanun nata akan kirjinshi yadan lumshe ido, dayar hanunta tadaura akanshi hakan yasa yadan bude ido yanda take kallonshi ne yasa ya janyota jikinshi ya kwantar da ita agefenshi ahankali yace "just headache I will be fine idan nai bacci tareda ke a kusa dani" murmushi yamata yadan rungumota jikinshi hakan yasa tai lamo tanajin yanda numfashin shi ke fita tun tana saurara har bacci itama yay gaba da ita.

Wuraren biyar da rabi Ihsan tazo ta kwankwasa musu kofan jinsu shiru gashi har anyi sallan la'asar shiya fara bude ido cikin bacci yace "come in" maganar shi ya farkar da ita hakan yasa tabude ido ta kallai suka hada ido, bude kofar da Ihsan tayi ta shigo yasa taji wani kunya yakamata tafara kokarin ya saketa dan ta tashi amma yaki, murmushi Ihsan tayi tace "Ya Khaleel shida saura fa niduk nakosa muje airport din saisa nazo natasheku" tabe baki yay yace "saima nahanaki tafiyar" dariya tai sanan tajuya tafita daga dakin ya juyo da kanshi ya kalleta yanda taketa mutsu mutsun ya saketa ta sauka, ahankali yace "muje kitayani yin wankan to, kinga yanzu am feeling much better dama dankin gudu jiyane kikasa ciwon kan dole ya kamani" dan murmushi tayi tareda boye fuskarta abayan hanunshi, dauke hanun yayi yadaura a bayanta hakan ya bayyanar da fuskarta yace "wai mesa kin cika kunya ne?" make mai kafada tayi hakan yasa yadan jawota kadan ya daura kanta akan kirjinshi yana shafa bayanta yace "inda ace Eesha na raye da hala ace ku yan biyune" dan dagokai tayi ta kallai hancinta ya lakata yace "zanbaki labarin ta wataran yanzu tashi muje muyi salla" tashi yayi yadago ta ya sauko da ita daga kan gado da sauri ta fizge hanunta ta shiga bayin ta rufo kofar ta dauro alwala ta fito tana nonnoke kai murmushi yay kawai ya shiga bayin shima.

Saida sukayi magrib sanan suka tafi airport din bayan sun biyata wani super market yasa tai shopping abinda takeso, koda zata tafi dan jirginsu yafara boarding ba karamin kuka Islam tayiba ta rungume Ihsan dan sosai taji tana sonta, daga musu hannu tayi ta tafi hakan yasa tafada jikin Khaleel tana kuka mara sauti da kyar ya lallasheta tai shiru sanan suka fito daga airport din suka taho gida.
Alwala duk sukayi shiya jasu Isha sanan yadan fita dan yayo musu take away. Koda yadawo bai sameta a dakinsu ba murmushi kawai yayi yawuce dakin Ihsan tana ganinshi ta tashi zaune dukta rude dan bata manta daren jiyaba, take away dayayo mata yabata sanan yafita daga dakin, budewa tayi taci shinkafar iya cinta sanan ta mayar ta rufe tasha ruwa tashiga bayi ta sake yin brush tafito ta kwanta abinta. Adaddafe yay nafila sabida wani sabon zazzabi da ciwon kai dayaji ya rufeshi.
Chapter 37 · 0% Book details