Sashe 3
Duk Kanwar Jace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci ya ja sosai abubuwa da yawa sun faru, ciki harda kammala primary school da Su Hafsi suka yi, ita da Rabi 'yar gidan Inna Kulu da kuma Sadiya 'yar Baffa Sa'idu.
Jarrabawarsu ta fito sakamako ya nuna Sunci G.G.A.S.S Sumaila, don haka babu 6ata lokaci Baffa Sani ya fara shirye-shiryen kaisu makaranta, don dama shine ya sa su.
Ai kuwa Inna Kulu tai tsalle ta dire ta ce babu inda 'yarta za ta je da sunan karatu, sam ba za ta yarda da wannan barbad'arba, da sunan karatu, 'ya mace ba namiji ba ta tafi wani guri ta bar iyayenta.
Baffa Halliru kuma yace ba ta isa ba, don bata ida hana d'an uwansa iko da 'yar sa ba.
Ita kuma ta dage akan ra'ayinta ta ce babu inda 'yar ta za ta, shima kuma Baffa ya dage akan sai ta je sai da kyar Baffa Sani ya samu maganar ta mutu, bayan Inna ta sa baki.
Aka kai iya su Hafsi da Sadiya, ita kuma Rabi aka barta a gida.
Ummu Aisha
[7/1, 6:25 AM] Wasila Z . A . W: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦
DUK KANWAR JA CE
Story and Writing by
Ummu Aisha
🇸🇦ZAMAN AMANA WRITERS ZAW (Gidan zaman lafiya da Amana insha Allah) 🤜🤛
6⃣
Kasancewarsu yara masu k'wazo sai suka mai da kai a kan karatunsu, sam basa wasa, har zuwa lokacin da suka shiga JSS 3.
Anyi hutun 1st term suka zo gida, a wannan lokacin ne Goggo Habi ta ce lokaci yayi da ya kamata a aurar da su domin sun isa aure.
Amma sai Baffansu Hafsi wato Baffa Sani ta rok'e ta da ta yi hak'uri su k'arasa wannan shekarar su samu su yi ko da J.S.C.E ce, babu gardama ta amince don ta fahimci shi mutum ne mai son ilmin Zamani duk da shi bai yi ba,duba da yadda ya tsaya kai da fata akan karatun yaran gidan maza da mata, don yanzu haka Abubakar ya had'a degree dinsa a BUK a kan accounting, yana zaman jiran ayi post dinsu don tafiya Service,sai Kamalu dan wajen Baffa Shehu shi kuma yana Health technology, sai kuma sauran wad'anda suke Secondary School, kuma duk Baffa Sani ne jigon karatunsu.
A wannan hutun ne akai bikin Rabi, abin da yayiwa uwarta dadi kenan y'ar ta tayi aure ta bar sauran sa'anninta a gida, don ita mace ce me son ace komai ita ce a gaba,don bak'arar homa take da karatun Abubakar ba, sai ka ce wanda k'urre biro 🤣 bayan biki da sati daya hutunsu ya k'are suka tattara kayansu suka koma makaranta.
Sun maida hankali sosai akan karatunsu don dukkansu sunci burin karatu, don basu da masaniya akan maganar aurensu nan kusa, tun da sunga sun je har secondary, abinda duk gidan babu 'ya mace da ta ta6a yi, don duk sauran yayyensu iyakarsu primary.
Bayan sun gama J.S.C.E anyi hutu suka koma gida, kowacce na dokin da an koma makaranta an goge J 😂 an zama seniors.
Sai dai abin da basu sani ba tuni an sanya ranar aurensu lokaci kawai ake jira.
Lokacin da suka ji maganar aurensu sunji babu dad'i, amma sanin babu yadda zasuyi yasa basu tada hankalinsu ba.
