Sashe 38
Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yunkurin amai dataji kaman amafarki yasa ta bude ido, hannu tadan mikar ta kunna wutar dakin tana kallon ko'ina takai dubanta ga agogom dake manne abangon dakin karfe uku da minti goma. kakarin aman data sakeji yasa ta mike tsaye da sauri kirjinta na bugawa tabude kofa tafita daga dakin, kanta ta daura akan kofar dakinshi adan rude tabude kofar ta shiga cikin dakin jin daga nan takejin karan, daidai lokacin ya bude kofar bathroom shima yafito adan duke ko tsakar dakin bai iya karasowa ba kawai taga ya zube akasa kaman ma ya suma ne, da gudu ta shigo dakin ta tsugunna a inda yake takai hannu arude ta taba goshin shi duka idanunshi alumshe suke ga jikinshi zafi sosai, arude tashiga jijjiga shi tana kuka, ganin ko motsi bayayi yasa ta tashi da gudu ta dauko wayarshi dake kan gadon budewa tayi hanunta na rawa number Dr Om ta Nemo a contact tai dailing number ringing biyu ya dauka "Hello Khaleel" bude baki tayi tana kokarin yin magana amma magana taki fitowa, wuyanta tashafa tana runtse idanu da karfi tana kokarin magana amma Ina takasa, sosai take kuka tana nuna Khaleel da dayan hanunta, daga ta dayan bangaren Om yace "Hello Khaleel kanajina kuwa, hello" iya karfinta take bude baki tana kokarin fitar da magana amma takasa saima wani irin zafi dataji makogwaranta nayi "Hello are you there, I guess d network is bad" katse wayar yayi hakan yasa ta jefar da wayar akan gado tana kuka jikinta har rawa yake dawowa inda yake tayi ta tsugunna tasa hannayen ta a kirjinshi tana jijjigashi sosai tana girgiza mai kai, tashi tayi da gudu ta shiga bayi ta debo ruwa a kofi tazo ta tsugunna ta yayyafamai amma ko motsi baiyiba, wani irin kuka tasake fashewa dashi tasa hannunta tana shafa wuyarta tana bude baki wani irin runtse idanu tayi sabida azaba tana nishi sosai "Ya'a'a'" tafada da wata irin murya, ahankali taga yadan bude ido dasuka kankance sukai jaa ya kalleta da sauri ta daura kanta akan kirjinshi jikinta har rawa yake sabida yanda take kuka, tashi tayi daga kirjin nashi ta taimaka mai ya zauna yajingina da bango yana kallonta da idanunshi dasuka xhanza launi, da dan gudu tafita daga dakin kitchen taje ta kunna ruwa a heater kettle nan da nan ya tafasa ta zuba a mug, tea ta hadamai mai kauri sosai ta dawo dakin ta ijiye agaban shi wajen drawer taje ta bude ledan magungunan ta tabude tana cicciro magungunan kwalin tana dubawa tana yarwa, paracetamol datagani ta dauko tadawo inda yake ta tsugunna tabaro guda biyu tasaka mai abaki yatsine fuska yay da sauri takai tea bakinshi hakan yasa yadan sha ya hadiye maganin, ahaka ta dinga bashi har yasha kusan Rabin kofin yadan mata murmushi kadan yace "am okay" sosai yaga tafashe da kuka tahau kan jikinshi ta shafa fuskarshi tareda mai alamun sorry da hannu, lumshe mata ido yay yabude hakan yasa ta rungume shi tsam tsam tareda sake fashewa da kuka, sunfi minti uku ahaka motsin dataji yanayi yasa ta ciro kanta daga kirjinshi ta kallai baki taga yana cijewa da sauri ta tashi daga jikinshi tareda kamamai hannu ta tadashi gado tasa yahau itakuma ta koma tadau mug din dayasha tea dashi tafita daga dakin takai kitchen sanan ta dawo dakin ta rufe kofar bayin daya bari abude, ahankali yake binta da kallo dayar pingilar rigar baccin dake jikinta. Kashe wutar dakin tayi sanan tadawo kan gadon itama tahau ta shige jikinshi sosai ta rungumoshi tasa hanunta tanata shafamai bata irin yanda akema yaro da baida lafiya dan hanun kuma tana goge hawayen dasuka kasa dena zuba dan wani iri taji tanaji mutumin dayake ta kula da ita ashe baida lpy kasa dena kukan tayi sai share hawayen take da bayan hannu hanunshi taji akan samar fuskarta ya share mata hawayen sanan ya rungumeta tareda matseta ba takawo komiba dan tazaci ciwon ne kesashi haka, ahankali yakai hanunshi bayan rigarta yadaura akan igiyar da ake kulle bayan rigan dashi ya warware.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
