Sashe 13
Duk Kanwar Jace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana yawan zuwa weekend Kano, shima kuma duk san da yake da lokaci yana zuwar mata.
Tsakaninta da matarsa ma lafiya, kowacce tana girmama 'yar'uwarta.
* * * *
Aliyu kuwa tun bayan rabuwarsu da Hafsat, yaci gaba da harkokinsa bashi da damuwa ko kad'an, ko tuna hafsat a rayuwarsa baya yi.
Fareeda ta dame shi da maganar ya kamata ya turo a fara maganar aurensu, babu musu ya amince, ya sami Hajiyansu da maganar.
Murmushi kawai tayi don zuwa wannan lokacin ta fahimci Aliyu ba a cakin hayyacinsa yake ba, don babu yadda za'ayi mutumin da yake da mace kamar Hafsat ya sake ta saboda Fareeda.
Don haka ta 'kudurce a zuciyarta, ko da Allah ya 'kaddara aure tsakanin Aliyu da Fareeda to tana so ayi komai yana cikin hayyacinsa ba wai a cikin irin yanayin da yake yanzu ba.
Sosai tasa ake mata addu'a Kuma itama bata zauna ba, kullum cikin yi masa addu'a take, ga sadaka da take yawan yi da tashin dare, duk da nufin Allah ya ku6utar mata da d'anta.
Har ankai kud'in aure, an sa'ka rana, dayake Allah maji ro'kom bawansa ne kwatsam sai rigima ta faru akan lefen bikin, abinda ya janyo har Aliyu yace ya fasa aurenta.
Yadda abin ya faru kuwa shine, ma'kudan kud'i ya bawa Hajiya da nufin ayi duk abinda ya kamata game da lefe, bayan kwana biyu sai Fareeda take masa maganar ya kamata ya kawo kud'i ta fara sayayyar lefe, shi kuma sai yace Ai tuni ya bawa Hajiya ita zata kula da komai.
Ai kuwa nan Fareeda ta nuna 6acin ranta, don me zai bawa Hajiya, bayan ita zata sa'ka kayan, ba Hajiya ba, don haka ita ya dace ta za6i abinda ranta yake so, nan ta faffad'i maganganu marasa dad'i da har fusata shi, har yace ya fasa aure.
Ummu Aisha
[7/1, 6:43 AM] Wasila Z . A . W: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦
DUK KANWAR JA CE
Story and Writing by
Ummu Aisha
*🇸🇦ZAMAN AMANA WRITER'S*
(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)🤜🤛
3️⃣5️⃣
Abu na farko da Aliyu ya fara shine zuwa gidan Uncle don bada ha'kuri Akan abinda ya faru tsakaninsu da Hafsat, da kuma neman biko.
Bayan Uncle ya sanar da shi labarin auren Hafsat hankalinsa ya tashi sosai, yayiwa Fareeda Allah ya isa yafi cikin kwando, don badan shigowarta cikin rayuwarsa ba, da babu abinda zai rabashi da matarsa.
A nan gidan ya sami Muhammad, don bata tafi da shi ba, duk da lokacin auren ta so a maida shi Kaduna, don kar ta d'ora musu d'awainiya da yawa, bayan tarin alkhairinsu a gareta, ga kuma Salim da yake hannunsu, amma sai suka hana ta maida shi.
Haka ya tafi zuciyarsa fal 'kunci da takaici.
Bayan sati d'aya ya sake komawa shi da Hajiyarsa don kar6ar Muhammad, su Aunty basu so bada yaronba, amma dole suka bada shi, don da sun so sai ya kai kamar shekara bakwai ko zasu maida shi.
* * * *
Ita kuwa Hafsat tana gidan mijinta hankali kwance, babu abinda ta nema ta rasa.
Ga kuma karatunta da ya mi'ka, ta maida hankali sosai tana fahimta.
