Sashe 7
Duhun Inuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mai yafaru Mai zai kaika Nigeria Kuma? Bayan Nan aka ÆŠaura auren É—an ka Ahanaf bakaje ba Kuma muma baka barmu munje ba, sannan yanzu kace zakaje akan Wani aikin gabanka?
Kasani fa Abunda kake Babu kyautawa a ciki Ko kadan Abbu, cewar Hajiya Mama wace da alama Dama acike take dashi.
Ɗagowa yayi da idanunsa waƴan da sukayi Ja tsabar ɓacin Rai ya zuba su Akan fuskarta Yana kallonta.
Cikin sauri tace subhanallah Mai yafaru ne Abbu Mai yasameka Wani Abu yafaru ne? Saboda tasan muddin taganshi a cikin wannan yanayin tohm tabbas tasan ba lafiya ba.
Numfashi Abbu ya furzar tare da cewa tabbas nayi nadamar Rashin zuwa wannan É—aurin auren Hajiya, Ni kaina Na Rasa dalilin haka. Haka Kawai naji bazan iya zuwa ba,
wannan dalilin yasa Kuma Na Hana Ku zuwa,
Nan Abbu ya faÉ—ama Hajiya Mama duk Abunda Haidar ya faÉ—a Masa.
Ai Ko kafin yagama Bata labarin Tasha kuka Na fitar hankali.
Cikin kuka tace tabbas yazama dole muje Nigeria gobe Abbu, saboda muceto rayuwar Ahanaf. Anya Kuwa Muhammad Yana cikin hankalinsa?
Nima Abunda nake tunani Kenan Hajiya, Amma Koma Menene gobe zamu tabbatar insha Allah.
____________ Ƙaseem ne zaune agaban Abba da kunburarriyar fuskar sa, Yana sauraren wa'azin da yake Masa Akan Zama da Mata. bayan yagama ne yace tohm Ƙaseem Zaka iya Tafiya, driver Yana waje Yana jiranka, Allah yayi Maka Albarka yabaku zuri'a Ɗayya ba.
Ameen ya Allah Nagode sosai Abba, bara naje nayiwa Ayiya sallama Sai natafi.
Kar ka fara Ƙaseem Ayiyar taka data nuna Bata son wannan auren,
Kawai kai dai kayi Abunda nace Maka cewar Abba,
Tohm insha Allah Abba,
Ƙaseem yafaɗa Yana barin ɗakin cikin sauri, saboda yanzu ba Abunda yake da muradi Sama da ganin Norr a gabansa, saboda matsanancin sonta yakeji a cikin zuciyar sa.
Yana fitowa harabar gida direct gurin Motar da yango haske a cikin ta yanufa,
Yana zuwa ya buÉ—e Motar yashiga tare da cewa driver'n muje.
Tafe suke a hanya Amma Kaseem Gani yake Kamar ba Tafiya ake ba,
ɗan tsaki yayi tare da cewa Dan Allah mlm kayi sauri Mana, Idan Kuma ba Zaka iya bane ka Bani motor Ni Sai na toƙa da kaina.
Kayi hakuri dan Allah oga cewar drivern tare da karawa Motar gudu.
Suna karasawa cikin gidan Ƙaseem ya buɗe murfin motar ya fita Yana zuba sauri Kamar zai tashi Sama,
Audu driver ne yabi bayansa cikin sauri yace oga gashi Wai inji Alh yace a Baka,
karɓar ledar Ƙaseem yayi ya Tafi Abunsa ba tare da yayi wa Audu Magana ba.
________Zaune take Akan gado Sai uban murmushi take zubawa.
Sallama yayi yana Tura ƙofar ɗakin yashiga, fuskar sa dauke da murmushi,
Gefen gadon yazauna Yana ƙare Mata kallo farin ciki fall zuciyar sa.
Gyaran murya yayi tare da cewa Amarya bakya laifi Koda kin kashe É—an masu gida,
murmushi tayi batare da tayi Magana ba.
Norr ba Magana ne? Ƙaseem ya tambaye ta cike da Nishadi.
A hankali tace Ina wuni Yah Ƙaseem.
Murmushi yayi yace Bana so Sai da Na roƙa ko?
Please sorry Yah Ƙaseem ta faɗa cikin shagwaɓa.
Matsawa yayi gurin da take zaune ya saka hannunsa ya yane gyalen da Ke a Kanta. tozali yayi da kyakyawar fuskarta wace tayi fayau ba Ko dingon kwalliya Akanta.
Murmushi ya sakar Mata tare da cewa Ina godiya a gareka Allah da ka mallakamin wannan kyakyawar yarinya cikin sauƙi.
