← Book details Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 49

Sashe 49

Jarabta Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Wani yaro sak baban shi danhar bakin fatar mahaifin nashi yayo baiyi farin Islam ba ya zauna akan dining table ga white rice da egg agabanshi babu stew sai kuka yake a shgwaban ce, Islam data kara kyau tawani kara cika da kiba tai tagumi tana kallonshi danji take kaman ta bugai rigiman Imam yay yawa wlh, yaro shekara hudu amma har yanzu sai shegen kukan banza, kofar da aka bude yasa yaron yay jumping yaje ya rungume Khaleel dake sanye da uniform da gudu yakara fashewa da kuka, ciro shi daga jikinshi Khaleel yayi yace "waya tabamin yaron baba" turobaki yayi yace "Dady Mumy tabani rice ni tuwon grandma nakeson ci" yawani fashe da kuka harda buga kafa, Khaleel ya tashi tsaye ya dauke shi tareda saba wa akafada yace "muje kaji Dady boy gidan grandma din" da gudu Islam taikan kujera zata dau hijabi ya harareta yace "wai ban hanaki gudu ba kin zaci ke kadaine" turo baki tayi tareda shafa dan cikin dake jikinta na 3month, rike baki Khaleel yayi yace "au kin koyama Imam turo baki shima wanan na cikin zaki koyamai ne" dariya tayi tadau hijabin tasaka tazo kusa dashi tace "dan Allah nima zani tuwon Ammi nakejin ci" make mata kafada yayi hakan yasa ta lakaci hancin shi tace "haba my big baby, kaga kaine big imam kuma small baby" dariya Khaleel yayi yace "yeee my daddy is a big baby" dukansu sukahau dariya, rungume Khaleel tayi ta kalli fuskar Khaleel sanan ta kalli Imam tace "ur Daddy is not just my big baby" ahankali ta saukar da kanta a kirjinshi ta sauke ajiyar zuciya tace "your Daddy is MY EVERYTHING" da hannu daya Khaleel ya rungumeta yace "and u are MY ROCK Islam, ina mugun alfahari dake" ihu Imam yayi yace "Dady me too hug me" saukar dashi Khaleel yayi suna dariya suka sakashi atsakiyan su sanan Khaleel ya rungume dukansu yace "Allah yahada mu haka a aljanna" atare harda Imam sukace "Ameen".

END!!!
Yan uwa anan nakawo karshen wanan kirkirarren littafin mai suna *Jarabta* na tsara littafin nanne sabida cewa da akayi nayi mugun kama da wata Amina wacce ta rasu, Allah ya gafarta mata, Allah ya yafemin kura kuren danayi aciki.

Albishirin ku! Sabon littafina mai suna *SANGARTATTCE* na nan tafe, in ki/kanason karanta wanan littafin dazan fara mai kayatar da zuciya zaka tura naira dari biyu 200 zuwa wanan account number
3107021073 First BANK AISHA MUHAMMAD
Saiku turamin evidence na kun biya a number watsapp dita kaman haka 07012181461 saina sanyaku a group danjin wanan labarin mai kayatar da zukata. Saina jiku masoyan littatafan maman Shakur.

Littatafai na
Anatu Siddiqa
Matar soja
Ameesha
Rayuwar Humairah
Dole kisoni
Tawa ce
Khaleesat
Nisful hayat
Kabilar mu
Kaine sirrina
Umar Faruqh
Madinah
Jarabta
Zaku iya samun su a blog dina kaman haka mamanshakur.wordpress.com
Sanan zaku iya following dina a wattpad "mamanshakur" banriga nagama saka littafaina awurin ba, amma ina kanyin hakan ne. I love you guys, ranan Lahadi da izinin Allah zan fara kawo muku labarin *Sangartattce*

07012181461 zaku iya watsapp dina dan magana, gyara kokuma wani abin daban. One luv❤
Chapter 49 · 0% Book details