Amma Hafsi kam daurewa kawai take don tun da ta taso ta san da maganar aurensu da Yaya Abubakar amma ko sau d 'aya bai ta6a kiranta da sunan zance ba, sannan gashi duk yaran gidan nan tsoronsa suke ji saboda sam baya sakar musu fuska, don ko yaro ne yayi lefi zakiji iyayen na cewa bari Baffa Qarami ya shig a fada masa (saboda sunan Malam Buba yaci shi yasa ake ce masa Baffa Qarami, shi ya hana duk k'annensa kiransa da haka, yace su kira shi da sunansa wato Abubakar) to yanzu yaro zai nutsu don sunsan da ya zo zai qaddamar musu.🤺
An ci gaba da duk wasu shirye-shirye har zuwa llokacin biki, amma ita Hafsi iya auren za'a daura ban da biki saboda kowane lokaci Abubakar zai iya jin kira don tafiya bautar k'asa.
Anyi d'aurin aure ranar juma'a kuma a ranar aka raka Sadiya gidan mijinta aka ci gaba da shagulgukan biki har zuwa ranar lahadi, sannan taro ya watse kowa ya kama gabansa.
Ita kuwa Hafsi an bar ta a gida har sai Abubakar yaje wurin bautar qasa ya dawo.
Ranar talata da yamma ta na zaune sai ga Auwalu k'anin Abubakar dan Goggo Maryo ya zo yace taje Yayansu yana kiranta, sai da gabanta ya fad'i don tunaninta bai ta6a bata haka ba.
Kasa amsawa yaron tayi, don bata ssn abin da za ta ce masa ba, sai Goggo ce ta amsa masa da cewa tana zuwa.
Ganin da Inna tayi tun tafiyar yaron bata da niyyar tashi yasa ta yi mata magana, ta mik'e jikinta a sanyaye ta dauki Hijabinta ta saka ta fita.
Lokacin da ta fito kai tsaye dakinsa ta nufa, da yake hanyar k'ofar gida don tasan dai zai yi wahala ace yana waje, kuma sai Allah ya taimake ta har ta isa babu matar da ta ganta don kowacce tana 6angarenta tana girkin dare.
A k'ofar dakin ta tsaya tayi sallama, sai da ta jira ya amsa mata ya bata izinin shiga, sanban ta daga labulen dakin ta shiga.
Ummu Aisha
[7/1, 6:26 AM] Wasila Z . A . W: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦
DUK KANWAR JA CE
Story and Writing by
Ummu Aisha
🇸🇦ZAMAN AMANA WRITERS ZAW (Gidan zaman kafiya da Amana insha Allah)🤜🤛
7⃣
Zaune ta same shi a gefen katifa yana daddana wayarsa, d'akin a gyare yake tsab sai k'amshin air freshner yake kamar ba d'akin namiji ba.
Kan tabarmar da ta samu a shimfid'e a d'akin ta nufa da niyyar zama, amma sai ya dakatar da ita ta hanyar nuna mata gefen sa.
Wani iri ta ji don ba za ta iya zama a kan katifar ba alhalin yana zaune akai, sai ta ja ta tsaya, ta kasa gaba ta kasa baya, don tana tsoron ta yi masa musu ya masge ta. 🤣
Ganin ba ta da niyyar zama yasa Abubakar yi mata magana ‘’Ki dawo nan ki zauna‘’, ya fad'a yana nuna mata wurin da ya nuna mata da farko.
Ganin fuskarsa a d'aure yayi maganar dole ta k'arasa ta zauna a d'arare kamar ace mata ket ta yanka da gudu. 🏃🏻♀
Bayan ta gaida shi, ta ja bakinta ta yi shiru, shi ma sai yaci gaba da daddanna wayarsa, ba tare fa ya ce komai ba don bai san me zai ce mata ba.
Sun d'auki lokaci mai tsayi suna zaman kurame, babu wanda ya yi magana a cikinsu, sannan Abubakar ya fara magana da cewa ‘’Hafsat‘’, ta d'ago kanta tana dubansa tare da amsawa.