Ita ma murmushin tayi tare da Saka hannayenta ta rufe fuskarta alamar kunya.
_______________ Ya kamata fa muyi sallar Isha'i mu kwanta saboda wallahi bacci nake ji, cewar Kamal.
Eh Hakan yakamata gaskiya saboda kaga yanzu mun samu mafita.
Bayan sun dawo daga gurin sallar ne suka zube a falo, Haidar Akan Capet shikuma Kamal Akan doguwar kujera,
Fira suke Sama Sama Har bacci ya É—auke su.
Da asuba da suka farka daga bacci, É—aya daga cikin É—akunan suka Shiga suka É—auro alwala. Basu Shiga É—akin da Shadow yake ba gudun Kar su makara gurin Tara Tara dashi Kuma gashi Har sunji an tada Sallah.
Bayan sun dawo daga masallaci ne suka ci Karo da Abba agurin Shiga gida, murya adakile Kamal ya gaida Shi,
Haidar kam yi yayi Kamar Bai ganshi ba saboda mugun haushinsa yakeji.
Shima Abba haka yayi Kamar Bai Gansu ba Dan Ko gaisuwar da Kamal yayi Masa sarai yaji Shi, Kawai Dai yaƙi amsa Masa ne,
Saboda Shi yanzu duk Wani Abu da ya dan ganci Ahanaf bayama son yayi tozali da Shi, saboda yaji haushin musa Masa da Ahanaf yayi a cewar sa.
Bayan sun Shiga falon Kai tsaye É—akin da Shadow yake ciki suka nufa, Haidar yasaka hannunsa a cikin aljihu yaciro key din dakin ya bude,
Suka Shiga ciki Amma me wayam suka Gani ba Shadow ba alamar sa.
Tohm Ina yashiga Kuma cewar Kamal Yana kwala Masa Kira Shadow Shadow Shadoww!
Amma shiru Bama alamar mutum a É—akin.
Cike da mamaki suka hau neman sa ba Inda Basu Duba ba Har cikin toilet, Abu Wasa Wasa Yana so yazama gaske, Dan su Kamal ba Inda Basu Duba ba Amma basu ga Shadow ba. tirkashi Abunda Haidar yasamu damar faÉ—a Kenan cike da mamaki.
Yace Shadow Dai ba aljani bane balle ya ɓace, Kuma ba tsontsu bane balle ya fira. Tohm ta ina yafita Kenan? Tambaya ce da basuda Mai amsa musu ita a halin yanzu.
Wani kyallen ƙofa Haidar ya buɗe,
Ƙofa yagani cikin sauri ya Tura ta Kawai Sai Gani yayi ta bude,
kofar yabi Kamal ya bishi,
Sai ganin kansu sukayi ta bayan gida gurin Garden.
Kalle Kalle suka fara yi agurin Suna Neman Shadow, Amma ba Ko alamar sa agurin.
Suna tsaye kowannen su da Abunda yake saƙawa a ransa, Kawai idanun Haidar suka faɗa Akan ƙofar ɗakin Shadow.
Ta gurin da suka biyo yanzu, ƙarasawa bakin Ƙofar yayi hannunsa yakai zai cire key ɗin da yagani a jikin ƙofar Sai Kuma yafasa.
Cikin Al ajabi Haidar yace tabbas kowane Mai laifi yakan kwaɓar a yayin aikata laifinsa.
Ma'ana yakan bar wata mafaka da zata tona asirinsa.
Barin wannan key É—in ajikin Æ™ofar shine ya nuna cewa tabbas daga baya aka buÉ—e wannan Æ™ofar Shadow yafice daga gidan..........âœï¸âœï¸âœï¸âœï¸
Tohm jama'ah ana wata ga wata
Wanene yake bibiyar rayuwar Ahanaf (Shadow)?
Kuma Koma waye menene dalilinsa?
Mai zai faru Idan Abbu yazo Nigeria Bai Tarar da Shadow ba?
Nabeela Binji ce💃💃💃
Nabeelah Shehu Binji
09064314811
Or
09161107610
More comment
More taping 😉😉
Share Fisabilillah ðŸ™
♣ï¸DUHUN INUWA ♣ï¸
TAPING......📲📲📲
STORY
AND
WRITINGâœï¸âœï¸âœï¸
BY
NABEELAH SHEHU BINJI
PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
         *P.W.Aâœï¸*
BISMILLAHHIR_RAHAMANIR_RAHIM
Page
0ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
___________ Cikin Mamaki Kamal yake kallon Haidar yace "Boss nifa ban fahimceka ba me kake nufi? Kana so kace Wani ne yazo gurin Nan ya Buɗe wannan ƙofar Shadow ya fita?