A yanzu, kusan shekararta guda kenan da auren Alhaji Nasir kuma Alhamdulillah basu ta6a samun matsala ba ko kad'an.
Ta sami hutu na sati biyu abin tsautsayi, ta shirya tafiya Kano, don tayi hutunta acan, ashe tsautsayi ne yake kiranta.
Kwananta hud'u da zuwa Kano ranar da magariba Alhaji ya shigo da wata jaka babba, ri'ke a hannunsa, kuma ranar ita ce da girki, tayi 'ko'karin kar6a ta taimaka masa da ita zuwa d'akinsa, sai yace ta bari ba zata iya d'auka ba, sai ta ha'kura ya shige da abarsa d'akinsa.
Duk abinda ya kamata tayi masa tayi har zuwa lokaci kwanciyar bacci, ta nufi d'akinsa bayan ta shirya kamar yadda yadda kowace mace za tayi idan zata tafi turaka.
A d'akin ta kwana har asuba, lokacin da ya fita masallaci, ita kuma ta shiga toilet d'insa don yin alwala, bayan ta fito bata je ko ina ba, a d'akin tayi sallar ta.
Har lokacin da ya dawo tana zaune akan sallaya, bayan ta had'a addu'o'inta suka gaisa, sannan ta fita, don 'ko'karin had'a break fast.
Sai da ta fara gyara parlour sannan ta shiga kitchen ta d'ora girki, zuwa bakwai na safe ta kammala komai.
Ta koma d'akinta tayi wanka ta shirya tsaf cikin kyakkyawar shiga ta kamala, tana fitowa d'akinsa ta nufa, sai ta tarar ya ahiga wanka, bata zauna ba sai da ta gyara masa d'akin tsab, ta fito masa da kayan da zai sa.
Yana fitowa ta shiga band'akin ta wanke shi tas, kafin ta fito ya gama shiryawa, tana fitowa suka wuce dining area don karyawa.
Suna fitowa Hadiza da yaranta suma suka fito, nan suka zauna Hafsat tayi serving d'in su, kowa ya ci abinci, har ya 'koshi.
Bayan kowa ya tashi ta tattare komai ta nufi kitchen, sai da ta wanke kwanukan da suka 6ata ta fito, ta sake komawa d'akin Alhaji.
A bakin 'kofa suka had'u da shi, yana ganinta ya juya ciki ta bi bayansa, suna shiga ya juyo yana fuskantarta yace "Hafsat ina jakar da na shigo da ita jiya?"
Cikin mamakin tambayarsa ta ke kallonsa, sannan tace "ba a cikin wardrobe naga ka ajiye ta ba?"
Ga mamakinta sai yace "to d'auko min."
Cikin 'kwarin gwiwa ta nufi inda ya ajiye, amma ga mamakin ta sai taga wurin babu komai, ta juyo tana ce masa "ko ka sauya ma'ajiya ne, tun da ni dai jiya anan naga ka aje."
"Ni dai ban sauya mata ma'ajiya ba, sai dai ko ke ce kika sauya."
"Haba Alhaji ta yaya banyi ajiya ba zan sauyawa ajiyarka wuri? Ka dai tuna ko wani wirin ka mayar da jakar......"
Bai bari ta 'karasa fad'a ba ya katse ta da cewa "saurara Hafsat, karki nemi kawo min raini mana, tayaya zan ajiye jaka cike da kud'i in zo d'auka ban gani ba, alhalin daga ni sai ke muka shigo d'akin nan tun da na shigo da jakar har zuwa yanzu."
"Me kake nufi Alhaji? Kana nufin zargi na kake da yin sata?"
Sai hawaye ya fara shatata d'aga cikin idanunta.
"Au zargi ne ma? Kinga abinda nake so dake tun ba wanda yasan halin da muke ciki ki fito min da kud'in nan tun raina 6aci ba.