65 & 66
Bakinshi yakai saitin kunenta da kyar yace "Islaam I wanna make u mine" yana fadin haka yahade bakinshi da nata wani irin hot kiss yake bata yasa hannu yacire yar rigar yayar ya shiga wasanni da kowani sassa da bangare na jikinta kukan datake yi yasa yafara lashe hawayen yahade bakinshi da nata, tun tana mutsu mutsu harta gaji ta cigaba da karban zazzafan sakonnin dayake bata addu'oin dayafara karantowa yasa tafara kokarin tureshi da karfi da kyar hartana wani irin runtse ido da cijewa tace "ya'aaa Khal" takasa karashe kiran sunan nashi sabida yanda take shafa wuyanta dataji yana mata zafi, ahankali ya daga kai da idanunshi dasuka kankance cike da mamaki yace "maimaita abinda kikace?" har wani irin runtse ido take tace "ya'aa'a Khaleel" wani irin farin ciki yaji ya lullube shi duddu maganan na breaking yace "maimaita kuma inji wife" sake dagewa tai tace "ya'aaa Khal.. Khaleel" wani irin rungumeta yay cikeda farin ciki yace "Alhamdulillah" murmushi tamai tana kokarin kwance kanta dan ba karamin faduwa kirjinta keyiba kara jawota jikinshi yayi yana mata wani irin kallo yace "ko ki natsu kokuma nai abinda nai niyyar yi" da sauri ta kwantar da kan nata akan kirjinshi tareda lumshe ido jikinta na rawa haka ya dinga shafa bayanta har yaji takara nauyi numfashin ta na fita ahankali. Kasa bacci yay sabida farin ciki ahankali ya kwantar da ita akan gadon yana shafa kanta yay kusan minti biyu yana kallonta sanan yatashi ya sauka daga gadon, kanshi yadan dafe ya lumshe ido sanan ya bude tareda cije baki yawuce ya shiga bayi.
Yakai kusan minti ashirin abayin sanan yafito daure da towel yana kallon innocent face dinta akan gado, gaban wardrobe yaje yasaka singlet da jallabiya fara sanan yadawo ya shimfida dadduma rakatanil fajiri yayi sanan yataso yadawo kan gadon kumatun ta yaja dadan karfi hakan yasa ta yatsine fuska kaman zatai kuka ta turomai baki batare data bude idoba dan kunyan shi takeji sosai, dan dariya yayi yaja hancinta yace "tashi kije kiyi wanka kiyi salla zan tafi massallaci ne koso kike namiki dakaina?" da sauri ta girgiza mai kai batare data bude idoba ta nunamai kofa sanan ta turashi tana turo baki dariya yayi yatashi yafita daga dakin.
Bayan ya idar da salla yay azkar sanan yafito daga masallacin number Om yay dailing Om dake office dinshi a hospital ya dauka yace "Hello Khaleel ka kirani dazu banajin mekake cewa" da sauri Khaleel yace "bar wanan maganan I have good news, yautai magana but is not dat clear haka amma takira sunana harsau biyu" "wow, dama I was expecting dis new dats very great" "nakawo ta anjima kaduba ta?" "kabari gobe kuzo dan dasafen nan zan koma gida yau a hospital na kwana" murmushi yayi yace "okay thank you Om, regards to the family" katse wayar ya kalli sararin sama yanda garin yay blue blue asuba gawani sanyi dake ratsa shi ahankali yace "Alhamdulillah" wani irin farin ciki yake da fara maganan Islam, murmushi yayi yawuce gida.