Tabbas Kuwa, Haidar ya faÉ—a Yana gyaÉ—a kansa alamar tabbatarwa.
TabÉ—ijam to waye wannan da yake aikata waÉ—an Nan abubuwan?
Kuma menene dalilinsa nayin hakan?
A Ina yake?
Amsar da ya kamata mu nemo Kenan Kamal.
Amma Koma waye yake wannan aikin tabbas yasan cikin gidan Nan sosai.
Kuma Kai tsaye baza muce a cikin gidan Nan Mai laifin yake ba,
Sai dai Zamu iya cewa akwai Saka hannu Wani agidan Nan, kodai ma menene bincike ne zai nuna Mana gaskiyar wannan lamarin.
cewar Haidar Yana Ƙara Duba gurin da kyau.
Wannan key É—in shine Abu Na farko da Zamu Fara bincike akai,
Saboda dole ne zanen hannu Wanda yabuɗe ƙofar yafito Idan anyi bincike, baza mu tabashi da hannu ba gudun matsala. "Kamal Shiga ka duba Mana handkerchief Sai mu cire key din Nan.
To Kamal yace, "Ya Shiga ɗakin Yana Dube Dube Kamar Wanda za'ace ma kyat ya gudu, Dan Kamal badai tsoro ba gabaki ɗaya ya tsorata da lamarin wannan gidan abubuwa Sai ƙara Rincaɓewa suke.
Maimakon a Samu Wani haske Sai ƙara tsunduma cikin DUHU akeyi.
Dakyar ya samo handkerchief acikin kayan shadow ya kawowa Haidar,
karɓa Haidar yayi ya buɗe Shi sosai sannan ya cire key ɗin tare da
Dunƙulesa acikin handkerchief ya saka cikin aljihunsa yace "Kamal muje gurin Ayiya mu faɗa Mata halinda ake ciki Sai a san matakin da ya kamata a ɗauka tunkafin wannan Abun yayi Nisa, Haidar ya faɗa Yana Tura ƙofar ɗakin ya rufe ta.
Tafiya suke kowanne su da Abunda yake saƙawa acikin rayuwar sa Har suka ƙarasa part ɗin Ayiya zasu Shiga Kenan sukaci Karo da ita Tana ƙoƙarin fitowa.
Cikin ladabi suka gaidata
Amsawa tayi cikin kulawa tare da tambayar su Ina Ahanaf yake? Batama Bari sun Bata amsa ba ta sake cewa Dama fitorwa danayi dubashi zanje nayi Naji A halinda ya kwana.
Sunkuyar da Kai Kamal yayi idanunsa fall hawaye da mashi ba Dai saurin kuka ba,
Haidar ne yayi gyran muraya sannan yace "Ayiya muje part É—in Abba Sai muyi maganar a can"
Ba Inda zanje Haidar,
wane Abba Kuma Anya Kana cikin hankalinka Kuwa? Abba Wanda ya wufantar da rayuwar É—an sa Akan Wani muradinsa.
Ya aikata son ransa batare da ya bayar da Wani dalili ba,
Shine kake cewa muje gurinsa? Ko munje ba Abunda zaiyi Sai Ƙara min ciwon zuciya.
Dan Allah Idan Wani abune yasamu Ahanaf Ku gayamin nice Nan mahaifiyarsa komai Zan iya aikata Akan yarona, Dan Allah Ku faÉ—amin a wane hali Ahanaf yake?
Kiyi haƙuri Ayiya Amma gwara Dai muje gaban Abba ɗin zaifi,
Zatayi Magana Haidar ya dakatar da ita ta hanyar cewa yanzu fa kikace zakiyi komai dumin ceto ran Yaronki Ayiya,
Dan Allah Ki ajiye duk Abunda kikeji a ranki yanzu muyi Abunda yake shine mafita.
Ba yadda Ayiya ta iya haka tashiga gaba su Haidar Na binta a baya Har suka ƙarasa palon Abba,
Zaune yake Akan 2sit Yana kallon News, Idan ka kalleshi zakayi tunanin gabaki daya hankalinsa Yana Kan TV ne,
Amma Ina idanunsa ne Kawai Akai hankalinsa gabaki É—aya bayama gurin ya Lula wata Duniyar daban.
Saida Kamal ya ƙarayin sallama Sannan Abba yayi firgigit tare da amsa sallamar da suke Masa Yana binsu da kallon da wacce kuka zo Kuma.