Ummu Aisha
[7/1, 6:44 AM] Wasila Z . A . W: 🥦🥦🥦🥦🥦🥦

Maman Sapi da Amal
Maman Noor
Ina ganin comments d'inku, kuma ina jin dad'i Allah ya bar 'kauna, nima kuna 💗 d'ina .
3️⃣6️⃣
"Daga ina zan fito maka da su alhalin nima ban san inda suke ba, na ro'ke ka don girman Allah idan ma wasa kake min ka daina, zuciyata ba zata iya d'auka ba."
"Wasa?" Wasa fa kika ce hafsat, ni kuwa na rasa akan abinda zanyi miki wasa sai kud'i? Ke ce dai ki ke son kawo min wasan kuma wallahi ba zan lamunta ba, tun wuri ki fito min da kud'ina idan ba haka ba kuma wallahi sai ran kowa ya 6aci."
Hankalin Hafsat idan ya kai dubu a wannan lokacin to ya tashi, kuka take kamar numfashinta zai shid'e.
Tun suna abinsu su biyu a d'aki, har Hadiza ta san halin da ake ciki.
Ganin wankin hula yana neman kai shi dare yasa bai tsaya 6ata lokaci ba ya kira 'yan sanda.
Hafsat tana ji tana gani suka tusa 'keyarta zuwa police station, a karo na biyu a rayuwarta bisa laifin da bata aikata ba.
Idanunta cikin na Alhaji Nasir ta ce "in Allah ya yarda sai kayi danasanin wannan tozarcin da kayi min Alhaji, kuma ina son ka sani yadda ka 'ki yi min uzuri a yanzu, har abada bazan yi maka uzuri ba."
Tana gama fad'ar haka ta juya suka tafi, bayan ta ro'ki 'yan sandan akan tana so su rufe d'akinta har zuwa lokacin da za su gama bincikensu.
* * * *
Lokacin da Aunty taji abinda ya faru da Hafsat, kuka da dinga yi, ta dinga jerawa kanta tambayoyi ita kad'ai babu mai amsa mata. "wannan wace irin 'kaddara ce? Me yasa duk aurenki sai kin sami matsala? Sai yaushe ne zaki ji dad'in aure kamar kowacce mace?"
Duk aiyukan da suke gaban Uncle a lokacin haka ya bar su, ya taho Kano.
Ya sami Alhaji Nasir don jin halin da ake ciki, nan ya sanar masa duk abinda ya faru tun daga shigowarsa gidan da jakar har zuwa yadda sukayi da Hafsat d'in.
Shi kansa Uncle ya tabbatar cewa Allah ne kad'ai zai iya fitar da ita daga wannan al'amarin, domin duk wanda ya d'auki kud'in nan to dama shi yasan me ya taka.
Ya so su sasanta da Alhajin abi abin cikin sau'ki, amma fir ya 'ki.
Allah cikin ikonsa washe gari da misalin biyar na yamma, yana zaune a falo ya yi ba'ko, ya tashi ya fita.
A 'kofar parlour suka had'u da Naja'atu 'kanwar Hadiza zata shigo, suka gaisa kowa ya wuce.
Ba'kon bai dad'e ba ya wuce, shima ya juyo cikin gida, yana zuwa gaf da 'kofar parlour ya ji abinda ya yi matu'kar girgiza shi.
.

3️⃣7️⃣
Muryar Hadiza ya ji ta na cewa "wallahi Naja abu nayi yake neman ya zo ya dame ni."
"Kamar yaya kenan?"
"Jiya Alhaji ya shigo da wasu kud'i gidan nan, wanda duk ranar da kika ga haka to yayi jinkirin tashi daga kasuwa ne, idan ya je banki ma an rufe, to sai ya taho da kud'insa gida.
Ganin ya shigo da wannan kud'in zuciyata ta raya min na sami hanyar da zan shiga tsakanin Alhaji da amaryarsa, ko da basu rabu ba ya zamana babu yarda a tsakaninsu.