‘’Nasan kin san cewa ni yanzu a matsayin mijinki nake, kamar yadda dole a kira da sunan matata, duk da mun rayu a cikin gida d'aya kin san abubuwa da yawa da suka shafi rayuwata, ya zama dole in k'ara sanar da ke, don ki kiyaye, hakan shi zai sa mu fahimci juna domin mu gina rayuwa mai inganci.
Hafsat duk da cewa na san kina da tsafta, dole in k'ara jaddada miki, idan na ce tsafta ba iya ta muhalli na ke nufi ba har ta jiki nake nufi, sannan ina son ki zama mai yawan amfani da turare, don kowane lokaci zan so jin matata cikin k'amshi, sanna ki guji gutsuri tsoma, sai kuma bin umarni na, duk abin da nasa ki to ba na son jayayya .
Sai abu na k'arshe shine ki girmama iyayena, duk da kema iyayenki ne, kuma ban ta6a jin wani abu na ashsha daga gare ki ba a kan su to ki k'ara kiyayewa.‘’
Da farko bata da niyyar cewa komai amma ganin ya zuba mata ido yasa ta fahimci wani abu abu ka ke so ta ji tace.
Cikin sanyin murya ta ce ‘’insha Allahu zan kiyaye.‘’
‘’Allah ya baki iko‘’
‘’Ameen‘’
Ganin bashi da wani abu da zai fad'a mata yasa ya sallame ta, ta koma cikin gida.
Tun daga wannan ranar sai ya zamto yana yawan kiranta ko ba komai idan taje zai san dabarar da ya yi yayi wasanni da ita, kuma sannan yanzu ita ce mai yi masa gyaran d'aki kullam.
Mafarin matsalar ya farane ranar wata Juma'a, lokacin Goggo bata nan, ta tafi Kano wurin y'ar uwarta da ke can, k'anwar ta ce iyayensu d'aya, tun ranar Laraba ta tafi da niyyar za ta yi kwana hud'u ta dawo.
Bayan sallar isha har ta kwsnta, sai ga k'anwarta Maryam ta shigo, ita take taya ta kwana kafin Goggo ta dawo, tana k'ok'arin hawa gado tace ‘’ki je inji Yaya Abubakar.‘’
Sai da ta ji gabanta ya fad'i, amma dole ta tashi ta d'auki hijab ta saka, ta fito sai waiwaye ta ke kamar mara Gaskiya, har ta isa d'akin.
Lokacin da ta shiga a kwance ta same shi a kan katifarsa daga shi sai boxer, yana ganinta ya wara mata hunnunsa alamun ta zo gareshi, babu musu ta k'arasa ta shige cikin jikinsa.
Sun jima suna mak'ale da juna suna wasanninsu, har zuwa lokacin da ta ji yana shirin wuce gona da iri, sai jikinta ya d'auki rawa, ta fara ba shi hak'uri, amma ina, shi bai sanma me take ba, ganin abin ya fara girma yasa My Heenat kami hannuna muka fito sumsum,👭 don dai ganin sirrin ma'aurata ba kyau.
Ummu Aisha
[7/1, 6:26 AM] Wasila Z . A . W: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦
DUK KANWAR JA CE
Story and Writing by
Ummu Aisha
🇸🇦ZAMAN AMANA WRITERS ZAW (Gidan zanan lafiya da Amana insha Allah)🤜🤛
🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
RAHEENAT ina taya ki murnar kammala littafinki NI DA YAYA AL'AMIN, Allah ya sa darrusan da ke ciki su amfane mu baki d'aya, Allah k'ara basira da kaifin k'wak'walwa.
8⃣
Bayan an d'auki kimanin awanni biyu na koma d'akin, inda na sami Hafsat tana ta kuka, shi kuma sai aikin rarrashinta ya ke, daga gefe kuma ga risho an kunna da alama dai ruwan zafi ya d'ora, nan take mamaki ya kama ni,🤔 dama ashe da shirinsa kenan.